Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 203

Chapter 203

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Safeenah sai na so na fara bibiyan rayuwarsa dan na samu na rabasa da Safeenah ni kuma na aureta.. Toh bibiyan rayuwarsa ba abu bane mai sauk’i, bayan kasancewarsa CID mutum ne maras hayaniya da shiga hidiman mutane.. Na fahimci shi mutum ne da ya bada mahimmanci sosai ma aikinsa, hakan yasa na fahimci cewa ta abokan aikinsa zan iya samun dama na cimma burina akansa da Safeenah na ganin na rabasu na mallaki Safeenah.. Toh sai nai amfani da Maleeka kasancewarta mace kuma mai tsananin k’aunar Mu’azzam.. Sai naga cewa nida ita abu guda muke so, ita tana son Mu’azzam ni kuma Ina son Safeenah.. Kinga zamu had’a perfect team kenan.. Maleeka ita take bani duk wani update da information na case d’in da suke handling.. Ita kuma Maleeka tana aiki ma Head d’insu na team d’in ne Wato Chief Jaja.. Daga wajen Jaja ta fahimci cewa Safeenah tanada alak’a da case d’in da suke bincike.. Ni kuma sai nai amfani da damar Ina jefawa Safeenah threats cewa nasan wani abu akanta.. Shiyasa naje a matsayin Lauyanta sanda aka kamata dan na samu daman kareta a kotu tinda nasan Mu’azzam dole zai iya rabuwa da ita ni kuma sai na aureta.. Bayan wann wllhi Allah shine shaidata banida wata masaniya akan case d’in kuma Kinsan sunce babu abinda soyayya bazai sa ba.. Nayi hakan ne sabida soyayyata ga Safeenah.. Kaman yanda yanzu na fayyace miki komai sabida soyayyar da nake miki.. Idan ma baki yarda ba inada duk records d’in wayar da mukai da Maleeka zan saka miki ki saurara.. Kinsan ni Lawyer ne so ina aje records sabida tsaro.. In case Maleeka tace zatai incriminating Kinga sai na bada shaidata.” Ya k’arashe yana murmushi kad’an. Meema tai shiru tana jinjina wayo irinta Lauyoyi. Ashe duk yasan abinda yake bazai bari ai incriminating d’insa ba, idan ma ta fahimta amfani kawai yaitayi da Maleeka yana tatsan information daga wajenta ba tareda ta lura da hakan ba. Meema ta jinjina kai tace “Idan har kanada records hakan zai tabbatar cewa bani bace na tura wad’Ann sak’on wa Ya Mu’azzam, ina nufin sak’onnin BAD da aka tura masa cewa BAD yana lalata gidansa. Maleeka ita ce ta tura sak’onnin.. Yanzu inaso ka tafi ka samu Ya Mu’azzam ka sanar dashi komai duk abubuwan da suka faru.. Amma ka sani hakan ba yana nufin ni Meema zan so ka bane..” Ameer ya jinjina kai yace “Zanyi duk abinda ya dace.. Kuma harta recordings d’in wayoyin da mukai da Maleeka zan sanar wa Mu’azzam.. Kinga hakan na nufin Mu’azzam zai fahimci akwai Rat a cikin department d’insu wanda ba Maleeka bace kawai harda Chief Jaja domin kuwa Maleeka ta kama sunan Chief Jaja da b’arnan da yake aikatawa a cikin wayoyin da mukai.. Na tabbata hakan zai taimakesa a case d’in da yake solving..” Ya d’anyi fasali kafin yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “Idan haka kike so zanyi Meems.. Zanyi dik abinda kike so.. And ki sani ni ba mutumin banza bane obsession d’in da nakedashi akan Safeenah yasa nai kusan kauce hanya.. Kuma na gode ma Allah da yasa ban aikata wani abu mai muni ba in the process ba. Ban cutar da kowa ba Safeenah kawai naso karewa a kotu dan ta zamto tawa.. Sai Allah ya wanke Safeenah tun kafin na kareta.. Sann ya turo min ke naji cewa kece wacce zuciyata ya aminta da ita.. Ko Safeenah tana tareda Mu’azzam ko bata tareda shi a halin yanzu ke nake so Meema..” Tab’e baki kad’a Meema tai kafin tace “Ni Zanje abokaina suna jirana.. And please don’t get your hopes up.. You might have another heartbreak.. Ah toh don’t say I didn’t warn you.” Tana ida fad’in haka tasa kai abinta. Ameer ya bita da kallo murmushi saman fuskarsa, lokaci guda ya bud’e murya yace “I love you my chubby.” Takaici ya cika Meema ko juyowa bataiba balle ta amsa shi. ** Suna tsaye k’ofan Headquarters d’in nasu suna tattauna yanda zasu b’ullowa lamarin Jaja da Danger suka hango wasu police guda biyu cikin wad’anda suke tsaron gidan Daddy sun nufosu, ga Musaddiq tafe daga tsakiyansu. Mu’azzam da Assad sukai tsaye suna dubansu har suka k’araso yanda suke. ‘Yansandan suka sarawa Mu’azzam wanda ke ta binsu da kallon mamaki. Kafin Mu’azzam d’in yace wani abu Musaddiq da kansa ke duk’e k’asa yai saurin d’agowa ya dubi Mu’azzam yace “I.. I am here to turn myself in.. I am here... to confess.!” Ba Mu’azzam kawai ba harta Assad saida k’irjinsa ya bada wani irin sauti Dummm.! SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *74* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Ya girgiza kansa kad’an yana duban Musaddiq d’in da kansa ke kife yana hawaye “Musaddiq lafiya kake..? Meke damunka..? Mai kake nufi da cewa zaka mik’a kanka..?” A tare yake jero masa tambayoyin yana jin kaman bugun zuciyarsa na yunk’urin tsayawa. Musaddiq yaci gaba da girgiza kai yana hawaye “Bazan iya kallonka cikin ido ba Mu’azzam... Bazan iya ba.!” Ya d’ago yana kuma girgiza kai yana hawaye. Bindigar dake mak’ale jikin belt d’in Assad ya zaro yana mik’awa Mu’azzam d’in yayinda suka kuma karaya gaba d’ayansu. “Shoot me right in the head.. Ka harbeni, rayuwata batada sauran amfani.. Please ka harbeni Mu’azzam..!” Ya k’arashe yana mai duk’awa gaban Mu’azzam d’in da ya koma tamkar mutum mutumi yana duban Musaddiq. Assad yai saurin matsowa yana ‘yan waige waige lokaci guda yake fad’in “Mai kake aikatawa Musaddiq.. Ka kuwa san Ina ne nan.. Police Headquarters ne fah.. Idan wasan kwaikwayo kakeyi toh ya kamata ka daina kafin wani ya ganka..” Cikin d’aga murya yake duban Assad yana fad’in “Ba wasan kawaikwayo bane.. Gaskiyar kenan wann.. Ni Musaddiq Gamji ba komai bane face D’antadda.. A Criminal.. A rapist.. D’antadda mafi muni..!” Zuciyoyinsu sukaci gaba da bugawa da sauri da sauri wann karon. Assad ya girgiza kai yana duban Musaddiq d’in cikin wane irin yanayi kafin yace “Rape..! Who did you rape.. Wacece ka mata fyad’e Musaddiq.?!” Musaddiq ya tsaya da kukan da yake Cak yana duban Mu’azzam da ke tsaye kansa tamkar mutum mutumi, kai kace statue ne aka dasa Sa a wajen. A hankali ya soma jinjina kai yana duban Mu’azzam kafin ya soma furta “I was the one who raped her.. I.. I raped Ikram..!” Ya k’arashe wasu hawayen suna gangaro masa. Mu’azzam da yaji maganan kaman daga can nesa kaman echo ne ke d’ibo masa sautin, kaman daga wata duniya daban yake jin kalaman.. Idanunsa akan Musaddiq wanda shi d’inma Mu’azzam d’in yake duba. Assad yai tsaye cak cikin tsananin shock yana duban Musaddiq d’in wanda yake furta cewa shi yayima Ikram Fyad’e.. Saida suka kwashe dak’ik’ai dukansu suna tsaye kaman gumakka kafin Assad ya iya motsa bakinsa yace “What..! What did you just say..!” Musaddiq yaci gaba da jinjina kai yana hawaye “Kaji daidai.. Ni ne nan naika Ikram fyad’e kuma nazo nan ne domin na biya laifin da na aikata.. Please arrest me..!” Ya k’arashe wani kukan na kufce masa. Assad da ya kasa daidaita bugun zuciyarsa duban Mu’azzam yai da har lokacin tsaye yake wajen kaman gunki, ya kuma duban Musaddiq dake duk’e gaban Mu’azzam d’in yana hawaye yana ci gaba da furta “I don’t deserve your forgiveness Mu’azzam.. Ban cancanci komai ba face

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});