Chapter 229
Chapter 229
yake. Daddy ya jinjina kai kafin yaci gaba da fad’in “Wani zaka samu an d’ibi halittan mata da dama daga ribs d’insa kuma duk Sai ya auri wad’ann Matan.. Kaman yanda itama wata macen zaka samu an d’ibi halittarta daga hak’ark’arin maza da dama kuma duk sai ta auri wad’ann mazan sabida ita d’in matarsu ce..” Ya d’anyi fasali kafin yaci gaba da fad’in “Naji abinda Hajara ta Fad’a maka.. Amma inaso ka sani mahaifinka was never a betrayal.. Baici amanata ba.. Allah ya hukunta sai ya auri Nuratu, ya kuma sanya rabo a tsakaninsu.. A rubuce ne dole Sai sunyi aure kuma dole Sai an haifeku.. Watak’ila da Allah bai k’addari zata aureni ba Sai kaga na iya mutuwa dan kawai Ta auri D’anuwana sabida rabo dake tsakaninsu.. Amma haka Allah ya hukunta.. Ya riga da ya k’addari akwai aure tsakaninmu gaba d’aya.. Babu wanda ya isa ya canza wann abu da Allah ya riga ya hukunta tuntuni.. A lokacin da muka rasa mahaifinka ban tab’a kawowa rashin mahaifinka zaisa na auri mahaifiyarka ba, amma yanda zaka gane bamu Ke gudanar da al’amaranmu ba bayan da mahaifinka ya rasu sai Inne ta had’a aurenmu da mahaifiyarka alhali Inne bata san farkon labarin ba sabida mahaifiyarka batada kowa sai mu...Wann zai nuna maka Allah shi Ke gudanar da Al’amranmu ba mu ba. Sann ya hukunta faruwar hakan tuntuni.. Kar ka bari maganganun Hajara suyi tasiri a cikin zuciyarka.. Your Dad was a good person.. Sadaukarwan da zan mishi shima zai iya min irinshi koma fiye dashi.. That’s how much we loved each other ni da D’anuwana..” Ya murmusa kad’an yana duban Daddy kafin yace “Yau ake karanta mana hadisin nan da yake cewa imanin d’ayanku baya cika sai yaso ma D’anuwansa abinda yaso ma kansa.. Tabbas ka hak’ura ka bar ma D’anuwanka abinda kaso ma kanka.. Kayi sadaukarwa mai girma Daddy wanda ba kowa ne zai iya yi ba.. Ka cika D’anuwa na gari da kowa zai alfahari da irinka.” D’an kifa kansa yai kad’an ba tareda yace komai ba, nan suka ga ana bud’e gate, Adnan ne ya dawo daga kai su Umma. Ya ida parking Aunty Larai ta bud’e ta fito, dan dole ta biyo Adnan suka dawo sabida Sadiya ta taho babu kaya babu komai Ta d’an d’ebo mata wasu kayayyakin. Ta k’araso suka gaisa dasu Daddy da Mu’azzam kafin ta nufi b’angaren Inne. Mu’azzam sai dubanta yake yana addu’an Allah yasa Sadiya bata tafi ba cikin zuciyarsa. Daddy ya mik’e yana fad’in zai shiga wajen Uncle Salman zasu tattauna gameda yanda zasu tunk’are Inne dan tun bayan abinda ya faru basu fuskanci Mahaifiyar tasu ba. Mu’azzam ya jinjina masa kai yana fad’in “A fito lafiya Daddy.” Gyara zamansa ya kumayi yana duban tapka tapkan k’wan wuta da k’anan k’wari keta shawaginsu jikin k’wan wutan. Kai da ganin kasan k’warin nan basuda wata matsala, ya murmusa kad’an yana mai jin dad’in kallon k’warin. ** Sadiya da bata jima da farkawa a bacci ba zaune sukai parlor itada Ajidde tana sauraron shiriritar Ajidde dake d’ibe mata kewa. Rabin labarin tafiyarsu ya shafa da abubuwan da suka gani a hanya dan dai itakam bata tab’a tafiya haka ba. Mama Hindu na gefe tana gyangyad’i, saidai idan Ajidde tayi wani abin dariyar Ta dara kad’an. A haka Aunty Larai ta taddasu. Sadiya ta turo baki tak’i kulata, Ita a dole fushi take Sun tafi sun barta itada Umma. Ko takanta Aunty Larai batabi ba saima gaisawa da take dasu Mama Hindu da Ajidde. Kaman wad’anda suke jira kaw suka mik’e suka nufi kwanciya, dan Ajidden ma ta fara hamma alamun bacci gajiyan hanya bai ida sakinsu ba. Har lokacin Sadiya bata daina ture turen baki ba. Aunty Larai ta tab’e baki kad’an tace “Kinyi dai ki gama.. Gashi can yana zaune shi kad’ai waje k’wari na tayasa hira shi zakije ki tura ma wann bakin ba ni ba.” Aiko bata kai aya ba wayarta ya soma ruri. “Da alama yaji zancen namu, gashi nan yana kira.” Aunty Larai tace tana mai d’aga wayar. Sadiya tai kaman nata a wajen Dikda taji zancen nasu akanta ne. “Gata nan ta tashi a baccin ma.. Aaah kar fah ka damu, mukam ai ‘yan Abuja style ne.. Gata nan tafe.” Ta k’arashe tana mai duban Sadiyar “Toh mijinki na nemanki, ya kira wayarki bata shiga nace a gida ma kika barota.. Tashi kije, ki d’ibi kayanki ma ki tafi dasu dan mukam bacci zamuyi nasan Inne ma ta riga ta kwanta.” Da mamaki Sadiya Ke dubanta kaman zatai kuka “Haba Aunty dan Allah ce masa kikai idona biyu..” “Toh k’arya kike so na masa.” Ta bata amasa tana mai kwab’e mayafinta. Ta kuma turo baki gaba tana buga k’afa kad’an, ba don taso ba Ta mik’e kaman zatai kuka. Aunty Larai ta k’arada “Kayan naki fah ko na biyoki dashi ne.” “A’a dan Allah ni dai zan dawo Aunty.. Kinji dan Allah..” “Toh shikenan yanzu dai jeki.. Idan kuma kin makara saida safe.. Gashi can zaune waje yana jiranki..” Ba dan taso ba ta zira hijab d’inta ta fice.. Can Ta hangesa zaune k’afarsa d’aya bisa d’aya waya manne kunnensa. Ta k’araso da sallama saman bakinta, har lokacin waya yake. Ya amsa a hankali yana mai nuna mata gefensa alamun Ta k’araso ta zauna. Saida ta d’an waiga gefe da gefe kafin ta k’araso tai yanda yace d’in.. Har lokacin waya yake. Ji tai ya sakalo hannunsa ta baya saman kafad’unta daga nan yanda suke zaune saman ‘yar doguwar kujerar. Ita dai duban hannun nasa kurum tai tana girgiza kai kad’an shidai babu ruwansa wai ko kunya baiji ne.? Ta tambayi kanta tana k’ok’arin matsawa amma sai taji hannun nasa saman kafad’arta, babu yanda ta iya haka nan ta zauna tana sauraren wayar nasa da ba fahimta take ba dan aikinsa ya shafa. Daga yanda Safeenah take zaune a d’akinta tana aikin kula da Dantsanarta nan ta hangesu zaune a haka sabida labulayen d’akin nata dake janye. Hawaye masu zafi taji suna ciko idanunta. Lokaci guda Ta soma girgiza kai, a fili take furta “No way.. He’s mine.. Mu’azzam is mine..” Ta d’ago Dantsanan tana nuna masa Mu’azzam “See, kaga Dad d’inka koh.. Don’t worry champ, Dad d’inka zai dawo garemu.. I promise you this.” Ta k’arashe tana mai mik’ewa tsaye ta nufi k’ofa.. Saidai tana bud’e k’ofar taga Daddy alamun zai shigo. Yanda ya tsareta da idanu ya sanyata sadda nata idanun kuka na k’ok’arin zuwa mata “Daddy please don’t stop me.. Please let me take back what was stolen from me.. Dan Allah Daddy kar ka hanani.. Mu’azzam is mine.. He is mine Daddy..” Jiki a matuk’ar sanyaye Daddy ya rungumota gefen jikinsa, lokaci guda suka dawo da baya suka zauna saman gadon. Har lokacin kuka Safeenah take mai tab’a zuciya. Ta kuma d’ago kanta tana duban su Mu’azzam da Sadiya. Daddy ya kai dubansa ga yanda take kallo. A hankali kanta kwance jikin mahaifinta take furta “Maiyasa bazai soni irin yanda yake sonta ba Daddy.. Maiyasa ya kasa fahimtan irin son da nake masa..? Look at them Daddy.. full of life.. and love. While ni gani nan left with nothing.. Daddy no one loves me right..?” Ta k’arashe cikin tsnanin rawar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243