Chapter 179
Chapter 179
nata. Mu’azzam da tin fitowarta ya kafeta da idanunsa da suka gama kad’awa, hannayensa dafe saman kunkuminsa yake takowa gabanta. Yayinda Musaddiq ya dakatar da securities d’in ya hanasu k’arasowa. Mu’azzam ya tako gaban Hajiya Faty yana kuma tsareta da idanunsa masu furgitarwa “Where is Mommy.. Where are you hiding her..?” Tambayar da ya mata kenan cikin rarrabewar kalamai. Hajiya Faty na huci take fad’in “Don’t you dare.. Kar ka kuskura.. I know my right Detective.. Idan baka fice mun a gida ba I’ll charge you of trespassing..” “Hajiya zaki fuskanci hukunci idan har kika kare mai laifi..” Ya fad’i idanunsa tar kan Hajiya Faty. “Kar ka kuskura kace zaka mun barazana, nasan ‘yanci na.. Haka kawai bazaka shigo gidana kace kana neman mai laifi ba.. Ina mai baka shawar da ka fice tun wuri before I make my own move.. Na tabbata bazaka so abinda zan aiwatar ba.. Fita yanzu..” Ta k’arashe tana nuna masa hanya. A hankali yake jinjina kai yana dubanta “We are not done yet, idan har Kina b’oye Mommy sai kin fitar da ita.. Na miki alk’awari..” Yana ida fad’in haka yasa kai ya juya. Musaddiq yai saurin bin bayansa yayinda Hajiya Faty taja wani dogon tsaki tana instructing masu gadinta da kar su kuma k’yale wann mutumin ya shigo mata gida.. Musaddiq yai saurin take masa baya yana girgiza kai, a ya k’araso jikin motar sanda Mu’azzam ke k’ok’arin bud’e marfin motar, duk jikin Musaddiq d’in a mace. “Kai hak’uri Mu’azzam, zanci gaba da neman Mommy kuma bazan gajiya ba har sai an sameta in sha Allah.. Kuma ina mai tabbatar maka Mommy bata cutar da Aunty Nuratu ba.” Mu’azzam ya tsaresa da idanu yana dubansa kafin ya kauda fuskarsa kad’an yana rage girman idanunsa, ya d’an b’ata lokaci kafin yace “Why would she be running away.. Idan har ba wani babban abu take b’oyewa ba Maiyasa take guduwa..?” Musaddiq ya had’iyi abinda ya tsaya masa a mak’oshi da k’yar kafin yace “Mommy tasan kai D’ansanda ne so dole taji tsoro ta gudu bayan kashe maka d’ah da tai right in front of you.” Mu’azzam ya girgiza kai da sauri “But you told me Mommy ta d’auko wa Mahaifiyata mai magani na bogi.. Right..?” Musaddiq ya jinjina kansa a hankali kafin yace “But ba’a bata wann maganin ba, Aunty Nuratu bata tab’a shan maganin matar ba.. Ka yarda dani ban bari hakan ya kasance ba.” Murmushi mai ciwo Mu’azzam yai kafin yace “Idan har zata iya aikata abu makamancin wann, zata iya aiwatar da abinda yafi wann muni.. Kar ka mance Mommy ta cire gudan jinina akan idona.. Ina kallo yana bin k’asa.. Sai kuma kazo kana sanar dani ga abinda taso yi wa mahaifiyata bayan cewa shekaru da dama Mommy ta kwashe da sunan tana jinyar mahaifiyata.. Musaddiq shin baka tunanin Mommy zata iya k’ulla abinda yafi wann muni..” Ya d’anyi fasali yana daidaita tsayuwarsa kafin yaci gaba da fad’in “Idan har zata taste cikin Safeenah da kanta, bayan cewa Safeena d’iyarta ce, bata damu da halin da zata iya jefa Safeenah ciki ba, tana kallo Safeenah na juyi a k’asa cikin severe pain, jini na bin k’afafunta.. Tana kallo D’anta na bin k’asa wane irin abu ne bazata iya yi ba..?” Ya kuma girgiza kai kafin yace “Com’n Musaddiq use common sense here, idan har zata iya cutar da Safeenah irin haka Toh kuwa Tabbas babu wanda bazata iya cutarwa ba.” Furzar da huci kad’an Musaddiq yai kafin yace “I don’t know Mu’azzam.. Iyakacin abinda na sani na sanar dakai.. And a nawa tunanin tinda Aunty Nuratu bata sha wann maganin ba Mommy can be considered innocent right..?” D’agowa yai da mamaki yana duban Musaddiq saidai kafin yakai ga furta wani kalma ya hangi wayarsa dake saman kujeran motar tana vibrating. Bud’e marfin motar yai da zummar d’auka wayar saidai tuni kiran ya katse. Nan ya d’auki wayar cikin hannunsa yana dubawa. Assad ne ya kirasa bai samesa ba.. Bayan kiran Assad da ya gani da dama harda na Aunty Larai. Kiran Assad ne ya kuma shigo masa, ya d’aga wayar yana mai k’arawa a kunnensa yana d’an duban Musaddiq d’in dake tsaye gabansa. “What.! Wane asibiti kenan..? Alright alright, gani nan zuwa.” Daga haka katse kiran yai ya shige mota yana k’ok’arin kunnata. Ya dubi Musaddiq dake tsaye wajen har lokacin “Ka koma gida ka duba jikin Safeenah.. Idan ka samu wani abu gameda Mommy ka kirani ka sanar dani..” Jinjina kai Musaddiq yai ba tareda ya iya cewa komai ba, damuwa saman fuskarsa. Har Mu’azzam d’in ya soma juya motar ya dakata yana duban Musaddiq d’in dake nan tsaye wajen “Muje mai dropping naka..” Kasancewar da motar Mu’azzam d’in suke tafe. Musaddiq ya girgiza kai yace “No you go ahead, I’ll take a cab.. Naji wayan naka sounds serious.” Mu’azzam ya d’an dubesa kafin ya jinjina kai yace “Ka kula..” Jinjina masa kai kurum Musaddiq yai kafin Mu’azzam d’in ya shige. Musaddiq ya shafi fuskarsa da tafukan hannayensa yana mai furzar da fuci a hankali. ** Dr ya k’araso ya tadda Aunty Larai da Assad suna jiran ba’asi daga garesa. Suna ganinsa suka mik’e tsaye Aunty Larai na tambayan jikin Sadiyar. Dr ya d’anyi gyaran murya yana fad’in “Kar ki d’aga hankalinki is nothing serious.. Hasalima ba abin d’aga hankali bane abun farin ciki ne..” Ya d’anyi fasali yana dubansu yanda suke duban nasa da mamaki sun kawo mutum asibiti ruwa ruwa kuma yace ba abin tashin hankali bane. Aunty Larai ta katsesa “A’a ban gane ba Likita.. Mu kawo yarinya ruwa ruwa irin haka kace ba abin d’aga hankali ba Yo abin meye..?” Dr ya murmusa yana dubanta sai kuma yace “Haba Hajiya ke ai na zaci kin d’ago mai nake nufi idan shi mijin nata bai d’ago ba..” Ya k’arashe yana duban Assad dan a nasa zaton Assad ne mijinta. Assad yai saurin girgiza kai yana fad’in “A’a bani bane mijinta..” Dr yace “Oh, ina mijin nata..? I need to have a word with him..” Dr bai kai aya ba suka sinkayo muryar Mu’azzam da k’arasowarsa kenan daga bayansu yana fad’in “Gani nan.. Ni ne mijinta.. What’s wrong with my wife..?” Yana k’arasowa Assad Sai ya d’an dubesa yana sakin murmushi k’asa k’asa yasa kai ya fice dan ya kula al’amari ne da ya shafi mata da miji. Aunty Larai kaw tuni ta soma Washe baki dan itama zata iya ce ta d’ago jirgin likitan. Dr ya dubi Mu’azzam yace “Da fari zanso na fara da congratulating d’inka, amma kafin Nayi wann zanso na tambayeka Maiyasa ake barinta haka babu abinci a system d’inta a yanayin da take ciki wanda ba lafiyarta kawai ba harta jaririn dake cikinta zai iya affecting.” Saida Mu’azzam yaga wani haske ya gifta ta saman idonsa, ya kuma duban Likitan da tsananin mamaki yace “Dr mai kace.. Did you say my wife is pregnant..?” Dr ya murmusa yace “Da alama dai yanzun ne kuka sani, koda yake ba lallai ku fahimta ba sabida she’s just in her 4th week.” Dr yaci gaba da fad’in “Cikinta lafiya lou yake. Ta sume ne sabida babu abinci a system d’inta, amma mun saka mata drip, idan ya k’are zuwa anjima zaku iya tafiya.” Mu’azzam kam ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243