Chapter 195
Chapter 195
ciki..?” Inne ta d’ago ta kad’an tana dubanta sai kuma ta murmusa tace “Kan wann kikazo nan Kina kuka..? Banda abinki Safeenah wann ai abun Farin ciki ne.” Safeenah taci gaba da girgiza kai tana hawaye “Inne Mommy ta cire cikin.. Mommy Ta bani maganin cire ciki..” Kuka ya hanata ci gaba da magana. Cikin tsananin mamaki Inne ke dubanta. Ta girgiza kai cikin rashin gane me Safeenar ke son sanar da ita. “Ban.. Ban fahimceki ba Safeenah.. Hajara ce ta baki magani zubda ciki..” Safeenah ta jinjina mata kai tana hawaye lokaci guda take sanar da ita yanda abun ya kasance da yanda suka d’auketa suka kai gidan mahaukata suka ajiye a cewarsu kwanyarta ya tab’u. Inne tayi kusan minti biyar tana zaune wajen tamkar wacce aka dasa, sai juya maganganun take cikin kwanyarta “Ke Safeenah, nasan shashanci da shiririta irin naki.. Hajara tana cikin hayyacinta zata aikata abinda kikace Ta aikata..?” Safeenah Ta jinjina kai tace “Shiyasa da nace zan sanar dake inada ciki nasan zaki sa Mu’azzam ya maidani D’akina amma sai Mommy tace kar na sanar dake sabida tana son ta cimma k’udirin ta akan cikin..” “Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un..! A cikin gidan nan akai wann ta’addancin.. A cikin gidan Marwan aka kashe jinina.. Akan idanun Mu’azzam kuma babu wanda ya d’auki mataki akan abinda Ta aikata.. Toh ai ba kece ya kamata akai asibitin mahaukata ba ita Hajaran itace ta cancanci a kaita asibitin mahaukata.” Ta k’arashe tana mai mik’ewa tsaye bata daina jinjina lamarin ba ta nufo waje. Safeenah ta take mata baya. Maganganun Inne suka sinkaya daga yanda suke zaune a parlorn, Wato Daddy da Uncle Salman. Babu shiri suka mik’e suka fito saidai tuni Inne ta nufi sashen Mommy tana fad’in “Ina ‘Yar ta’addan nan take.. Hajara maza ki fito.. Ki fito ki fad’a mun ubanda ya d’aure miki gindi kika kashe mun jika.. Hajara..! Ke Hajara Ina kike..?!” Gaba d’aya suka hallara suka nufo sashen, saidai birki suka taka sakamakon ganin Safeenah tsaye bayan Inne. Daddy ya soma girgiza kai yana fad’in “Safeenah.. Mai ya kawoki..? Ya akai kika fito..?” Ya dubi Inne yace “Inne kiyi hak’uri abi komai a sannu.. Safeenah batda lafiya daga asibiti ta gudo..” “Kai rufe mun baki.. Kai ya kamata akai asibitin kai da ka k’yale ‘Yartadda cikin gidanka.. Wai a cikin gidanka akayi wann ta’addanci Marwan.. Ka zuba idanu Hajara tana abinda taga dama da rayuwarka da rayuwar yaranka koh.. Toh anyi an gama wann ‘Yartaddan sai ta fice ta bar gidan nan a yau.. Wllhi kaji na rantse Hajara ta gama zama a gidan nan kuma hukuma ce zata rabamu da ita..!” Dik maganganun da Inne take tsaf a kunne Mommy, Ta danna wa d’akinta lock tana muguwar murmushi a hankali take furta “Saidai d’aya daga cikin yaranki ya tafi gidan yari jarababbiyar banza ke kuma labarin da zai riskeki cewa ‘Y’a’yan cikinki sune ‘yantadda shi zai ajalinki..” Ta murmusa kad’an tana girgiza ita kad’ai. Musaddiq ne ya k’araso ya tare k’ofar d’akin Mommy da Inne keta faman bugawa tana fad’in sai Hajara ta fito ‘Yarta’adda bata da muhalli cikin rayuwar D’anta da ahalinta. Cikin b’acin rai take duban Musaddiq tana fad’in “Kai kuma idan baka kauce mun ba sai na had’a dakai na ci maka..” Daddy ya k’araso yana k’ok’arin janyo Inne yana fad’in tai hak’uri ya mata bayanin komai a natse. Ta kuma hasala tana yowa kansa. Ko da gani zaka fahimci ranta yakai mak’ura wajen b’aci. Musaddiq na hawaye ya tare k’ofar yake furta “Mamata ba ‘yartadda bace.. Babu wanda zai kama ta.. Idan akwai ‘Yantadda a nan bazai wuce wanda sukai ajalin D’anuwansu ba..” Kafin yakai aya Daddy ya d’aukesa da wani irin mari wanda saida ya kaisa k’asa. Yaci gaba da nuna Musaddiq d’in yana furta “Kai baka isa ka d’agawa mahaifiyata hankali ba.!” Musaddiq ya dafe k’uncinsa yana duk’e wajen yana hawaye yayinda Uncle Salman ya kamo hannun Inne yana k’ok’arin ficewa da ita daga wajen dan baya fata ta fahimci wani abu.. Banda aika ma Daddy da iyalansa mugun kallo baya komai.. Kawai Daddy ya kirasu ne domin su taru su tarwatsa masu ahali su kuma kashe masu mahaifiya dashi da iyalansa. Uncle Salman yana janyo Inne yake fad’in “Muje Inne.. Muje ki huta..” Ta d’ago tana duban Uncle Salman da mamaki Sai kuma ta fincike hannunta tana fad’in “Babu yanda zanje.. Mai Musaddiq yake son fad’i.. Mai yake son fad’i.. Maiyasa Marwan ya mareshi.. Salman mai kuke b’oye mun..?!” Uncle Salman ya d’an k’ak’aro murmushi yana fad’in “Inne babu komai Muje ki huta haka nan..!” Mommy dake mak’ale jikin k’ofar d’aki tana sauraron komai jin zasu rufe zancen wa Inne ya sanyata saurin fitowa tana mai rusa kuka ta d’ago D’anta Musaddiq ta rungume tana fad’in “D’ana bai aikata komai ba face kare mahaifiyarsa da yake son yi kaman dai yanda ku biyun kuke kare mahaifiyarku..!” Tai maganar cikin kuka tana duban Daddy da Uncle Salman. Lokaci guda Mommy taci gaba da fad’in “Kuma zan d’auke yarana mu tafi.. Bazamu iya ci gaba da zama cikin ‘Yantadda ba.. Mutanen da sukai tarayya suka kashe D’anuwansu sabida buk’atu nasu na dubiya sun mance cewa duniyar ba Gidan zama bace GIDAN ARO ce da dik daren jimawa zasu tafi su barta..!” “Hajraaa!” Daddy ya daka mata tsawa amma bata daina fad’in “Eh dole ka dakatar dani sabida baka son mahaifiyarka tasan abinda kuka aikata ma D’anuwanku Abubakar da kai da wann D’anuwan naka..!” Cikin huci Uncle Salman ke fad’in “Marwan ka dakatar da matarka.. You better stop your wife kafin komai ya lalace..!” Inne ta daka masu tsawa da fad’in “Wai meke faruwa a nan ne.. Marwan ka amsa mun meke faruwa ne..?!” Ta dubi Uncle Salman tace “Salman meke faruwa.. Ku sanar dani meke faruwa..?!” Daddy ya shiga girgiza kai yana duban Uncle Salman alamun kar yace wani wa Mahaifiyarsu. Mommy ta janyo Musaddiq suka shige d’aki zuciyarta wasai dan tasan ta riga da ta gama tarwatsasu. ** Ya jima yana tsaye k’ofan ofishin nasu, ya d’aga kansa sama yana duban Ofishin.. A haka Assad ya k’araso yana fad’in “Wai meke faruwa ne Jiya gaba d’aya bana samun layinka..” Aya Assad ya dasa ma kalaman nasa yai tsaye cak yana bin Abokin nasa da duban mamaki. Ya girgiza kansa kad’an yana kuma duban Mu’azzam d’in daga k’asa zuwa sama wanda yai shiga tsaf cikin kayansu na cikakkun ‘Yansanda. Assad ya girgiza kansa kad’an “Mai nake gani haka..? Why are you dressed up like this..? Why are you in your ceremonial uniform... What’s the occasion..?” Assad ya k’arashe yana duban Mu’azzam d’in. Saidai tinda ya soma magana Mu’azzam d’in bai tankasa ba bai furta komai ba Sai duban dogon ginin nasu yake. Yasa kai zai nufi gini Assad yai saurin taresa “Mu’azzam mai kake k’ok’arin aikatawa yanzu kuma.. Anya lafiya kake.. You don’t seem well.. meke faruwa..?” Sai snn Mu’azzam ya dubesa, ya d’an d’auki lokaci yana dubansa kafin yace “I’m here to resign..!” Yai maganar a hankali yana mai maida dubansa ga dogon ginin ofishin nasu. Cikin tsananin shock Assad ke dubansa, saida ya d’auki wasu dak’ik’ai yana jira maganar ya shiga kwanyarsa daga dodon kunnensa kafin ya murmusa kad’an ya furta “What.! Mai.. mai kace..?” Yai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243