Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 214

Chapter 214

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Yansanda. Mu’azzam yaci gaba da juya takardan cikin hannunsa ya sakin huci a hankali, lokaci guda maganganun Hajiya Faty na Yawo a dodo kunnuwansa, a haka ya nufi Mota cikin sassarfa. Fuskar Mommy ne kawai ke masa gizo cikin idanunsa.. Rayuwar da sukai a baya, soyayya da k’aunar da ta nuna masu shida ‘Yaruwarsa da mahaifiyarsu.. Tsawon lokacin da mahaifiyarsa ta d’auka kwance tana jinya da yanda Mommy ta nuna kulawa da sadaukarwa wajen yi mata jinya.. Tafiya kawai yake saman kwalta amma hotunan abubuwan da suka faru baya su suke dawo masa maganganun da dik wasu memories da suka faru Sune ke masa Yawo a dodon kunnuwansa, k’wayan idanunsa da kwanyarsa.. Fuskarsa ta rine ta koma ja haka nan idanunsa, hannayensa da ya damk’e steering wheel dasu kuwa kai kace zai b’alla steering d’in ne.. A haka take driving ba wai dan yanada tabbacin yanda k’arfin halin tuk’a motar ba sai dan yanada tabbacin muddin na numfashi Sai ya cimma wann matar.. Wann matar data tarwatsa masa rayuwa da na ahalinsa.. Tafiya kurum yake yana ganin kaman Hajara ce gabansa saman kwalta yana taketa da mota.. ** A can gidan Daddy kaw koda Mommy Ta tabbata Musaddiq bai cikin gidan a guje Ta fito kaman mahaukaciya tana tambayan Yansandan dake tsaron gidan Ina Musaddiq.. Sai kururuwa take masu tana fad’in ina D’anta ina suka kai mata D’a.. Muryar abokin Mu’azzam Assad Ta sinkayo yana fad’in “Nasan yanda D’anki yake..!” Mommy ta juyo zuciyarta na bugawa tana duban Assad. Lokaci guda Assad yaci gaba da takowa gaban Mommy hannayensa dafe saman belt d’insa yake ci gaba da furta “Kinsan Ina Musaddiq ya kwanan.. Musaddiq ya kwana ne a ofishinmu.. Sann yayi confessing laifin da ya aikata.. Idan Kina neman Musaddiq yana tsare a ofishinmu.” Wani k’atutun abu ne Mommy taji ya taso tin daga k’irjinta har zuwa mak’oshinta yana k’ok’arin tokare mata numfashi. Wani irin k’ara Mommy Ta saki tana fad’in K’arya Assad yake, D’anta ba D’anta’adda bane sai Sun fito mata da D’a. Tayo kan sauran Yansandan tana ihu tana fad’in Su fito mata da D’a D’anta Bazai tafi gidan yari ba. Ihun Mommy da hayaniyarta yasa su Daddy da Uncle Salman dake zaune gefen mahaifiyarsu wacce har lokacin a kwance take.. Take suka fitowa babu shiri suka nufo haraban gidan. Kiki dake d’aki wajen Safeenah tana kula da Safeenar da halinda take ciki saurin rufe windows d’in tai hawaye na gangaro mata dan bataso Safeenah taji wani abinda zai kuma worsen situation d’inta. Mommy ta nufo Daddy a guje tana fad’in “Our son is not a criminal Marwan.. He’s not a criminal.. He didn’t commit the crime.. You need to help our Son Marwan.. Ka cece d’anmu he can’t go to jail for something he’s never committed.. Dan Allah ka cece D’anmu Marwan.. Wayyo na shiga uku Musaddiq..!” Daddy ya soma girgiza kai cikin rashin fahimta yana duban Mommy “Hajara what are you saying..? Ina Musaddiq d’in.. Wai meke faruwa..?! Kimin magana Hajara.!” Kuka kurum Mommy take tana ci gaba da girgiza kai tana fad’in “He didn’t rape her.. Wllhi Allah bai aikata ba na shiga uku.. ‘Ya’yana Marwan.. Safeenah gidan mahaukata Musaddiq gidan yari.. Kan laifin da duka ba nasu bane.. Wayyo Musaddiq d’ina.. Wayyo na shiga uku..!” Mommy ta k’arashe tana mai cire d’ankwalinta tai jifa dashi.. Ta shiga tsalle tana ihu mai firgitarwa.. Lokaci guda kuma Ta zube a wajen tana kame k’irjinta tana fad’in “Wayyo na shiga uku k’irjina..! Wayyo mutuwa zanyi..! Wayyo ku kaini asibiti.. Wayyo k’irjina Wayyo cikina wayyo bayana. Wayyo k’ashin hak’wara na.. Ku kaini asibiti kar na mutu maku a nan.!” Kaman daga sama suka sinkayo muryar Mu’azzam yana fad’in “Ba da sauri ba Mommy..!” Gaba d’aya suka juyo suna duban Mu’azzam dake ci gaba da takowa cikin gidan, ga bakinsa da kamun jini da ciwo.. Hannunsa rik’eda envelope doguwa. Mommy ta shiga girgiza kai tana fad’in “Wllhi mutuwa zanyi Mu’azzam.. Wayyo cikina Wayyo kaina.. K’irjina.. Zan mutu.. Ku kaini asibiti.!” Ta k’arashe tana mai mik’ewa tsaye tana k’ok’arin kwab’e tufafin jikinta alamun hauka. Kamo rigarta tai tana fad’in “Zan cire fah..!Wallahi zan cire..! Ku k’yaleni na fice ko na cire. Zan cire..! Zan cire..!” Mu’azzam kaw tsaye yai gabanta cikin tsananin dakewa ya tsareta da idanu ko gizau baiba duk k’ok’ari da Mommy take tana fad’in zata cire tufafinta idan basu barta Ta fice ba. “Go ahead..! Ki cire mana.. The hospital is right here in front of you.. Ni ne nan asibitinki Hajara.. Naci karo da Yantaddan da suka sha gabanki a taurin kai da hauka.. Ki cire kayan mu gani idan zai hanaki biyan duk abubuwan da kika aikata.!” Mommy Ta shiga rarrabe idanu tana girgiza kai.. Lokaci guda kuma ta saki shewa tana tsalle tana tafi taka wak’ar zan cire.. “Zan cire.. Zan cire. Zan cire zan cire zan cire..” Ta nufi gate a guje zata fice nan suka hango ana hangame gate d’in ga zuk’ek’iyar mota tana shigowa.. Gaba d’ayansu suka d’ago kai suna duban motar. Dikda motar Ta fice a yayi amma bazasu tab’a mance irin motar ba da kyaunta a wancan lokacin. Hajara ma tsaye tai Cak da haukar k’aryarta tana duban motar. Saida motar Ta ida parking kafin suka fahimci motar.. Ba motar kowa bane face motar mahaifin Mu’azzam, Wato Alhaji Abubakar Gamji. Cikin tsananin Shock gaba d’ayansu suke bin motar da kallo.. “Fa.. Faff..Fa.. Fatalwaaaa..!” Hajara ta furta haka tana nuna motar SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *77* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Mamaki bai gama cikasu ba saida sukaga mutanen dake fitowa daga cikin motar. Mama Hindu itace a gidan gaba, daga bayan motan kuma, b’angare guda Ajidde ce.. D’aya b’angaren basu iya tantance matar ba sabida mayafi da ya rufe mata fuska. Ta yanda Mommy ke tsaye ta side d’in matar ke zaune cikin motar, hakan na nufin a gaban Mommy akai parking motar. Mommy Ta saki baki da hanci kai babu ko d’ankwali sabida haukar k’arya da Ta tasamma yi. Nan ta hangi matar ta sakalo k’afarta guda tana sauk’owa daga motar. Jiri ya kusan d’iban Hajara ya kaita k’asa. Yayinda matar tai tsaye fuskarta na lullub’e cikin farar lafaya da Ta rufa kan nata dashi. Saida aka d’ibi dak’ik’ai a haka kowa na jira yaga wacece wann matar k’iraje sai bugu suke.. A hankali Ta fiddo hannunta wanda yasha k’unshi gwanin ban sha’awa, ga awarwaro masu kyau da d’aukan idanu, ta soma janye mayafin da ya rufe mata fuska sannu a hankali har fuskar nata ya bayyana. Hajara ta saki wani irin k’ara tana mai zubewa wajen yayinda Daddy yai mutuwar tsaye yana dubanta.. Mu’azzam kam kasa jure ma tsayuwa yai Sai k’ok’arin soma takowa da yake yana nufo mahaifiyarsa, zuciyarsa naci gaba da bugawa a hankali, so yake ya tabbata gaskiya ne ba gizo take masa ba.. Har lokacin Daddy ya kasa motsawa sai dubanta da yake cikin wane irin yanayi yana ganin abin kaman d’aya ne daga cikin mafarkan da ya saba.. Wai Noor ce yake gani tsaye gabansa kuma tana takawa. Take yaji wani irin kuka gauraye da rauni ya kufce masa. Dubanta yake hawaye na gangarowa daga cikin idanunsa, wann hasken fuskar nata da ya soma gani sanda ya tsinceta a cikin jirgin ruwa shine yake kuma hangowa

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});