Chapter 230
Chapter 230
murya. Saurin girgiza mata kai yai yace “We all love you Safeenah.. So much, kawai kink’i ki fahimci hakan ne..” “But Mu’azzam doesn’t love me Daddy..” ta bashi amsa kai tsaye. Lokaci guda kuma taci gaba da jinjina kai tana hawaye “You know Daddy, I always thought of myself as a very strong woman.. Zan iya samun duk abinda nake so a lokacin da naga dama.. and that I can get through whatever comes in my way.. But then I was wrong.. That’s not how it works right Daddy..?” Ta k’arashe murmushi da hawaye saman fuskarta. Daddy na danne hawayensa yake jinjina mata kai. Safeenah taci gaba da girgiza kai tana hawaye “I can’t take this anymore Daddy.. I’m not that strong.. I can’t Daddy..!” Kuka yaci k’arfinta. Lokaci guda yake furta “You are strong Safeenah... Just try to get better.. Nasan kinada zuciya mai kyau.. And you’ll see komai zai wuce.. Kuma zaki sami lafiya da izinin Allah.” Safeenah na hawaye ta rik’o hannayen Daddy cikin nata “I’ll get better in sha Allah Daddy.. I promise you.. Ka kirasu su tafi dani.. And please visit me often kaji Daddy..” Ya jinjina mata kai hankali yana share mata hawayenta “I’ll visit you every day.. I promise..” Ya fad’i hawaye na gangaro masa. Cikin rawar murya take furta “I love you so much Daddy.” “And I love you too my princess.” Safeenah ta kuma kwantar da kanta b’angaren jikinsa kad’an hawaye na kuma gangaro mata. Daddy bai bar d’akin ba saida ya tabbata Safeenah Ta samu bacci Dikda cewa daga k’arshe abubuwa marassa kan gado taita fad’i wanda zai tabbatar maka cewa kwanyarta ya sami matsala. Haka tai kwance rungume da Dantsanarta gwanin tausayi. Yana isa b’angarensa ya ci karo da Mommy cikin d’akinsa ta kasa ta tsare sai huci take. Da mamaki yake dubanta yana girgiza kai “Mai kikeyi a nan..?” “Aw tambayata ma kake.. Ka kulleni cikin store dan ka samu daman watayawa kaci amanata da Nuratu koh.. Toh baka isa ba Marwan.. Wllhi bazan tab’a barinku cikin kwanciyar hankali ba..!” Ta k’arashe tana huci. “Zo ki fice mun a d’aki.” Ya fad’i yana nuna mata k’ofa. “Bazan fita ba Sai naga shigowar Nuratu.. Idan kun cika marassa kunya kuyi komai akan idanuna..” Ta fad’i tana kuma jijjiga. Ya jinina kansa kad’an kafin yace “Kar ki damu bazata shigo ba, kinsan dalili..? Tana can tana kula da k’aramar ‘Yarki Karima wacce kika tasamma haukatata da haukarki kaman dai yanda kika haukata Safeenah kika tura Musaddiq ya d’auki laifinki.. Kinji dad’i Hajara kin tarwatsa min yara.. Amma kar ki damu da sannu zaki biya duk abubuwan da kika aikata..” Yana ida fad’in haka ya nufi bathroom ya barta nan tsaye sai jijjiga take tana huci. Aiko Daddy na shigewa ta soma ganin wani halitta ya nufota a guje yana fad’in shine mijinta. Mommy ta shiga ihu tana fad’in kar yazo kusanta.. A haka Daddy ya fito ya taddata sai ihu take tana tsalle tana fad’in “Mijin Nuratu ne kai.. Kaje ka sameta.. Wayyo na shiga uku.. Marwan ka ceceni zai kasheni..!” Ta k’arashe tana mai silalewa wajen tamkar sumammiya. ** Washe gari Sadiya a d’akin Mu’azzam ta tsinci kanta bayan ya tashe ta tai sallar Asuba, sai lokacin take tuna wayon da yai mata daren jiya yace tai masa rakiya ya kwanta shima zai rakata, Ashe dai bacci yayi gaba da ita a nan, ta kuma duban tufafin dake jikinta rigarsa ne da ya tsaya daidai cinyarta. Ta girgiza kai kad’an tana dafe fuskarta. Ya fito daga closet sanye da jallabiya yana dubanta “Good morning Beautiful.” Ya fad’i yana dubanta harda kashe mata ido guda ganin yanda ta tsaresa da duban tuhuma. Kaman zatai kuka take furta “Na shiga uku.! What have you done Inspector..? Allah fah yana ganinka..” Sosai taso basa dariya yanda tai maganar amma Sai ya gimtse had’ida tab’e baki kad’an yana mai girgiza kai “What did I do..?” “Ai ba haka mukai ba..” Ta kuma fad’i kaman zatai kuka. Murmushi ya sakar mata harda kashe ido guda “Tashi kije kiyi sallah idan na dawo zamu k’arasa.” Bai jira cewarta ba ya fice yana kuma murmusawa. Dafe kanta tai cikeda takaici, Mu’azzam ya gama da ita, yanzu batasan ta yanda zatai ta fice daga d’akinsa ba.. Shikenan za’ai Ta nemanta aga bata nan.. Itakam ta shiga uku.. Ba abin ta fice ba ta b’ace a hanya dan ba wai tasan kan gidan bane. Da wann tunanin ta mik’e ta nufi bathroom d’insa. Tazo zata d’auki kayanta kenan da yai hanging a closet d’insa ta hango wani abu kaman ledar ultra pad. Ta k’arasa tana dubawa. Take ta shiga tina farkon had’uwarsu da yanda ta jefa masa a fuska. Murmushi ne ya kufce ma. Wato Ashe yana ajiye dashi.. Ta cigaba da juyawa tana murmushi har bataji shigowarsa ba. A hankali ya k’araso ya rungumeta ta baya. Ya sumbaci gefen wuyanta kad’an yana furta “Kina mamaki na ajiye ne.?” Ta d’an kaikaito tana dubansa. Lokaci guda yake jinjina kai murmushi bai bar saman fuskarsa ba “I couldn’t throw it away.. Kinsan Maiyasa..?” Ta tsaresa da idanu ba tareda ta iya cewa komai ba. Mu’azzam yaci gaba da fad’in “Ina adana duk memories d’in da suka danganceki tin daga randa muka had’u.. Duk abinda ya shafeki yanada mahimmanci a wajena Beautiful.” Ya k’arshe yana mai kwantar da kansa saman wuyanta. K’ok’arin zame jikinta tai tana fad’in “Nifa sallah zanyi Inspector.. Dan Allah ka rakani hanya kafin gari ya waye.” Ta fad’i kaman zatai kuka. “Alright yi sallah na miki rakiya kafin gari yai Haske tinda baki so a ganki.. Allah sa kar nai bacci..” Ya maganar yana mai hayewa saman gado had’ida kishingid’a. Sai kallonta yake kyakkyawan murmushi saman fuskarsa. Ta fara k’ok’arin sakar masa kuka. Ya soma lallashinta yana fad’in “Yi hak’uri.. Yi sallan na rakaki..” Ya k’arashe yana k’unshe murmushinsa. ** Washe gari da safe Daddy ya kira asibitin Safeenah suka tafi da ita. Mommy ma an shirya tafiya da Ita a safiyar, ga abubuwan da take tun a daren jiya mai kama da hauka. Idan kaga Mommy kaman ba Ita ba dik Ta koma abin tausayi. Koda za’a tafi da Ita dogewa ta dingayi tana fad’in sai an tafi da Inne idan ba haka babu uban da ya isa yai arresting d’inta. Inne kifa kanta tai tana hawaye ba tareda Ta iya duban ahalin nata ba. Suna a haka wayar Mu’azzam Ta soma ruri, daga gate ake kiransa. “Ramadan Gamji..?” Ya nanata yana duban sauran mutanen dake parlorn. “Alright give me a minute.” Ya fad’i yana mai kai dubansa ga Daddy. Daddy ya tambayesa meke faruwa. Nan yake sanar dashi “Wai wani mutumi ne a waje yace yana son magana da kai.. Sunansa Ramadan Gamji.” Gaba d’aya suka nanata sunan kafin Daddy ya jinjina kai yace “Ce masu ya shigo..” Mu’azzam ya maida wayar kunnensa yace da security d’in ya shigo da mutumin. Jim kad’an saiga security d’in wani mutumi mai cikeda kamala na biye dashi. Zuciyarsu sai tsinkewa yake sanda mutumin ke nufo parlorn. Daga Daddy harma Uncle Salman da Inne mik’ewa sukai tsaye suna duban mutumin dake nufosu wanda ba fuskan kowa suke hangowa tattare dashi ba face mahaifinsu. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *82* *©️Sameena
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243