Chapter 211
Chapter 211
boka ya min aikin asiri.. Hajara ita bata jira ta’addanci take a zahirinsa.. Mun aikata wani abu a baya da dole na nemi yafiyarka.. Mu’azzam..” Ta k’arashe tana mai duk’awa saman gwiwoyinta. Cikin rawar murya kanta a k’asa taci gaba da fad’in “Hak’ika yau ka cececi rayuwata.. D’an Nuratu ya ceci rayuwata daga hannun wann D’antaddan wanda ba kowa ya turo sa ba face Hajara..” Mu’azzam yaci gaba da dubanta babu d’igon mamaki tattare dashi dan a halin yanzu baijin mamakin abubuwan da Mommy tai.. Saurin katseta yai da fad’in “Mai kuka aikata wa Mahaifiyata..?” Hajiya Faty na duk’e tana hawaye take fad’in “Mahaifiyarka ba had’arin Mota tai ba a lokacin da za’a kawota gidan mijin Hajara.. An saka abin ne ya zamana tamkar dai had’arin mota ne.. Ni ce nan na raka Hajara wajen boka aka kwantar da mahaifiyarka bayan an tura mata bak’in Shaid’ani.. Da fari kasheta tasoyi har lahira da hannayenta sabida ita bata jiran boka ya mata a cewarta, toh amma kashe Nuratu daidai yake da kashe Alhaji Marwan sabida tsananin soyayyar da yake mata, shiyasa Hajara ta zab’i boka a ya mata aiki akan Nuratu Ta barta ita ba’a raye ba ita ba’a mace ba..!” Kuka ya hanata ci gaba da magana, yayinda Mu’azzam ke tsaye Cak yana dubanta da idanunsa da suka gama rinewa zuwa ja, hawaye na gangarowa daga cikinsu yana gaurayuwa da jinin dake fuskarsa. Hajiya Faty taci gaba da fad’in “Hajara ta d’au alwashin cewa Nuratu zata rayu ne a Gidanta Tamkar tana a GIDAN ARO wanda dik rintsi zata fice ta bar wann gidan sann auratayya bazai tab’a shiga tsakaninsu da mijinta ba muddin tana numfashi hakan yasa a ranan da za’a kai mahaifiyarka gidan Marwan a ranan Ta had’uda mummunan had’arin.. Nayi nadama Mu’azzam, nayi nadaman muggan abubuwan da muka aikata.. Ban yarda Hajara zata iya kashe mutum da hannayenta ba saida Ta sanar dani yanda ta mallaki takardun nan.. Hajara ta jima tana kishi da mahaifiyarka Tun kafin ta zamto matar Marwan.. Bata tab’a zaton mutuwar mahaifinka ba komai zai kara mata da Nuratu ba face kusanci...!” Kuka ya hanata ci gaba da magana. Cikin rarrabewan kalamai yake furta “Mai kike so kice..? Matar nan tanada saka hannu a mutuwar mahaifina..?” Hajiya Faty Ta k’asa amsawa sai girgiza kai take tana hawaye. Tsawa ya kuma daka mata jijiyonsa suna kuma bayyana “Did she kill my father.. Answer me..!” Kasa amsawa tai sai rawa da jikinta yake tana girgiza kai alamun bata sani ba. Jinjina kai yake a hankali yana dubanta hawaye mai k’una na gangarowa daga idanunsa guda, yana jin k’afafunsa kaman zasu gaza d’aukansa “Zaki maimaita wann statement d’in a police headquarters. Zaki maimaita.!” Ya k’arashe yana kuma jinjina kansa yana furzar da iska a hankali. Hajiya Faty tai saurin d’ago kai tana dubansa tana girgiza kai “Na shiga uku dan girman Allah ka rufa mun asiri Mu’azzam.. Dan Allah kar ka kaini police station wllhi idan Senator yaji Ina police station aurena mutuwa zai.. Wayyo Allah na shiga uku..” “Da kin tuna haka kafin ki zab’i rayuwar da kika zab’arwa kanki..” Ya fad’i murya a dake, lokaci guda ya dubi Yansandan dake tsaye gefe yace su wuce da Hajiya Faty. Hajiya Faty na kuka aka shige da ita motan Yansanda. Mu’azzam yaci gaba da juya takardan cikin hannunsa ya sakin huci a hankali, lokaci guda maganganun Hajiya Faty na Yawo a dodo kunnuwansa, a haka ya nufi Mota cikin sassarfa. Fuskar Mommy ne kawai ke masa gizo cikin idanunsa.. Rayuwar da sukai a baya, soyayya da k’aunar da ta nuna masu shida ‘Yaruwarsa da mahaifiyarsu.. Tsawon lokacin da mahaifiyarsa ta d’auka kwance tana jinya da yanda Mommy ta nuna kulawa da sadaukarwa wajen yi mata jinya.. Tafiya kawai yake saman kwalta amma hotunan abubuwan da suka faru baya su suke dawo masa maganganun da dik wasu memories da suka faru Sune ke masa Yawo a dodon kunnuwansa, k’wayan idanunsa da kwanyarsa.. Fuskarsa ta rine ta koma ja haka nan idanunsa, hannayensa da ya damk’e steering wheel dasu kuwa kai kace zai b’alla steering d’in ne.. A haka take driving ba wai dan yanada tabbacin yanda k’arfin halin tuk’a motar ba sai dan yanada tabbacin muddin na numfashi Sai ya cimma wann matar.. Wann matar data tarwatsa masa rayuwa da na ahalinsa.. Tafiya kurum yake yana ganin kaman Hajara ce gabansa saman kwalta yana taketa da mota.. ** A can gidan Daddy kaw koda Mommy Ta tabbata Musaddiq bai cikin gidan a guje Ta fito kaman mahaukaciya tana tambayan Yansandan dake tsaron gidan Ina Musaddiq.. Sai kururuwa take masu tana fad’in ina D’anta ina suka kai mata D’a.. Muryar abokin Mu’azzam Assad Ta sinkayo yana fad’in “Nasan yanda D’anki yake..!” Mommy ta juyo zuciyarta na bugawa tana duban Assad. Lokaci guda Assad yaci gaba da takowa gaban Mommy hannayensa dafe saman belt d’insa yake ci gaba da furta “Kinsan Ina Musaddiq ya kwanan.. Musaddiq ya kwana ne a ofishinmu.. Sann yayi confessing laifin da ya aikata.. Idan Kina neman Musaddiq yana tsare a ofishinmu.” Wani k’atutun abu ne Mommy taji ya taso tin daga k’irjinta har zuwa mak’oshinta yana k’ok’arin tokare mata numfashi. Wani irin k’ara Mommy Ta saki tana fad’in K’arya Assad yake, D’anta ba D’anta’adda bane sai Sun fito mata da D’a. Tayo kan sauran Yansandan tana ihu tana fad’in Su fito mata da D’a D’anta Bazai tafi gidan yari ba. Ihun Mommy da hayaniyarta yasa su Daddy da Uncle Salman dake zaune gefen mahaifiyarsu wacce har lokacin a kwance take.. Take suka fitowa babu shiri suka nufo haraban gidan. Kiki dake d’aki wajen Safeenah tana kula da Safeenar da halinda take ciki saurin rufe windows d’in tai hawaye na gangaro mata dan bataso Safeenah taji wani abinda zai kuma worsen situation d’inta. Mommy ta nufo Daddy a guje tana fad’in “Our son is not a criminal Marwan.. He’s not a criminal.. He didn’t commit the crime.. You need to help our Son Marwan.. Ka cece d’anmu he can’t go to jail for something he’s never committed.. Dan Allah ka cece D’anmu Marwan.. Wayyo na shiga uku Musaddiq..!” Daddy ya soma girgiza kai cikin rashin fahimta yana duban Mommy “Hajara what are you saying..? Ina Musaddiq d’in.. Wai meke faruwa..?! Kimin magana Hajara.!” Kuka kurum Mommy take tana ci gaba da girgiza kai tana fad’in “He didn’t rape her.. Wllhi Allah bai aikata ba na shiga uku.. ‘Ya’yana Marwan.. Safeenah gidan mahaukata Musaddiq gidan yari.. Kan laifin da duka ba nasu bane.. Wayyo Musaddiq d’ina.. Wayyo na shiga uku..!” Mommy ta k’arashe tana mai cire d’ankwalinta tai jifa dashi.. Ta shiga tsalle tana ihu mai firgitarwa.. Lokaci guda kuma Ta zube a wajen tana kame k’irjinta tana fad’in “Wayyo na shiga uku k’irjina..! Wayyo mutuwa zanyi..! Wayyo ku kaini asibiti.. Wayyo k’irjina Wayyo cikina wayyo bayana. Wayyo k’ashin hak’wara na.. Ku kaini asibiti kar na mutu maku a nan.!” Kaman daga sama suka sinkayo muryar Mu’azzam yana fad’in “Ba da sauri ba Mommy..!” Gaba d’aya suka juyo suna duban Mu’azzam dake ci gaba da takowa cikin gidan, ga bakinsa da kamun jini da ciwo.. Hannunsa rik’eda envelope doguwa. Mommy ta shiga girgiza kai tana fad’in “Wllhi mutuwa zanyi Mu’azzam.. Wayyo cikina Wayyo kaina.. K’irjina.. Zan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243