Chapter 224
Chapter 224
rabani da masoyina Ibrahim wanda bai tab’a gajiyawa da duk abubuwan da nai masa a rayuwa ba.. Ki amsa min mai muka maki da tsanani..!” Kuka yaci k’arfinta yayinda Aunty Nuratu Ta k’araso ta d’agata, ta rungumeta Umma nayin kukan cikin jikinta. Tsananin Shock ya saka Sadiya silalewa a wajen hawaye naci gaba da gangaro mata. Ganin abin take kaman almara kaman a mafarki ne ba zahiri ba, Wai Mamy Mamyn Mu’azzam dai itace wann ‘Yaruwar Ummanta Haleematu da Umman ta basu labari.. Ikon Allah abun al’ajabi bai tab’a k’arewa a duniyar nan.. Ta shiga tuna yanda had’uwarsu ya kasance da Mr Inspector da irin auren da sukai.. Shin waye zai tab’a kawowa Su d’in sunada wata alak’a da dangantaka ta jini..? Kuka yaci k’arfinta idanunta a lumshe tana jin wani abu mai kama da rauni can k’asar zuciyarta. Ji tai an dafata, ta d’ago tana dubansa shid’inma yau idanunsa duk a kod’e suke dukda jarumta irin tasa. “Come with me..” Ya furta yana k’ok’arin d’agota. Babu musu Ta mik’e jiki a matuk’ar sanyaye Mu’azzam na janye da ita. Juyowa take kumayi tana duban Mamyn Mu’azzam da kuma Ummanta wanda suka tabbata ‘Yanuwan juna.. Ita har sai ta mance ma cikin jinya tasan Mamy bata San yaushe ta mik’e kan k’afafunta ba. A haka suka nufo wani d’an dogon hanya da farar k’ofar glass mai zugewa ta raba tsakani da parlorn Daddy wanda zai fitar da kai wani k’aramin parlor daga nan babban parlorn Daddyn. Zaunar da ita saman kujera yai yana mai rage mata mayafin kanta, ya k’arasa ya kunna air conditioning. Tana ganinsa ya fice bata iya furta komai ba Sai lumewa da tai cikin kujeran tana mai lumshe idanunta wasu hawayen na kuma siraro mata. Jim kad’an Ta gansa ya shigo rik’e da bottle water. Ya zauna gefenta ya bud’e goran ruwan yace “Have some.” Ba musu ta bud’e bakinta ya shiga bata ruwan a hankali. Ta lumshe idanunta bayan ta kurb’a. Mu’azzam Ya d’aura hannunsa saman nata yana d’an Shafa tafin hannun nata a hankali alamun yana k’ok’arin yai calming d’inta. Kallo guda zakai masa ka fahimci danne nasa yake domin ya samar mata da natsuwa. Ganin ta d’an nastu ya sanyasa matsowa kusanta sosai ya shigar da ita cikin jikinsa har lokacin bai daina murza tafin hannunta a hankali ba. A haka yakeji bugun zuciyarta na daidaita har yaji ta daina sakin ajiyan Zuciyar. Saidai yanda tai Lamo cikin k’irjinsa zaisa ka fahimci ko motsata bazataso ai ba. Agogon dake d’aure hannunsa ya d’an duba kafin yai gyaran murya kad’an yace “Baby zanje Sallah.. Ki zauna a nan kinji I’ll be right back.” Ta d’ago tana dubansa da pale eyes d’inta “Tsoro nakeji..” Ta fada kaman zatai kuka cikin yanayi mai tabbatar da tsoron take ji. Lokaci guda ta k’arada “Matar tana nan a nan.. Wacce Ta kashe Abba.. Zata kashemu.. Tsoro nakeji dan Allah..” Cikeda tausayawa ya tsareta da idanu kafin ya kamo hannayenta cikin nasa “Bazata miki komai ba, kuma bazata sake cutar da kowa ba da izinin Allah kinji koh.. Ki kwantar da hankalinki.. Kinga ba ke kad’ai bane.. Nasan baki so wani abu ya sameki ko babynmu koh..” Ya k’arashe yana kai hannu kad’an saman cikinta. Ta dubesa kad’an sai kuma ta jinjina masa kai. Kaman wanda ya tina wani abin Sai ya mik’e tsaye yana mai kuma kamo hannunta “Taso muje.” Nan ma babu musu Ta mik’e yana mai rufa mata mayafinta. A tare suka fice, yanda suka tadda Mama Hindu da Aunty Larai zasu shige sashen Inne dan dama tin isowarsu Mama Hindu suke sashen. Ya k’arasa da ita ya dank’a masu amanarta dan shikam yau sai ta Allah.. Sallah ne kawai zai dinga fitar dasu amma Sai yaga yanda hali ta kaya da Mommy da abubuwan da Ta aikata. A parlor suka tadda Ajidde sai lissafin awannin da suka kwashe saman kwalta take dan ita dai zata iya cewa bama ta tab’a yin wata tafiya ba balle mai nisa irin wann.. K’arewa jiya har kwana sukai a garin Jos dan dole suka yada zango a jos sabida yanayin hanya da kuma dare.. Shiyasa yau d’in suka iso garin da wuri. “Yauwa Mama Hindu sa’i goma sha nawa kenan.. Gwara na rik’e da kyau dan na labartawa Inna Kyallu..” Shiru tai sakamakon hangota da tai tareda Sadiya da kuma wata matar. Dan ta gane Sadiya kam. D’aya matar ce bata ganeta ba. Ajidde ta gaisar da Aunty Larai kafin ta dubi Sadiya dake sakar mata murmushi suka gaisa. Mama Hindu tace “Toh Sarkin shiririta ki tashi haka nan kiyi sallah koh..” Ajidde ta jinjina mata kai tana mai mik’ewa. Ita alla alla take suyi hiran yaushe rabo da matar Kofur Zalimu ta labarta mata yanda Aunty Nuratu ta mik’e rana guda cikin ikon Allah amma saidai ta kula kaman wani abu na damun Sadiyar sabida yanayin da ta ganta ciki hakan yasa tai shiru Ta d’an kama kanta itama. Ana a haka Inne ma ta shigo yin sallah. Suka gaisa da Aunty Larai dan dama d’iyar k’awarta ce. Sadiya dake zaune saman darduma k’arfin hali kurum take dan sallar ma da k’yar Ta iyayi, gaba d’aya ji take kaman jiri zai kifar da ita, ga wani irin rawar d’ari da take kaman zazzab’i ke shirin sauk’o mata.. Ga haraswa da keta k’ok’arin yunk’uro mata. Aiko babu shiri ta mik’e ta nufi band’aki saidai kafin ta isa ta soma k’waza amai. Suka yo kanta suna mata sannu. Aunty Larai ta rik’eta har ta gama, sai jero mata sannu suke. Inne na tambayan dama bataji dad’in jikin bane. Aunty Larai tace “Eh Inne dama kwana biyun nan jikin gashi nan ne dai kawai.. Amma Alhamdulillahi.” Ta k’arashe da murmushi. Murmusawa Inne tai cikeda Farin ciki Hajara ta kashe Dan Mu’azzam tun yana ciki baizo duniya ba Sai ga wani nan Allah ya kuma basa, Allah kenan mai kyauta da k’ari a lokacin da yaso. Inne tai mata fatan samun lafiya tace da Aunty Larai ta k’arasa da ita band’aki ta taimaka mata ta kintsa. Aunty Larai ta amsa tana mai shigewa da ita. Mama Hindu ma fari’arta ya k’aru sanda ta k’araso tana gyara wajen. Suna fitowa daga band’akin suka tarar Inne da kanta taketa karkad’e mata saman gado tana fad’in Larai ta k’araso da ita ta kwantar ta. Sadiya kam duk kunya ya dabaibayeta ganin yanda suketa riritata daga yin amai guda d’aya. Aunty Larai ta taimaka mata Ta kwanta saman gadon dan k’arfi kam bata dashi ga zazzab’i da takeji na taso mata. Haka tai lamo saman gadon abubuwan da suka faru sai Yawo a kanta suke. Inne kaw tuni ta umarci Mama Hindu ta nemawar Sadiya abinda zata saka a cikinta. Mama Hindu kaw ta amsa cikeda kulawa kafin Ta fice. * A can parlorn Daddy ma Uncle Salman da Daddy suka mik’e zasu fice masallaci. Mommy tabi Daddy da kallo yanda yake kiran ma’aikatan gidan da kansa jikinsa har wani rawa yake yana sanar dasu a shirya section d’in Nuratu. Ji tai kaman ta shak’o Nuratu da ‘Yaruwarta ta murk’ushesu gaba d’aya. Akan idanunta suma suka mik’e suna rik’e da juna suka fice. Kowa ya fice yin sallah aka bar Mommy Ita kad’ai duk’e a parlor. Take
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243