Chapter 130
Chapter 130
aka kama Safeenah ta zama suspect na mutuwar Ikram. Inne taci gaba da fad’in “Ikon Allah.. Abu kaman a cikin shirin wasan kwaikwayo... Kuma waima duk Ina shi Marwan d’in ake wann rashin hankalin cikin gidansa..?” Mu’azzam ya girgiza kai yace “Daddy baya gida shima dawowa yai ya tadda al’amarin..” Inne ta jinjina kai tace “Yanzu a gidan Marwan ake wannan rashin hankalin.. Ita Safeenah ba’a wauta ta tsaya kawai ba abin nata harda hauka ne..? Wann ai Ba abin yin shiru bane abin a nema mata magani ne dan batada hankali bamu San mai zata aikata gaba ba..” Mu’azzam ya girgiza kai yace “Inne da hankalinta tasan abinda take.. Attention take nema as always.” Inne ta jinjina kai tace “Eh Lallai.. Safeenah da harba bindiga..?” Tai maganar tana kuma jinjina lamarin. Sauk’e ajiyan zuciya yai kafin yace “Inne ki kwantar da hankalinki komai ya shige.. Safeenah bazata sake barazana ma wani da bindiga ba.” Tsegege take dubansa kafin tace “Idan aka barta gaba sakewa zatai, zan kira shi Marwan d’in naji wani mataki ya d’auka kan haukar Safeenah.. Asibitin mahaukata zai kaita ko ajeta zai a gidansa.. Dan idan a gidansa zai barta gwara ya kawo mun ita nan a sakata a mari da turu ehe..!” Girgiza kai Mu’azzam yai yace “A’a Inne kar ki kira Daddy please, nasan yanzu haka bayan abinda Safeenah tai gaba d’aya hankalinsa ba’a kwance bane.. Banso hankalin Daddy ya kuma tashi.” Ta tsaresa da idanu kafin ta murmusa kad’an tace “Kai da Marwan kuna matuk’ar son juna.. Ina Farin ciki da matuk’ar alfahari da hakan.. Badon bansan mai ke rufe cikin zuciya ba da Sai nace kai kafi soyuwa a gareshi sama da nasa yaran.” Musaddiq dake k’ok’arin shigowa parlorn fasa shiga yai sakamakon abinda ya sinkayo Inne na fad’i.. Tabbas gaskiya ne. Daddy yafi son Mu’azzam sama dasu.. Jiki a sanyaye Musaddiq ya koma da baya ya fasa shiga. D’aki Musaddiq ya koma yana duban kansa jikin mirror lokaci guda yake furta “You are a monster Musaddiq.. Dole Daddy yafi son Mu’azzam.. Dole kowa yafi son Mu’azzam.. Sabida kai ba komai bane face Monster.. Monster.. Monster..!” Ya dinga nanatawa yana duban kansa cikin madubi. A hankali ya silale ya zauna saman gado zuciyarsa na masa tsananin k’una. ** Sadiya da Ajidde ne zasu kwana wajen Mamy dan dama Mama Hindu ke kwana da ita, yau da Ajidde zata kwana sann ga Sadiya ma ta nuna kwad’ayin kwana wajen Aunty Nuratun Sai Mama Hindu ta k’yalesu su kwana wajen Aunty Nuratun. Mu’azzam baisan Ajidde na gidan ba, baima San zata kwana gidan ba.. Yadai san matarsa Sadiya zata taya mahaifiyarsa kwana na ranan. Hakan yasa ya saci k’afa ya nufi d’akin Mamy. Da wayarsa ya haska ya ganota kwance gefen k’afafun Mamy idanunta a lumshe. Duk’awa gefenta yai yana hura mata iska kad’an a kunne. Ta Ware idanunta a d’an firgice kaman mai shirin kurma ihu. Saurin rufe mata baki yai da hannunsa guda kafin yace cikin sigan rad’a “Hey it’s just me.” Ta d’an ture hannunsa kafin tai sauri ta kunna side lamp da bai cika Haske ba. Ta saci kallon Mamy kafin tai k’asa da murya tace “What are you doing here..?” “Isn’t it obvious.. D’aukan ki nazo nayi..” Ta girgiza kai kad’an kafin tace “Ka mance yau da Mamy zan kwana tashi ka fice before Mamy opens her eyes..” Tai maganar tana k’ok’arin turasa. “Hey relax bazata tashi ba.. Beside zan dawo dake.. Hira kawai zamuje ki tayani.. I’m bored I couldn’t sleep..” Ta girgiza kai tana fad’in “Nak’i wayon.. Dan Allah ka tashi ka fice kafin wani ya ganka.. What if Inne ta shigo taga bana nan..!” Tana maganar k’asa k’asa tana turasa. D’aukanta yai Cak cikin hannunsa yana fad’in “I promise Zan dawo dake kafin Inne tai noticing baki nan..” Bai Kai aya ba sukaji an bud’e k’ofar bathroom, shaff Sadiya tama mance tare da Ajidde suke a d’akin toilet ta shige kafin Mu’azzam ya shigo d’akin. Wani irin razannan k’ara Ajidde ta saki ganin alamun mutum tsaye sabida hasken dim night lamp dake kunne. Tana iya ganin alamun mutum tsaye. Ajidde ta shiga ihu tana tsalle tana fad’in “Wayyo mun shiga uku b’arawo b’arawo..!” Cak yai tsaye yana dubanta ba tareda ya ije Sadiya dake cikin hannunsa ba yana mamakin mai wann mahaukaciyar yarinyar take d’akin mahaifiyarsa. Ai kuwa kan kace mai Inne dake sallah ta jiyo ihun Ajidde dake neman d’auki.. Mama Hindu ma da baccinta bai nisa ba ta jiyo ihun Ajidde daga d’akin Aunty Nuratu.. Kai kan kace mai Ajidde ta tada gidan da ihunta.. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *48* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Inne ce ta soma shigowa Mama Hindu na biye da ita, har lokacin Ajidde bata daina tsalle tana ihun b’arawo ba. Tinda Sadiya taji shigowar su Inne tai saurin zame jikinta ta silale saman gado Ta lumshe idanunta tamkar mai bacci. Babu halin ya fice gasu Inne sun shigo sun tare k’ofa. Inne tace “Lafiya Ajidde meke faruwa..?” Ajidde taci gaba da tsalle tana nuna mata alamun mutum da ta gani tsaye kusan gadon Aunty Nuratu. Tana fad’in “Inne kin gansa can lab’e wllhi b’arawo ne.” Cikin sauri Inne ta danna switch na wuta, Haske ya gauraye cikin d’akin.. Mu’azzam suka hango yasha mur sosai yana aikawa Ajidde wani irin razannan kallo. Ajidde ta zaro idanu waje had’ida kame baki. Tana nanata ta shiga uku cikin zuciyarta. Mama Hindu ta girgiza kai kafin ta janyo Ajidde tana fad’in “Shige muje..” Ai babu musu Ajidde Ta bita kaman rak’umi da akala. Sadiya kaw da idanunta ke lumshe sai danne dariyarta take. Aka bar Mu’azzam da Inne tsaye nan wajen. Inne ta girgiza kai tace “Kar kace min komai.. Zo ka shige..” Ta k’arashe tana nuna masa k’ofa. K’wafa yai kad’an cikin zuciyarsa yana furta sai ya taka yarinyar nan kafin ta daina shiga hidimarsa. Suna fitowa parlor Inne ta tsaresa da idanu, tauna leb’en bakinsa na k’asa yai kad’an kafin ya soma fad’in “Inne yarinyar nan fah ba mai hankali bane.. Kan mai za’a barta Ta kwana da Mamy.. Yaushe ma ta fara kwana gidan nan.. What if haukarta ya tashi taje taiwa Mamy wani abin..” “Rufe mun baki.. Kai mai ya kaika d’akin..?” Inne ta tambaya tana tsaresa da idanu. Shafa kansa yai kad’an kafin yace ya soma ‘yan kame kame. Girgiza kai kad’an Inne tai kafin tace “Zo ka fice Allah ya bamu alkhairi.. Gobe in sha Allah za’a kai maka ita..” Tana ida fad’in haka ta janyosa ta turasa waje had’ida janyo k’ofar ta rufe. A b’angaren Ajidde kaw suna zuwa d’aki Mama Hindu ta sanyata gaba da fad’a “Ke Wai bazaki natsu na sai kin ja ma kanki wahala koh.. Kin masa na farko ya janye idanu bai miki komaiba, baki daddara ba shine yanzu ma kika sake tara masa jama’a a karo na biyu koh..?” Ajidde Ta girgiza kai tace “Wllhi Mama Hindu Allah shine shaidata ban San shi bane tsaye wajen.. Kuma Ai ko kece kiga mutum haka dole ki razana.” Ta k’arashe kaman zatai kuka. Mama Hindu ta girgiza kai tace “Allah dai ya yaye miki wann shiririta naki Ajidde.. Mijinki nada jan aiki.. Maza nemi waje ki kwanta a nan..” Ta k’arashe tana mai nuna mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243