Chapter 226
Chapter 226
b’angaren daban. Assad ya daidaita tsayuwarsa yana duban Mu’azzam d’in, lokaci guda ya k’ame had’ida sara masa “Congratulations Chief Inspector Mu’azzam Gamji.. Bazan iya jira ka amshi k’arin girma da d’inbin lambobin yabo da suke jiranka ba sakamakon kaiwa k’arahen case d’in nan da kai.” Da mamaki Mu’azzam ke dubansa kafin ya girgiza kai yace “Meye haka kakeyi.. Kai komai sai ka saka shiririta. Koda yake idan baka saka ba ai baka cika Assad ba.” Ya k’arashe yana mai d’an girgiza kai kad’an. Assad ya dara kad’an yana fad’in “Ni zan wuce, sai munyi magana..” Ya mik’o masa hannu sukai masabaha Mu’azzam na fad’in “Ai gwara dai ka tafi kam kafin kai wani shirmen.” Assad ya kuma murmusawa yana fad’in “Da Allah ka isar min da gaisuwa wajen Mamy kafin na k’araso.” Da kai kawai Mu’azzam ya amsa masa kafin ya wuce. Mu’azzam ya nufo cikin gidan yanda ya hangi Inne tsaye jikin window tana dubansa, shima d’in dubanta yake amma fuskarsa a matuk’ar tsume, tasan bazai wuce kan labarin da ta bayar na gameda abinda ta aikata ba. Tana gani Mu’azzam ya d’auke kansa yai shigewarsa. Jikin Inne duk Sai ya kuma mutuwa. Har ga Allah batasan da wasu idanu zata dubi ahalinta ba. Gaba d’ayansu nauyinsu takeji dan gani take kaman itace ummulhaba’isin shiga dik wani tashin hankalinsu. A parlorn Mu’azzam ya tarar dasu Daddy sunyi carko carko suna duban Mommy dake kwance wajen fuskarta duk ya dauje kaman an d’auraye da ruwan rini. Shigowarsa ma ya shigo ne ya tattare Mommy su wuce headquarters amma Sai ya tarar magana ma da k’yar take tana rok’on Aunty Nuratu tai mata rai kar a rufeta a kurkuku.. Mu’azzam ya danna mata wani kallo kafin yace “Ce miki akai baa jinya a can.. Ana tuhumanki da laifuka bila adadi dan haka you are under arrest.” Mommy Ta soma rarrafawa Ta kamo k’afar Aunty Nuratu dake tsaye gefen Daddy “Nuratu ki ceceni.. Naci albarkacin yarana kar ki bari a kamani.. Ki ceceni Nuratu.. Na san kina zuciya mai kyau Nuratu.. Kimin rai kiji tausayina..!” Ta k’arashe tana jijjiga k’afafun Aunty Nuratu cikin kuka. Daddy ya katseta da fad’in “Ya isa haka Hajara. Ke kanki Kinsan ko Mu’azzam bai kasance Jami’in tsaro ba dole hukuma Su kameki kuma Su hukuntaki ki daina wann wasan kwaikwayon naki haka..” Ganin Mommy kwance k’asa tana jijjiga k’afafunta tana kuka duk sai yasa zuciyarta ya kuma yin rauni. Mu’azzam ya kula da raunin mahaifiyarsa da tausayinta, cikin sauri ya katse Mommy da fad’in “Ki daina wann maganar dan kinsan ba mai yuwa bane.. You must face the law sabida court case ne akanki.” Cikin kuka Mommy ke kuma duk’awa gaban Aunty Nuratu tana fad’in “Shin Maiyasa ni bazaa yafe mun ba idan za’a yafewa Inne.. Idan Inne taci albarkacin ahali nima naci albarkacin nawa yaran.. Dan Allah Marwan ka saka baki Ko dan yaranmu.” Da tsananin mamaki Mu’azzam ke duban Mommy jin ta yanda ta b’ullo. Ba don mahaifiyarsa ba yayi imani da Allah baida lokacin tsayawa sauraron sunbatun Mommy. Daddy ya katseta da fad’in “Kar ki kuskura kiyi wann batun Hajara, dole ki fuskanci hukuma kuma dole ki biya abinda kika aikata.” Mommy ta kuma fashewa da kuka tana fad’in “Kuji tausayina.. Nima uwan ce kaman yanda Inne take uwa a cikin ahalin nan..” “Ki mana shiru ki daina danganta laifinki da kuskuren Inne..!” Daddy ya katseta. Nan ya kuma fashewa da kuka tana fad’in “Sabida ni banida gata shiyasa bazaa min rangwame kaman yanda akaima Inne ba.. Ai laifi baifi laifi ba, laifi iri guda muka aikata mun salwantar da rayuka.. Idan kuma za’a kamani Tabbas za’a kama Inne.. Kai Mu’azzam ai kai jami’in tsaro ne kasan ba k’aramin laifi kakarka ta aikata ba harda jariri ta salwantar. Idan har ka cika jami’in tsaro adali kana danna mun handcuff itama ka danna mata kaga sai a saka mu cell d’aya da Inne, tana gadon sama Ina na k’asa, idan kuma ba haka ba dukanku azzalumai ne masu son kai..!” Idanun Mu’azzam suka kad’a sukai ja yana duban Mommy da tsananin mamakin k’arfin hali irin nata. Wato rashin kunyar Mommy yakai yanda yakai. Daidai lokacin Kiki ta shigo taga mahaifiyarta duk’e tana kamo k’afafun Aunty Nuratu tana fad’in Ai mata rai. A guje Kiki ta k’araso tana kuka ta rungume Mommy tana fad’in “Mommy mai ya sameki.. Mommy Addah Feenah zataji sauk’i bazaki tafi ki barmu ba right.” Kiki da batada masaniya kan laifukan da mahaifiyarta ta aikata ta fad’I haka. Mommy Ta rungumeta tana kuka, yayinda Kiki Ta d’ago tana duban Daddy “Daddy Mommy can’t leave us right.. Please Daddy.. Adda Feenah needs Mommy now..!” Gaba d’aya sai tausayin yarinyar ya rufesu. Aunty Nuratu ta k’araso tana k’ok’arin janye Kiki.. Mommy ta rik’e d’iyarta tsam tana fad’in “Kiki kar ki barni kulleni zasuyi a prison.. Kiki stay with your Mom kinji..” Cikin tsananin b’acin rai Daddy ya katse Ta da fad’in “Ya isheki haka Hajara.. Kar ki maida mutane mahaukata.!” Ya janyo Kiki yana fad’in “Muje Karimatu.. Zo mu tafi.” Kiki tana waigowa take fad’in “Daddy Ya Mu’azzam zai kulle Mommy.. Daddy la basa hak’uri.. Daddy please Mommy can’t go to jail sabida abinda taiwa Adda Feenah.. Dan Allah ka bawa Ya Mu’azzam hak’uri.” Daddy yana fitar da Kiki Mommy taci gaba da magiya tana rok’on Aunty Nuratu. Mu’azzam zai magana Aunty Nuratu ta dakatar dashi da fad’in “Ya isa haka Mu’azzam.” Da tsananin mamaki yake duban mahaifiyarsa, lokaci guda yake girgiza kai yana fad’in “Mamy please don’t.. Matar nan fah ‘Yartadda ce, gasunk’umar ‘Yartadda wacce authority ke nemanta.. Mamy case d’in nan tin daga sama ne ba wai a hannuna bane kawai.. Hukuma nemanta suke itada D’anuwanta Muttaqa.. Mamy please kar ki ce zaki dakatar dani.” Dubansa mahaifiyar tasa tai tausayinsa duk ya cikata.. Lokaci guda ta janyo hannunsa suka fice. Sai juyowa yake yana aikawa Mommy mugun kallo.. Har lokacin duk’e wajen take tana hawaye. Zaune sukai a waiting kansa na k’asa yana furzar fuci a hankali, yana jinjina K’arfin hali irin na Mommy, waima cewa take idan za’a tafi da Ita sai an tafi da Inne. Aunty Nuratu ta dubesa kafin ta jinjina kai kad’an tace “Nasan yanda kake ji and believe me nima inajin irin wann rad’ad’in.. Zanfi kowa son Hajara ta biya Abinda ta aikatawa Ikram da mahaifinku harmada Sirkinka.. Amma Dikda da haka da zan sami zarafin yafe mata zan yafe mata sabida har kullum laifin da aka maka ka yafe yafi wanda ka d’auki hukunci.. Toh amma abun shine Hukuma sun riga sun shiga Hajara dole Ta amsa masu kuma rayuka ba d’aya ba ba biyu ba Hajara ta d’auka a wuyanta, Ita d’in barinta cikin al’umma barazana ne dan bamusan mai zata aikata ba idan har ‘ya’yan cikinta ma basu tsira da sharrinta ba.” Ta d’anyi fasali kafin taci gaba da fad’in “Bazan hanaka gudanar da aikinka ba, amma inaso kai hak’uri abubuwa su lafa kafin ku tafi da Hajara, ka dubi yanayin da Karima ta shiga ganin mahaifiyarta da tai a haka, sann ga halinda Safeenah Ke ciki.. Ga Musaddiq can a cell, he hasn’t been released yet.. Don’t you think this is too much for the family.. Babankun ma kansa k’ok’ari yake.. Kai hak’uri
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243