Chapter 210
Chapter 210
ba.. Watak’ila Ta rayu... Watak’ila..” Yanda take maganar tana hawaye tana murmushi dole ta baka tausayi. Sadiya ta kamo hannayenta tana k’ok’arin calming d’inta “Umma kince irin wann alamar aka d’aura ma sauran ‘yanmatan.. Umma shekarun da yawa mai zai faru idan wann alama ba na ‘Yaruwarki bane.” Umma tai shiru tana hawaye tana tina sanda bomb ya tashi da jirgin, sai kuma ta soma girgiza kai tana fad’in “Ina so nasan yanda ya samu wad’ann shaidar ne.. Inaso naji mai ya faru da jirgin bayan bomb d’in ya tashi shin akwai wad’anda suka rayu ne kokuwa..? Sadiya Ina so naga Mu’azzam yanzu yanzu.. Dan Allah ku kaini yanda yake..” Ta k’arashe tana duban Sadiyar da Aunty Larai cikeda zak’uwa. Sadiya da Aunty Larai suka dubi juna. Sadiya zatai magana Umma ta soma girgiza kai tana fad’in “Bazan zauna a nan ba Sai naga Mu’azzam ya sanar dani yanda ya sami wann silallan.. Bazan zauna ba Sadiya sai na gansa.. Dan Allah ku kaini yanda zan sami Mu’azzam..” Ta k’arashe duk a dame. Sadiya data tina cewa Mu’azzam a daren jiya ya sanar da ita yana fuskantar k’alubale da ahalinsa sai ta rasa mai zatace wa Umma, Aunty Larai ta dubi Sadiyar tace ta kira Mu’azzam a waya. Babu musu ta jinjina kai ta tafi d’auko wayarta. Saidai dik kiran da take bai d’aga ba. Umma tace a kira Assad.. Shi kuma wayarsa bata shiga.. Tuni sukaga Umma ta nufi d’aki ta d’auko mayafi tana fad’in wajen aikinsa zata tafi ta dubasa.. Aunty Larai da Sadiya sukai saurin nufota suna fad’in ta dakata har a samesa a waya. Inaa ko saurarensu Umma batayi tuni ta saka kai ta fice hakan yasa dole suma suka nufota, sauk’in abin su Asheer suna makaranta hakan yasa duk suka fice gana d’aya dan Umma dai ta dage sai taga Mu’azzam a wann ranan. ** A b’angaren Mu’azzam yana isowa gidan Hajiya Faty ya fahimci wani abu baya tafiya daidai, babu kowa a gate, babu securities sann ga k’ofar gidan a bud’e. Take ya ciro intercom dake aljihunsa ya nemi backup.. Lokaci guda kuma ya ciro bindigarsa ya zama cikin shiri ya soma sand’a ya nufi cikin gidan. D’akin masu gadin ya soma dubawa yanda ya tadda an d’auresu an rufe masu bakuna.. Yai masu alama da hannu dake nunida suyi shiru.. Suka shiga jinjina masa kai a galabaice. Mu’azzam ya kwancesu ba tareda ya tsaya sauraron bayanansu ba dan yasan hakan bazai wuce aikin Danger ba. Yana isa cikin gidan ya dinga bud’e k’ofofin a hankali yanda ya tadda ma’aikatan gidan mata suma an rufe su a wani store a d’aure masu bakuna sai kuka suke. Yana bud’esu kenan ya soma sinkayo muryar Hajiya Faty tana fad’in “Dan Allah kar ka kashe ni.. ko nawa kakeso ka fad’a zan baka.” “Shut up rufe wa mutane baki.!” Danger ya daka mata tsawa da fad’in haka kafin yaci gaba da nunata da bindiga yana fad’in “The document.. Ina yake..?” Hajiya Faty jiki na rawa take fad’in “Wane document Kenan... Dan Allah ka mun rai wllhi ni bansan komai ba.” Danger ya kuma harzuk’a yana nunata da bindiga “BAT.. Takardan BAT.. Ina yake..?” Hajiya Faty ta kuma girgiza kai kaman batasan komai ba dan Ta d’au alwashin hannun Mu’azzam zata mik’a wann takardan, saidai rauni irin na mace ga bindiga da yake nuna mata yasa Ta bud’e wardrobe jiki na rawa ta zaro document d’in. Daidai lokacin Mu’azzam ya daki k’ofar d’akin ya shigo... Danger kaw jin an bud’e k’ofa ya sanyashi janyo Hajiya Faty ya danna mata bindigar akai yana fad’in kodai Mu’azzam ya koma da baya ko ya fasa mata kai da harsashi. Mu’azzam ya d’aga hannunsa alamun surrender yana fad’in “It is over for you Danger.. Just surrender now..!” Danger na murmushi da gefen bakinsa still Hajiya Faty tana cikin hannunsa yayi pointing d’inta da bindiga yake fad’in “Bazan tab’a baka wann satisfaction d’in ba Inspector.. Bazan tab’a tsayuwa ka kamani ba.. Never..” Mu’azzam dake aika masa mugun kallo yunk’urowa yai zai k’araso yanda yake.. Take Danger ya kuma danna bakin bindigar akan Hajiya Faty yana fad’in “If you take one more step believe me I won’t hesitate to blow her head..” Lokaci guda ya amshe document d’in ya soma jada baya yana rik’eda Hajiya Faty daketa kuka tana fad’in kar ya kasheta, taga mutuwa muraran. Mu’azzam yai mata alama da ido sanda zasu hauro saman rug cewa tai tuntub’e da carpet d’in. Hajiya Faty zufa duk ya wanketa aiko ta fahimci abinda Mu’azzam ke nufi dukda tsoro da ya cikata.. Suna k’arasowa saman rug tai tuntub’e ta nufi k’asa.. Shiko Danger tuni ya saki harbi wa Mu’azzam yana mai arcewa a guje, saidai Mu’azzam ya kaucewa harsashin bata samesa ba.. A wani irin speed yabi bayan Danger a guje dake rik’eda document d’in yana kiran sunansa.. Danger yai tsalle daga saman balcony ya fad’o k’asa.. Mu’azzam ma ya kama k’arfen balcony din yai tsallen yana chasing d’insa. Danger zai fice daga gidan kenan yaji sautin motan ‘Yansanda ya cika unguwar.. Cak ya tsaya yana sakin huci yana lissafin ta yanda zai arce.. Take ya kuma nufan wani hanyar cikin k’warewa da ta’addanci zai kama garu dudka tsaron dake saman garun.. Mu’azzam yai wata tsalle ya tokare bayansa ya fad’o.. Haba nan fah ya shiga naushin Danger yana kai masa hannu da k’afa.. Danger ya soma k’ok’arin ramawa saidai yanda Mu’azzam ke masa bugun zazzab’en dawa gaba d’aya ya fice a hayyacinsa.. Yai k’ok’arin kaima Mu’azzam d’in naushi a hanci wanda saida ya fitar masa da jini.. Mu’azzam ya fad’i gefe yana rik’e bakinsa da hancinsa.. Danger ya samu sararin rarrafawa ya d’auki takardan zai gudu Mu’azzam yai k’ok’arin mik’ewa ya tokari bayansa ya fad’i.. Cakumosa yai da duka hannayensa su duka biyun fuskokinsu jini ne. Daidai nan ‘Yansandan suka soma shigowa cikin gidan. Huci kurum Mu’azzam yake yana rik’eda Danger yana jinjina kai a hankali, lokaci guda yake furta “Finally, we get to see each other again.. What are you afraid of you Bastard.. Dying in prison or dying from a gunshot.?!” Ya k’arashe yana mai kuma kai masa wata naushin da Ta kuma gigita Danger. Dikda layi da Danger keyi hakan bai hanasa murmusawa yana fad’in bazai bar Mu’azzam yaci nasara akansa ba. Mu’azzam ya kuma kai masa naushi da ta kusa sumar da Danger. Lokaci guda ya jefasa ma Yansandan yana fad’in “Take him away..” Suka sara masa suna masu janye Danger. Ya k’arasa yana duban takardan envelope d’in wanda ga haruffan BAT rubuce sama, take yaji wani abu kaman hawaye na ciko idanunsa. A hankali ya mik’a hannunsa ya d’auki doguwar envelope d’in. Daga k’arshe dai ya mallaki takardan cikin hannunsa.. Takardan da yakeda tabbacin shine ummulhaba’isin dik wani rikici da ahalinsa ke fuskanta. Yana nan tsaye yana juya takardan Hajiya Faty ta k’araso tana hawaye. Ya d’ago idanu yana dubanta envelope d’in rik’e hannunsa. Cikin zuban hawaye Hajiya Faty ke fad’in “Wann shine takardan da nace zan baka.. Hajara ita ta bani ajiyan wann takarda.. Bayan abubuwan da Hajara ta sanar dani ta aikata naji tsoron duniya na kuma raina ma kaina da makircina na bin bokaye.. Nan na fahimci ashe ni k’aramar maras kunya ce idan zan jira
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243