Chapter 206
Chapter 206
zasu kwana a nasu d’akin.?” Aunty Larai tace “Kece zaki kwana a nasu d’akin ni kuma Umma zan taya kwana, Su Asheer kuma zasu kwana a namu d’akin..” Sadiya ta saki baki tana dubanta ganin da gaske take maganar. Tai rau rau da idanu tace “Tabb Aunty ni ce zan kwana a wann d’akin ni kad’ai d’akinda kaman a parlor yake.. Ai gwara kawai na kwana a parlor ma da na kwana a wann d’akin dan wllhi tsoro nake, saidai na biku d’akin Umma mu kwana gaba d’aya.” Aunty Larai tace “Mu bamu gayyaceki ba, bamu kwana d’aki d’aya da masu tumbi..” Sadiya ta kuma yin rau rau da idanu dan ita har mancewa take wai tanada ciki dan cikin bai wani bata wahala kaman ba cikin fari ba, babu amai babu k’anan ciwo babu komai sai cin abinci da take akai akai dan sosai cin abincinta ya k’aru har cikin dare neman abinci take. Aunty Larai kaw taita zolayarta da fad’in manomi zata haifo masu Mu’azzam yasan D’ansa acici ne shiyasa ya cikasu da kayan mak’ulashe. Sadiya dai bata cewa komai ko sunansa aka ambata dan mugun fushi take dashi bayan abinda yai mata bai kuma bi takanta ba baiji waiwayeta ba, ya tare can wajen Safeenah ya mance ta.. K’ila ma Safeenah Ta koma gidan ne ita kuma ya barta a nan kaman dai yanda Safeenah tace Gidanta tamkar GIDAN ARO ne a wajenta zata tabbata ta fice ta bar mata gidan. Saurin kauda tunanin tai tana kuma mamakin Aunty Larai dake cewa ita kad’ai zata kwana d’akin su Habeeb.. Ta kuma yin rau rau da idanu zatai magana kenan suka jiyo knocking. Sadiya ta dubi Aunty Larai fuskarta da alamun tsoro “Aunty bak’in dare.. Waye ke knocking.? Kinga time fah to 11..” Aunty Larai batace da ita komai ba ta nufi k’ofa, dashike sai ka d’an fita wani k’ofan kafin ya sadaka da main k’ofar parlorn. Tana isa Mu’azzam ya gaisheta yana sanne kai kad’an. Aunty Larai ta amsa tana murmushi “Ince dai ka shirya ansa query dan mutumiyar taka ta shak’a da yawa..” Ta fad’i tana kuma murmusawa. Ya d’an murmusa kad’an kafin yace “Ai inada backup nasan zaki min cover Aunty.” Aunty Larai ta murmusa kad’an kafin tace “Aah sosai ma zan maka cover.. Mu ai ‘yan Abuja style ne babu ruwanmu.. Ka saki jikinka sirkarka Ta jima da yin bacci ma..” Murmushin ya kuma yana mata godiya kafin tai masa iso zuwa cikin parlorn. Sadiya dake zaune parlorn sanye da pajamas Cotton mai laushin gaske wanda ya tsaya daidai k’wanjijta, k’afafunta sake cikin indoor shoes mai Laushi irin mai sukuf d’in nan kalan peach kaman yanda rigar baccin nata yake mai hoton cartoon na dora daga fuskan rigar. Kanta kuwa yane da ‘yar siririyar mayafi wanda bai Rufe sumarta gaba d’aya ba, kana iya ganin jelar manyan kition kalaba dake kan nata. Ai bata San sanda ta mik’e zaune daga kishingid’en da take tana dariyar kallon da take a tv. Cak Ta tsaya da abinda take sanda ta sinkayo sallamarsa, Aunty Larai na gaba yana biye da ita. Sadiya ta kasa rufe baki sabida mamaki sai sinkayo muryar Aunty Larai da tai tana masu sallama alamun zata shiga ta kwanta, lokaci guda take sanar da Sadiya ta riga ta shirya abinci a kitchen tai serving mijinta. Rufe k’ofar da ya raba corridor d’in da parlorn da Aunty Larai tai ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi. Ta d’ago idanu tana dubansa daga can gefe yanda yake tsaye. Yana sanye cikin black shirt v neck maras nauyi sai sweatpants ruwan toka. Batasan ko d’an kwanaki biyu ne da sukai basuga juna ba yasa ta hango wani abu tattare dashi mai kaman rama. Dikda tayi kewarsa sosai hakan baisa ta fasa janye idanunta daga barin dubansa ba Wanda shid’inma ita yake duba irin duban nan nayi kewarki sosai.. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *75* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Tana jin sanda ya soma takowa a hankali still bata dubi yanda yake ba fuskarta na duban wani b’angaren daban. Ya k’araso ya zauna a gefenta had’ida tsareta da idanu ko zatai masa magana amma still shiru bata ko juyo ba balle ta dubi yanda yake. Ya murmusa a hankali yana mai girgiza kai kad’an “Rankidad’e ba gaisuwa ne.” Ya fad’i murmushin bai bar saman fuskarsa ba. Shiru kaman bazata tankasa ba dan har ya cire ran bazatai maganar ba. Sanin matsayin girmansa a wajenta yasa Ta gaishesa a hankali, murya can k’asa. Ya amsa yana murmushi ganin har lokacin bata juyo Ta dube koda yanda yake ba. Ya matso zuwa kusanta da shike kujeran L shape ne. Zata janye jikinta taji ya kamota ta baya ya rik’eta tsam cikin nasa jikin wanda hakan ya hanata janye jikinta, k’wallan da taketa k’ok’arin dannewa suka shiga gangaro mata jin yanda ya kifa kansa saman wuyanta, ya lumshe idanunsa yana shak’an k’amshinta da yai kewa “I’ve missed you so much Beautiful.. You’ve no idea how badly I need you right now.” Idanunsa a lumshe kansa saman wuyanta yake maganganun cikin wane irin siga mai kama da rad’a. Takaici ya kuma cikata Wato buk’atarta yake shine zai kwaso k’afafu ya nemi yanda take, tai k’ok’arin tattaro k’arfinta zata turasa amma sai ta kasa, hawaye sukaci gaba da zarya kan fuskarta “Ni ka sakeni.. Kuma dan Allah ka tashi ka tafi ka koma yanda ka fito.” Tai maganar cikin rawar murya irinta mai kuka. Bud’e lumsassun idanunsa yai tsaf ya d’orasu a kanta “Har yanzu fush ake dani..? Dikda na baki space ki sauk’o.” Yai maganar yana k’ok’arin janyo yatsun hannayenta. Tai saurin janyewa tana dubansa kad’an Sai kuma ta girgiza kai tace “Ni koda bakazo ba bazan damu ba..” Ya d’an girgiza kai kad’an yana mai murmusawa k’asa k’asa kafin yace “Yau naga fad’an k’arfin hali.. Ni wai mai na aikata ne aketa punishing d’ina haka.. I thought da na baki space zaki sauk’o and you’d miss me.. Wai dan Allah mai nayi ne..?” Ta galla masa harara kad’an kafin tace “Aw idan Kamin laifi space ya kamata ka bani..?” Yanda tai maganar bakinta a ture cikeda shagwab’a sai taso basa dariya, yai k’ok’arin danne dariyarsa kafin ya kuma matsowa kusanta had’ida shigar da ita cikin jikinsa, saitin kunnenta murya a hankali ya furta “I thought you needed it Beautiful.. I mean the space... Did you miss me..?” Ya fad’i cikin wane irin siga tana jin fitar numfashinsa yana ratsa kunnenta har zuwa k’wak’walwarta. Tai saurin tattaro k’arfinta tai k’ok’arin turesa amma sai taji ya saki k’ara kad’an ya dafe gefen kafad’arsa guda yana tamke idanu. Sai kuma ta soma dubansa cikeda tsoro ganin yanda ya rik’e wajen yana sak’in k’ara a hankali alamun yana cikin pain. A d’an tsorace take dubansa tana fad’in “Na shiga uku.. Meke faruwa.. Are you alright..?” Hankalinta duk a tashe. D’aga tafin hannunsa da zai ta hangi alamun jini saman tafin hannun nasa. Ta dafe bakinta da tafukan hannayenta, sai taji kuka na gaske na zuwa mata. Tai k’ok’arin kai hannunta dake rawa tana rik’o hannun nasa tana kuma ganin Jinin take fad’in “You are bleeding.. Mai ya sameka.. Ina kaji ciwo..? Mu gani.. When did this happen..?!” Yanda duk ta birkice yasa Mu’azzam yai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243