Chapter 188
Chapter 188
hawaye take girgiza masa kai. Cikin kuka take furta “Mommy ke ‘yar ta’adda ce shin Kinsan da hakan.. I thought bayan asirin Aunty Shemau ya tonu zaki nastu ki tuba.. But what did you do.. Kin kashe D’an Safeenah sann kin haukatar da Safeenar.. Mommy wace irin uwa ce zatama d’iyarta haka..?!” Cikin zuban hawaye Mommy ke girgiza kai “Ka yafe mun Musaddiq burin d’aukan fansa ne.” Girgiza kai yake shima yana fad’in “Kin tafi da nisa wann karon Mommy.. Ya kamata ki biya abinda kika aikata..” Daga haka Sa kai yai zai fice, Mommy na kuka na k’ok’arin dakatar dashi. Ganin bai tsaya ba ya sanya Mommy fad’in “Bani kad’ai bace ‘Yarta’adda a nan Musaddiq.. Harda kai..!” Cak Musaddiq ya tsaya zuciyarsa na bugawa. Mommy taci gaba da jinina kai tana fad’in “Ko ka mance cewa kai ne kayi ma Ikram Fyad’e..!” Mommy taci gaba da jinjina kai tana fad’in “You raped Ikram Musaddiq.. Kaine ka aikatawa k’anwar Mu’azzam fyad’e.. Ikram died because of you Musaddiq.. You are a criminal just like your Mother.!” Taci gaba da takowa kusansa a hankali tana furta “Ko ka mance Ni ce nan nayi destroying evidence da ka bari a wajen, hularka da ya fad’i a wajen.. Ka tuna Musaddiq..? Wann hular dai taka Wanda ke d’auke da wasu harrufa..” Ta d’an sassauta murya kafin taci gaba da fad’in “Meye ma haruffan..? Wait barin tuna..” Ta d’anyi fasali kaman mai nazari sai kuma tace “Oh! Yauwa Na tuna..” Ta jinjina kai tana sakin murmushi a hankali kafin taci gaba da furta “B.A.T.. Wad’ann haruffan ne rubuce a gaban hular.. Kai ka aikatawa k’anwar Mu’azzam fyad’e Musaddiq.. Kai d’an ta’Adda ne just like me.. Kaman dai yanda na zamto silar mutuwar D’an Safeenah haka kaima ka zamto silan mutuwar Ikram Yarinyar da bata nuna maka komai ba face zallan k’auna..! Kai d’antadda ne Musaddiq..!” Ta k’arashe tana bud’e murya. Duk’awa Musaddiq yai wajen yana toshe kunnuwarsa da k’arfin gaske kuka mai zafi na kufce masa. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *69* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Cikin kuka yana nan duk’e wajen yaci gaba da girgiza kansa, har lokacin kunnuwansa a toshe suke da hannayensa “That’s enough.. That’s enough Mommy.. Kiyi shiru haka nan..!” Ya k’arashe cikin tsananin kuka. Mommy taci gaba da jinjina kai “Kai D’anta’adda ne Musaddiq.. Idan Mu’azzam yaji abinda ka aikatama ‘Yaruwarsa zai tsaneka tsana na har abada kuma Sai ya rufe ka shafe shekaru da dama gidan yari..!” Cikin kuka Musaddiq ya d’ago yana dubanta lokaci guda yake furta “Do you think I’m afraid of going to jail Mommy..? Kina tunanin Ina tsoron na biya abinda na aikata ne..?” Ya girgiza kai yana mai ci gaba da hawaye “No Mommy.. Bana tsoron na tafi gidan yari dan na biya abinda na aikata.. Abinda nake tsoro d’aya ne shine rasa Mu’azzam.. Rasa D’anuwana Mommy.. Zan rasa Mu’azzam bayan na rasa Ikram.. I’m nothing but a monster.. I feel like I’m the worst person in this world Mommy.. Ni azzalumi ne wanda bai cancanci rayuwa ba..!” Yana maganar yana dukan kansa da hannunsa guda had’ida duk’awa nan wajen. Mommy tai saurin k’arasowa ta rungumesa tana fad’in “Abinda ya riga ya faru ya faru Musaddiq.. We can’t erase the past saidai muyi abinda ya dace kawai a gaba.. And abinda ya dace shine kayi shiru da bakinka and do not say a word to anyone and especially to Mu’azzam, idan ba haka ba zaka tarwatsa Mu’azzam ne bayan abinda Uncle Salman ya aikata wa Mahaifinsa idan yaji kai ka aikata ma Ikram Fyad’e heart attack ne zai ajalin Mu’azzam and na tabbata baka so ka zama silan mutuwar Mu’azzam, right..!” Ta k’arashe cikin kwantar da murya tana goge ma Musaddiq d’in hawaye. Musaddiq yaci gaba da girgiza kai “But why can’t I remember all the details..? Na kasa tuna yanda abin ya kasance..” Ya d’ago yana duban Mommy kafin yaci gaba da jinjina kai yana furta “All I can remember shine ta kirani, munyi waya, sann tace dani na taho na sameta, sann tana magana ne like she wanted to tell me something.. A hanyatane na dawowa daga friend’s party bayan naje dan na mance k’uncin da Daddy ya sakani ciki dikda cewa nayi alk’awari ma Ikram no parties no girls no drugs dama duk wani abu da nake a baya maras kyau..” Ya d’an nusa kafin yaci gaba da fad’in “I... I couldn’t speak clearly because I was drunk... Sai tace mun ga location d’in da take mu had’u a wajen..Ban amsata ba sabida bana so Ta gane wani abu from my voice tinda na mata alk’awari na daina.. She texted the address bayan mun gama wayan.. Sai nacewa mai taxi ya ajeni close to wann location d’in.. Naji mamakin mai takeyi a wann wajen.. Sanda ta ganni ina tangad’i kaman zan kifa k’asa rik’eni Tai tana fad’i cikin muryarta ‘Musaddiq mai nake gani.. Are you high.. Mai ka aikata..? Didn’t you promise me ka daina..? Mai kuma nake gani yanzu Musaddiq..?’ Hawaye suka ci gaba da gangaro masa kafin yaci gaba da furta “Dariya nake irinta bugaggu.. Tana k’ok’arin mik’ar dani tsaye Ina k’ok’arin janyota jikina.. Dariya nake Ina janyota Ina fad’in You said it yourself na daina.. But Daddy didn’t believe na daina.. Daddy yace bazai bani aurenki ba wai ban cancanceki ba.. Daddy hates me you know.. Dikda na canza baya ganin hakan.. Mu’azzam ne kawai yake iya gani.. Mu’azzam ne kawai D’ansa a k’wayan idanunsa shiyasa ya aura masa Safeenah, and ni kuma yace bazai tab’a bani aurenki ba, na fad’a masa you are mine, ni kad’aina ked’in tawa ce Ikram kuma zan tabbatar masa da haka..!” Kuka ya sanyasa yin fasali kafin yaci gaba da fad’in “Sai ta fara tureni tana k’ok’arin k’wace kanta daga wajena ganin irin yanda nake janyota jikina ina fad’in ita tawa ce.. Cikin siririyar muryarta take fad’in ‘No Musaddiq what are you doing... Please don’t do this.. Don’t Musaddiq..’ Naci gaba da janyota Ina fad’in ita tawace.. anyi auren Safeenah da Mu’azzam, Daddy yace bazai tab’a bani ke ba har abada, kin San ya fad’i haka..? Wai bazai bada d’iyarsa ga mahaukaci irina ba... Mu’azzam will forever be his favorite.. He does everything Mu’azzam wants.. Naci gaba da janyota jikina tana tureni...!” Yaci gaba da girgiza kai yana hawaye.. Ban sake sanin mai ya faru ba, Sai tsintar kaina nai a gida Ina bacci..! And Washe gari na tadda labarin Ikram ta mutu..!” Kuka mai k’arfi ya kufce masa. Mommy taci gaba da hawaye tana fad’in “I saved you from going to jail that day.. Na ceceka sabida ni mahaifiyarka ce.. Bazan bari ka tafi jail ba..!” Katseta yai da fad’in”But who killed Ikram Mommy..? Waye ya harbeta.. Mai takeyi a wann location d’in..? Ya akai kika taddani a can..?” Mommy tace “Ban sani ba, bansan wa ya kasheta ba.. Iyakacin abinda na sani shine I saved you that day, and you should be thankful Mahaifuyarka was there for you.. ‘Yantaddan da suka sace Ikram sun kasheta ne bayan ka mata Fyad’e Musaddiq..” Dafe fuskarsa yai da duka hannayensa biyu yana kuka sosai yana ci gaba da fad’in bazai tab’a yafe ma kansa ba. Mommy Ta tsaresa da idanu kaman mai tausayinsa, nan taci gaba da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243