Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 233

Chapter 233

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yace Ai sai suyi addu’a su kuma gode wa Ubangiji da wann baiwa da yaiwa ahalinsu.. Cikin k’ank’anin lokaci ahalin ya kuma bunk’asa ya dunk’ule waje guda. Akai addu’o’i had’ida Godiya wa Ubangiji. Alhaji Ramadan mahaifin Ajidde yace zai tafi da d’iyarsa, nan su Daddy suka rok’esa da ya hak’ura ya d’an k’ara lokaci kafin yakai Ajidde taga Iayayen mahaifiyarta.. Sann Ahalinsa gaba d’aya suna nan shima ya kamata a tafi Fufore tare dashi yaga gida da dangi.. Haka dai sukaita dannarsa har ya hak’ura zai k’ara kwanaki. Abu dai sai san Barka. A b’angaren Mu’azzam kaw bai ita sanar da Musaddiq komai da bakinsa ba sai Daddy ne ya sanar dashi komai a tsanake. Allah sarki Zo kaga tashin hankali wajen Musaddiq sanda yaji muggan abubuwan da mahaifiyarsa ta aikata. Haka ya dinga kuka yana fad’in bazai tab’a yafe wa Mommy ba. Kafin ya baro headquarters d’in saida ya nemi ganin Mommy.. Mommy tana kuka take fad’in kar ya yarda dasu sharri sukai mata.. Kuka Musaddiq ma yake yana girgiza kai yana duban mahaifiyar tasa cikin wane irin yanayi “You are not human Mommy.. How could you..?” Yaci gaba da hawaye yana furta “You made me believe that I raped Ikram.. You made me believe that I was a criminal.. How could you Mommy.. Ta yaya zaki aikata laifuka irin haka.. Ta yaya kike bacci da dare Mommy.. Ta yaya kike rayuwa cikin ahalin da kika zalunta irin haka.. Mommy bansan da mai zan dangantaki ba.. Amma ki sani zan rok’ar miki gafara sabida ke mahaifiyata ce.. But hakan ba wai yana nufin zan tab’a yafe miki abinda kika aikatawa Ikram bane.. Zan tafi kuma bazaki sake ganina ba.. Bazan sake ziyartarki ba.. Allah ya yafe miki Mommy..!” Daga haka yasa kai ya fice yana hawaye. Mommy tana kiransa tana rok’onsa ya dawo inaa ko tsayawa baiyi ba. Sai kukansa dake k’arewa. ** Tinda ya dawo gidan ya rufe kansa a d’aki baison ganin kowa kuma bai son magana ma kowa. Juyin duniya anyi Musaddiq yak’i kula kowa yak’i cin abinci sai kuka yake a d’aki. Aunty Nuratu ta umarci Ajidde da ta kai masa abincin wann karon, jikin Ajidden ma duk a sanyaye take knocking a k’ofar d’akin nasa.. Kaman bazai bud’e ba amma Sai ya sinkayo muryarta cikin yanayi mai kama da kuka itama d’in take fad’in “Idan bazaka bud’e ba shikenan.. Bazan tak’uraka ba.. Amma ka sani nima zan tafi nabi mahaifina kuma bazaka sake ganina ba..” Musaddiq yai shiru kaman bazai amsa ba Sai kuma ya mik’e ya k’araso ya bud’e mata. Kallo guda yai mata ya koma cikin d’akin saman abin sallah dake shimfid’e wajen ya kuma zama. Da alama sallar yai.. Ta k’arasa ta ajiye masa abincin har lokacin baice komai ba. Taisayinsu gaba d’aya ya kullub’eta. A hankali Ta goge hawayen da suka zubo mata kafin ta soma fad’in “Dukanmu abubuwa da zuciya bazata iya d’auka ba sun faru damu.. Dukkanmu Muna cikin lokaci ne na gwaji.. Amma kasan menene..? Allah baya tab’a d’aura ma zuciya abinda bazata iya d’auka ba.. Shin kana tunani kai d’aya ne aka jarabceka.. Shin kai ka mance ka girma gaban iyayenka guda biyu..! Shin ka mance ka taso cikin soyayyan ‘Yanuwan da iyayenka harma da Kakarka..? Shin kasan rad’ad’in ka taso cikin babu sai ka neman ma kanka..? Shin an tab’a d’aureka a turke ka kwana d’aki guda da dabba..? Baka San wann ba.. Baka San zafin kai tashin uk’uba gaban matar da babu dangi iya balle na Baba tsakaninku ba.. Baka San rad’ad’in ka taso gaban matar da babu Allah cikin zuciyarta sai shirka da bokanci da rufa ido.. Kasan cewa ni haka na taso.. Hannun wann azzalumar matar wanda taso d’aurani a turba maras kyau.. Na kwashe shekaru Ina ma Inna Kyallu Bauta da burin daidai da rana guda zata saka mun albarka.. Amma bata tab’a ba sabida ba Ita ta haifeni ba sann sana’ar da ta d’aurani akai ba mai albarkan bane.. Shin duk kai kasan zafin abubuwan da na lissafo maka..? Baka sansu ba.. Sai yanzu da kaji abubuwan da mahaifiyarka ta aikata Wanda duk ta b’oye maka su ba don komai ba sai dan soyyayar da take maka koda ace ta kasance mai laifi.. Ta zabi ta b’oye maka duk abubuwan da take aikatawa sabida ka kasance cikin Farin ciki.. Ni a nawa b’angaren ba haka bane.. Kuma ba wai Ina fad’a maka bane dan nuna rashin godiya da jarabawan da Ubangijina yaso jarabtana dashi.. A’a ina fad’a maka ne domin ka fahimci rayuwa da yanda kowa take zuwa masa da k’alubale daban daban.” Ta soma Murmusawa hawaye naci gaba da gangaro mata “Daga k’arshe Allah ya cika Ahalinka da alkhairi koda ace babu Mommy.. Sai ka dubi wani rahamar da yai maka ka godewa Allah..” Tinda ta soma magana hawaye ke gangaro masa. Yarinyar da ya d’auka shashasa mai sakasa dariya da nishad’i yau gashi kalamanta sun zamto masu taushi da tausasa zuciyarsa had’i da basa natsuwa na musamman. Lokaci guda yanajin tausayin rayuwarta da abubuwan da Ta fuskanta a matsayinta na d’iya mace na kuma dabaibaye zuciyarsa. Muryarta ya sinkayo wann karon a yanayin da Ta saba masa magana “Kaga wllhi ko kaci abincin nan ko na bud’e tagar nan na rabza ma wancan Dansanda mai tsaron gate d’in kwanon a kansa harda abincin ciki.. Kuma kasan tsaf zan aika..” Ta k’arashe tana k’ok’arin mik’ewa had’ida d’aukan bowl d’in da pepper soup d’in Ke ciki.. “My Goodness..!What is she doing..?” Musaddiq ya furta a hankali yana mai k’ok’arin mik’ewa. Tuni Ajidde ta soma bud’e glass.. Ai a d’ari ya rik’o bowl d’in yana fad’in “Ke Crazy dove have you gone mad.. Mai kike yi..?” “Ah Toh ka tsaya kasha kallo kaikam.. Kuma kasan Allah yanda yasha malu d’in nan tau zata sauk’a a k’eyarsa.. A d’ari zai arce ina gaya maka..” Tana fad’i tana dariya. Ai Musaddiq baisan sanda ya fara dariya ba shima yana fad’in “Wllhi cewa zai attack aka kawo tsaf zai arce a guje..” Sukaci gaba da darawa kafin yace “Kice dai hankalin da saura na gaba.. Sai gashi kin fara maganan hankali sai ki koma wani abu daban..” Ta aika masa harara tace “Wace mahaukaciya..?” Yanda Ta zaro masa idanunsa ya sanyasa kame bakinsa yana girgiza kai “Ba dake nake ba.. Allah baki hak’uri..” Ta tab’e baki tace “Kayi dai ka gama jibi war haka bana nan..” “A Haba kin isa.. Kafin Uncle Ramadan ya tafi zan bada sadakinki, a d’aure min ke a nan..” Ya k’arashe yana mai kai spoon d’in abinci bakinsa. Baki sake take dubansa kafin tace “Ni wa.. Na kaika ina Kuran tashe.. A k’ara gaba dan Allah.. ba dani ba..” Musaddiq ya jinjina kai yana kuma kai abincin bakinsa “Zaki gani idan lokacin yai..” Ajidde kam ta daina sauraronsa sakamakon hango Mu’azzam da tai ya fito side d’in bak’i yanda Babanta da Uncle Salman suke, da alama wajen Musaddiq d’in ya nufo. Ai babu shiri ta mik’e tana dafe k’irji “Na shiga uku..!” Musaddiq ya mik’e yana fad’in lafiya.? Ajidde ta shiga nuna masa window “Kofur Zalimu.. Nasan nan zai shigo Allah bamu alkhairi kaga tafiyata.” Ta fice kaman zataci tuntub’e.. Musaddiq ya bita da kallo murmushi bai bar saman

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});