Chapter 104
Chapter 104
ubanki dake da Halal d’in naki.. Baza’a turo ba..” Tai maganar tana dak’uwa da hannunta kace Safeenar tana gabanta ne. Safeenah Ta kuma turo baki tace “Ba damuwa Mommy zamuyi hiring a registered company.. Zan fad’awa My Halal..” Katseta tai da fad’in “Kika k’ara ce mun wani My Halal zan fasa bakinki ta cikin wayar nan.. Doluwar banza ya gama cutanki kin d’ibi jiki kinje kina zama dashi.. Ina Mu’azzam d’in yake..?” Baki a ture Safeenah tace “He’s having a shower.” “Toh idan ya fito ki kirani ki sanya wayar a handsfree zan masa magana kinji koh..” Safeenah ta jinjina kai tace “Alright Mommy..” Daga haka katse kiran tai ta kuma mik’e k’afafu nan saman gadon tana jiran fitowarsa. Jim kad’an ya fito yana tsane jikinsa, shi a zatonsa ma Ta fice a d’akin. Ya d’an dubeta da gefen ido kafin yaci gaba da abinda yake. “Mommy tace tana son magana dakai yanzu..” Tai maganar tana mai nufosa. “Tace idan ka fito I should call her back.” Jinjina kai yai yace “Ehen.. Kirata mana.” Safeenah Ta jinjina kai kafin Ta janyo wayarta ta soma dialing layin Mommy. Bugu d’aya a na biyu Mommy Ta d’aga. Safeenah tasa a handsfree kaman yanda Mommy tace d’in. A zaton Safeenah Mommy zatai maganar ‘yar aikin da Mu’azzam yace a turowa Safeenah ce saiji tai Mommy ta soma fad’a ta yanda take shiga bata nan take fita ba “Kana jina Mu’azzam koda wasa kar ka kuskura kazo kusan d’iyata ba tareda ka kawo min shaida daga asibiti cewa baka d’auke da cutan zamani ba.. Wllhi kaji na rantse maka idan ka kuskura ko rik’e hannun Safeenah kai ba tareda ka kawo min shaida daga asibiti cewa baka d’auke da cutar kanjamau ba Allah ya isa ban yafe maka ba..!” Safeenah Ta kame bakinta da hannu tana girgiza kai.. Kaman Mommy na ganinta tace “Idan kika katse wayar nan ke kuma sai na tsine maki.. Kuma Idan kika kuskura kika..” Basu k’arasa ji ba sai kururuwar Mommy suka jiyo tana fad’in “Dan na fad’i gaskiya.. Akan Mu’azzam ne yau zaka d’aga hannu ka ma...” Mu’azzam bai bari Mommy Ta k’arasa furta kalmar mari ba ya katse kiran d’if. Ashe Daddy ne ya shigo yajita tana wannan maganganu shine ya fuzge wayar ya had’a mata da mari. Safeenah ta sadda kai tana hawaye. Mu’azzam kaw kaman babu abinda akai yaci gaba da shirinsa. Zuciyarsa yana nanata kalaman Mommy wai shi Mu’azzam akema zargin cuta.. Har Mommy tana masa iyaka da d’iyarta bayan ma Safeenar albarkacin Daddy taci shiyasa aurensu bai k’are ba. “My Halal please talk to me..” Safeenah tace tana k’ok’arin matsowa kusansa. “Bakiji mai Mommy tace bane..? Kiyi hak’uri sai na kai mata takardan gwajin lafiyata kaman yanda tace..” Saurin girgiza kai Safeenah tai tace “Dan Allah kai hak’uri da Mommy my Halal..” Ta k’arashe tana k’ok’arin kamo hannayensa. Dakatar da ita ya kumayi ta hanyar d’aga mata hannu “Don’t Safeenah.” Ya fad’i yana d’ago hannunsa guda. Baki a ture Safeenah tace “But you are my Halaal..” Ya jinjina kai yace “Of course amma Mommy bata yarda da hakan ba..” Safeenah ta goge hawayenta tace “Amma ai Mommy batada hurumin da zata haramta mana juna.. Dan Allah kar ka azabtar damu kan maganganun Mommy..” “Bazan saka ma ‘yarta cuta ba.. Zo ki fita ..” Ya fad’i yana nuna mata k’ofa. Kuka ta fashe dashi daidai sanda wayar Mu’azzam d’in ya soma ringing. Daddy ne mai kiransa. Ya d’aga cikeda risinawa Safeenah Ta lab’e tana sauraron wayar. Jinjina kai yai cikeda girmamawa yace “Alright Daddy.. Zan taho yanzu..” Daga haka k’arasa shiryawansa yai cikin k’anan kaya gray polo sai blue jeans.. Bai bari Safeenah taji fitarsa ba dan baida lokacin dramarta. Yana isowa gidan Daddy ya hangi Musaddiq zaune balcony d’in side d’insu shida Musaddiq d’in. Ya k’urawa Musaddiq d’in idanu wanda ko ba’a ce maka ba cikin damuwa yake. Take tinanin hular B.A.T ya fad’o masa.. He needs to find out shin Musaddiq nada alak’a da Danger ne kokuwa dai wasa da hankalinsa Danger yake.. Da wannan tunanin ya nufi b’angaren Daddy. Yana dosowa ya soma jiyo hayaniyar Mommy tana fad’in tinda Daddy ya d’aga hannu ya Matera kan D’aniskan yaron nan wllhi sai ta bar gidan.. Saidai duk abinda zai faru ya faru.. Fasa shiga Mu’azzam yai ya nufi b’angaren Musaddiq. A balcony d’in ya taddasa.. Yai masa sallama. Da k’yar Musaddiq ya iya amsawa kana ganinsa zaka fahimci cewa he’s not himself.. Gaba d’aya a dama yake.. Ba komai yake tunawa ba face tattaunawar Uncle Salman da Daddy. Maganganun suketa Yawo a kwanyar Musaddiq kaman zasu tarwatsa masa kwanya ga Daddy yace ko da wasa kar ya sanar da Mu’azzam wani abu for their family’s sake. Ya k’ak’aro murmushi daidai sanda Mu’azzam d’in ke zama kujerar gefensa “Detective.. Yaushe ka shigo.?” Musaddiq ya tambaya yana dubansa. K’ura masa idanu Mu’azzam yai yana karantarsa kafin ya d’an girgiza kai yace “Are you alright..?” Haka kurum Musaddiq yaji tambayar ta mugun razanasa.. Gani yake kaman Mu’azzam yana iya reading mind d’insa.. Gaba d’aya a daburce Musaddiq yake.. Wata zuciya tana ce masa ya sanar da Mu’azzam abinda yaji wata zuciya tana ce masa kar ya fad’a domin kaman yanda Daddy yace hakan can destroy Mu’azzam harma da ahalinsu.. Ajiyan zuciya ya sauk’e yana mai d’an fuzar da fuci kad’an lokaci guda ya kuma d’agowa yana duban Mu’azzam d’in wanda shima idanunsa k’ar akan Musaddiq d’in yake zuciyarsa fal tunanin hular da ya tsinta a business location d’in Danger. “Musaddiq.. Are you alright..?” Mu’azzam ya kuma tambayarsa a karo na biyu. D’agowa Musaddiq yai yana dubansa kafin ya furta.. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *40* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Musaddiq ya girgiza kai kad’an yana mai sakin murmushi “I’m good..” Jinjina kai yai a hankali kafin yace “Mun kwana biyu bamu kasance tare ba.. Do you have plans for tonight.. Let’s have dinner together..” Musaddiq ya murmusa kafin yace “Anya kuwa yau d’in nan..” Mu’azzam ya tsaresa da idanu sosai yana karantarsa, ya murmusa kafin yace “Why.. Ko Kanada wajen zuwa ne.?” Ya kuma sakin murmushi kafin yace “No Fufore nake son komawa gobe.. Na gaji da garin nan nafi sabawa da can a halin yanzu.. Yanda babu tashin hankali babu damuwa babu komai sai kukan dabbobi da tsintsaye.. Idaniya bata kallon rikici da tashin hankali Sai ciyayi masu kyau masu sanya natsuwa ma zuciya..” Mu’azzam yai masa K’uri yanda yake maganar. Jinjina kai yai a hankali kafin yace “Kayi gaskiya.. Tinda gobe kake son komawa ka tashi yanzu ka shirya sai Mu d’an fita tare maybe you can get rid of this negative energy.” Musaddiq ya murmusa kafin yace “I can’t say no to my brother.. Ya mik’e yana murmushi. Idanunsa akan Mu’azzam d’in. Shima Mu’azzam d’in murmushi yake yana dubansa. Musaddiq yace Bara ya shiga ya k’ara wanka.. Mu’azzam ya jinjina masa kai kafin yace “Zan duba Daddy kafin ka fito..” Musaddiq na shigewa bathroom Mu’azzam ya dawo closet d’in Musaddiq d’in yana duba ko zaiga hular Musaddiq mai d’aukeda rubutun B.A.T.. Bai gani ba dan cikin sauri sauri yake gudanar da komai.. Aljihunsa ya zira hannu ya zaro nylon k’arama ya zira hannayensa cikin gloves kafin ya isa yanda hair brush d’in Musaddiq ke ajiya ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243