Chapter 237
Chapter 237
wann karon.. Har lokacin murmushi take tana duban fuskarsa. Sai ya soma tunanin k’ila network ne, ya soma k’ok’arin katse kiran da zummar ya sake kira, nan ya sinkayo muryarta tana fad’in “You are the most handsome and Honorable police Officer I’ve ever seen.. Congratulations once again Handsome.” Saida ya sauk’e deep breath kafin yaci gaba da kallon kyakkyawan fuskarta shima yana sakin murmushi. Nan ya sinkayo Muryar Assad alamun ana nemansa. Lokaci guda yake furta “I love you Beautiful.. You take care okay..” “I love you too Handsome.. Please enjoy your day..” Ta fad’i tana murmushi. Saida d’aga mata wayar yana nuna mata environment d’in kafin yai ma fuskokinsu hoto shida ita ya katse kiran. Kaman kar Su rabu da juna. Suna ida wayar taji kaman abu na mintsillinta a mararta da bayanta kad’an, ta d’an gyara zamanta tana aje bowl d’in grapes d’in a gefe. Can taji ciwon ya kafa haka yasa Ta d’an kishingid’a kadan. ** A b’angaren Mu’azzam carko carko sukai gaban DIG da wasu manyan Yansandan yanda DIG Ke ci gaba da fad’in “Mun samu rahoto na gaggawa daga prison cewa ‘Yanfashin daji sun fasa prison domin fitar da ‘Yanuwansu dake tsare.. And cikin escapees d’in da suka gudu an tabbatar harda Danger da ‘Yarwarsa Hajara.. A sabida haka aiki ne ja a gabanmu na ganin mun capko ‘Yantaddan nan da suka gudu gaba d’aya.” Mu’azzam ya soma girgiza kai yana fad’in “No.. no this is not happening..!” Lokaci guda yasa kai a fice hankali tashe. Yayinda Hukumar NPF ta soma yunk’urin baza dakarunta a fad’in garin da kewaye. Kan kace mai taro ya watse dan dole ma taro ya watse gari babu lafiya. Hankalin Mamy da Daddy duk a tashe Musamman da Mu’azzam ya k’araso yana basu tsaro na musamman ya had’a Adnan da wasu cops yace aima su Mamy da Daddy rakiya zuwa gida sabida su Danger da Hajara da sukai escape yasan dole family d’insa su zama target. ** A can asibiti wajen Safeenah ranan ake sallamarta. Musaddiq shi ne yaje d’aukanta. Tana ganinsa ta sakar masa murmushi tana girgiza kai “I thought kana can UK.. When did you come back.?” Ya murmusa yana d’aukan jakan kayanta “Kwana biyu da suka shige.. Ya jikinki..? I can see kin samu lafiya Masha Allah..” Ta murmusa tana dungurinsa kad’an “Ina Daddy why isn’t he here..?” Musaddiq ya kuma murmusawa yace “Kinsan Allah na yarda kin samu lafiya Sister, da ace da ne Your Halal zaki fara tambaya amma gashi Daddy kike tambaya.?” Murmushi kurum Safeenah tai kafin tace “Af na mance yace mun yau ake bukin k’arin girman Mu’azzam, yace zai Zo ya d’aukeni nace masa kar ya damu he should be with his wife.. Kar ya bar Aunty Nuratu ita kad’ai a wajen taron Mu’azzam..” Musaddiq ya kuma murmusawa cikeda jin dad’i yace “I’m so happy kin samu lafiya Feenah.” Ta murmusa itama tana fad’in “Hey, do not exaggerate.. Ina bak’auyar matarka.?” Ta k’arashe tana d’an yatsina fuska, sai ta koma asalin Safeenarta. Ya d’an tsuke fuska “Haka dai nake son kayana..” Safeenah ta murmusa kad’an had’ida dungurinsa “Just kidding.. Allah ya kaimu lokaci musha biki..” Musaddiq ya saki murmushi yana mai amsawa da Ameen. Safeenah ta dubesa tana murmushi kafin ta d’an janyosa jikinta “Hey.. I love you.” Ta fad’i murmushi saman fuskarta. Shima murmushin yai yana duban abokiyar fad’an tasa Safeenah kafin yace “I love you too.” Fuskokinsu cikeda annuri suka shige mota suka nufo gida. ** A b’angaren Sadiya kaw ciwo sai k’aruwa yake, sai juyi take tana dafe bayanta tana tamke idanu tana ambaton Allah. A haka Mama Hindu tazo ta taddata, babu shiri Tai kiran Driver yazo ya kaisu asibiti. Danger da Mommy cikin b’adda kama suka shige gidan bayan Danger ya sumar da securities masu tsaron gate d’in gidan. Koda driver ya k’araso yana horn mamaki ne ya cikasa ganin babu security ko guda da yai attempting bud’e masu gate ga Sadiya a bayan mota tana labour Mama Hindu Sai mata sannu take. Driver yana sauk’owa da zummar bud’e gate yaji sauk’an itace a k’eyarsa. Tuni shima ya fad’i sumamme. Mommy ta fito daga mab’oyarta yayinda Danger ya k’arasa ya bud’e marfin mota b’angaren da Mama Hindu Ke zaune wacce sam bata fahimci meke faruwa ba sabida hankalinta kacaukam naga Sadiya dake cikin yanayi na nak’uda. Tuni Danger ya rabzawa Mama Hindu abu aka itama ta fad’i sumammiya kafin ya janyota ya fiddata daga cikin motar ya shige mazaunin driver. Sadiya ta Ware idanu a galabaice tana girgiza kai ganin Mommy ta shigo cikin motar tana sakar mata muguwar murmushi. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *84* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Sadiya taci gaba da girgiza kai da k’yar gumi da hawaye suna gangaro mata dan tsaf Ta gane Mommy itace matar da Ta kashe mahaifinta Ta kuma kashe Dad d’in Mu’azzam da Ikram “Dan Allah kar ku cutar.. Dani.. Wayyo Bayana.. Cikina... Bayana ciwo yake mun.. Wai Allah na.. Ina kike Mama Hindu..? Zan mutu..!” Cikin tsananin pain take sumbatun. Mommy da ta kafeta da idanu dariya ta shek’e dashi tana jinjina kai “Shegiya ciwon Haihuwa kikeji..! Lallai munyi babban kamu, wann ciki shine Zuciyar ahalin nan.. Zuciyar Nuratu da Marwan harma da tantirin maras kunyar uban cikin da ya dage Sai yaga bayana.. Dama na fad’a maka Mu’azzam saina k’arar da gudan jininka a doron k’asa yanzu dai ga matarka masoyiyarka da D’anka under my mercy.. Gashi kuma Banida imanin balle na masu rangwame.!” Ta k’arashe tana mai kuma fashe da muguwar dariya. “Kai Danger ja mota muje..” Jin Ta ambaci sunan Danger ya kuma rikita Sadiya.. Taci gaba da girgiza kai gumi da hawaye suna ci gaba da wanke mata fuska “Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un Dan Allah kuji tausayina kar ku cutar dani.. kar ku cutar da abin cikina.. Na rok’eku..” Daidai lokacin suka fito daga gidan Musaddiq kuma k’arasowarsu kenan. Nan suka bi motar da kallo. Sadiya tai azama ta turo kanta ta tagar motar tana fad’in “Help.! Please help me..!” Bata k’arashe ba Mommy ta funcukota ta kifa mata mari had’ida matse cikinta da k’arfin gaske. Wani irin gigitaccen k’aran azaba Sadiya ta saki wanda har jijiyoyin dake kwance cikin goshinta saida suka fito waje. Musaddiq ya taka uban birki yana duban motar da ta wuce gashi kaman Sun hango mutum ciki na ihu dukda da nisa tsakaninsu. Safeenah ta shiga girgiza kai tana fad’in “Kaman matar Mu’azzam ce.. Meke faruwa toh.. Mubi bayansu Musaddiq.. Yi sauri mubi bayansu..” Ta k’arashe tana bubbuga hannun Musaddiq dake dafe da steering wheel. Cikin sauri yake jinjina kai kafin ya taka motar suka d’auki hanyar da suka bi. Suna tafe wayar Mu’azzam ya shigowa Musaddiq. Mu’azzam tambayarsa ya fara suna ina sabida ahalin gaba d’aya suna cikin had’ari ne. Musaddiq ya soma kame kame jin muryar Mu’azzam d’in a matuk’ar hargitse “Ga.. Gamu nan.. Na d’auko Safeenah.. But why meke faruwa..?” Sauri sauri Mu’azzam ke fad’in “Mommy and Danger have escaped.. Na kira wayan Sadiya da Mama Hindu basu d’agawa.. Bamu jima da waya da Sadiya ba amma hankalina bai kwanta ba.. Ka Kirani as soon as Kun isa gida.. Mamy da Daddy ma suna hanyar gidan.” Katsesa Musaddiq yai da fad’in “Mu’azzam I think Sadiya tana motar gabanmu..” Daskarewa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243