Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 196

Chapter 196

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

maganar yana girgiza kai had’ida duba Mu’azzam d’in cikin rashin yarda. “You heard me loud and clear Assad.. I’m here to resign from the NPF.!” Assad yai murmushi irin wasa ma kake kafin ya girgiza kai yana duban Mu’azzam d’in cikin rashin yarda. Mu’azzam yaci gabada duban Assad wann karon yana furzar da huci a hankali “Maiyasa kai shiru.. Go ahead..! Go ahead and stop me.. Go ahead and scold me like you always do.. Kai mana Assad.. Ka fad’a mun Mu’azzam Gamji kai mahaukaci ne.. Kai ka faye zafin zuciya.. Kana yin duk abinda ranka yake so..! Ka fad’a mun haka Assad..!” Ya k’arashe hawaye mai zafi na gangarowa daga idanunsa guda. Tsoro ya kama Assad dan yanay ne da zai iya cewa bai tab’a ganin abokin nasa ciki ba. Dikda kuwa tulin iftila’in da sukai gamo dasu a rayuwa. Assad ya soma girgiza kai a hankali yana mai k’ok’arin kamo hannun Mu’azzam d’in yake furta “Calm down Mu’azzam.. Let’s talk calmly..” Fincika Mu’azzam yai yana ci gaba da huci yake dubansa yana nunasa da yatsa “You can’t stop me this time this time around.. You can’t Assad..!” Yana ida fad’in haka yasa kai zai shige Assad ya kuma taresa yana girgiza kai “No Mu’azzam zan k’ara dakatar da kai.. Please don’t do this.. Nasan akwai abinda ke damunka.. But please mu tattauna lamarin..! Kanada sauran aikina NPF.. You still have a lot to accomplished.. The NPF still needs you.. Kai D’ansanda ne da K’asar nan take buk’atan irinka.. Please Mu’azzam kar kayi haka kar ajiye aikinka na D’ansanda.. Ka tuna Ikram.. Ka tuna cewa makashinta na can yana Yawo freely ba tareda ya biya ta’addancin da ya aikata ba.. Ka tuna rantsuwar da kai cewa zaka kare k’asar nan da al’ummarta..” Assad Yana maganar yana girgiza kai had’ida bud’e hannayensa alamun yana tare Mu’azzam d’in. Cikin wane irin yanayi Mu’azzam ya dakatar dashi da fad’in “That’s precisely why I want to resign..” Yaci gaba da girgiza kai yana duban Assad “Ban cancanci zama D’ansanda ba..! Ban kare ahalina ba balle na kare Al’umma..!” Yaci gaba da jinjina kai yana duban Assad sosai, lokaci guda yake ci gaba da furta “Assad I couldn’t protect my own Family.. My Father.. Mu mother and my sister..!” Hawaye mai zafi ya gangaro masa jijiyoyin jikinsa sunyi rud’u rud’u yake ci gaba da furta “Do you know D’antaddan dana b’ata lokaci inata nema yana cikin ahalina..!” Assad yai tsaye cak yana dubansa. Mu’azzam yaci gaba da jinjina kai hawaye na fitowa cikin idanunsa “Yes Assad.. D’an ta’addan yana tare dani tsawon lokacin nan.. you know.. I call those people family Assad.. I call them Family.. Mutane da nake kira ahali ba komai bane face Bunch of criminals Assad..! So you tell me, meye amfanin aikina.. Ahalin da babu komai cikinsa face full of lies, betrayal, secrets and Mysteries.. Assad wann shine ahalina.. Ahalina kenan.. Binciken da na d’auki lokaci inayi ba akan kowa bane face ahalina Assad..!” Ya k’arashe wasu hawayen na fitowa daga idanunsa. Assad yaji jiri na neman kaisa k’asa, ya shafa kansa kad’an yana mai matse bakinsa da tafukan hannayensa. Innalillahi wa inna’ ilaihi raji’un kawai zuciyarsa ke nanatawa. Wayarsa ce dake aljihunsa ya soma ruri.. Yai saurin ciro wayar yana k’arawa a kunnensa. Koda gani zaka fahimci cewa maganar da ake masa daga d’aya b’angaren magana ce mai mahimmanci. Cikin sauri ya shiga jinjina kai yana fad’in gasu nan tafe. Juyowar da zai yaga babu Mu’azzam kenan har ya shige cikin ofishin. A guje Assad ya nufi ofishin yana furta “O shit no Mu’azzam.!” Mu’azzam yasa k’afa zai shiga babban d’akin taron kenan Assad ya k’araso ya damk’o hannunsa. Ya juyo yana duban Assad dake huci alamun yaci gudu, lokaci guda yake girgiza masa kai “Na samu kira daga Prison.. Yusuf finally decided to talk Mu’azzam.. You can’t resign.. We must catch Danger and his accomplices.. Let’s go now.. Muje Mu’azzam.. Muje muji mai Yusuf zai sanar damu gameda Danger.!” Cikin sassarfa suka fito daga ofishin, motar Mu’azzam suka shige su duka biyun kafin suka d’auki hanyar prison. Suna isa aka fito masu da Yusuf nan wajen ganawa da mutane. Yusuf ya kuma dubansu yana jin rauni can k’asar zuciyarsa yana tuna abotansu da amintakansu, a hankali ya soma furta “Nasan bazan iya dubanku cikin ido ba bayan duk abubuwan da na aikata maku.. Kuma bazan iya rok’onku gafara ba sabida ban cancanci yafiya ba.” Katsesa Mu’azzam yai da fad’in “Ba wann mukazo ji ba.. Ka sanar damu abinda kake son sanar damu gameda Danger.” Yusuf ya murmusa kad’an kafin yace “You’ll always be the same Mu’azzam Gamji.. And I have faith in you.. Nasan zaka kamasu kuma zaka kawo k’arshen ta’addamcinsu.” Wann karon Mik’ewa tsaye Mu’azzam yai hannayensa dafe da table d’in yake furta “Did you call us here to be telling us stories.. Are you fucking with us now..!” Ya k’arashe yana mai cakumo Yusuf d’in. Assad yai k’ok’arin k’watan Yusuf yana fad’i wa Mu’azzam subi komai a sannu har Su sami abinda suke so. Yusuf ya murmusa kad’an yace “Banga laifinka ba.. Komai kamun kayi daidai kuma na cancanci hakan.. Kuje location d’in da zan sanar daku inada tabbacin zaku iske Danger harma da Jaja a wann location d’in.. Zaku kama Jaja redhanded domin kuwa yau rana ce da suke had’uwa a wann location d’in suna gudanar da cocaine business d’insu.” “Cocaine business.?” Assad ya nanata. Yusuf ya jinjina kai yace “K’warai kuwa, Danger ba k’aramin D’anta’adda bane sann bai dogara fa wann shagon nasa na saida karan sigari ba. Hasalima yayi shagon ne dan ya b’adda kama.. Amma Danger gasunk’imin D’antadda ne wanda yake hark’an cocaine da drugs. Ya samu d’aurin gindi ne daga wajen manyan ‘Yansanda Irinsu Chief Jaja domin kuwa tare suke gudanar da alk’allarsu.. Nima Jaja ne yai introducing d’ina zuwaga ta’addancinsu.. Kuma bani kad’ai ba a different departments sunada masu yi masu aiki a cikin NPF domin su samu sauk’in gudanar da ayyukan ta’addancinsu na saida k’waya da hodar ibilis harma da sauran ta’addanci da suka shafi garkuwa da mutane da sauransu. Zan baku sunayen duk wanda nasan suna aiki k’ark’ashin Jaja..” Mu’azzam ya jinjina kai kafin yace “Yayi.. Bamu location d’in..” Yusuf ya sanar dasu location d’in Assad na jotting down. Suna gama tattare bayanan Yusuf suka Sa kai zasu fice sai kuma Mu’azzam ya dawo da baya yace “And about BAT..? What do you know about BAT..?” Yusuf ya girgiza kai yace “Suna kiransa da BAT.. Boss At the Top.. Amma babu wanda ya tab’a ganin BAT cikinmu yaran da muke aiki ma Jaja da kuma Danger.. Iyakacin abinda na sani kenan kuma Iyakacin abinda zan ita sanar daku kenan.” Assad ya jinjina kai yace “Mun gode Yusuf, wann information da ka bamu ba k’aramin taimakon mu zai ba.” Yusuf ya jinjina kai yace “Ina fata nai abu mai kyau daga k’arshe koda zasu hallak’ani.. This is the least I can do bayan cin aman k’asa da kuma abokai na da nayi.. Akwai ire irensu Jaja da dama a cikin Police Force wanda zanyi fatan asirinsu yaci gaba da tonuwa.. Allah ya kawo mana k’arshen ta’addanci ya kuma cire mana gurb’atattu daga cikinmu.” Assad ya amsa da Ameen yana

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});