Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 241

Chapter 241

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

suka koma cikin asibitin. Ana a haka Umma da Uncle Ramadan suka k’araso. Allah sarki Mamyn Mu’azzam sai ta tafi ta rungume ‘Yaruwarta yayinda Uncle Ramadan ya k’araso ga D’anuwansa Daddy shima yana k’ok’arin tausarsa da fad’a masa kalamai na kwantar da hankali. Haka Umman Sadiya ma gaba d’aya sai ta shiga tuna rashin mahaifin Sadiyar da sukai.. sai tana ganin kaman zata rasa Sadiyar ce ma. Tsananin tashin hankali ta shigesa, Mamy taita tausanta tana bata baki. Mu’azzam ma Musaddiq ne mai k’arfin halin basa baki saiko Assad. Gaba d’aya hankulansu ba’a kwance yake ba kana ganinsu. Can wasu likitoci guda biyu suka fito suna rage nose masks d’in dake rufe fuskokinsu. Mu’azzam dake zaune Assad na dafe dashi saurin mik’ewa yai ya nufi likitocin yayinda su Daddy suka tako masa baya. Daddy ya sami zarafin tambayarsu “Dr how are they.. What’s the situation..?” Yai maganar cikin rawar murya Likitan ya dubesu Sai ya d’an furzar da huci kad’an “Da farko ina mai baku hak’uri..” Ai bai kai aya ba Mu’azzam ya soma girgiza kai yana fad’in “No.. No.. Dan Allah kar ka bamu hak’uri Dr.. Just tell us sun samu lafiya dukansu.. Zamu iya ganinsu Ko Dr..?” Ya k’arashe yana k’ok’arin nufan ER saidai tuni Assad ya rik’osa. Dr ya d’an girgiza kai kad’an yana mai sadda kansa k’asa “I’m sorry.. We did everything we possibly could.. But harsashi ya riga yayi damaging da yawa daga cikin organs d’inta..” Mu’azzam kam bai tsaya sauraron Likitan ba ya nufi ER a guje ba tareda ya bari wani ya sami zarafin taresa ba.. Saidai yana shiga ya hango mutum kwance saman gado an rufe ta da Farin mayafi.. Sai ya soma tuno sanda aka kawo Dad d’insa a lokacin da ya daskare cikin d’akin K’ank’ara.. An rufesa da Farin k’yalle irin haka, ya k’arasa saman gawan mahaifin nasa ya kifa kansa yana ambaton sunansa yana fad’in ya tashi ya tashi..! Saidai bai tashi d’in ba Mahaifiyarsa ta k’araso ta d’agosa tana kwantar masa da hankali had’ida basa hak’uri. Kalman Mamynsa ya dinga tunowa ‘Mu’azzam kai hak’uri.. Ita gidan duniya ba gidan tabbata bane GIDAN ARO ne wanda kowa zai tafi ya barta, babu wanda zai wuce wa’adin da Allah ya d’ibar masa.. Kai hak’uri kaiwa mahaifinka add’ua..’ Ya lumshe idanunsa hawaye suka gangaro masa yana mai ci gaba da takowa yana tuna sanda ya tsinci gawan Ikram.. Lumshe idanunsa ya kuma yi hawaye naci gaba da gangaro masa. A haka har ya iso jikin gadon. Ya soma k’ok’arin kai hannunsa dake tsananin rawa yana k’ok’arin yaye k’yallen. Kuka ne yaji gadan gadan na zuwa masa sanda yai karo da fuskar Safeenah wanda har kaman ya k’ara Haske na musamman da annuri, zai iya cewa bai tab’a ganin tsananin hasken fuskar Safeenah irin na wann ranan ba, kaman ka kirata ta amsa sabida annuri na musamman da fuskar nata tai... Idanunta a lumshe wanda Ko ba’a fad’a maka ba kasan ta amsa kiran mahaliccinta ne.. Take ya soma tuna abubuwan da suka faru tsakaninsu, Tun tasowarsu har zuwa aurenta da yai da rabuwarsu da cire mata ciki da Mommy tai har kawo yau da ta amsa masa harsashi bayan Danger yayi niyyan kashesa. Hawaye sukaci gaba da gangaro masa yana girgiza kai “Why Safeenah..?. Please get up.. Get up.. Dan Allah ki tashi.. Kinji.. ki tashi.. Ki tashi haka nan..!” Yana maganar hawaye na gangaro masa yana duban fuskar Safeenah. Kifa kansa yai yana kuka sosai daidai lokacin da yaji hannun mutum saman kafad’arsa. D’agowa yai yana duban mutumin wanda ba kowa bane face Daddy. Cikin zuban hawaye Mu’azzam Ke girgiza kai yana duban Daddy “She saved my life.. Safeenah saved my life Daddy.. She took a bullet for me.. Safeenah ta mutu sabida ni Daddy..!” Ya k’ura mata idanu yana ci gaba da fad’in “Yau ce rananta na farko da ta fito daga asibiti da burin fara sabuwar rayuwar dake jiranta.. Sai gashi ya kasance rananta na k’arshe a duniya.. Daddy Maiyasa Safeenah zata mutu yanzu da rayuwa mai inganci Ke jiranta..!” Ya k’arashe cikin tsananin rawar murya yayinda Daddy ya janyosa jikinsa suka rungume juna hawaye na fito masa yake fad’in “Kar ka fad’i haka Mu’azzam.. Safeenah bazata shige lokacin da Allah ya d’ibar mata ba.. Allah ya k’addari lokacin tafiyarta da kuma sanadinta.. Addu’armu shi tafi buk’ata a halin yanzu.. Allah ya gafarta mata yasa k’arahen wahalarta kenan.” Daddy ya k’arashe yana mai lumshe idanunsa had’ida shafe goshin Safeenah. Hawaye suka d’igo daga idanunsa suka sauk’a saman goshin Safeenah. A hankali Daddy ya furta “Na yafeki Safeenah.. Na yafeki duniya da lahira.. Allah ya baki Aljannah a gidanki na gaskiya.” ** Allahu Akbar Kabiran.! Idan lokaci yai ba’a jinkirta ma bawa, haka nan Mutuwa bata shawartan waye ya kamata ta d’auka waye ya kamata Ta bari. kowa a GIDAN ARO yake kuma kowa lokaci yake jira. Safeenah ta amsa kiran mahaliccinta, Zuciyar kowa ya cika da alhini na rashin Safeenah. Tayi sadaukarwa mai girma yanda ta ceci rayuwar Mu’azzam, matarsa Sadiya da kuma d’iyarsa dake ciki. Safeenah ta bada nata rayuwar daga k’arshe domin ta ceci Mu’azzam ta kuma dasa aya wa muguntar Mommy da kashe kashen da take na son zuciya.. Tabbas sadaukarwar Safeenah bai tafi a banza ba, domin kuwa Mommy bata sake yin nasara a karo na babu adadi ba wajen ganin bayan matar Mu’azzam da cikin jikinta.. cikin ikon Allah da k’udurarsa anyi nasara ceto ran Sadiya harmada abinda Ke cikinta. Tabbas Allah shine mai raya wanda yaso ya kuma kashe wanda yaso.. Dik yanda Hajara taci burin taga bayan Mu’azzam da sauran Farin cikin da ya rage masa na wutin gadi a GIDAN ARO bata sami wann nasaran ba, Allah ya nuna mata iyakarta kuma yayi ikonsa akan Sadiya da abinda Ke cikinta. Ranan da wani Ke barin GIDAN ARO ranan wani ke zuwa. A ranan da Safeenah Ta amsa kiran mahaliccinta a ranan aka ciro wa Sadiya d’iyarta. Dikda cewa Likitoci Sun sha wahala matuk’a kafin su cire harsashin da jariryarta hakan baisa an rasa ko guda daga cikinsu biyun ba domin kuwa Allah shine mai yin yanda yaso ba tareda shawari, yarda ko amincewar wani ba.. Saidai Sadiyar tana a coma ne har na tsawon kwanaki bakwai . A ranan kuma akai bakwai d’in Safeenah. Koda Sadiya ta farka batasan sun rasa Safeenah ba. Abinda ta farka dashi shine sunan Safeenah, sabida kafin ta fad’i sumammiya sanda Mommy ta tanad’a mata harsashi taga sanda Safeenar ta amshe bindigar hannun Mommy tai pointing kanta da bindigar. Mu’azzam kaw a asibti yake yini wajen matarsa. Yau d’in na zaune gefe rik’e da Babynsu yana d’an jijjigata yana mata wasa nan ya soma hango hannun Sadiya na motsawa a hankali. Cikin sauri ya mik’e ya isa jikin gadon yana kuma dubanta. A hankali taci gaba da motsa yatsarta guda idanunta na lumshe. Nan ta soma motsa baki tana k’ok’arin ambato sunan Safeenah. Cikin sauri Mu’azzam ya tab’a k’ararrawar dake mak’ale saman gadon aiko nan take wata nurse ta shigo, nan ya sanar da ita abinda ke faruwa. Sauri sauri tace bara ta kirawo Dr. Fitanta da kad’an Sadiya ta bud’e idanunta. Fuskar mijinta abin k’aunarta ta soma tozali dashi Wanda ta yanke k’aunar bazasu

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});