Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 202

Chapter 202

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kika Zo min da ita the other day.. Idan bazaki damu ba ina waje Ina jiranki.” Meema ta d’an Ware ido tace “You mean kana cikin sch d’inmu..?” Barr ya jinjin kai kaman tana dubansa yana sakin murmushi “You and I have pending business. Ta ina zan ganki.?” Jinjina kai tai a hankali kafin tace “Alright bani minti kad’an.. Ka k’araso Cafeteria.” Tana ida fad’in haka ta datse kiran. K’awayen nata da tin soma wayar suka tsareta da idanu d’ayar mai suna Fauzy tace “Aah Babes at las las zamuga Prince Charming d’in nan da kike mana rowarsa.” Ta b’alla masu harara kafin tace “Kudai bakuda aikinyi.. Wann da mukai waya dashi sunansa Barr Ameer Dikko kuma ex d’in Yayata Safeenah ne, kuma yazo ne da magana akan Yayata bani ba.. So y’all should calm down.” D’ayar mai suna Nazeeha tace “Wait Barr Ameer Dikko da na sani D’an gidan Mai Shari’a Sa’ad Dikko.. Toh ai cousin d’ina ne.. Wait ina yake..” Ta k’arashe tana mai mik’ewa.. Tuni har ta fice ta riga Meeman ma. Meema ta saki baki tana dubanta kafin Ta tab’e baki kad’an tabi bayanta. Nan ta hangi Nazeeha da Ameer har sun b’ige da hira alamun dai ‘Yanuwa ne kuma sunsan juna sosai. Meema na k’arasowa Nazeeha tai gyaran murya tace “Barr A ga k’awata ta k’araso ni zan shige na barku.. Please ka kular min da kawa wllhi zaku dace sosai..” Meema ta saki baki tana dubanta cikeda mamaki.. sai kuma ta girgiza kai tana furta “You are crazy Zeeha..” Zeeha ta shige tana kashe mata ido. Barr yai gyaran murya kad’an yana gyara tsayuwarsa yayinda Meema ta maidoda dubanta garesa tana fad’in “Ehen ina saurarenka.. Ka samu labarin Ya Mu’azzam sun rabu da Addah Feenah shine kazo ka fad’a mun bazaka janye k’udirin ka ba ko menene..?” Ya d’anyi still yana dubanta kafin ya murmusa yace “Bansan da wann labarin ba.. Kuma a halin yanzu ban damu na sani ba..” Meema Ta katsesa da fad’in “A’a da Allah Malam.. Babu abinda ya had’a ni da kai sai dalilin Adda Feenah. Ba court case nake ba balle nace Ina buk’atan attorney..” Ta k’arashe tana tab’e baki. Ya kuma murmusawa kafin yace “Toh idan nace miki nazo na baki ansar Tambayar da kika mun ne fah, cewa na rabu da Safeenah rabuwa Ta har abada kuma na cireta daga zuciyata kaman yanda kika buk’ata..” Meema Ta murmusa tace “Da yafi maka sauk’i dan kasan hausawa sunce soyayyar maso wani k’oshin wahala ne.” Ya murmusa kad’an kafin yace “Ina son yanda kike magana.. Komai naki yana birgeni..” Jin zancen nasa na neman canza salo yasa Meema kuma dubansa da mamaki “Bawan Allah shin lafiya..?” Ta tambaya tana dubansa. “Lafiya sai alkhairi.. Bakiji mai Zeeha tace ba nida ke zamu dace da juna.. Kuma nima d’in na yarda da haka dan tin bayanda kika sa k’afa kika fice daga wann coffee shop d’in ban tab’a daina tunanin ki ba daidai da rana guda.” Ya d’anyi fasali kafin yaci gaba da fad’in “Quite alright naso Yayarki Safeenah, amma tin bayan da muka had’u nida ke muka tattauna sai na fahimci cewa kece wann matar da naketa nema ashe.. Kinsan wani sa’in baka tashi sanin ga abinda kake so sai kayi nisa kana chasing abinda ba Naka ba.. Wato Meema tin bayan da muka had’u muka tattauna wann ranan nida ke naji babu macen da ta kwanta min a rai nan duniya sama dake.. Yanda kika nuna kina son ‘Yaruwarki kuma kin damu da damuwarta Kina son Farin cikinta sai kika bala’in birgeni.. Kinada zuciya mai kyau mai cikeda k’aunan ‘yanuwanki tinda har zakiyi haka a bayan idon ‘Yaruwarki ba tareda ita d’in ta sani ba.. Burinki kawai shine ‘Yaruwarki ta kasance cikin Farin ciki..” Meema da mamaki ya kasa sakinta saurin katsesa tai da fad’in “Give me break Mr Lawyer, will you. dan Allah kai shiru haka nan.. Kazo sai tsarani da zance kake irin taku na lauyoyi.. Ta yaya zaka so Yayata kuma kazo kace ni kake so.. Ni Meema nasan na iya jin zance da k’arawa a baya but I can never be a betrayal.. Besides wa yace maka ni Meema zan so ka.. Bana sonka bana k’aunarka dan Allah a k’ara gaba..” Barr ya murmusa kad’an yace “Ni kuma wllhi ina sonki kuma tsakanina da Allah.. Ki bani dama na gwada sa’a na.. Please..” Ya k’arashe yana had’e hannayensa biyu alamun rok’o. Meema tai murmushin takaici tace “Wai kai ko kunya bakaji.. Kaso Yaya kazo kana son k’anwa.. Who does that..?” Barr ya kuma murmusawa yace “As far as I know yin hakan ba haramun bane kuma ba laifi bane.. Da yawa sukan so Yaya idan basu samu ba sai su koma kan k’anwa, wasu ma har basu k’anwar ake idan suka rasa yayar, ballantana in my own case ni ked’in nake so bama Safeenah ba ashe..” “Aw sai yanzu ka fahimci haka.?” Meema ta katsesa tana dubansa galala. Ya jinjina kai da sauri yace “Exactly.. Na d’au tsawon lokaci ina tausan zuciyata dan kar na sake samun heartbreak amma wllhi I couldn’t hold it back.. I love you so much Mims, like I never loved someone before..” “Malam dan Allah ni ka cikani da surutu, ni kaw ko da ace baka so Adda Feenah ba mai zanyi da kai ni Meema..?” Tai maganar dafe da k’irji tana fito da idanu waje. Ameer ya katseta da fad’in “Ke kin tab’a ganin Handsome Lawyer irina.? Ki tambayi Zeeha kiji yanda ake min tayin ‘Yanmata a family d’inmu Ina rejecting.. Kar kiyi wasa da wann damar yarinya..” ‘Yar bazaurar dariya tai kafin tace “Toh waye yace maka had’uwar ka ya dameni balle wani profession d’inka.. Kai baka san nasan kai criminal bane..?!” Zaro idanu waje yai sosai wann karon kafin yace “Criminal fah Kikace.. Kinga ko a Kotu bana kare Criminal Allah is my witness.” Ya k’arashe yana kuma had’e hannayensa waje guda. Meema tace “Idan kai va Criminal bane Maiyasa wann Police woman d’in take kiranka, abokiyar aikin Ya Mu’azzam. Wait what’s her name again..? Yauwa Maleeka.. Ka zaci bansan kanada connection da ita bane.. Kai da ita Kun had’a munafuncinku kuka haifar da fad’a tsakanina da Adda Feenah har ta daina min magana duk dan ta zaci Wai nice na tura wani sak’o da aka tura wayan Ya Mu’azzam.. Wai sak’on BAD.. Nasan ka sani dan ranan da muka had’u da kai na kiraka mu had’u ne dan na sami wani evidence akanka sann na wanke kaina.. Amma Adda Feenah bata saurareni ba.. Yanzu ka yarda nasan cewa kai Criminal ne tinda kai k’ok’arin had’a fitina tsakanin ma’aurata..!” Ta k’arashe hannayenta saman kunkumi tana sakin huci kai kace zata rufesa da duka ne. Ga mamakinta dariya Ameer ya fashe dashi har yana dafe Mota kafin yace “Kinsan Allah wllhi bansan Maleeka ta tura wa Mu’azzam sak’on BAD ba.. Sai daga baya da na binciketa nasan da gaske ita ta tura masa kuma ta tura masa sak’on ne dan Ta haifar da zargi tsakaninsa da Safeenah.” Meema tace “Ashe dai da gaske kai da ita Maleekar kunsan juna kenan.?” Ameer ya jinjina kai yace “Bazan b’oye miki komai ba dan Ina matuk’ar k’aunarki.. Sanda Mu’azzam ya auri

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});