Chapter 238
Chapter 238
Mu’azzam yai yana furta “What.?!” Musaddiq yaci gaba da bin motar wanda ko shakka babu ta gidansu ne ganin irin rough driving da ake saman kwalta da motar. Lokaci guda yake girgiza kai yana furta “Mu’azzam I think su Mommy ne suka d’auketa..” “Send me your location.!” Abinda kawai yaji bakinsa na furtawa kenan yana ganin hazo hazo na rufe idanunsa. A haka Assad ya k’araso cikin sassarfa yana amsa magana da intercom d’in dake rik’e hannunsa “Copy sir, we will be there shortly.” Lokaci guda yake duban Mu’azzam da har lokacin yake tsaye maganganun Musaddiq na Yawo a kwanyarsa. Sam bai saurari Assad dake sanar dashi cewa ga location d’in da akai assigning team d’insu na neman ‘yantaddan da suka tsere daga gidan yari da ake kan yi. Assad bai an kara ba sai ganin Mu’azzam yai cikin mota yana k’ok’arin tadata. Yai saurin dafe marfin motar “Ya ina ka nufa..? Are you going to leave your search team behind..?” Ganin bai amsa ba Sai matse kan motar da yake da hannunsa yasa Assad girgiza kai yace “Mu’azzam lafiya kuwa..?” Ganin still bai amsa sa ba yasa Assad girgiza kai yana fad’in “Wait I know you so well.. Kar kaje kai wani ba bisa k’a’idan da doka Ta tanadar ba, those are hardened criminals.. Ka bari a tunk’aresu yanda aka tsara...” Ya d’an girgiza kai dan yaga alama bazai sauraresa ba “Kasan Allah zan mak’ala tracking device ne jikin motar taka..” Assad bai kai aya ba ya sinkayo muryarsa cikin wane yanayi yana furta “My wife Assad... Matata da D’ana are in great danger.. Bazan iya ba.. Bazan iya ba Assad..!” Abinda kawai bakinsa Ke fad’i kenan kafin ya funciki motar ya bar wajen a guje. Assad ya saki baki yana dubansa, sai sann yake tuna cewa cikin escapees d’in harda Danger da Mommy.. Kardai sunyi attacking matarsa ne.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un yake iya nanatawa had’ida addu’an kasancewa lafiya wa abokin nasa da kuma ahalinsa. Nan ya nufi wajen sauran ‘yansandan yanda aka kakkasasu team by team dan nemo b’ata garin da suka arce a gidan Kasu da taimakon manyan yan fashin daji. ** Kuka Sadiya take tana haki tana dafe bayanta ga mararta da ya rik’e gaba d’aya har zuwa cinyoyinta, wane irin azaba takeji wanda tinda tazo duniya bata tab’a jin irinsa ba. Ko tausayin halinda take ciki a matsayinta na d’iya mace wacce itama ta haihu ba d’aya ba ba biyu ba tasan irin ciwon amma Mommy bataji d’and’anin tausayinta ba, yacce kasan babu zuciya cikin k’irjinta idanma akwai to kuwa ko shakka babu ya gama k’angarewa. Banda numfashin azaba Sadiya bata fidda komai, idanunta har kaman sun fara kakkafewa, bama ta fahimtar abinda ke faruwa.. Allah ne kawai zaiyi ikonsa akanta da kuma D’an cikinta sakamakon fad’awa hannun wad’annan azzaluman bayi nasa da sukaI. Saima fad’i da Mommy take “Ko kin haifa wann tsinannen cikin ko baki haifa ba sai na kasheki na kuma kashe abinda Ke cikin cikin... Wann shine fansar da zan d’auka kan Nuratu da Marwan harma da Tantak’aririn nan Mu’azzam.” Sadiya kam bama tasan yanda take ba dan haka bata iya sauraron sumbatun da Mommy take. Nan Danger ya fahimci motar bayansu su suke bi. Ya soma sanar da Hajara binsu ake. Yai maganar yana k’ok’arin zaro bindiga da niyyan harbin motar dake binsu a bayan. A d’ari Mommy ta mik’e tana hangen motar bayan nan Ta hango motar Musaddiq ce ga Safeenah zaune gaban motar dan tana iya hango farar fuskar Safeenah sabida dik cikin yaranta Safeenah tafi kowa hasken fata irin mai haske sosai d’in nan. Bata ankara ba sai ji tai Danger ya soma k’ok’arin kai harsashi wa motar musamman da shike hanyar da suka d’auka babu mutane sosai daji ne ma zai fitar da kai. Mommy ta saki k’ara tana fad’in “Kai kai Muttaqa yaran nawa.. Yarana ne cikin motar.. Kar ka kai harbi..” Danger ya fasa kai harsashi yana k’ok’arin zille masu Musaddiq amma inaa Musaddiq ma baida niyan daina binsa abinka da wanda yasan kan steering sosai shima. Dan Ko zamanin da yake tashen gagaransa da rashin jinsa shi yake lashe car race tsakaninsa da abokansa. Safeenah dai sai wajajjagata ake saman kwalta bata damu ba dan itama damuwarta bai wuce Su ceci matar Mu’azzam mai juna biyu daga hannun Mahaifiyarsu ba. Danger da ya tabbata Su Musaddiq bazasu daina binsu ba Sai ya sauk’a gefen kwalta ya soma k’ok’arin shigewa daji.. Saidai tuni Musaddiq ya taka kan motar yasha gaban Danger.. Motocin suna tsayawa Safeenah da Musaddiq suka fito a fujajan cikin tsananin d’imauta. Tuni Mommy Ta kamo Sadiya dake nishi da k’yar ta saita mata bindiga akanta.. Aiko su Musaddiq suna ganin haka sukaja wani irin wawan birki daga yanda suke tsaye suna duban Mommy dake rik’e da Sadiya wacce gaba d’aya ta fice a hayyacinta sabida galabaita, ga bindiga Mommy tana pointing d’inta dashi. “Kar ku k’araso nan idan kuma kuka k’araso wllhi sai na kasheta..” Ta fad’i tana ci gaba da huci. Safeenah hawaye ne Ke zubo mata ganin yanayin da Sadiya Ke ciki amma bai karyar da Zuciyar Mommy ba. Ta kasa furta komai sai hawaye dake gangaro mata, take ta shiga tuna sanda Mommy Ta bata abortion pills nata cikin ya fice. Safeenah na k’ok’arin matsowa take kuma girgiza kai tana duban Mommy “Mommy please don’t.. Dan Allah kar ki aikata.. Mommy Kefa mace ce.. Mommy kin d’auki yara a cikinki na tsawon watanni tara not once not twice.. Kinsan irin pain d’in da take ciki Mommy.. Ta yaya zaki aikata haka.. Dan Allah ki k’yaleta ta tafi Mommy..” Mommy ta hankad’a Sadiya ta fad’i akan cikin ta saki wani irin k’aran azaba tana kuma dafe bayanta da cikinta, Ta soma k’ok’arin rarrafawa Mommy ta saita cikin da bindiga “Kina motsawa zan fasa wann shegen cikin..!” Shi kuwa Musaddiq a hankali yake matsawa kusan mota yana ma Sadiya alama da hannu kan tai k’ok’ari Ta rarrafo jikin motar. Saidai tuni Mommy ta hana hakan ta nuna Sadiya da bindiga tana fad’in idan ta matsa sai ta fasa cikinta da bindiga. Basu tab’a tsammanin rashin imanin Mommy yakai wann mataki ba, duk rashin imaninka a halin da Sadiya Ke ciki dole ka tausaya mata. Mommy taci gaba da nuna Sadiya da bindiga tana fad’in “Wann shine fansar abinda suka min.. Nuratu da Marwan da Mu’azzam.. Wann ne kawai zai tarwatsa su.. Na tabbata idan na kashe wann shegiyar da cikin dake jikinta had’iyan zuciya Mu’azzam zai.” Safeenah na hawaye take rok’on Mommy “Mommy wanda kika kashe masa bai isheki ba.. Mommy ki mance kin kashe D’anmu da Mu’azzam.. please don’t do it for the second time Mommy.. Ki kyale matar Mu’azzam da D’ansa.. Dan Allah Mommy.!” Ta k’arashe tana duk’awa gaban Mommy had’ida d’ago hannayenta alamun rok’o. Mommy bata daina sakin huci tana nuna cikin Sadiya da gaba d’aya Ta fice a hayyacinta da bindiga ba. Fad’i take “No Safeenah..! Bazan bar wann cikin ba alk’awari ne sai na k’arar da jinin Nuratu a doron k’asa. Mutuwar wann yarinyar da tsinannan cikin nan shi zai ajalin Mu’azzam..” Taci gaba da duban Sadiya tana murmushi tana kuma saitata da bindiga “Ki daina mana k’ananan nishi a nan dan ko kin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243