Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 184

Chapter 184

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kuma ta jinjina kai tana murmushi “Sunansa little Mu’azzam.. That’s how much I love his Dad.” Daddy ya cire jikinsa daga na Safeenah a hankali da taimakon Kiki kafin ya kirawo Musaddiq suka fice. Daga shi har Musaddiq jigum jigum sukai Musaddiq na karanto masa duk abinda ya faru saidai bai sanar dashi cewa Mommy ta d’aukarwa matarsa mai magani na bogi ba. Cire cikin Safeenah da Mommy tai kawai ya sanar dashi. Tsananin mamaki ya cika Daddy “Hajara ce tai wann aika aika.. Kuma a cikin gidana.. Right in front of Mu’azzam, Ta kashe masa D’a.. Hajara duk ta aikata wann..?” Musaddiq ya jinjina kansa a hankali. Daddy yai shiru cikeda mugun al’ajabin irin wann al’amari. Ya kuma d’agowa yana duban Musaddiq d’in “Kuma kace Hajara is nowhere to be found..?” Musaddiq ya jinjina kansa a hankali. “Badai ta aikata abinda take so ba, ta k’untatawa Mu’azzam ta kuma haukatar da d’iyarta Toh meye na guduwa.. Idan tsoron tafiya gidan yari take kan abinda ta aikata da Ta daina wahalan gudu dan idan Ina numfashi Hajara sai ta biya abinda ta aikatawa Mu’azzam da kuma Safeenah.” Musaddiq ya d’an dubesa kad’an sai kuma ya sadda kansa k’asa. “Su waye k’awayen Hajara a garin nan..?” Daddy ya tambaya yana duban Musaddiq. “Je ka sanar da Adnan kar ya tafi ko Ina zamu fita yanzu..” Musaddiq ya jinjina kai a hankali yana mai amsawa kafin ya fice sanar da Adnan sak’on Daddy. Daddy ya mik’e ya haura sama dan shiryawa sabida dawowarsa kenan daga tafiya. ** A b’angaren Mommy kuwa wani sunk’urumin D’aki ne dake underground a gidan Hajiya Faty ta b’oyeta, Hajiya Faty ta nusa tace “Nifa a gaskiya Hajara na fara tsorata da lamarinki, Kinga ko d’azu ma saida D’an kishiyarki yazo gidan nan shida wani abokinsa D’ansanda suka tiistiyeni da tambayoyi.. Kinsan dai mijina D’an siyasa ne, and he has a reputation to protect, bazai yuwu ‘Yansanda su dinga masa zarya a k’ofar gida ba, rufin asirin Allah ma baya k’asar a yanda nasan Abba da yanzu nima ya sallameni dan dik abinda zai kawo ma siyasarsa cikas Abba zai iya rabuwa da wann abun koda kuwa uwarsa ce.. So kawai ni gaskiya ki canza wajen b’oyo.” Mommy ta jinjina kai tace “Kar ki damu nasan mai zanyi, badai ni Mu’azzam yake nema ba, toh zan bayyana masa kaina.. Kuma wann karon da labari mai dad’i da ya jima yana nema zan bayyana masa.. Amma zan baki ajiyan wani abu..” Hajiya Faty ta dubeta da mamaki yanda take murmusawa “Ajiyan mi zaki bani..?” “Dukiya..” Mommy ta bata amsa kai tsaye. Lokaci guda ta zaro doguwar envelope cikin Jakarta tana nunawa a fuskar Hajiya Faty, murmushi saman fuskarta take ci gaba da furta “Kinga wann.. Shine ummulhaba’isin komai.. Kinga wann takardan shine ya haddasa duk wani tashin hankali.” Hajiya Faty ta girgiza kai tace “Ban fahimceki ba, meye cikin takardan..” Take Mommy ta bata amsa da fad’in “Yarjejeniya..! Bet Agreement Transaction.. Takarda ce da Abubakar Gamji ya sadaukar da illahirin dukiyarsa ga D’anuwansa Salman Gamji..” Ta murmusa kad’an kafin taci gaba da juya Document d’in tana fad’in “Salman yayi zaton wann takardan na hannun D’anuwansa Marwan ne, yayi zaton Marwan zai cinye dukiyar da D’anuwansa ya riga ya bar masa a rubuce ne.. A shahsanci irin na Salman da matarsa Shemau wai ni Hajara ce zasuyi amfani dani su karb’o wann document d’in daga hannun Marwan.” Tai murmushi irinta bosawa kafin taci gaba da fad’in “Basu San takardan na wajena ba tsawon shekarun nan.. Basusan Marwan baisan da existing d’in wann takardan ba.. Da ace Marwan yasan da wann takardan da babu abinda zai hanasa yarda cewa D’anuwansa Salman shi ya kashe Yayansu Abubakar.” Hajiya Faty ta zaro ido waje tace “Toh ke ya akai takardan yazo hannunki..?” Murmushi Mommy tai kafin tace “Kinga wann takardan shine kad’ai dalilin da yasa na amince Safeenah ta auri Mu’azzam, sabida na sani takardan na hannuna.. Da ace baya wajena sam bazan tab’a yarda tsinannen D’an Nuratu ya auri d’iyata ba balle har ya had’a shimfid’a da ita har ya bar mata guzirin jinin Nuratu cikin jikinta.!” Tana maganar tana sakin huci. Hajiya Faty ta girgiza kai tace “Toh yanzu da kika cire cikin Safeenah ai kin kashe Magajin Mu’azzam..” Cikin huci Mommy ke duban Hajiya Faty.. Bazan tab’a had’a iri da Nuratu ba.. Matar da na rayu da mijina da ruhinta cikin k’irjinsa.. Matar da na rayu gidan aurena da k’uncinta.. Ko Kinsan tun bayan da ya aure Nuratu duk daren Allah idan zaiyi kwanciyar aure dani sunanta yake ambata..!” Tana huci taci gaba da fad’in kaman yanda mijina yake ambaton sunanta duk dare akaina nima na tura mata Shed’ani da zai dinga kwanciya da ita duk dare.. Kuma wann Shed’anin bazai tab’a rabuwa da ita ba har abada.!” Hajiya Faty ta had’iyi miyau da k’yar kafin tace “Amma naga Nuratu dai ha’asu aure akai da mijinki.. Ta yaya zai mata irin wann soyayyar bayan auren ma ko tarewa da ita baiyi ba..?” A hasale Mommy tace “Shiyasa nai ma gidana lak’abi a wajenta da sunan GIDAN ARO... Gidana tamkar GIDAN ARO yake a wajen Nuratu.. Wllhi bazata tab’a kasancewa da mijina ba.. Kuma duk wanda ya zab’i ya tona mun asiri sai na gama dashi saina murk’ushe wuyansa.. Faty a lokacin da mijin Nuratu ya mutu naji da kunnuwa na irin sumbatun da Marwan ya dingayi, naji asalin labarinsu shida Nuratu da kuma D’anuwansa Abubakar.. Marwan bai tab’a son wata d’iya mace ba bayan Nuratu.. Marwan yana ma Nuratu irin soyayyar da banyi zaton ana ma wani D’anadam ba.. Marwan shi ya fara son Nuratu ba Abubakar ba.. Ki fad’a mun ta yaya bazan illata wann matar ba..? Ki fad’a mun ta yaya zan k’yale wann matar da ahalinta cikin zuri’ata..!” Mommy taci gaba da hawaye tana jinjina kai “Saina gama da jinin Nuratu a doron k’asa.. Su kuma Marwan da Salman su jira suga tuggun da zan k’ulla masu.. Zan haddasa fitina a tsakanin ‘Yanuwan.. Fitinar da zaisa Mu’azzam yaga cewa ashe ni saliha ce ban aikata komai ba.. ‘Yanuwan mahaifinsa sune manyan ‘Yantadda domin kuwa antsakaninsu Mu’azzam zai nemo makashin mahaifinsa.!” Ta k’arashe tana mai fashewa da wani irin dariya mai gwab’i. ** A tare Daddy da wasu Majinyatan lafiya suka shigo gidan, mata biyu sai namiji guda d’aya. A parlor suka tadda Safeenah tana canzawa D’antsananta Diaper. Daddy ya k’araso yana murmushi yake sanar da Safeenah tazo zasuje wani waje, zasuje yanda za’a kula da ita da little Inspector. Safeenah ta d’ago tana duban Daddy sai kuma ta dubi malaman asibitin, ta kuma dawo da dubanta ga Daddy “Daddy seriously mental facility zaka kaini.. Daddy kana tunanin ni mahaukaciya ce.. Daddy ni fah ba mahaukaciya bace.. Daddy Mu’azzam muke jira yazo ya d’auke Mu..” Daddy ya matso da niyyan rik’o hannunta.. Ta jada baya tana fad’in “No.. Don’t.. Kar ka kuskura.. How could you Daddy..? Ta ya zaka kaini gidan mahaukata bayan da hankalina.. Ni kawai Mu’azzam muke jira nida D’ah na.. Wllhi wllhi babu yanda zanje ba tareda Mu’azzam ba.. Duk wanda ya matso kusa dani kuma ko D’ah na zan caka masa wuk’a.. Mu’azzam ne kawai zaizo ya d’aukemu mu tafi gidanmu.” Musaddiq ya d’anyi

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});