Chapter 187
Chapter 187
mallaki wann dukiyar..” Bibbiyu Mu’azzam ke gani.. Uncle Salman..? Takardar yarjejeniya..? Meke faruwa ne da ahalinsa..? Muryar Mommy ya kuma sinkayo tana fad’in “Mu’azzam ka yarda dani wllhi sharrin Shemau ne da Salman.. Idanunsu ya rufe akan dukiya amma nida Nuratu lafiya muke zaune kafin Shemau da Salman suzo min da wann batu.. Wllhi ni ban tab’a nadama irinta yau ba bayan da naga halinda Safeenah ta tsinci kanta ciki.. Ko a haka Allah ya nuna min isharan cutar da Nuratu da na tassama yi Ta dalilin Shemau da mijinta Salman. Ko tsayawa sauraron Mommy baiba ya fice yana ganin hanya na had’e masa, Mommy Ta nufo k’ofa tana rok’onsa ya bud’eta amma inaa ko takanta bai kuma bi ba, Tana nan kulle cikin store d’in mai tsananin duhuwa. Ta koma da baya tana muzurai saidai yana ficewa ta kece da wata irin muguwar dariya “Da sannu zaka bud’eni yaro dan zunubaina bai kama k’afan na ‘yan uwan mahaifinka ba.” A haka Musaddiq da Daddy dake neman yanda suka shige a cikin gidan suka hangosa yana nufosu. Nan take suka nufosa Musaddiq na tambayan “Where is my Mom Mu’azzam.. Ina mahaifiyata.. Mai ka aikatawa mahaifiyata..? Police station ka kaita..?” Ya soma jijjiga kafad’un Mu’azzam yana fad’in “Answer me Mu’azzam Ina ka kai Mommy..?” Fincikan hannun Musaddiq yai daga kafad’unsa ba tareda yace komai ba, ya k’araso gaban Daddy cikin wane irin yanayi “Daddy ina takardan yarjejeniyar.?” Da mamaki Daddy ke dubansa, sai kuma ya girgiza kai yace “What agreement.?” “Yarjejeniyar da mahaifina yayi cewa ya mallaka wa Uncle Salman dukiyarsa.. A ina ka adana wann takardan..?” Yanzu kam Daddy ya kuma shiga duhu “Mu’azzam ban San mai kake fad’a ba..” A hankali Mu’azzam ke jinjina kai yana duban Daddy sai kuma yace “Daddy no more secrets please.. Ka sanar dani abinda ka sani gameda wann takardan..” Daddy ya girgiza kai yace “Mai Hajara ta sanar dakai Mu’azzam.. Ni ban gane mai kake fad’i ba fah..” “Daddy ka sanar dani gaskiya dan Allah.. Na gaji da wann b’oye b’oyen.. Shin wann takardan shine dalilin da yasa bama shan inuwa guda nida Uncle Salman.. Shin Uncle Salman dukiyar mahaifina da position d’insa a company yake farauta.. Just answer me Daddy..!” Daga bayansu suka sinkayo muryar Musaddiq yana fad’in “Yes it is true Mu’azzam..!” Yana maganar yana huci dan ya jiyo muryar mahaifiyarsa daga cikin store tana neman d’auki yanda Mu’azzam ya kulleta. Daddy da Mu’azzam suka juyo suna duban Muassadiq dake ci gaba da takowa kusansu. Lokaci guda yaci gaba da jinina kai yana hawaye “Daddy tell him.. Ka sanar dashi tattaunawar da na sinkaya kunayi kaida Uncle Salman.. Tattaunawar da ka hana na sanar da Mu’azzam..!” Bugun Zuciyar Mu’azzam ya k’aru sanda ya kaikaito yana duban Daddy dake hawaye. Musaddiq wanda shima hawaye ne ya wanke masa fuskar ci gaba da jinina kai yai yana fad’in “It is not only Mommy.. Kaima ka b’oye hakan wa Mu’azzam.” Cikin zuban hawaye Daddy ke furta “I didn’t say anything sabida banga dalilin da zaisa na sanar da Mu’azzam wani abu ba.. Nayi shiru ne To protect our Family.. Sannan banga amfanin sanar da Mu’azzam wani abu ba..” K’arasowa gaban Daddy sosai Mu’azzam yai yana dubansa yake fad’in “Daddy mai Musaddiq yake fad’i.. Menene abinda ka gaza sanar dani..?” Musaddiq ya tari zancen da fad’in “Mafarkin Uncle d’inka Salman shine mahaifinka ya mutu domin ya d’ale muk’aminsa a company sann ya mallaki komai nasa... A ranar da Dad d’inka zai bar duniya Uncle Salman da Dad d’inka sunyi sa’insa kuma Uncle Salman ya sanar dashi sai ya d’ale kujeransa by all means..” Musaddiq yaci gaba da jinjina kai yana hawaye “That same day, Your Dad died in a cold room which’s somehow suspicious.. A wann ranan aka tsinci gawarsa ya daskare a d’akin k’ank’ara bayan sun gama wann sa’insan da mahaifinka.. Daddy ya b’oye maka wann labarin ne don kar ya tarwatsa zuciyarka..! Ya b’oye maka hakan ne dan kar ka binciki D’anuwansa Salman sanin cewa kai d’in Jami’in bincike ne.. Ya b’oye maka hakan ne to protect our family..!” Ya k’arashe maganar yana zira hannu cikin aljihun Mu’azzam d’in ya zaro keys d’in store d’in. Murya a hankali yaci gaba da furta “If there’s someone you should investigate here.. that person should be your Uncle Salman, and not my Mother..!” Yana ida fad’in haka yasa kai ya shige. Mu’azzam dake ganin duniyar na juya masa da k’yar ya iya zama saman kujeran dake aje gefensa yana jin kaman gwiwoyinsa sun kwab’e. Maganganun Musaddiq harma da na Mommy na zarya a dodon kunnuwansa. Jiki a matuk’ar sanyaye Daddy ya k’araso gaban Mu’azzam d’in, kujeran dake gefe dashi ya janyo kafin ya zauna had’ida dafa kafad’an Mu’azzam d’in, suka d’an d’ibi lokaci a haka kafin Daddy ya soma fad’in “Mu’azzam, my son.. I believe your Uncle didn’t kill your father.. I believe Salman bazai tab’a aikata abu makamancin haka ba.. Salman zai iya zama mai son abin duniya amma bazata kaisa har haka ba.. Bazai je da nisa har haka ba.. Nasan kaima zaka iya yarda da hakan. Right..!” Ya k’arashe hawaye guda na gangaro masa. Har Mu’azzam bai iya d’agowa ya dubi Daddy ba. “Why did you keep this from me..?” Mu’azzam ya tambaya murya a hankali. Daddy ya girgiza kai yace “Menene amfanin sanar dakai sa’insan da ‘Yanuwana sukai.. Menene amfanin tarwatsa kan ahali.. Sanar dakai Baida wani amfani idan har hakan na nufin tarwatsewar ahalinmu ne..” Wann karon hawaye ne ke gangarowa daga idanun Mu’azzam sanda ya d’ago yana duban Daddy cikin wane irin yanayi “Koda hakan yana nufin Uncle Salman shi ya kulle mahaifina a cold room.. Koda hakan yana nufin Uncle Salman shi ne ya kashe mahaifina..? Koda hakan yana nufin Uncle Salman shi ya causing accident d’in da Mamy ta tsinci kanta ciki dan ya tabbata ya kauda dik wani Magajin mahaifina.. Koda hakan yana nufin Uncle Salman shi ya kashe Ikram dan ya tabbatar ya mallaki dukiyar mahaifina.. Daddy koda hakan yana nufin Uncle Salman shine mutumin da naketa nema naketa bincike akansa.. Answer me Daddy..!” Ya k’arashe cikin wane irin yanayi kuka na kufce masa..” Girgiza kai Daddy yake sanda suka mik’e tsaye dukansu biyun. “No Mu’azzam.. D’an uwana bazai tab’a zama mugu irin haka ba.” Yana maganar yana kuka sosai hannunsa guda dafe da fuskarsa. Baya fata hakan ta tabbata. Mu’azzam yaci gaba da jinjina kai yana duban Daddy, cikin wane irin raunanniyar murya yake furta “Who am I investigating Daddy.. My Uncle, or a criminal.?” Yanda Yai maganar dole ya baka tausayi. Cikin sanyi jiki yaji k’afafunsa na k’ok’arin gaza d’aukansa. Duk’awa yai a wajen saman gwiwoyinsa had’ida rufe fuskarsa da Ta koma jazir da duka tafukan hannayensa. Daddy ma ya duk’a a wajen, shikam kuka yake sosai sanda ya duk’a a wajen. A can store kuwa Musaddiq na bud’ewa Mommy Ta k’araso ta rungumesa tana kuka. “Musaddiq you need to help your Mom.. Zaka sake taimakona kaman yanda ka taimakeni a baya..!” Cikin zafin nama ya b’amb’are hannun Mommy daga rik’on da tai masa “You killed Safeena’s child Mommy.. You killed your own grandson.. Ta yaya zaki aikata abu makamancin haka.. Mommy ko kinsan kin kashe rayuwar Safeenah da abinda kika aikata..?!” Cikin zuban
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243