Chapter 135
Chapter 135
ta samu ta zame daga nasa d’akin ta nufi nata d’akin. Wanka ta kumayi ta shirya cikin wani red embellished mai kyaun da taushi, d’inkin riga da skirt da ya mugun amsarta. Ta kuma hayewa saman gado Ta kwanta sabida yanda take jin gaba d’aya jikinta kaman ba nata ba. Sallama da taji a k’ofar parlor ya sanyata dole Ta k’ok’arta ta fito. Aunty Shemau ce sai dubanta take tana karantarta musamman yanayin tafiyarta. Sadiya duk sai taji kunya ya danaibayeta, tanata k’ok’arin b’oye yanayin nata amma tuni Shemau ta d’ago jirgin, ta zauna tana mata sannu. Sadiya Ta k’ok’arta kaman zata duk’a k’asa Don gaida Shemau’un. Tuni Shemau ta kamota tana fad’in “A’a Haba Amarya ai durk’uso ba naki bane. Na yafe wllhi.” Ta k’arashe tana mai zaunar da Sadiyar saman sofa a hankali. Shemau ta zauna gefenta tana sakin murmushi yayinda Sadiya ta sadda kai kad’an ta gaisheta. Gyara zama sosai Shemau tai tana ‘yan waige waige. SameenaAleeyou📚 *GIDA ARO* *49* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* A d’aki ya tadda Musaddiq d’in yana shirin fita. Fuska babu walwala yake dubansa “Can we talk now..?” Ya tambaya yana duban Musaddiq. A d’an karkarce Musaddiq d’in ke dubansa lokaci guda yana manna batten d’in hannun long sleeve d’insa “Say what you want say quickly.. As you can see fita zanyi..” Da tsananin mamaki Mu’azzam ke dubansa. Sosai Musaddiq ya canza abubuwan da baya yinsu a baya. “Really Musaddiq.? What has gotten into you.. what exactly is wrong with you..?” Ya fad’i yana duban Musaddiq din. Karkartowa yai sosai yana dubansa “I should be the one asking you that question.. What exactly is wrong with you.. Why can’t you mind your own business and leave me alone, Mr Officer.!” Ya fad’i kai tsaye. “Musaddiq ni kakema magana haka..?” Murmusawa Musaddiq yai kafin yace “I forgot you are Mu’azzam Gamji.. Wanda ba’a fad’a masa magana.. Wanda yake yin abinda duk yaga dama ba tareda kowa ya taka masa Burki ba..” “Enough Musaddiq..! You know that’s not true..” Ya dakatar dashi da fad’in haka cikin kakkausar murya. Musaddiq ya matso kusansa yana murmusawa kafin yace “Gaskiyar kenan.. You are their favorite.. Kana yin duk abinda kaga dama a lokacin da kaga dama ba tareda Sun taka maka birki ba sabida suna tsoron b’acin ranka..” Ya d’an jinjina kai kafin yaci gaba da fad’in “What..? K’arya nayi.. Ba haka bane..?” Ya d’anyi fasali yana duban Mu’azzam d’in wanda ke kan dubansa. Lokaci guda yaci gaba da fad’in “Ko kuma matar da na zab’o ne batayi ma Mu’azzam Gamji ba yake so ya sauya mun tinda shi a koda yaushe abinda yake ra’ayi shi yake so mutane su bi.. Well idan wann ne ka saka ma ranka na auri Ajidde an gama, and from now I’ll make decisions on my own.. Bana buk’atan tunanin kowa especially kai..” “And you will leave Ajidde alone, sabida ita d’in zata zamto matata nan gaba kad’an.. I don’t care idan kanada matsala da hakan..” Ya d’anyi fasali kafin yaci gaba da fad’in “Koda yake idan har ina d’an ahalin nan zan auri Ajidde wacce ba kowa ba, a wajenka na koyi hakan.. After all, idan har za’a janye ido kan auren Sirrin da kai dukda cewa babu wanda yasan dangin wacce ka auro da asalinta banga dalilin da zaisa a hanani auren Ajidde ba..” Wann karon cikin tsananin k’unan rai yake duban Musaddiq d’in.. Lokaci guda ya d’ago yatsa yana nunasa cikeda gargad’i “Don’t you dare..! Don’t you dare talk about my wife.. Kar ka kuskura ka sake ambato matata.. Much less ka had’ata da wann mahaukaciyar..!” Yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “It’s your life Musaddiq.. Do what you want to do with it.. I just hope you won’t have any regrets..!” Yana ida fad’in haka yasa kai ya fice ba tareda ya kuma bi takan Musaddiq d’in ba. Mu’azzam yana ficewa Musaddiq ya zauna saman gado yana kame kansa had’ida tamke idanunsa. Ya jima yana zaune haka a wajen kafin ya mik’e ya nufi waje. Yana fitowa ya hangota tana tahowa. Yai tsaye yana dubanta bugun zuciyarsa na k’aruwa. Cak itama ta tsaya sanda ta hangosa. Tinani kala daban daban cikin zuciyarta. Na farko k’watan ta da yai jiya wanda ba Don Allah ya ceceta ba da asirinta ya tonu domin kuwa Tabbas abinda Mu’azzam ya fad’i gaskiya ne amma Musaddiq ya ceceta gaban Inne.. Da ace an koreta a jiyan Tabbas da hallak’ata kurum Kyallu zatai. Tinani na biyu kaw b’oye mata kansa da yai wanda shi yafi komai tsayuwa a zuciyarta. A hankali ta kifa kanta tana mai k’ok’arin canza hanya. Musaddiq yai saurin cimmata yana kiran sunanta yana fad’in ta tsaya suyi magana. Cak taja Ta tsaya ba tareda ta juyo ta dubesa ba. Ya k’araso gabanta yana dubanta. Suka d’ibi lokaci a haka kaman babu mai cewa komai cikinsu. Can ya d’anyi gyaran murya yace “I know by now kin San ko ni wanene..” Sai sann ta d’ago ta d’an dubesa, sai kuma ta kauda kanta gefe ba tareda tace komai ba. Shafa kansa ya d’anyi dan yama rasa mai zai kuma fad’i mata. “Kiyi hak’uri kan abinda ya faru jiya..” Abinda yaji bakinsa ya iya fad’i kenan. Da mamaki ta kuma dubansa kafin ta girgiza kai tace “Maiyasa kake bani hak’uri kan laifin da baka aikata ba.? Maiyasa kake bani hak’uri kan laifin da gaskiya ne na aikata.. Da ni da kai munsan cewa D’anuwanka gaskiya ya fad’i akaina.. Ni b’arauniya ce kuma na tasamma masa sata, ba karo d’aya ba har sau biyu... Tabbas baiyi k’arya ba.. Ni da kai duk munsan haka.. Amma abinda ban fahimta ba shine Maiyasa kake kareni.. Bayan baka bani yarda da amincewarka ba..?” Kauda kansa gefe yai kad’an yana fuzar da huci a hankali hannayensa saman kunkuminsa, lokaci guda ya juyo yana duban idanunta da tuni sun ciko da k’walla. A hankali ya soma girgiza kai kafin yace “No that’s not true.. Ke ba b’arauniya bace.. Inna K’yallu ce ke umartanki da ki d’auki kayan mutane.. Amma ke d’in ba b’arauniya bace.. Kar ki sake kiran kanki da wann sunan domin ke mutuniyar kirki ce..?” Katsesa tai da fad’in “Kaji abinda ka fad’i kuwa..? Mutumiyar kirki..? Ta ya kasan ni mutumiyar kirki ce idan har kana shakkun ka sanar dani asalinka da wanene kai..?” Ta k’arashe hawaye na gangaro mata. K’ok’arin saita kansa yai kafin yace “Bazaki fahimci komai ba Ajidde koda zan miki bayani.. Amma abinda nake so ki sani shine ban b’oye miki kaina dan rashin yarda dake ba ko wani abu makamancin haka.. Ki yarda dani bana nufinki da sharri face alkhairi..” Shiru tai tana juya kalamansa cikin zuciyarta kafin ta d’ago ta dubesa kad’an. Sai kuma ta goge hawayenta ta murmusa kad’an tace “Banida hurumin jin haushi dan baka sanar dani asalinka ba.. Saidai naji zafi sosai bayan na aminta da kai, na sanar dakai sirrin maganin Innata.. Wanda Sirri ne Babba na zab’i sanar dakai.. Amma kai ka b’oye mun wani abu, dukda cewa munyi tarayya wajen watsar da maganin Inna Kyallu da kuma amsar maganin Malama Hafsah..” Fasali tai tana kuma maida kukan dake k’ok’arin zuwa mata.. Kafin Ta murmusa tace “Tabbas ka taimakeni kuma na gode.. Watak’ila badon kai ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243