Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 236

Chapter 236

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ransa a cikin abinda ya bari a masa haka dan ya zamto sadaqatul jariyya a gareshi. Shares d’inku yana nan harma da Uncle d’inku Ramadan da muka san dashi yanzu.. Kasonku yana nan, mahaifiyarka ta sadaukar da nata dukiyar ma gidan marayu amma naka yana nan a asusun sirri da na Jima da bud’e maku.” Mu’azzam ya murmusa kad’an kafin yace “Daddy nima gaskiya Bana buk’ata Alhamdulillah.. amma inaso idan zai kai a gina gidan marayu ko makaranta da masallatai ko tone boreholes wa mahaifina da mahaifin matata Allah ya kai masu ladan makwancinsu.” Daddy ya murmusa kad’an yace “Allah sarki.. Allah ya saka a mizani ya maka albarka ya kuma albarkaci rayuwarka da ta iyalanka.” Ya amsa da Ameen Daddy daidai lokacin Mamy Ta k’araso rik’eda tea d’in Daddy tana fad’in “What are you up to father and son..? Tattaunawar D’a da mahaifi..?” Ta k’arashe murmushi saman fuskarta tana aje ma Daddy shayinsa. Suka murmusa gaba d’aya Daddy na fad’in “kaman dai yanda Kikace tattaunawa ne na d’a da mahaifi..” Duk suka dan dara kafin Daddy ya soma sanar da ita yanda sukai da Mu’azzam. Farin ciki tai da batun itama had’ida saka masa albarka. Mu’azzam ya gaisheta yana k’ok’arin mik’ewa alamun zai tafi. Daddy yace “Har zaka tafi..? Bazaka zauna musha shayin ba..?” Ya d’an sosa kai yana girgiza kai “A’a Daddy na gode..” Mamy tace “Kyalesa kar ya cika cikinsa yaje ya amsa query wajen d’iyata..” Suka d’an murmusa gaba d’aya kafin Mu’azzam yai masu sallama ya fice. Nan Daddy Ke sanar da Mamy batun da D’anuwansa Ramadan yai masa na fad’awa soyayyar ‘Yaruwarta Aisha da Ramadan din yai. Sosai Mamy taji dad’in batun itakam hakan yayi mata.. Daddy harda Zolayarta da cewa itace babbar Ya uwa dole a nemi izininta. Ta d’an rausayar da idanu kafin tace “Na amince amma da sharad’in bazasu d’auke min d’iyata Ajidde ba tinda gashi ta fara zuwa makaranta a nan.. Kuma tana gamawa za’a saka aurenta da D’a na Musaddiq.” Kaman daga sama suka sinkayo muryar Musaddiq yana fad’in “Mamy please Ta k’arasa a gidana jss3 fa suka sakata a nan a haka ma saida mai da gaske.. Kawai nima tinda zan tafi UK d’in sai mu tafi tai a can please Mamy... Zanke mata extra lesson..” Ya k’arashe yana wani had’e hannaye alamun rok’o. Daddy ya tsime yana fad’in “Waye zai baka d’iya ka tafi har uwa duniya da ita baa ga kamun ludayinka ba..” Daidai lokacin ya k’ara wayarsa dake faman ruri a kunne. Musaddiq kaman zai kuka yake duban Aunty Nuratu , yana sadda murya yake fad’in “Mamy please say something.. Wllhi I’m all grown up fah..” Itama cikin sigan rad’a tace dashi “Kasha kuruminka we have each other’s back ai..” Daddy da ida wayarsa kenan yaci gaba da shafa wayarsa ba tareda ya dubesu ba yace “Duk ina sauraronku..” Mamy ta murmusa tace “Toh Rankaidade a duba lamarinmu dai.. Mun girma kuma zamu iya rik’e d’iyarka in sha Allah.. We promise..” Murmusawa Daddy Musaddiq kaw zuciyarsa sai bugawa yake yana duban Daddy yana jiran amsar Sa. A hankali ya jinjina kai yace “Shikenan idan kun tabbata zaku iya..” Musaddiq harda tsallen murna. Yana furta “Yess.!” Daddy ya katse da fad’in “Ba yanzu ba Sai next year in sha Allah.. Ka fara gaba, wata shekara idan ka dawo hutu sai ku tafi gaba d’aya.. That’s idan naga hankalinka.” Cikeda tsarewa Daddy Ke maganar. Musaddiq badai haka yaso ba dan murna ta d’an koma ciki.. Toh amma ya ya iya indai za’a basa Farin cikinsa Crazy Dove d’nsa. Mamy tace yasha kuruminsa nan da next year kaman gobe ne a wajen mai duka. Musaddiq yai masu sallama bayan Mamy ta taushesa iyayen suka ci gaba da hiransu. ** Kwanci tashi babu wuya wajen mai duka anyi auren Umman Sadiya da Uncle Ramadan yanda suke zaune a nan Abuja dan yanzu kusan ragamar Gamji Dairy Company dake Abuja Daddy ya sakar masa. Su Habeeb da Asheer suka samu sabon Abba dukda cewa basu mance da Abbansu ba kuma kullum suna masa addu’a. Allah sarki rayuwa komai yai farko zai k’arshe. Tsanani na tareda sauk’i. Family ya cika da albarka.. Yayinda su Mommy suke can gidan kasu suna biyan abubuwan da suka aikata.. Mommy tsaban bala’in dake tattare da ita.. Inmates d’in da suke tare da ita ma basu tsira ba idan Shedaninta ya tasamma bugunta. hakan yasa dole ake kulleta Ita kad’ai a nata d’akin yaita kilanta yan prison d’in su kasa kunne suna sauraron yanda ake Lapkar Mommy ba tareda sunga mai bugun nata ba. Jaja da Danger ma kullum sai Inmates Sun lakad’a masu na jaki harda su stabbing da makami.. Iyaka jigata da jin jiki harma da wulak’anci suna ganinsa. ** Masha Allah cikin Sadiya ya shiga watan haihuwarta.. A lokacin kuma ake bukin Karrama Mu’azzam harma dasu Assad d wasu abokan aikinsu had’ida basu lambobin yabo bisa jajircewarsu akan aikinsu. Musamman cin nasaran kawo k’arshen gurb’atattun Yansanda wanda cin Hanci da rashawa ya masu Katutu irinsu Jaja.. Ga kuma Gasunkumin D’antaddan nan da Mu’azzam ya kawo k’arshensa Wato Muttaqa Danger. Sadiya na zaune parlorn Mamy dan tinda Ta shiga watan haihuwarta sai ta dawo gidan. Yayinda su Mamy da Daddy suka tafi taron, itakam bata samu taje ba sabida nauyi da tai haihuwa zai iya zuwa any moment. A b’angaren Mu’azzam kaw gaba d’aya sai yaji wani abu is missing a taron.. Babu Stubborn Head d’insa kuma Beautiful wife d’insa, taron kawai ake gudanarwa amma jikinsa duk mace musamman idan ya tuna mafarkin da yai a daren da ya gabata cewa ana tsaka da gudanar da bukin k’arin girman aka harbesa a k’irjinsa sanda ya fita zai amshi awards and medals nan kuwa ya fad’i k’asa matacce.. Kawar da tunanin yai ta hanyar ciro wayarsa ya kirata video call. Tana zaune shame shame da zungureren cikinta a gaba tana shan grapes wayar tasa ta shigo. Ta d’aga da murmushi saman fuskarta ganin fuskar mijin nata ya bayyana saman screen dashike video call ne. “Hello Chop chop.” Abinda kawai ya fara fad’I kenan daga d’aya wayar nata. Ta saki murmushi tana dubansa cikin ceremonial Kakinsa, lokaci guda take furta “Congratulations, Chief Inspector Mu’azzam Abubakar Gamji.. Wai har ka samu sararin kirana..?” Ta fad’i tana duban fuskarsa da ya bayyana fuskar wayar kyakkyawan murmushi saman fuskar nasa. Tana iya hango anini da aka mak’ala masa jikin Uniform d’insa na Nigeria Police Force alamun karin girma, kansa babu hula da alama ya cire hular ne. Murmushi yake yana dubanta shima kafin yace “Of course my beautiful wife has to be with me on this momentous occasion.. After all, k’arin girman da awards d’in duka nata ne.. Congratulations Beautiful..” Ya k’arashe murmushin bai gushe saman fuskarsa ba. Sai murmushi take tana dubansa, lokaci guda yace “So ya kuke.. How’s my jewel doing.?” Yai tambayar yana kai dubansa zuwa zungureren cikinta. Ta kuma murmusawa tana dubansa ba tareda ta iya cewa komai ba, Sai k’ura ma fuskarsa idanu da tai ko k’yafta idanun batayi kai kace kallon k’arshe take masa. Jikinsa ya d’anyi sanyi da ganin yanayin da Ta shiga, bata amsa sa sai k’ura masa idanu da tai tana sakin murmushi. “Hey Beautiful..You there..?” Ya tambaya a d’an dame

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});