Chapter 73
Chapter 73
mana.. Ji tai kaman sandar taimak ma tafiyar nata ya gaza d’auakrta. Tana tafe kaman mutum mutumi K’annenta Meema da Kiki dake haurowa saman suka hangota, Kiki sanye da sch uniform d’inta da safiyace da alama makaranta zata.. Meema kuma sanye da tracksuit da alama morning exercise ta fito. Sukai carko carko suna dubanta. Meema tai saurin zare earpiece d’in dake mak’ale kunnenta Ta k’araso Ta dafata tana fad’in “Addah Feenah lafiya..?” SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *29* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Feenah Ta dubi Meema data tsareta da idanu, sai kuma ta girgiza kai tace “I don’t know.. Ban Sani ba Meema.. I.. I’m feeling restless. Ina son sanin wani hali Mu’azzam ke ciki.” Meema ta d’an rausayar da idanu tace “Idan dan wannan ne kar ki wani dami kanki, Kinsan halinsa ya iya bada mamaki yanzu zaki iya ganinsa a cikin gidan nan kaman babu wani abinda ya faru.. Com’on chill, ki daina damuwa Ya Mu’azzam fah ba yaro bane balle ace za’a saka masa ido dan bai dawo gida ba.. Magidanci dashi mutum da gidansa, na tabbata yana can gidan naku Kinsan ba’a sona zuba kaya a gida sannan a barshi haka nan babu kowa.. Balle ma kin sansa kinsan halinsa, Kinsan yada yake abubuwansa ba tareda ya saka kowa ciki ba ko ya fad’a ma wani.. Bari ma yanzu zamuje da Aunty Shemau wanka kawai zanyi zamu kai wasu kayayyakin.. And you’ll see zamu tadda Ya Mu’azzam can yana jiran isowarki..” Ta k’arashe cikin k’ok’arin kwantar da hankalin ‘yaruwar tata. Feenah ta murmusa tana Ware idanu “Ok akwai wasu frames da zan baki a tafi dasu please..” “Tau amaryar Yaya..” Meema tace tana kashe mata idanu. Sauri sauri Meema ta wuce tai wanka tana fad’ima Kiki ta jirata su had’a hanya tinda lesson ne take zuwa ba latti zatai ba. Hakan kuwa akai, breakfast ma sama sama Meema taci sai shirya sauran kayayyanki da za’a tafima Safeenah dasu take. Aunty Shemau tace ta fara gaba tabi Kiki tinda Mu’azzam na gidan ba sai an tsaya neman key ba. Ita zata Zo da wasu kayan daga baya, yanzun akwai wani shirin da zataima Safeenah ne na musamman shisa. Gidan Amarya mai Farin jini kowa San zuwa yake ko yaya ne. Kiki ta dubi Aunty Shemau tace “Aunty nima zuwa Zanyi..” Aunty Shemau tace “Toh makarantar fah..?” “Aunty dan Allah zanje ai bazanyi latti ba, lesson ne kawai kuma sai 10am ma a fara, idan yaso daga can na wuce.” Kiki tace tana turo baki gaba. Aunty Shemau tace “Toh shikenan sai ku tafi da Spices d’in nan..” Tai maganar tana mik’owa Kiki basket na spices da za’a Kai gidan Safeenar. Kiki ta saki baki tana duban tulin spices d’in.. Ta saci kallon Safeenah dake zaune parlo k’afafu mike tana shafa wayarta. Kwantar da murya tai tana kare bakinta kad’an alamun bataso Safeenah Ta jita “Chabd’in.! Aunty ma waye za’a kai spices d’in nan.. Toh wllhi saidai su gaji suyi K’warai dan dai Addah Feenah ba girki take ba..” Muryar Safeenah suka sinkayo tana fad’in “I heard what you said Baby sis.. And yes Cooking is not my thing, Allah yasa akwai eateries a garin zamu saya..” Kiki ta dubi Aunty Shemau tana tab’e baki alamun kinji dai da kunnenki.. Aunty Shemau tace “Shige maza kuje k’yaleni da Addarku zamuyi magana.” Kiki ta d’au books d’inta da hannu guda d’aya hannun basket d’in spices d’in ne. Nan suka fice driver ya tuk’asu. ** A can gidan Mu’azzam kaw shirinsa ya ida cikin suit d’insa ruwan toka dan yau yake reporting back to work bayan dakatar dashi da akai na d’an lokaci. Ya ida d’aura agogonsa k’irar Rolex, ya gyara zaman suit d’in kafin ya fito, k’amshin nan nasa sai tashi yake, ya dubi k’ofar d’akinta yana tina kalan draman da sukai a daren jiya kafin tai bacci, from nowhere yaji murmushi na kufce masa still idanunsa naga k’ofar d’akin. Stubbornness d’inta yake tinawa, zai iya cewa bai tab’a cin karo da stubborn person iri ta ba tsawon rayuwarsa.. Lokaci guda yasa kai zai wuce, Sai ya kuma duban k’ofar d’akin. A hankali ya furta “Should I tell her or not..?” Gajeren tsaki yai kafin yasa kai zai shige. Muryarta ya sinkayo tana bugun k’ofar daga cikin d’akin tana fad’in “Please let me out.. I beg of you please.. Have mercy.. Just let me out please..!” Ya lumshe idanunsa a hankali kafin ya isa ya bud’e k’ofar d’akin. Kuka take tana had’e hannayenta tana rok’onsa ya taimaka ya barta ta tafi. Shiru yai yana dubanta, idanunta duk sun kumbura alamun taci kuka, ya d’an fuzar da fuci yana shafa sumarsa dake Ta faman shining “Look, honestly I don’t want to be seeing you like this.. You are forcing me to be hard on you..Idan kikabi abun da nace miki zamu zauna lafiya a gidan nan har ki gama mission d’inki ki kama gabanki.. I told you gidan nan ba gidanki bane GIDAN ARO ne.. Anytime soon zaki tafi idan kikabi duk abubuwan da nake fad’a miki.. Amma taurin kunnenki da tsiwarki babu abinda zasu jawo miki face tsawon jimawarki a gidan nan.. It’s pretty dangerous out there.. Especially for you. Ki zauna a nan ni na fad’a miki we’ll save your family.. Just trust me on this one..” Ya d’an duba agogon hannunsa kafin yace “Zan wuce aiki yanzu.. Ki tsaya a nan kar ki fita ko Ina kinji koh.. And make sure you eat something..” Daga haka Sa kai yai ya nufo k’asa. Sadiya tabi bayansa da kallo hawaye na gangaro mata.. Ganin zai fice daga parlorn ya sanyata saurin nufosa k’asa itama.. Ta kamo suit d’insa daidai lokacin da ya bud’e k’ofar parlorn. “Please kaje dani.. I want to look for them myself... They are all I have..” Ta fad’i cikin tsananin rawar murya. Saida ya d’ibi lokaci yana dubanta kafin ya gyara tsayuwarsa yace “Are you a Detective now..?” Shiru bata basa amsa ba sai hawayen da take Ya kuma furta “Do you want me to register you to the police academy..?” Nan ma shiru bata amsa sa ba.. Ya jinjina kai yace “Idan kika kuskura kika fita sai na miki register a makarantar ‘Yansanda.. Kuma ki gwada fita ki gani.. Kinsan tsaf zan aikata..” Cikin kuka take furta “Dan Allah ka fahimceni .. Sud’in sukenan ahalina bani da kowa sai su..” Cikin k’osawa ya rausayar da idanunsa. Lokaci guda ya finciki suit d’insa daga rik’on datai masa “You are so strong headed.. How do you want me to explain the situation you are in.. Da alama bakisan wani yanayi rayuwarki ke ciki ba. Do you want to get hurt..? Do you want to get killed..? Do you want to put your loved ones at risk...?” Cikin tsananin kuka Ta katsesa da fad’in “They are already in danger.. And it’s all because of me.. Ni na janyo ma ahalina duk halinda suka tsinci kansu ciki domin kuwa kafin na had’u da Sagir cikin kwanciyar hankali muke.. Bamusan tashin hankali ba..” Katseta yai da fad’in “You should know...!” Ta d’ago idanunta masu zuban hawaye tana dubanta yanda Yai maganar a tsawace. Lokaci guda yaci gaba da jinjina kai yana furta “This is what you get when you approach life materialistically..!” Sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243