Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 105

Chapter 105

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zari gashi guda daga cikin hairbrush d’in yai saurin zirawa cikin ledar ya tura ledar a aljihunsa kafin ya fice daga d’akin yana zame gloves d’in da ya rufe hannayensa dasu. Yana isowa b’angaren Daddy ya tadda Daddy shi kad’ai ne wannan karon. Ya zauna daga can gefen k’afafun Daddy suka gaisa. Daddy ya d’an sauk’e ajiyan zuciya kafin ya soma fad’in “Kai hak’uri da abubuwan da Hajara tai maka Mu’azzam.. Bata kyauta ba, kuma na maka alk’awari bazata sake shiga hurumin gidanka ba..” Mu’azzam ya girgiza kai yace “A’a Daddy babu komai.. Ai komai ya wuce.. Kuma ko meye Mommy zata mun bazan tab’a daina ganin k’imanta a idanuna ba ko dan shekarun da Ta shafe tana jinyar mahaifiyata.. Abinda yasa take haka yanzu ba komai bane.. Fushi take dani sabida abinda naima Safeenah.. Daddy dan Allah kuyi hak’uri. Nasan ban kyauta ba amma dan Allah kuyi hak’uri..” Daddy yai masa k’uri yana dubansa kafin ya girgiza kai yace “Dan kayi aure Mu’azzam bakai laifi ba.. Kuma bamu da hurumin da zamu haramta maka abinda Allah shi halatta maka. Ni wasilcin da zan maka shine adalci.. Tabbas Allah shine shugaban masu adalci, kowa saidai ya kamanta... Kai k’ok’ari ka kamanta adalci tsakaninsu.. Wannan shine nasihar da naso Yi maka.. Amma sai naji wani batu wanda ya girgiza ni Wai ka d’auki Salman ka wakiltasa ya karb’ar maka aure ina nan a garin nan.. Ka tsallake ni baka sanar dani komai ba sai ka tafi ka d’auko Baffanka Salman ka wakilta sa.. Mu’azzam ko na maka wani laifi ne..?” Jikin Mu’azzam yai matuk’ar yin sanyi.. Ya d’ago yana duban Daddy, duk sai yaji bai kyauta ba.. A hankali ya sadda kansa kafin ya soma fad’in “Daddy kai hak’uri.. Bazan iya tunk’ararka nace ka amsar min aure bane alhalin ko tarewa Safeenah batai ba shiyasa na tafi wajen Uncle Salman.. Banyi haka dan k gaza ba Daddy.. Sai don gani nake hakan tamkar ya zama cin fuska ne..” Daddy yai shiru yana mai duban wani b’angaren kafin ya jinjina kai yace “Shikenan babu damuwa.. Ai dani da Salman d’in duk d’aya ne.. Abinda yayi mahaifinka shi yayini ya kumayi Salman.. Bakai laifi ba dan ka baiwa Salman daman zama mahaifi a gareka.. Su waye ahalin matar ya kamata mu San dasu tinda an zama ahali a halin yanzu..” Mu’azzam ya jinjina kai yace “Marainiya ce Daddy batada kowa sai mahaifiyarta da k’annenta guda biyu.. A halin yanzu mahaifiyar tata takaba take da zaran ta ida in sha Allah zanyi maku introducing nasu..” Daddy ya sauk’e ajiyan zuciya kafin yace “Nasan bazakaje ahalin da ba decent ba Kai aure.. Babu damuwa Allah ya kaimu lokacin.” Mu’azzam ya murmusa yace “Ameen Daddy.. Ni zan wuce Daddy akwai yanda nake son zuwa..” Daddy yace “Tashi kaje abinka Allah shi maka albarka ya had’e maka kan iyalanka ya kuma azurtaku da Zuri’a wanda Al’umma zasuyi alfahari dasu kaman yanda muke alfahari dakai..” Murmushi kurum Mu’azzam yake kansa a k’asa yana amsa ma Daddy da Ameen kafin ya fice. Wayar Musaddiq ya kira yace something urgent ya taso masa su bar fitan sai wani lokaci. Musaddiq yace babu komai hakan shima yafi masa dan gaba d’aya ko kuzarin fita baidashi. ** Meema na tsaye Lambun gidan ta hangi ficewar motar Mu’azzam.. Tai tsaye tana tinanin abin yi bayan juya mata baya da ‘yaruwarta tai harda zargin da tai mata akan mijinta.. Meema ta jinjina kai tana fad’in “Safeenah ‘yaruwata ce.. Kuma wanda ya tura wa Ya Mu’azzam sak’on nan a bayyane take so yake ya raba Addah Feenah da mijinta.. I need to clear my name a wajen Addah Feenah.. Nasan tana buk’atata da shawarwari.. Saidai wannan karon shawari na k’warai zan bawa ‘yaruwata bayan na wanke sunana a wajenta.. Tabbas ishara Allah ya nuna mun da masu halayyan irin nawa wanda su a kullum basuda buri saidai suji abinda mutane ke tattaunawa su k’ara.. A koda yaushe yafi kyau mutum ka zamto mai minding business d’inka.. Hadisi ne guda manzon Allah (S.A.W) yace yana daga kyaun musuluncin mutum ya bar shiga abinda bai shafesa ba.. Toh matsala ta kenan ni Meema kuma na tuba na daina daga yanzu.. Babu horo mai tsananin da zan samu a duniyar nan kaman gaba da ‘yaruwata wacce muka fito ciki guda wacce nake matuk’ar k’auna irin Adda Feenah.. Da ace shawari masu kyau nake bawa Addah Feenah duk da hakan bata kasance ba.. In sha Allah zan gyara alak’armu Addah Feenah.. Kuma zan wanke sunana a wajenki ki fahimci cewa ni Meema ba ni na turawa mijinki sak’o ba sannan banida buri tamkar naga Kun zauna lafiya da Ya Mu’azzam..” Tana ida fad’in haka tasa kai ta shige gida tana tinanin abinyi.. Wani tunani ne ya d’arsu mata hakan yasa ta nufi d’akin Mommy ta d’au wayarta ta kofe lambar Barr Ameer dan lokacin da aka tsare Safeenah Barr Ameer d’in ya kira Mommy a matsayinsa na lauya da zai kare Safeenah a kotu. Meema tana kira ta sanar dashi itace Meema k’anwar Safeenah.. Tana so su had’u. Babu musu Barr ya bata lokaci da wajen da zasu had’u. Meema ta jinjina kai tace Babu damuwa zatazo wajen.. Sai Sun had’u.. Daga haka sallama tai masa tana kuma tabbatar ma kanta zata wanke kanta da sunanta da izinin Allah.. Sann sai ta gano wacece wacce ta tura wa Ya Mu’azzam wannan sak’on. Itama aikin Detectives zatai wannan karon (Wayaga Detective Meema.. Lol) ** A b’angaren Mu’azzam kaw yana ficewa shopping mall ya biya yai mata sayayya kafin ya nufi asibitin. Maleeka tana mak’ale wani b’angare cikin asibitin dan tasan dole zai dawo tinda Sadiya tana asibtin. Nan Ta hangesa sai jidan kaya yake cikin shopping bags ya shige ward d’in da Sadiyar take.. Maleeka ta rakasa da mugun kallo tana jin zafin yanda yaketa rawar k’afa kan wata alhali Ita ta ceci rayuwarsa baiko ga hakan ba. Tai k’wafa a hankali daga nan yanda take zaune Ta rufe fuskarta da nose mask tayi shiga irinta ‘yan asibiti harda Lab cot da hular da Malaman jinya ke rufe kawunansu dashi.. Sam bazaka fahimci Maleeka ba. A fili Maleeka take furta “Let’s see idan na shiga d’akin na dannawa matar taka Allurar mutuwa ya zakai.. Inspector Gamji..” Ta k’arashe tana sakin murmushi D’akin Sadiyar ya nufa yayinda suka had’u da likitan nata a hanya. Suka gaisa da Mu’azzam yana basa update kan jikin Sadiyar. Likita yace da sauk’i sosai dan yanzu haka ma ruwan da aka saka mata ya k’are kuma ya cire mata, yanayin fargaba kuma da take ciki sai a hankali traumatic experience d’in zai rabu da ita.. Sannan tanata nanata abu guda cewa a kaita wajen Ummanta da ‘yanuwanta. Mu’azzam ya jinjina kai yace “Yanzu za’a iya sallamarta kenan..?” Dr yace “Of course Inspector.. Amma da son samu ne a kaita wajen mutanen da take ta nanata sunayensu hakan sai ya zamto tamkar therapy ne a gareta..” Mu’azzam ya jinjina kai yace “Shikenan Dr.. Na gode sosai.. Zan iya shiga na ganta yanzu.?” Dr ya jinjina masa kai yana mai fad’in zai bada takardan sallamar nata in a bit.. Daga haka musabaha suka kumayi Mu’azzam na masa godiya kafin ya nufi d’akin Sadiyar. ‘Yansandan dake tsaye k’ofar d’akin

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});