Chapter 193
Chapter 193
kake hari Uncle..?” Yaci gaba da jinjina kai yana furta “Akan dukiyar ne kai ruining ahalina..? Akan dukiyar ne ka kashe mahaifina..? Akan dukiyar ne ka jefa mahaifiyata cikin halinda ta tsinci kanta ciki..?! Akan dukiyar ne kasa aka kashe ‘Yaruwata..?! Answer me Uncle Salman.! Ka amsa min..!” Cikin wane irin yanayi da basu tab’a ganinsa ciki ba yake maganar gumi Sai karyowa yake daga tsakiyar sumarsa zuwa goshinsa. Yayinda Uncle Salman ya saki baki yana duban D’an D’anuwan nasa da tsananin mamaki yana mai girgiza kai daga nan yanda yake zaune. A fusace Uncle Salman ya mik’e yayo kan Mu’azzam d’in kaman zai shak’o wuyarsa yana furta “Kai har ka isa ka jefeni da irin wann k’azafi..? Kai har ka isa kace ni na kashe D’anuwana kuma na tarwatsa masa ahali.. Bakai wann girman ba Mu’azzam kuma k’aryar uniform d’inka na D’ansanda kake.!” Daga shi har Mu’azzam d’in banda sakin huci basa komai, Daddy ya taso a fujajan ya janye Uncle Salman wanda bai daina sakin huci yana aikawa Mu’azzam mugun kallo ba. Mommy kaw sai dukan hannunta take a hankali, cikin zuciyarta tana furta ‘Yauwa ku daku.. Ku bawa hammata iska wanda yafi k’arfin wani ya kashe.!’ Daddy ya dubi Uncle Salman cikin b’acin rai yana furta “Kana cikin hankalinka Salman, ka nufosa a haka dukansa zakayi ne ko me..?” Mommy tai caraf tace “Shak’esa zai k’ilan kaman yanda ya kashe mahaifinsa da ‘Yaruwarsa.. Ni nayi d’an danasanin bin turban da Shemau taso d’aurani akai, Allah ya gani ba halina bane Shemau ce tazo da wann shawarin yace mijinta ya tsara mata yanda za’ayi..” Sai kuma Ta fashe da kuka tana fad’in “Lafiya lou muke zaune da Nuratu suka kaw wann gurb’ataccen shawari dan kawai a kawar da Baiwar Allah su samu su cimma burinsu.. Kaico na ni Hajara amfani dani sukai da raunin zuciya irinta d’iya mace.!” Daddy ya darara mata tsawa da fad’in “Kimin shiru Hajara maslaha ake nema a nan ba tashin hankali ba.. Kema ban gama dake ba..!” Daddy cikin b’acin rai yaci gaba da duban Uncle Salman yana fad’in “Ka daina wann borin kunyar Salman ka sanar dani wace takarda ce kake so Hajara ta samo maka daga wajena..?!” Cikin d’aga murya Uncle Salman yace “Takarda BAT..!” Cikin tsananin shock Mu’azzam ya furta “BAT..!” Uncle Salman yaci gaba da jinjina kai yana furta “Yes takardan yarjejeniya.. Yarjejeniyar da Yayana Abubakar ya saka hannu cewa ya mallaka min dukiyarsa.. Dukiyar tawa ce, magadansa basu da kaso ciki domin kuwa D’anuwana shi da kansa ya bani.. Kuma inada tabbacin Kaine ka b’oye wann takardan Marwan.. Ka fad’a mun nayi laifi don na nemi hakki na wanda nasan duk runtsi bazaka bani ba.. Watak’ila kaima ka azurta kanka dashi kokuma dai ka ajiye wa masoyiyarka da D’anta har ta samu lafiya ka dank’a masu dukiyar da tuni D’anuwana ya bani a rubuce.!” Girgiza kai kurum Daddy yake yana duban Uncle Salman cikeda tsananin mamaki. Yayinda kan Mu’azzam ya soma juyawa, kalman BAT da uncle Salman ya fad’I shine kawai ke Yawo a kwanyarsa da dodon kunnuwarsa. Take ya tuna wann Syndicate d’in na Black African Team, wanda ya samu coin d’aya gidansu Sadiya d’aya kuma cikin stuff d’in mahaifinsa.. Yaji jiri na neman kaisa k’asa.. Meke faruwa..? Meke shirin faruwa dashi. Muryar Uncle Salman ya kuma sinkayo yana duban Daddy yana ci gaba da fad’in “Dik son da nake na mallaki dukiyar nan bazan tab’a kashe D’anuwana ba balle na tarwatsa ahalinsa.. Amma kai Marwan Kaine kake da babban dalilin kashe Hamma..!” Cikin zafin zuciya Daddy ke furta “Ya isheka haka Salman..! Koda wasa kar ka juya wani abu a nan wajen.!” Uncle Salman ma cikin zafin rai yake ci gaba da furta “K’warai kuwa Marwan Kaine kake da babban dalilin da zaisa ka a kashe Hamma idan ma kashesa d’in akai.. Domin kuwa Hamma ya aure masoyiyarka wacce daidai da rana guda baka tab’a cire soayyarta cikin zuciyarka ba.. Kayi k’ok’arin b’oye soyayyar Nuratu wa mutane amma ni naji komai a ranar da ka dawo daga makaranta..! Ranan da ka tadda ana d’aura wa masoyiyarka Nuratu aure da D’anuwanka Abubakar..! Da kunnuwana naji kana fad’awa Hamma cewa ko ba dad’e ko ba jima Nuratu zata baro gidansa ta dawo Naka domin kuwa ita d’in taka ce sann zata rayu ne a gidan Hamma tamkar dai tana a GIDAN ARO..!” “Salmaaaan..!” Daddy ya daka masa tsawa da fad’in haka hawaye na gangaro masa yayinda Mu’azzam ya tsaya Cak yana jin kaman zuciyarsa dake cikin k’irjinsa Ta daina bugawa na wasu dak’ik’ai.. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *71* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Uncle Salman yaci gaba da jinjina kai yana takowa gaban Daddy “So tell me dear Brother.. Between the two of us waye yakeda motive na kashe Hamma.. D’an uwansa da yake son ya mallaki dukiyarsa da position d’insa kokuwa D’anuwansa da yake tsananin son kasancewa da matarsa.. Ka fad’a mun wanene yake da babban dalilin kashesa.!” “Ya isheka..! Ya isheka haka Salman.!” Daddy ya fad’i cikin tsananin daka tsawa hawaye na gangaro masa. Yayinda Mu’azzam ya kasa gasgata abindake faruwa kan idanunsa. Uncle Salman ya tako gaban Mu’azzam dake tsaye wajen cikin wane irin yanayi da ko ba’a ce zaka fahimci kaman gangar jikinsa ne ke dashe wajen, kai kace ruhinsa bai tare dashi. Uncle Salman yaci gaba da nuna Daddy yana fad’in “Your Mother is the love of his life.. He loved her and never stopped loving her... Yayi furuncin rabata da mahaifinka ko ta halin k’ak’a.. A ranan da mukai sa’insa da mahaifinka he was at the company, yayi amfani da wann damar bayan mun gama sa’insa da Hamma sai ya rufesa a cold room dan ya cimma burinsa na mallakar masoyiyarsa Nuratu.!” Jiri ne yake neman kai Mu’azzam k’asa, ya soma kame kansa da kunnuwarsa yana girgiza kai yake furta “That’s enough... That’s enough please..!” Yana maganar ne tamkar zai kifa k’asa sabida tsananin tashin hankali. Daidai lokacin Mommy Ta fashe da kuka tana nuna Daddy dake duk’e wajen yana hawaye take furta “Ka cuceni Marwan.. Ashe Nuratu tsohuwar masoyiyarka ce shine ka aurota ka kawo mun ita gida na shafe shekarun aurena Ina jinyarta.. Ashe dama Nuratu ce dalilin da yasa baka tab’a furta mun kalman so ba.. Ashe dama itace wann matar da Ta sace zucuyarka da a kullum kake ce mun mace d’aya tak ka tab’a so nima kuma rabon ‘ya’ya ne yasa ka aureni.. Marwan na rayu da k’unci cikin gidanka, na rayu tamkar Ina rayuwa da gangar jikinka ruhinka da zuciyarka yana tare da Nuratu.. Maiyasa na kasa fahimtar hakan.. Idan ban mance ba tin bayan da ka auri Nuratu ka sauya, Tun bayan ka auri Nuratu ka soma sakin jiki dani.. Meye dalili shine ina kular maka da ita.. Ashe itace wann matar da ka kasa mancewa ka kasa cireta cikin zuciyarka.. Ta yaya zaka rayu da soyayyar matar D’anuwanka cikin zuciyarka..? Ka mance mai ka sanar dani a lokutan baya da nake tambayarka wacece wann matar da tasa na kasa samun Farin ciki daga gareka.. Ce mun kai Ta mutu a zahirinka amma cikin zuciyarka soyayyarta mai wanzuwa ne wanda bazai tab’a gushewa ba har ka koma ya mahaliccinka.. Ka sanar dani cewa ita d’in Haske ce da ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243