Chapter 234
Chapter 234
fuskarsa ba. Aiko a hanya suka had’uda da Mu’azzam. Ya kuwa tsareta da idanun nasa. Ta kuwa k’ame tana raba idanu. “Ke.” Ya fad’i yana dubanta. “Na’am.!” Ta amsa daga nan yanda take tsaye sai raba idanu take. “Baki iya gaisuwa ba.?” Ya tambaya yana dubanta a tsare. “Ina wuni.” Ta gaishesa. Taso basa dariya ganin harda k’ok’arin duk’awa. Ya kula yarinyar tsoronsa take har yanzu. Ya amsa yana mai sake fuska kad’an kafin yace “Ki kira mun Sadiya.. Kice ta sameni a sashen Mamy.” Ta amsa tana kad’a kai yawa yarsanda. Har ta fara tafiya ya dakatar da ita. “Kin San sunana..?” Ya tambaya yana dubanta. Saurin jinjina masa kai tai alamun eh. “Toh meye sunana..?” Ya kuma tambaya yana dubanta. K’iris ya rage batace Kofur Zalimu ba ta k’unshe bakinta tana mai gyara tsayuwarta kafin tace “Ya Mu’azzam.” Murmushi yai kad’an kafin ya jinjina kai yace “Jeki.” Ajidde ta wuce tana sauk’e ajiyan zuciya. Tana shigowa sashen Inne yanda suke gaba d’ayansu, Sadiya da Kiki suna kan tausan Meema da batasan duk wainar da aka tuya a gidan nasu ba sai wann lokaci. Nan Ajidde Ta shigo tana lek’e tana sauk’e ajiyan zuciya. Sadiya data San shiriritar Ajidde bathroom ta shige abinta rage mara. Yayinda su Meema suka fara tambayarta lafiya. Taci gaba da dafe k’irji tana lek’a window “Tabb! Yau Allah ya ceceni ya rufa min asiri.” Nan take labarta masu yanda sukai da Ya Mu’azzam k’iris ya rage batace masa Kofur zalimu ba da ya tambayeta sunansa. Gaba d’aya dariya suke harda Meema dake kuka. Meema tace “Wllhi yau da sunanki sorry.. Mu da ya kaimu ma Karnuka suka kusa cinyemu.” Ajidde tace “Wayyo ai ba sai kin bani labari ba.. Horon da ya mun har yau ban mance ba.. Ko Inna Kyallu inaga bata mun irinsa ba.. Tin daga lokacin hankali ya fara shiga kaina.” Suka kuma darawa Kiki na fad’in “Kai kudai kuyi a hankali wllhi matarsa tana bathroom tana jinku ..” Sadiya ta lek’o tana tsane ruwan fuskarta “Ki barni dasu Kiki.. Duk suyi su gama a kunnensa.. Zasu maimaita ne.” Nan suka fara rok’onta tai hak’uri. “Haba matar Babban Yaya wllhi mun tuba.. Yace ma kije yana jiranki sashen Mamy.” Ajidde ta k’arashe tana bud’e mata k’ofa harda k’amewa da sara mata “Sauk’a lafiya matar Kofur..” Sadiya ta danna mata harara sai kuma ta kame bakinta tana fad’in “Na manta matan Yaya..” Gaba d’aya darawa sukai kafin Sadiya Ta fice. ** A ranan Sadiya da Mu’azzam suka tattara suka koma gidansu ba don Sadiya taso ba, dan sosai zama dasu Ajidde su Meema yake mata dad’i.. ‘Yanmatan Su had’u suyita fira gwanin dad’I kaman kar Su rabu da juna. Kowa cikin mutunta juna suke. Babu wulak’anci balle raini. Ta gama shirinta kenan cikin nightwear mai tsantsi da bin jiki taji ya sakalo hannayensa saman wuyanta yana d’aura mata necklace mai d’aukan idanu da kyau. Takai hannunta a hankali tana shafa necklace d’in tana duban yanda yake d’aura mata ta cikin mirror. Saida ya ida kafin ya juyo da Ita suna fuskantar juna “Kyautar ki ce wanda ya kamata na baki since our first night.. Ban samu na baki ba.. Sabida Ina son kyauta na musamman da zan fara miki ya fito daga hannun Mamy na..” Ya d’anyi fasali yana duban yanda sark’ar mai k’aramin shape d’in heart daga tsakiya ya kwanta yai kyau saman wuyanta. Lokaci guda yaci gaba da furta “Wann sark’ar mahaifina ne ya bawa Mamy na symbol na soyayyarsa a gareta. Yau Mamy ta bani na baki wann sark’ar a matsayin symbol na soyayya Ta a gareki..” Ya kamo hannayenta cikin nasa su duka biyun suna duban juna “I love you so much Sadiya.. I love you with all my heart.. Take care of that necklace, for it is the symbol of my love for you..!” Ya k’arashe idanunsa akanta. Hawaye suka gangaro mata kad’an bata iya furta komai ba Sai rungumesa da Tai hawaye na kuma ziraro mata “I love you too.. My Detective..” Ta k’arashe tana mai kuma shigewa jikinsa. Suka raya daren cikin nunama juna tsantsan soyayya. Da safe ma bai bari tayi komai da kanta ba. Tana mik’ewa daga saman gado taji ana knocking. Tasan shid’in ne Ta murmusa kad’an Ta d’an bud’e murya “Who’s there..?” Daga yanda yake tsaye shima yace “Home service.” Ya k’arashe yana mai turo k’ofar nan Ta gansa rik’e da food tray ya nufota har yanda take saman gadon. Ta d’an dafe bakinta da tafukan hannayenta surprisingly. “Inspector what are you doing.. Please don’t spoil me.. I might get used to this kind of treatment..” Tai maganar kaman zatai kuka. Jinjina kai yake yana dire tray d’in saman gado “I want you to get used to it.. Because you deserve nothing but the best.. Come taso muje kiyi brush.” Ya k’arashe yana mai mik’o mata hannayensa biyu ya kamo hannayen nata ya taimaka mata Ta sauk’o daga saman gadon sai kallon sandwiches da fruits bowl d’in da ya kawo mata take. Tsantsan k’aunarsa na d’awainiya da Ita. Ranan ko fita bai ba haka suka yini suna faranta ran juna Sai tarairaiyarta yake tana zuba masa shagwab’a san ranta. Washe gari ake shiga Kotun su Mommy dasu Danger hakan yasa sassafe yai sammako ya fice.. A bakin court d’in suka had’u da Assad. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *83* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Kotu tai shiru ana sauraron hearing d’in, yanda aka yankewa su Jaja da Danger life sentences. Ana zuwa kan Mommy bud’an bakinta Sai cewa tai ma Alk’ali “Not guilty.” Gaba d’ayansu wann ya dubi wancan wancan ya dubi wann, Mommy ba kunya ba tsoron Allah tai denying laifukanta. Mu’azzam ya kafeta da idanu da tsananin mamaki yanda take fad’in ita bata San komai ba kawai sharri za’a d’aura mata.. Bata kashe Abubakar Gamji ba snn bata kashe Ikram ba. Sunaji suna gani Danger ya amsa duka laifin Mommy yace shi ya aikata laifukan Mommy batada laifi. Mommy Ta saki murmushi tana duban Mu’azzam da ya tsareta da idanu. Lauyansu da suka d’auka Sai k’ok’arin wanke Mommy yake yana nuna kishi ne kawai irin ta mata yasa Nuratu da D’anta suke neman d’aura alhakin mutuwar Abubakar Gamji da d’iyarsa Ikram a wuyanta. Yana rok’on Kotu mai alfarma da Ta wanke Hajiya Hajara bisa zargin da ake mata sakamakon amsa laifin da D’anuwanta Muattaqa yai. Daddy dasu Uncle Salman ma da tsananin mamaki suke duban Mommy jin yanda Ta rufe idanu gaban Alk’ali tana neman K’aryata laifukanta. A cewarta basuda wani concrete evidence da zai nuna cewa ita d’in mai laifice. Mommy sai jijjiga take jin yanda lauyanta ke wanketa babu kunya balle tsoron Allah. “Ya mai girma mai shari’a Ina rok’on Kotun nan mai alfarma da ta wanke Hajara sakamakon amsa laifin da aka riga akayi.. Hakan yana tabbatar da cewa Hajara batada laifi.” “Not too fast, Mr lawyer..” Mu’azzam ya katsesu yana mai mik’ewa tsaye. Duk suka juyo suna dubansa. Lokaci guda ya nemi izinin Alk’ali kafin ya fito gaban Kotu. K’arasowa yai gaban Mommy daketa huci tana dubansa, haka ma Danger sai huci yake yana aika masa mugun kallo. “Kina tunanin zaki guje ma laifukanki ne Mommy.. Kina tunanin zan barki ki aikata haka cikin sauk’i ne..?” Yaci gaba da murmusawa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243