Chapter 201
Chapter 201
I need to teach you how to question a suspect.?” Mu’azzam zai kuma janyosa Assad ya dakatar dashi “K’yale shi for now..” Ya kuma duban Jaja kafin yace “Jaja zaifi kyau ka bada had’in kai kaman yanda ka sani dole ka tafi gidan yari ko ka amsa cewa kanada alak’a da Danger ko baka amsa ba domin kuwa an kama dumu dumu kana drug business.. So da ka tsaya kana kare wani a banza gwara kai wani abu mai kyau for the first time na rayuwarka.. Kar ka bamu wahala kuma kaima kar ka bawa kanka wahala. Damuwar mu kawai shine la sanar damu yanda zamu sani Danger da kuma Boss d’inku.. Ina nufin wanda kuke ma aiki.. Dan tafiya jail kam kasan wajibi ne akanka Jaja. Gwara ma ka tona masu asiri ka samu abokan hira a jail.” Yana ida fad’in haka yai umarni ma Sergeants dake tsaye gefe yace su tafi da Jaja Cell d’insa su kulleshi. Jaja sai sakin huci yake yana aika masu mugun kallo. ** A can gidan Daddy kuwa Al’amara sun kuma rikicewa, Mommy ta fayyace wa Inne komai cewa ‘Ya’yanta su suka kashe D’anuwansu Abubakar, d’aya dalilin matarsa d’aya kuma dalilin dukiyarsa da muk’aminsa. Tin bayan da Mommy ta fad’iwa Inne haka take kwance sumammiya, Likita ya gama dubata ya d’aura mata drip a nan gida kafin ya juyo ya dubi Daddy da Uncle Salman da sukai tsaye carko carko. Cikeda damuwa Daddy yace “Dr ya jikin mahaifiyata.?” Dr ya d’an zame glasses d’in dake idanunsa kad’an yana kuma dubansu “Her heart is weak, zaifi kyau Ta samu hutu yanzun sann kar a kuma zuwa mata da wani zance mai girma koda na Farin ciki ne ko na akasin sa.. Zata d’an d’auki lokaci tana bacci yanzu.. Sann idan ta farka akwai pills d’in da za’a bata.. Zan rubuta maganin.” A tare suke amsa masa suna jinjina kai ko wannensu na aika ma D’anuwansa wane irin kallo. Daddy ya dubi Dr yace “I’ll walk you out.” Dr ya jinjina masa kai kafin sukai sallama da Uncle Salman. Suna ficewa Uncle Salman ya k’arasa jikin gadon k’walla na ciko idanunsa, hannunsa guda ya d’aura saman na mahaifiyarsa ya d’an kifa kansa kad’an “Zan d’aukeki mu tafi bazan tsaya Marwan da iyalansa su kashe ki da bak’in ciki ba.” Daidai lokaci Daddy ya shigo d’akin, Uncle Salman na aika masa mugun kallo. Lokaci guda yake jinjina kai yana furta “Maybe you planed all this.. Kai ka shirya haka Marwan tinda har ka kirani kace nazo da gaggawa.. Kawai ka fad’a ka shirya kashe mana mahaifiya ne.” Daddy baice komai ba ya k’arasa saman kujera ya zauna, ya soma jinjina kai a hankali “Idan bincike ya tabbatar kanada saka hannu a tarwatsewar ahalinmu Salman.. Ka sani bazan tab’a yafe maka ba.. Kuma ka mance ni Marwan D’anuwanka ne..!” Ya k’arashe hawaye mai zafi na gangaro masa. Uncle Salman ya jinjina kai kad’an shima yace “Likewise Marwan.. Idan har kanada hannu cikin mutuwan Hamma bazan tab’a yafe maka ba kuma ka mance kanada D’anuwa Salman.. Dan idan ban mance ba a ranan da mukai sa’insa da Hamma ranan da ya rubuta Bet Agreement Transaction kana cikin companyn.. Watak’ila kayi amfani da wann damar ne na sa’insan da mukai dashi ka hallak’a sa dan ka mallaki matarsa.!” Daddy ya d’ago rinannun idanunsa masu zuban ruwa yana duban Uncle Salman lokaci guda yake girgiza kai kafin yace “Bazan tab’a kashe koda kiyashi ba ballantana D’anuwana mafi soyuwa a gareni.. Wanda mukai rabin k’uruciya har kawowa girma tare.. Kai ko kaima ban yarda zaka iya kashe D’anuwanmu ba Salman dukda kwad’ayinka na mallakan tarin abin duniya.. Kasan maiyasa..? Sabida nasan akwai Zuciyar musulunci a k’irjinka, kisan kai abu ne mai girma ballantana D’anuwanka.. Ko a da nafi bada zaton zafin maganganun da ka sanar da D’anuwanmu shine yasa ya yanki jiki ya fad’i cikin cold room har yai freezing hakan ya zama ajalinsa ba tareda an ankare ba.. Amma bayan abinda Hajara ta fad’i cewa kaida matarka kunyi amfani da ita da kishi irin na mace wajen cutar da Nuratu dan Ta mallaka maku takardan da ni banida masaniya akai.. Wann dalili yasa na fara shakku idan ba kashe Hamma akai ba. Dan babu yanda za’ai haka kawai ya rubuta yarjejeniya yace ya mallaka maka dukiyarsa Salman..!” Ya k’arashe yana mai tsare Uncle Salman d’in da idanu sosai. Uncle Salman ya janye idanunsa da yake ta rarrabesu yana sakin huci a hankali. Daddy ya jinjina kai kad’an kafin yaci gaba da fad’in “Amma D’an marayan Zaki ya girma da sannu zai binciko gaskiyar komai.. Sann idan kashe mahaifinsa akai, zai farauto duk wanda yai wann kisan da izinin Allah.!” Uncle Salman bai kuma cewa komai ba Sai kauda fuskarsa gefe da yai. Musaddiq dake tsaye k’ofa yana dubansu, tafukan hannayensa ya saka ya shafi fuskarsa kafin ya fice cikin sassarfa kaman zai kifa k’asa yana jin zuciyarsa na masa tsnanin k’una. Kenan ahalinsu ahali ne mai cikeda ‘Yantadda. So yake ya fice daga gidan yasha iska saidai babu hali sabida house arrest da Mu’azzam yai masu gaba d’aya.. Shi ji yake bai k’aunan kasancewa cikin ahalin.. Bai k’aunan ganin kowa a ahalin.. Ya danne kansa tsakankanin gwiwoyinsa yana tuna Wai shine yaima Ikram fyad’e.. Take ya fashe da wane irin kuka yana kuma matse kansa, yaci gaba da dukan kansa yana fad’in “Man up Musaddiq.. Just do what’s right.! Do what’s right.” Ya k’arashe cikin tsananin rawar murya irinta mai kuka. ** Nile University of Nigeria Duk wainar da ake tuyawa gida Meema tana makaranta bata sani ba. Fushi take dasu gaba d’aya a cewarta tinda ta taho makaranta babu wanda ya tuntub’eta balle yaji ya take. Zaune suke itada wasu k’awayenta a cafeteria. Guda d’ayar Ta dubi Meema tace “Wai ke Meems bazaki kira kiji ya suke ba.. Ko zaki bari sai weekend ne kije ki dubasu.” Harara Meema ta aika mata kafin ta tab’e baki kad’an tace “Ai kuwa wllhi bazan kirasu ba idan dai su bazasu kira suji ya nake ba, kuma ko weekend d’inma bazanje ba.. Sai Sun nemeni da kansu.” K’awayen suka dara kad’an suna sipping drinks d’insu daidai lokacin wayar Meema ta soma ruri. D’ayar tace “Kinga kaman sunji k’orafinki gashi suna kira..” Duban wayar dake aje saman table tai nan taga sunan Barr Ameer ya bayyana. Ta d’an kuma duban wayan da mamaki tana nanata sunan cikin ranta sai ta tuna lokaci da ta nemesa suka tattauna kan matsalar Safeenah cewa ya dubi girman Allah ya fice daga rayuwar Safeenah, Tabbas ya sanar da ita zataji feedback daga garesa.. Ita zama ta iya cewa har Ta mance da wann tattaunawar tasu sai yanzu da take ganin kiransa. Ta d’an tab’e bakinta kad’an kafin ta d’aga. Daga d’aya b’angaren Barr Ameer yace “Barka da rana, Meema Gamji.. Zan iya samun kad’an daga cikin lokacin ki..?” D’an rausayar da idanu tai kafin tace “Mai kake nema wajena..?” Ya murmusa kad’an yace “Idan ban mance ba mun tab’a wani tattaunawa gameda ‘Yaruwarki Safeenah..” Meema tace “And so.?” Barr ya murmusa kad’an yace “I like the way you talk..” Ya fad’i cikin kashe murya kafin yaci gaba da fad’in “Anyways, amsa nazo na baki gameda buk’atar da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243