Chapter 205
Chapter 205
kaga sai a had’a tare gaba d’aya ku tafi kana bonk d’in sama suna daga k’asan ka.. Ina sauraronka Jaja, start talking..” Jaja yai masa k’uri Sai kuma ya murmusa yace “Ina Abokin Naka yake..? Kodai ya d’auki shawarina ne ya tafi domin ya huta.?” Ya k’arashe yana mai darawa kad’an. Assad ya tsime sosai wann karon ya matso da fuskarsa kusan na Jaja “Enough with your games Jaja.. Ya kamata ka fahimci cewa the game is over now.. Is either kai exposing abokan alk’allarka ku tafi prison tare ko kuma dai ka tafi prison kai kad’anka.” Jaja ya katsesa da fad’in “Those are baseless acquisitions Mr Detective.. You don’t have any solid evidence that can prove cewa nida Danger muna da connection.. And with the help of good lawyer bazan kwashe shekaru mai tsawo a gidan yari ba.. So ka daina b’ata ma kanka lokaci kabi sahun abokinka kaje ka huta.” Ya k’arashe muguwar murmushi saman fuskarsa. Assad da ya tsaresa da idanu hannu ya mik’awa Jabeer abokin aikinsu dake tsaye kansa rik’e da recordings d’in.. Babu musu Jabir ya mik’a masa. Assad yaci gaba da fad’in “Don’t think you’re that clever and conny.” Yai maganan yana murmushi kad’an kafin yaci gaba da fad’in “Koda na maka playing wann kaji..? Shin zaka sake denying cewa kaida Danger kuna aiki tare.” Ya k’arashe yana mai danna recordings d’in lokaci guda Muryar Maleeka ya bayyana. Taryan taryan take karanto komai had’ida kama sunan Danger da kuma Jaja. D’if Assad ya kashe bayan sun gama saurara, lokaci guda ya kuma gyara zama yana duban Jaja, ya d’an lak’wasa kansa kad’an yana duban yanda gumi ya tsartsafowa Jaja, lokaci guda yake jinjina kai yana furta “Gobe ake gudanar da zama akanka Jaja.. Idan kanada wayo kar ka bari ayi declaring d’inka kai kad’ai matsayin mai laifi dan sanin kanka ne a matsayinka na jami’in tsaro hukuncinka sai yafi nasu.. Toh akan mai zaka ci gaba da kare su bayan mun riga da mun gama had’a duk wata shaida akanka.. Kar ka mance akwai Yusuf and shima zai bada shaida akanka.. Jaja bakada sauran hope.. You are well and fully entrapped in this case.. So for once in your life do what’s right.!” Ya k’arashe idanunsa k’ur aka Jajan. Jaja ya soma jinjina kai a hankali yana sakin huci lokaci guda yake furta “Fine naji.. Zanyi magana..” Assad yai murmushi cin nasara yana mai jinjina kai lokaci guda yake furta “Ina sauraronka.. Ka fara magana ka sanar dani waye Boss d’inku Ina nufin BAT.. Sann la sanar dani yanda zamu sami Danger.” Jaja ya dubesa sai kuma ya girgiza kai yace “Danger kaman walk’iya yake.. Idan yanzu ka ganshi a nan anjima zaka nemesa ka rasa.. Ni kaina ban isa nace maka ya hideout d’in Danger ba.. Zai matuk’ar wuya ka kama Danger da bayanin fatan baki.. Kaman dai yanda sunansa yake He is very Dangerous..!” Assad ya jinjina kai kad’an kafin yace “Waye Boss d’inku.. Wa kuke ma aiki..?” Murmushi wann karon ma Jaja yai kafin yace “Banida wani Boss da ya wuce Danger BAT da kukeji Ina fad’i ba kowa bane face Danger.. BAT and Danger are one in the same.. BAT shine Danger dan duk wayan da nakeyi da Danger nakeyi.. Kuma ma Danger nake aiki.. Idan Danger yanada wani Boss a sama toh zan iya maka rantsuwa bansan wann Boss d’in ba.. Danger shine Boss d’ina kuma shine BAT d’in da nake referring.. Dan mu b’atar da kamanni dani dashi ya bani suna na kirasa da BAT.. Danger shine BAT.. Babu wani Boss da na sani bayan Danger.. Duk wasu ayyuka ma Danger nake.” Shiru Assad yai yana mai furzar da fuci kad’an, lokaci guda yake jinjina kai yana duban Jaja “Kanaso kace mun duk neman BAT da muke Danger shine BAT..?” Jaja ya jinina kai a hankali “Idan Danger yanada wani Boss toh zan iya maka rantsuwa ban sanshi ba.. I only work for Danger and no one else.. Danger shine Boss d’ina.. Are you satisfied now Detective..?” Assad ya kuma yin shiru yana furzar da huci lokaci guda yake d’an tapping yatsunsa saman table d’in “I hope iyakacin gaskiyarka kenan.” Lokaci guda ya mik’e yana mai bada umarnin a maida Jaja cikin cell.. Shi ya ma mance Musaddiq yana tsare a nan headquarters d’in hakan yasa bai bi takan kowa ba ya fice yana neman layin Mu’azzam dan ya damu yasan halinda yake ciki. Saidai sam wayar Mu’azzam d’in bata shiga. ** A b’angaren Mu’azzam kaw bai zarce ko Ina ba sai Ibrahim Babangida way, Wuse. yanda ya sauk’a a Al-Noor Masjid. Sanda ya isa ana kiraye kirayen sallar la’asar hakan yasa Shima ya gudanar da nasa alwalan yabi sahun masu bin jam’i. Suka sallaci sallar la’asar. Koda aka ida sallan ma bai fice daga masallacin ba Alk’ur’ani mai tsarki ya d’auka ya koma can wani angle daga cikin masallacin yana karanta littafin Allah mai Girma da d’aukaka. Take yaji wane irin natsuwa had’ida Salama suna ziyartar zuciyarsa. Tabbas babu maganin cuta na zuciya da ya wuce Alk’ur’ani.. Kai Shi Alk’ur’ani waraka ne ga ko wacce irin cuta sann zuciya tana samun natsuwa ne da ambaton Allah.. Sosai ya jima yana karanta maganganun mahaliccinsa lokaci guda yana jin natsuwa da salama yana ziyartar zuciyarsa.. Yayinda tsananin k’unci damuwa had’ida tashin hankalin da yake ciki suke gushewa sannu a hankali. Bayan da ya rufe Alk’ur’anin ma bai fice daga masallacin ba zikiri ya dingayi yana tsarkake Allah tareda yima annabinsa salati. (S.A.W). A haka har aka soma kiraye kirayen sallar Magrib. Suka gabatar da sallar magrib daga bisani Imam ya gudanar da karatu tsakanin sallar Magrib zuwa isha.. Komai tareda Mu’azzam akai har sai bayan sallar isha kafin ya mik’e ya fito daga masallacin yana jin zuciyarsa ya masa wasai. Nan ya ciro wayarsa dake aljihu wanda ya kasheta gaba d’aya tin sanda ya shiga masallacin. Kunna wayar yai ya nemo layin Aunty Larai. ** Misalin k’arfe 10:pm Umma tai masu sallama Ta shige Ta kwanta dan bata fiye wuce k’arfe goma batai bacci ba sabida akasarin lokuta takan tashi cikin dare tai nafilfili. Su Asheer ma tuni sunyi bacci saidai mamaki ya cika Sadiya ganin Aunty Larai Ta kaisu nata d’akin Sun kwanta can sann nasu d’akin sai masa gyara na musamman take, d’akin nasu kaman guest ne dama , yana gefen parlorn ne baya cikin corridor yanda D’akin Umma da Aunty Larai suke. Ita dai Sadiya sai duban Aunty Larai take tana kaiwa da komowa, harta bedsheet Sabo Ta d’auko ta shimfid’a. Ko da tace ta bari tai mata gyaran cewa tai a’a tai zamanta dan tinda tazo gidan ba wani aiki take barinta tai ba har sai Umma ta saka baki kafin ta sakar mata aikin shima d’in saidai k’anan aiki. Sadiya dake kallo a parlorn tagumi ta rapka tana duban Aunty Larai dake ci gaba da kaiwa da komowa. Ta saka turaren quna cikin burner ta taltale d’akin tas Dikda dama da gyaransa saidai abinka da yaro kana gyara ne suna b’atawa. A gurguje tai ma d’akin gyara na musamman. Sadiya nata dubanta tana mamaki, k’arshe ta bud’e murya tace “Aunty ya naga kin kai Su Asheer d’akinmu, mud’in Ina zamu kwana..? Sann su waye
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243