Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 91

Chapter 91

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Safeenah kaw Mommy da Aunty Shemau sai nan suke da ita musamman data basu labarin daren jiya a cikin cell saida shugaban ‘yantaddan cikin cell d’in ta sanyata tai mata tausa tana a matsayin Safeenah Gamji babu halin tak’i yi taci bugu a banza. Meema kaw duk maganar da takewa Safeenah, Safeenar tak’i kulata, idan taga Meema a waje ma b’ata fuska take ko ta bar wajen gaba d’aya. Wannan karon zaune ta tadda Safeenar a d’akinta tana shan grapes. Tana duba wayarta da tai missing na kwana guda. Meema ta dubeta tace “Addah Feenah wai bazaki min magana bane inata binki ina miki barka..” Safeenah ta dakata da abinda take tana aikawa Meema wane irin wulak’antaccen kallo “Maiyasa zan amsa munafuka irinki wacce batada burin da ya wuce taga na dawwama a Kurkuku.. Ai nasan na ciki na ciki ba haka kika so ba, kinso na zauna a can don ki samu abinda kike so.. Algunguma traitor.. How could you Meema..? Inaji ana cewa a cikin wanda kuka fito ciki guda ma ana samun wanda zaike bak’in ciki dakai ban yarda ba Sai akanki Meema..” Cikin rashin gane ina kalaman Safeenah suka nufa Meema ta shiga girgiza kai tana fad’in “Adda Feenah where’s all this coming from..? Addah Feenah mai kike nufi..?” Safeenah ta kuma watsa mata wani kallon kafin tace “Munafuka, don’t act innocent. Kinsan sarai abinda nake nufi kuma Allah ya toni asirin munafuka irinki.. Dama kaf gidan nan an miki shaidan munafunci da gulma ni kad’aice ke yarda dake na baki dukkan yarda na da sirrina kikaci amanata.. Ko zaki ce bakisan Ameer na kirata a waya ba..?” Gaban Meema ya fad’i dan ta tina lokacin suna Fufore ta amsa wayar Safeenah sanda Barr Ameer ya kirata har ta goge kiran daga call log amma tayi hakan ne dan kar Safeenah ta jefa kanta cikin matsala wajen Mu’azzam ya zaci tana cin amanansa da wani ne. Tayi hakan ne domin ta taimaki ‘yaruwarta amma ba da wani nufi ba. Allah shine shaidanta. Safeenah taci gaba da jinjina kai ganin Meema nata amsata ba “Dama nasan kin sani, kuma kina son sanar da Mu’azzam.. I was such a fool da na Kasa gane ina kika nufa tuntuni.. Komai kece kike karanta mun yanda zanyi Meema ashe so kike ki rabani da mijina ban sani ba.. You are jealous of me..!” Ta d’an dakata kafin Ta kuma tsareta da ido tace “Tell me Meema.. Do you love Mu’azzam..?” Baki sake Meema ke dubanta cikeda tsananin mamaki.. Ta soma girgiza kai cikin rashin yarda da abinda ‘yaruwar tata ke fad’i mata “Addah Feenah.. Kin kuwa ji mai kike fad’i.. Why would you think like that..? I mean.. Kinsan mai kike fad’i kuwa..? Addah Feenah how on earth zan so mijinki..?” “Ai ba kanki farau ba.. Ana samun irin haka Meema.. Son Mu’azzam kike shiyasa kiketa k’ok’arin exposing d’ina wajensa dan ya sakeni ke kuma ki samu ya aureki koh..? Munafuka kawai algunguma.. Yau duk illahirin gidan nan sai sunji mai kika aikata..!” Ta k’arashe tana mai mik’ewa kafin ta bangaje Meema ta wuce. Mommy da Aunty Shemau suna d’aki suna kuma jinjina lamarin Aunty Shemau tana sanar da ita sunyi waya da Uncle Salman Daddy ya sanar dashi duk abinda ke faruwa amma yace kar a sanar da Inne. Mommy tace “Ai gwara da ba’a sanar da wannan jarababbiyar tsohuwar ba da yanzu ta d’agawa mutane hankali gaba d’aya.. Gashi Allah ya tak’aita, gaskiya tayi halinta Allah ya wanke Safeenah daga zargin da ake mata. Yanzu kuma lokacin mu ne da zamu d’au fansa kan Mu’azzam.. Wllhi Sai ya sakar mun d’iya kuma sai mun tafi Kotu akan abinda yaima Safeenah sannan muci taransa.” Daidai lokacin Safeenah ta turo k’ofa tana fad’in “Mommy babu wanda zai rabani da mijina.. I still love him dukda abinda ya aikata..” Baki sake Mommy da Aunty Shemau ke dubanta. Safeenah ta dubi Aunty Shemau tace “Aunty ku shirya yau d’in nan zuwa dare zaku kaini gidana.. Na kira Aunty Faty da Aunty Hadiza k’awayen Mommy zaku kaini gidana yau da dare.. Wllhi bazan bar ma wata shegiya can gidana da mijina ba.. Dan naga alama har a cikin gida ma akwai masu son su rabani da mijina su shige gidana..” Tana ida fad’in haka ta juya ta fice. Mommy ta mik’e ta biyo bayanta tana fad’in “Ke ke Safeenah.. Zo nan..” A parlor suka tsaya gaba d’ayansu harda Aunty Shemau. Mommy na tambayarta mai take nufi. Duban Meema dake rakub’e gefe tai tace “Mommy ‘yarki Meema son mijina take har sak’o take tura masa na cewa nida Ameer muna cin amanarsa.” Mommy harma da Aunty Shemau suka dubi Meema dake girgiza kai tana hawaye “Mommy na rantse da Allah ban aikata ba.. Wllhi banyi haka ba.. Maiyasa zan yiwa Addah Feenah haka.. Wllhi Mommy nasan dai na amsa kiran Ameer kuma na goge kiran amma wllhi ban turawa Ya Mu’azzam wani sak’o ba.. Mommy Addah Feenah fah ‘yaruwata ce Maiyasa zan mata haka.. Maiyasa zan rabata da mijinta..?” Safeenah tace “Kunji munafuka koh.. Ita Tai incriminating d’ina da sak’on da turawa Mu’azzam.. Mommy Meema itace silan kaini police station har na kwana a cell.. Meema son Ya Mu’azzam take Mommy..” Mommy ta darara masu tsawa da fad’in “Ya isa ni ko sunan D’aniskan yaron nan maras mutunci banson ji..!” Meema taci gaba da kuka tana girgiza kai tana fad’in wllhi ba ita bace bata aikata ba. Safeenah na huci take fad’in “Wllhi daga rana mai kaman ta yau ke ba ‘yaruwata bace Meema.. Babu ni babu ke.. Mommy kiyimin iyaka da d’iyarki mun raba jini daga yau..!” Tana ida fad’in haka ta shige fuuu.. Mommy Ta shiga salati tana tafe hannaye “Na shiga uku ni Hajara wannan wane irin Yaro ne haka..? Bayan duk abubuwan da yayi yanzu kuma ya shiga tsakanin yarana ya rabasu, Feenah da Meemah da ba’a rabasu sabida k’aunar juna yanzu saida Mu’azzam ya raba mun kan yara ya masu farrak’u.. Ga Musaddiq ma tin jiya da akace ana zargin Safeenah da kisan Ikram ni ban sake sakasa a idona ba.. Wannan duk laifin Mu’azzam ne.. Ya raba mun kan gida ya dasa gaba da tsana tsakanin ahalina.. Wllhi nima sai na masa farrak’u da duk wani masoyinsa..” Ta janyo hannun Shemau suka shige d’aki. ** Yamma lis ya iso gidan, ya jima yana horn kafin Gateman d’in ya k’araso ya bud’e masa. Yana sara masa yana gyara belt d’in wandonsa, hularsa ta ‘yansandan ma a karkace take ga uwar gumi duk ya wanke masa fuska. Mu’azzam ya dubesa da mamaki kafin yace “Patrick is all well..? Ya na ganka haka..” Patrick yace “Sir.. Sir cikina ne ya kunce amin afuwa Sir, zuwana toilet na goma kenan Sir.” Mu’azzam ya girgiza kai kafin yace “Kasha magani..?” “Eh..Eh.. Yes yes.. Sir, nasha ai..” Yanda yake maganar gaba d’aya a birkice yake.. D’an Jim Mu’azzam yai kafin ya jinjina kai yace “Idan cikin naka bai tsaya ba kana iya zuwa asibiti ai tinda ganin nan na dawo.. Ko barin kira azo akaika Asibiti.. Allah yasa ba abin naku kaje kasha ba..” Patrick ya girgiza kai yace “Sir ai na daina sha tinda ka kawoni nan.. Ba sai ka kira kowa ba

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});