Chapter 227
Chapter 227
abubuwa Su d’an sassauta kafin ku tafi da Hajara.. Na tabbata bazata iya guduwa ba bayan tilin jami’an tsaron dake cikin gidan nan,sann an kama D’anuwan nata.. Ni a ganina a bari Al’amara Su d’an daidaita matuk’a bazai shafi aikinka ba.” Shiru yai kansa kife a k’asa yana sauraron mahaifiyar tasa. Sai yanajin wani abu mai nauyi.. A hankali ya d’ago yana duban mahaifiyar tasa, ya sadda muryarsa yana fad’in “Mamy kiyi hak’uri.. The decision isn’t in my hand.. Mommy tanada several cases akanta.. But still na miki alk’awari zanga abinda za’a iya yi.. But at the end, Mommy must face the law..” Mahaifiyarsa ta jinjina masa kai a hankali, lokaci guda ya kamo hannayenta cikin nasa “Not a day went by without me missing you Mamy.. Nayi kewarki sosai Mamy na.” Ta sakar masa murmushi tana shafan b’angaren fuskarsa guda “Nayi kewarka nima sosai.. Ina jin duk abinda kuke fad’a mun saidai banida ikon amsa maku.. Allah shine abin godiya da ya dake had’e fuskokinmu da alkhairi..” Ta d’anyi fasali hawaye na gangaro mata, lokaci guda ta saka hannu ta goge hawayen “Ban tab’a shiga tashin hankali mai tsanani ba a lokacin da nake kwance kaman lokacin da Hajara ta sanar dani abinda ta aikatawa Ikram.. Allah ne kawai ya k’addari bak’in cikin bazai ajalina ba.. Alhamdulillah, zuciyar dake bugawa cikin k’irjina mai yawan zikiri ne da ambaton mahaliccinsa..” Hawayen da yake k’ok’arin dannewa suka gangaro masa, ya d’an kifa kansa kad’an zafin abinda ya samu Ikram cikin k’irajensu. Suka d’auki lokaci a haka kafin Mu’azzam ya mik’e yana shafe fuskarsa da tafukan hannayensa. “Zanje naga Musaddiq Mamy.” Ya fad’I yana mai sadda kansa. Jinjina masa kai tai tana k’ok’arin maida nata hawayen “Kajeka.. Kaje kaga D’anuwanka.. Allah shi maka albarka.” A hankali ya amsa da Ameen Mamy. Har cikin ransa yaji dad’in addu’an nata wanda ya jima baiji daga gareta ba. Mu’azzam yasa kai ya fice mahaifiyarsa tabisa da kallo tana mai kuma lumshe idanunta, abubuwan da suke kan faruwa na mata gizo. A haka Daddy ya shigo madaidaicin parlorn. Yai tsaye yana dubanta, ya d’an d’auki lokaci a haka kafin ya soma takowa. Ya jima sosai tsaye kanta yana tinanin abinyi musamman da yaga hawaye na fitowa daga cikin lumsassun idanunta. Sai ya kai hannayensa kaman zai dafata Sai ya janye hannayen nasa, yayi haka har kusan sau uku kafin daga bisani ya sami courage na tallafo kafad’unta, Ta bud’e lumsassun idanunta masu zuban ruwa. Ganin Daddy da tai tsaye gabanta tallafe da kafad’unta ba komai ya tuna mata ba sai tarihin had’uwarsu da yanda ya tsinceta da ya labarta mata sanda take kwance a Fufore ba tareda Daddyn yasan tana iya sauraronsa ba. “Noor..!” Ya furta a hankali cikin wane irin siga, hawaye ne Ke fito masa shima yayinda Kukan Aunty Nuratu ya k’aru. Daddy bai wata wata ba ya rungumota cikin jikinsa su duka biyun suna hawaye. Daga yanda Mommy ke lab’e tana dubansu ji tai kaman an dab’a mata mashi a k’ahon zuciyarta. Wai Nuratu ce cikin jikin Marwan d’inta.. Toh wllhi bazata barsu su samu peace ba, kuma babu uban da ya isa ya kamata muddin bazaa kama tsohuwar banzan can Inne ba.. Kuma zama gidan daram dan batada sauran ahali bayan yaranta. Yo ita ai tama girmi saki a shekarunta wllhi.. Idan za’a mutu babu mai rabata da Marwan. Can Mommy Ta hango Kiki ta nufo parlorn. Da gudu Mommy ta nufo waiting d’in yanda su Daddy ke tsaye tana fad’in “Wayyo na shiga uku zasu lalata min yara.. Kiki koma ki koma kar kiyi mugun gani mahaifinki na abinda bayi ba da k’uruciya.” Daga Daddy har Aunty Nuratu da tsananin mamaki suka juyo suna duban Mommy. Ta k’araso gabansu tana shewa “Kuce kawai na cika maku burinku na kashe Abubakar.. Tir wllhi kinji kunya.. Marwan kaji kunya, Sauran Danuwanka..! Ke kuma ko kunya babu kin Shige jikinsa kinbi wa kinzo zakibi k’ani dangin karuwai dama Karuwanci ya shigo daku k’asar.” Bata kai aya ba taji sauk’an mari har guda biyu masu kyau.. Ta soma kururuwa tana dafe k’uncinta yanda Daddy ya mareta, cikin tsananin b’acin rai ya shiga janyo hannunta yana fad’in “Idan hukuma basu rufeki ba ni zan rufeki Hajara.!” Ya k’arashe yana mai turata cikin k’aramar store dake wajen. Kiki kuka tana kiran Mommy saidai tuni Aunty Nuratu ta janyota ta rungume suka fice daga wajen gaba d’aya. ** Mu’azzam yai tsaye daga can nesa yana hango Musaddiq dake tak’ure cikin cell ya kifa kansa, yaci gaba da takowa a hankali yana duban Musaddiq d’in. Alamun tab’a k’ofar cell d’in da Musaddiq yaji ya sanyasa saurin d’agowa yana duban mutumin da ya shigo wanda ba kowa bane face D’anuwansa Mu’azzam. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *81* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Ya jima tsaye hannayesa hard’e ta baya yana duban Musaddiq d’in wanda kansa Ke kife. Kaman babu mai cewa komai cikinsu, a hankali Mu’azzam d’in ya duk’a suna fuskantar juna, hawaye ne ya hango kwance cikin idanun Musaddiq. Suka d’an kuma d’iban lokaci a haka. “Ka tuna a lokacin muna yara, munje hutu Fufore.. Mukai wasa na cops and bad guys.. Kaine Cop ni ne Bad guy.. You were chasing me, trying to catch me.. Kana ce min I should surrender..” Ka tuna Musaddiq ya k’arashe hawaye gauraye da wani irin murmushi mai ciwo saman fuskarsa. Lokaci guda yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “Wann wasan ya zama gaskiya right..? You are the Cop.. And I’m the bad guy.. Gashi kuma ka kamani..” Muryarsa yaci gaba da rawa yana furta “Ni ne mafi munin D’anadam a duniya.. Da ace ban aikata mata abinda na aikata mata ba maybe da har yanzu tana raye.. Ban cancanci rayuwa ba..” Bai kai aya ba Mu’azzam da hawaye keta k’ok’arin b’allowa daga cikin idanunsa yai saurin rungumesa. Kuka Musaddiq yake sosai yayinda hawaye ke fita daga idanun Mu’azzam. Bai iya furtawa Musaddiq komai ba Sai mik’e da yai ya fice yana share fuskarsa da tafukan hannayensa. Musaddiq ya bisa da kallo yana kuma lumshe idanunsa wasu hawayen na gangaro masa. A waje ya tadda Hajiya Faty wata sergeant tayo mata rakiya. Jikinta a matuk’ar sanyaye ta k’araso yanda Mu’azzam ke tsaye jikin motarsa. Ta sadda kanta k’asa tana masa godiya. Shiru bai ce komai ba, sai ya zira hannayensa ciki aljihun jeans d’insa, lokaci guda ya d’an kauda fuskarsa gefe yana furzar da huci a hankali, wayarsa ya ciro cikin aljihu ya mik’a mata “Call your driver.” Ya fad’i fuskarsa babu wani walwala. Hajiya Faty hannu biyu tasa Ta amshi wayar ta soma dialing layin drebanta hannayenta har rawa suke. Ta ida wayar kafin ta mik’awa Mu’azzam wayarsa cikeda risinawa tana kuma masa godiya. “Mijinki won’t find out about this.. Ina fata wann ya zama darasi a wajenki, da masu d’abi’ar bin bokaye da malaman tsubbu.. Sa’arki d’aya kince malamin da ya maku aikin ya jima da mutuwa da harda shi zan kamo na had’a na kulle ku sai muga idan zai iya kub’utar da kansa.. Amma saidai bansan ko kinyi sabon malamin ba.” Hajiya Faty na hawaye take girgiza kai “Ni wllhi na tuba.. Ni hanyar gidan boka ma bani k’ara bi.. Allah ya saka maka da alkhairi.. Dan Allah ka rok’ar min mahaifiyarka gafara.”
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243