Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 96

Chapter 96

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tinzirasa. Yana ida kwana ba tareda ya dubi Assad ba yace “Get out Assad” Assad ya dubesa da mamaki kafin ya girgiza kai yace “No, a halin da kake ciki bazan Barka kai kad’ai ba Mu’azzam.. I know you so well, so bazan Barka kai kad’ai ba.” Murmushi yai da gefen baki still idanunsa naga waje guda “Ka fita Assad.” Ya sake fad’i yana damk’e kan steering d’in sosai. Assad ya kuma girgiza kai “Bazan Barka kai kad’ai ba Mu’azzam..” Jinjina kai Mu’azzam yai yace “Fine.. Ka zauna kai kallo..!” Daga haka ya ja motar suka soma falfala gudu saman kwalta. Basu zarce ko ina ba sai daban su Danger da Sagir k’ofar shagon Danger yanda Danger d’in yace Sagir sayen sigari ne kawai ke kawosa basuda wata connection. Suna isa yai parking Assad Sai dubansa da mamaki ganin babu kowa babu alamun mutum a k’ofar shagon Danger, tamkar dai anyi shara. Assad ya girgiza kai kurum yana duban Mu’azzam d’in “Kana tunanin zamu sami Danger a nan ne.?” Mu’azzam bai ce masa komai ba Sai k’urama k’ofar shagon idanu da yai. Assad bai kuma cewa komai ba sai kwantar da kansa da yai cikin kujera had’ida lumshe idanunsa. Kusan minti talatin suka kwashe a wajen babu ko tsuntsu da ya gifta. Assad ya d’an fuzar da huci yana duba agogon dake d’aure hannunsa. Ya bud’e baki kenan da niyyan magana suka hango wasu matasa sun nufo shagon. Mu’azzam zai bud’e Mota Assad yai saurin rik’osa yana fad’in “Mubi komai a sannu Mu’azzam..” Da tsananin mamaki yake duban Assad kafin yace “That Maniac has my wife yet kana cewa na bari ayi komai a natse..? Assad Wai shin ka mance cewa Sadiya itace target d’in Su Danger.. Ka mance cewa nemanta suke ruwa a jallo.. Ka mance cewa ta dalilin nemanta da suke kowa nata ya shiga had’ari..? If you can’t be at any help kar ka kuskura kai tunanin dakatar da ni..!” Daga haka sauk’a yai ya nufi matasan Assad yai saurin bin bayansa, kamo Mu’azzam d’in yai suka d’an lab’e suna sauraron tattaunawar matasan yanda suke jajen sun d’ebe kwanaki basa ganin Danger bai bud’e shago gashi akwai wata nau’i na k’waya a wajensa kawai suke samu. D’aya matashin yai tsaki yana fad’in kodai ya daina zuwa nan ne gaba d’aya.. Aiko zai rasa customers.. Muje kawai dallah..” Ganin zasu shige yasa Assad fitowa daga yanda sukai kwanton b’auna suna sauraron tattaunawarsu. Tuni d’ayan ya arce dan sun zaci ‘Yan kamen Drugs ne.. Assad ya juyo yana duban d’ayan wanda tuni Mu’azzam ya damk’o kafad’arsa ya sharb’e k’afafunsa ya zube k’asa. Saurayin ya shiga d’ago hannaye yana rok’onsu yana fad’in wllhi basu saye k’wayan ba kuma shi ba D’anta’adda bane. Assad yace “Munsan kai ba D’antadda bane amma kana Ta’ammudi da miyagun k’wayoyi, zamu iya kulleka akan haka Kasan da wannan.?” Saurayin wanda duka duka bai fi shekaru 20 ba ya shiga jinjina kai yana kuma rok’on Su k’yalesa.. Assad yace “Zamu sakeka idan ka amsa mana tambayoyinmu..” “Na rantse da Allah Yallab’ai wllhi Allah shine shaidana ni zan fad’i gaskiya, ina sayen abu wajensa amma ni ba D’antadda bane..” Mu’azzam baice k’ala ba Tunda Assad ya soma tambayar mutumin. Kafin Assad ya ankara sai gani yai Mu’azzam ya janyo saurayin ya jefasa cikin Mota. Assad yai tsaye kurum yana dubansa cikin rasa mai zaice. Bayan Mota Mu’azzam ya bud’e ya jefa saurayin ciki kafin ya d’auki hanya.. Assad yai saurin take masu baya saidai bai cimmasu ba mai taxi kurum ya tara yace Su bi bayan Motar Mu’azzam wanda Mu’azzam d’in keta wajajjaga gudu dasu shida wann matashin. Matashin ya shiga ihu ganin ana wasa da rayuwarsa saman kwalta d’in da babu yawan motoci yana fad’in “Rankaidad’e na shiga uku.. Dan Allah ka tsaya kar ka kasheni..” Idan motar Ta amsa Mu’azzam ma zai amsa, Sai wajajjagasu yake yana gwara mutumin nan. Lokaci guda yake jefo masa tambayoyi “Ina Danger yake..?” Saurayin yace “Wanene Danger..? Wllhi ban sanshi ba.. Dan Allah kamin rai..” Mu’azzam ya jinjina kai kafin ya kuma sharan wata kwana da motar wanda saida mutumin ya kuma buga kansa jikin marfin Mota “A ina zan sami Mutakk’a ..?” Ya kuma jefo masa tambayar daidai sanda suka shige wani bend yanda zai shigar dakai daji. Saurayin sai haki yake yana furta “Rankaidad’e kamin rai..” Parking Mu’azzam yai ya bud’e marfin motar kafin yasa hannayensa biyu ya fiddo saurayin wanda tuni ya gama jigata. Sai haki yake yana layi alamun an wajajjagasa. Daidai lokacin Assad da mai tasi ya sauk’esa a bakin hanya ya k’araso wajen.. Kasasancewar basu shiga can ciki ba yasa manya manyan kwan wutan streetlights ke haskosu tarau. Mu’azzam na k’ok’arin kicking bindigar. ya saita Saurayin da Ita yana kuma jefo masa tambaya “Tell me now, if you value your life.. Ina Danger yake..?!” Saurayin dake duk’e saman gwiwoyinsa hannayensa ya d’aga alamun rok’o yana girgiza kai yana Hawaye yake fad’in “Na rantse da Allah ban Sani ba Yallab’ai.. Ni tsautsayi ne ma yakai ni shagon yau.. Dan Allah kamin rai..” Assad ya girgiza kai dafe da kunkuminsa yana duban yanda matashin ke karkarwa dan tsoro kafin ya dubi Mu’azzam yace “Ka k’yale yaron nan haka, It’s obvious baisan koma ba..” Ya kuma duban saurayin dake duk’e yana rawan d’ari yace “Tashi kaje..” Saurayin ya mik’e yana godiya, har ya juya zai wuce Mu’azzam ya saitasa da bindiga. Lokaci guda yake furta “If you take one more step, I won’t hesitate to blow your brains out.!” Ya k’arashe yana saita kan saurayin. Juyowa saurayin yai in a slow motion yana had’o hannayensa yana kuka yana rik’on Mu’azzam yai masa rai. Mu’azzam ya shiga harbin k’asa gefen k’afafun saurayin, sai tsalle yake yana kaucewa bullets d’in yake fad’in “Na shiga uku.. Kamin rai..!” Yana tsalle yana sakin fitsari a wandonsa dan tsoro. “Believe me, the next bullet zai sauk’a ne a jikinka Idan baka sanar dani yanda Muttak’a mai saida maku kayan maye yake ba.. Talk now..!” Ya kuma fad’i yana harbin tsakankanin k’afafun saurayin abinka da wanda yasha training ya k’ware wajen saita bindiga da harbata. Take saurayin ya soma fad’in “Zan fad’i gaskiya wllhi..” Mu’azzam ya jinjina kai yace “Ina jinka.” “Wllhi dama Muttak’a mai shago syrup yake saida mana, da ‘yan chocolates (drugs) Toh wllhi wllhi abinda kawai muke saye wajensa kenan..!” Ya k’arashe yana sakin numfashi da k’yar. “Ina za’a samu Muttak’a..?” Mu’azzam ya kuma jefo masa tambayar. “Rankaidad’e wllhi ban Sani ba amma akwai wani abandoned warehouse da wasu lokutan yake cewa mu samesa a can idan zai saida mana k’waya dan kar idon jami’an tsaro yakai kansa.. Wllhi Yallab’ai Iyakacin abinda na sani kenan kansa.. Kuma k’wayar ma na daina sha na tuba wllhi daga yau.. Dama Mamata tayi tayi na dena nak’i amma daga yau wllhi na dena..” Ya k’arashe yana kuma matse k’afafunsa da tuni fitsari ya wanke wandon. Kana ganin yaron Kasan ya gama razana. “A ina ne Warehouse d’in yake..?” Babu musu saurayin ya sanar dashi yanda warehouse d’in yake. Bai kuma furta komai ba ya nufi Mota Assad ko ya dubi yaron kafin ya k’arasa ya d’aura masa Pcap d’insa da ta fad’i dan azaba yace “Sai kai nasiha ma abokinka Shima ya

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});