Chapter 204
Chapter 204
uk’uba.. I don’t even deserve life.. Just end my miserable life Mu’azzam... Ka harbeni ka hukuntani..!” Ya k’arashe yana janyo hannun Mu’azzam guda maras ciwo yana fad’in ya harbesa yana kuka sosai duk’e a gabansa. Har lokacin koda ‘yar yatsarsa Mu’azzam ya kasa motsawa. Yana nan tsaye wajen Musaddiq naci gaba da jijjiga hannunsa yana fad’in ya harbesa. Assad yai k’ok’arin janye Musaddiq, ya kuma dubansa kafin ya furzar da fuci kad’an yana mai kauda kai gefe sabida girman zancen da Musaddiq d’in yazo dashi “Are you aware of what you’re saying.. Ka kuwa San mai kake fad’i Musaddiq.. This is a very serious crime.!” Musaddiq ya jinjina kai yana duban Assad d’in “Na sani Officer.. Kuma nayi confessing cewa na aikata laifin.. Na aikata.. Yes ni D’antadda ne.. Put me behind bars.!” Ya k’arashe yana mai ware idanunsa tar kan fuskar Assad. Jinjina kai Assad ya kumayi yana furzar da fuci had’ida Shafa kansa da tafukan hannayensa biyu “Zamu shiga da kai zamu d’auki statement d’inka.” Yana ida fad’in haka ya kamo hannun Musaddiq d’in guda suka nufi building d’in nasu. Har lokacin Mu’azzam tsaye yake Cak wajen, yanda dai kasan an ajiye statue ko motsawa baya iyayi. Har Assad ya shige da Musaddiq Mu’azzam bai farga ba, bai san meke wakana ba, yanaji kaman mafarki ne kaman kuma zahiri ne.. Yana ji kaman shidai an canza masa tasa duniyar ne.. Yana ganin abubuwan kaman ba a zahiri suke faruwa ba. Har Assad ya shiga ya d’auki bayanan Musaddiq Mu’azzam na nan tsaye wajen. Assad ya tsaya daga can nesa yana duban Mu’azzam d’in. Ji yake shi kansa zuciyarsa ta gaza d’aukan abubuwan dake faruwa da Mu’azzam d’in, Toh inaga Mu’azzam d’in wanda abubuwan ke faruwa akansa da ahalinsa.. Ta gama tabbata case d’in mutuwan Ikram da suketa bincike akai ashe criminal d’in na cikin ahalin Mu’azzam d’in ne.. Kai wann tashin hankali da yawa yake.. Wann masifa da yawa yake.. Tabbas mutum baya zab’en ahalinsa amma shi tinda yake bai tab’a cin karo da ahali irin wann ba.. Kenan Mu’azzam kewaye yake da mak’iya wanda sukai masa kisan mummuk’e a tsaye.. Sun saresa da mashi mai tsananin guba sann Sun watsa masa k’ayan gafiya mai tsananin dafi... Bai tab’a jin tausayin wani d’an adam ya rufesa a ranan irin yanda yaji tausayin Mu’azzam ba. Ya k’araso a hankali ya tsaya gefen Mu’azzam d’in, sukai tsaye wajen babu mai cewa komai. Assad ya d’an shafi fuskarsa da tafukan hannayensa had’ida furzar da fuci kad’an “Mun d’auki statement d’insa he’ll be detained here.. Nasan you can’t question him right now, so banma yi inviting d’insa to interrogation room ba.” Magana kurum yake amma da alama wanda yake ma maganar baya sauraron sa. Assad ya d’an kuma tamke idanunsa kad’an cikin zuciyarsa yana furta ‘Why am I even telling him all this..? Ya Allah give him strength to overcome all this trials’ “Ka gane muje na kaika gida..” Assad ya fad’i yana juyowa yanda ya bar Mu’azzam d’in a tsaye. Saidai to his surprise babu Mu’azzam a wajen. Sai Sautin tashin motar Mu’azzam d’in da yaji, kan yai wani aune Mu’azzam yaja motar ya bar wajen dikda cewa hannunsa guda akwai ciwo.. Assad yai k’ok’arin bin bayansa amma bai cimmasa ba. Yai tsaye wajen hannayensa dafe saman k’ugunsa.. Girgiza kai kurum yake yana addu’a ma abokin nasa cikin zuciyarsa Allah Ubangiji ya basa ikon cin jarabawa. Baban damuwarsa ma shine Mu’azzam d’in ba k’oshin lafiya bane dashi ba, baisan ya sai driving a haka ba. “Drive safe Inspector.!” Ya furta a hankali yana mai girgiza kansa kad’an. Agogon dake d’aure hannunsa ya duba yaga har uku na rana ta gauta.. Ya dawo da baya yana kuma furzar da huci a hankali. Nan ya hangi wata Mota na nufosa. Yai still yana duban motar Dan kaman yaso ya gane motar. Barr Ameer ne ya fito cikin motan ya nufo Assad d’in, sukai masabaha da juna Assad na fad’in “Barr kaine tafe..? How may I help you.?” Ya k’arashe maganar suna d’an takawa a jere. Yayinda suka k’arasa saman wasu kujeru suka zauna. Barr Ameer bai b’oye ma Assad komai na gameda abinda ya kawosa ba. Assad ya amshi recordings d’in yana sauraro wanda Maleeka ke fad’in asirin Jaja da cewa shi yake kare makashin Ikram sann shida Danger suna aiki ne hand in hand. Assad ya sauk’e ajiyan zuciya bayan ya gama saurara kafin ya dubi Ameer yace “Maiyasa sai yanzu ka bayyana wann.. Shin ko kasan da ace ka bayyana wann recordings d’in da wuri watak’ila da Maleeka bata rasa ranta ba sann watak’ila da yanzu an kama Danger an kawo k’arshen case d’in nan..” Ameer yai shiru yana girgiza kai dan shi baima San Maleeka Ta mutu ba sai wann lokacin sabida tin bayan da ya tabbata bazai samu daman kare Safeenah a kotu ba ya yanke duk wata alak’a da Maleeka dama sabida Safeenah ne suka k’ulla alak’ar. “Kana nufin kace mun sun kashe Maleeka..?” Ameer ya tambaya cikin tsananin Shock. Assad ya jinjina masa kai a hankali kafin ya sanar dashi duk yanda abin ya kasance. Cikin wane irin yanayi Ameer ke girgiza kai cikeda tausayin Maleeka, lokaci guda yake furta “‘Yar sanda ce mai k’wazo saidai dama a irin a hanyar data d’auko komai ka iya faruwa da ita.. Allah sarki Maleeka Allah ya yafe mata yasa k’arshen wahalan kenan.” Assad ya d’an nusa kafin ya amsa da Ameen. Lokaci guda yake ci gaba da furta “Komai rubutacce ne tun kafin ayimu, Allah ya nufa hakan sai ya faru.. Koda ka bayyana recordings d’in da wuri koda baka bayyana ba Allah ya k’addari faruwan hakan tuntuni..” Ameer ya jinjina kai a hankali yana mai furta “Wann gaskiya ne.. Allah ya yafemu gaba d’aya..” Assad ya amsa da Ameen kafin ya k’arada “Dikda haka bai b’aci ba, wann recordings d’in concrete evidence ne da yake nuna cewa Jaja yana aiki da Danger sann shi ya bada umarni aka kashe Maleeka.. Sosai wann recording d’in zai incriminating Jaja. He has no other option than to expose Danger and their accomplices.” Ya mik’o wa Ameer hannu sukai masabaha yana fad’in “Thank you so much Barr.. Thank you for choosing to do the right thing.” Ameer ya jinjina kai yace “A koda yaushe mu abokan aiki ne.. Ku binciko gaskiya mu kuma mubi bayan gaskiya a kotu..” Suka murmusa a tare gabaki d’aya kafin Ameer ya dubi Assad yace “Mu’azzam fah..? Ina tsananin buk’atar na gansa na nemi yafiyarsa na kuma sanar dashi yanada full support d’ina akan ko menene..” Assad yai murmushi wanda da gani na k’arfin hali ne kafin yace “Kar ka damu zaku had’u ne idan al’amra suka daidaita.. Mun gode sosai da wann gudumawa da ka bayar.” Ameer ya kuma jinjina masa kai kafin yace “Toh Detective, ni zan wuce Sai mun sake magana.” Assad ya kuma masa godiya had’ida yi masa rakiya har wajen motarsa kafin suka kuma yin sallama dan harda exchanging phone numbers sukai. Koda Assad ya dawo cikin ofishin nasu tsare Jaja yai da idanu kafin yai gyaran murya yace “Kafin a tafi da kai prison zaifi kyau ka sanar damu yanda zamu samu Danger da kuma Boss d’inku da kuke ma aiki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243