Chapter 100
Chapter 100
yana dubanta, idanunsa akanta ya kuma girgiza kansa a hankali alamun bai fahimceta ba. Safeenah ta shiga jinjina kai still hawaye bai daina gangaro mata ba “Meema ce Mu’azzam.. Meema ita ta tura maka sak’on BAD dan ka zargeni da cin amanar aurenka ka sakeni Ita kuma ta samu ka aureta.. Meema loves you Mu’azzam.. All this abubuwan da nake Meema ke bani shawari ashe so take naita provoking d’inka har ka gaji dani ka sakeni shine data fahimci Ameer na damuna da waya yana ce min shi bai hak’ura dani ba he still loves me Dikda cewa na zama matarka.. Ni kuma bana kulasa ina goge duk wasu sak’onninsa da kiransa tinda nasan implications d’in hakan zai haifar a matsayina na matar aure.. My sister took my phone and copied his phone number.. Shine take tura maka sak’onnin nan dan ka rabu dani.. Mu’azzam wllhi Allah shine shaida na babu komai tsakanina da Ameer. You need to believe me.. Wllhi I’m telling the truth..” Da tsananin mamaki yake dubanta kafin ya saki gajeriyar murmushi yace “Safeenah Anya lafiyarki..? Kin kuwa San mai kike fad’i.. Meema fah.. Meema ce take sona ni Mu’azzam Gamji.?” Safeenah tai saurin jinjina kai tana hawaye “Wllhi itace mai son rabamu..” Girgiza kai ya kuma dan Yanzu kam ya soma tunanin k’wak’walwar Safeenah ya samu matsala. Wai Meema ce mai sonsa, toh yaushe ma yake wasa da Meema da har wannan rainin zai shiga tsakaninsu.? “You are not well Safeenah..” Ya fad’i yana girgiza kai kafin ya rab’a ta gefenta ya shige bathroom. Kuka ta kuma fashewa dashi ta zauna dirshan a wajen tanayin mai isarta.. Ta mik’e ta nufi nata d’akin ta d’au waya ta shiga kiran Mommy dan gaba d’aya kanta ya cunkushe ta rasa mai zatai dan dama Meema ce mai bata shawarin ya abinda zatayi Toh gashi sun b’ata da Meemar akan Mijinta ya zama dole ta samar ma kanta mafita tinda babu Meema. Taita kiran wayan Mommy bata d’aga ba, Safeenah ta silale nan saman carpet tana kuka dan tasan Tabbas Mommy fushi tai da Ita tinda bataso ta tare gidan Mu’azzam ba. Shiko gogan yana fitowa da yaga Safeenah bata d’akin Sai ya danna lock ma d’akin ya soma shirinsa. Daga nan sallah yai shafa’i da wuturi ya jima yana kai kukansa ma Ubangijinsa a matsayinsa na bawa gajiyayye wanda ya gaza sai abinda Ubangijinsa ya masa.. Sosai ya k’ask’antar da kansa gaban mahaliccinsa yana rok’onsa ya kawo masa d’auki a al’amransa. Daga bisani janyo laptop d’insa yai da zummar bincika wasu files da kwanakin baya yai saving.. Amma gaba d’aya ji yai baida kuzari tamkar dai wanda aka zare ma laka. Ya tura laptop d’in yana mai lumshe idanunsa. Ita kurum yake hangowa cikin k’wayar idanunsa da zuciyarsa.. Memories d’in da sukai sharing a gidan da kuma fita waje da suke da sunan mission shi yaita Yawo a kwanyarsa idanunsa da kuma zuciyarsa. Kaman wanda ya tina wani abu ya mik’e ya nufi drawer d’in da ya aje picture d’in da aka masu a park. Ya k’ura ma hoton ido, su duka biyun murmushi ne saman fuskokinsu amma kana ganin murmushin dake bisa kyakkyawar fuskarta zaka fahimci akan dole takeyi.. A hankali yakai yatsarsa guda yana shafa saman hoton daidai fuskar Sadiya. Labb’ansa ne suka fara motsi, harshensa ya soma furta “Don’t you worry.. I’ll find you.. In sha Allah I’ll.. I promise you..” Ya k’arashe yana mai lumshe idanunsa da sukai matuk’ar masa nauyi. Safeenah kaw koda ta dawo taji d’akinsa a rufe nata d’akin ta koma ta fad’a kan gado tana mai kuma fashewa da wani kukan. Washe gari ma batasan fitarsa ba dan yanda Mu’azzam yai kusan kwana zaune yana sak’e sak’en mafita kan abubuwan da suka taru sukai masa yawa haka Safeenah tai kusan kwana tana aikin kuka itama. Bata wani samu bacci ba sai kusan asuba. Dama sallahn ba wai ya wani d’ad’areta sosai bane musamman sallar asuba wanda zai katse mata baccinta. Sai rana ta fito tangararau take sallarta. Allah ka shiryar damu ka datar damu ta farki mik’akk’iya. Ameen! ** Kana ganin k’wayar idanun Mu’azzam zaka fahimci dare ne mai tsawo ya kasance a garesa kafin wayewar gari. Abinka da Farin mutum nan da nan wahala damuwa ko jin dad’i yake nunawa tattare dasu koda kuwa sunyi k’ok’arin b’oye hakan. Suna zaune a ofishinsu gaba d’aya.. Maleey (In Halee’s voice. Lol) Maleeka idanunta akansa tun shigowarsa Office d’in. Tinanin maganganun Chief ne fal zuciyarta, a b’angare guda kuma ga wani irin kishin Mu’azzam d’in da take.. Ita da taji an sace Sadiya ma addu’a take Allah yasa Danger ya maida shegiya matarsa koma ya kasheta gaba d’aya. Mu’azzam d’in na tsaye gaban Farin allo wanda hotunan mutanen dake da alak’a da case d’in a jajjere anyi linking d’insu gaba d’aya da arrows ko Wanne da matsugunin da aka ajesa duk wanda ya tab’a samun alak’a da case d’in. Mu’azzam ya kuma Jan wata Doguwar arrow daga kan hoton Danger yai cycle, ya zana k’atuwar question mark a cikin cycle d’in kafin ya rubuta B.A.T a saman cycle d’in. Assad ne kawai ya fahimci mai B.A.T ke nufi, hular da suka tsinta ne jiya da dare a wajen saida drugs na Danger. Ita kaw Maleeka zuciyarta ne ya dinga bugawa tana tambayar kanta kodai Mu’azzam yasan da batun BAT ne.? Batakai ga samo amsar tambayar da zuciyarta ke mata ba wayar Mu’azzam d’in ta soma ringing.. Koda gani Danger ne mai kira, nan take yai masu umarni gaba d’aya su shirya tracing Danger da zaran ya d’aga wayar. Kowa ya zama in position. Duban Maleeka da ta zama wata sukuku da Ita yai yana karantar Ta kafin yace “Tap trace location.” Yai mata alama da ido kan computer d’in dake gabanta a d’an tsime kafin ya d’aga wayar. Cikin sauri Maleeka tai k’ok’arin saita kanta tana mai jinjina kai kafin tai abinda ya umarceta. Daga d’aya b’angaren Danger ya soma fad’in.... SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *38* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* “Kar ka b’ata lokacinka trying to trace my location. Dan bazaka tab’a samuna ba.!” Danger yace daga d’aya b’angaren. “What do you want.. Tell me..!” Mu’azzam yace cikin k’ok’arin tsawaita conversation d’insu da Danger. Danger ya dara yayinda Mu’azzam ya dubi su Assad yana son sanin ko sun samu location d’in Danger.. Assad yai masa alama da hannu saura ten seconds yaci gaba da jan Danger da surutu.. “Yarona da kuka kama nake so, ka bani shi na baka matarka in exchange..” Murmusawa Mu’azzam yai kafin yace “You know that’s not possible..” Danger ya jinjina kai yace “Your wife’s life is on the line here Inspector.. Da alama har yanzu baka yarda tana wajena bane.. Amma idan bakayi abinda nake umartanka ba zan zamar da ita tawa yanzu nan.. Nayi duk abinda naga dama da ita..” Ji yake zuciyarsa na wani irin tafarfasa, ga gumi dake tsartsafo masa “Don’t you dare.!” Ya fad’i cikin tsnanin karaji yana mai buga teburin gabansa. Danger ya shek’e da dariya kafin yace “Da alama har yanzu baka yarda matarka tana hannu na ba.. But let me put her through maybe zaka yarda..” Kukan Sadiya Mu’azzam ya jiyo tana fad’in “Please don’t.. Don’t hurt me please.. Have mercy dan Allah..”
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243