Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 218

Chapter 218

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

D’an mahaifina.. Mahaifina ya rasu bai sani ba ko ta haihu ko bata haihu ba.. Inne kan wane dalili.. Dukiya.? Wann gadon da mahaifina zai bari.. Kan haka ne kika cutar da wata kika hanata zaman gidanki..?!” Kuka yaci k’arfin Sa yayinda Inne ma ke kuka.. Kuka take tana girgiza masa kai tana fad’in “Sharrin zuciya ne.. Ka yafe mun D’ana wllhi nayi nadama kuma nayi danasani mai tarin yawa.. Kuma nayi alk’awarin sadaukar da sauran rayuwana ga tuba da bautan Allah had’ida hidimta ma Al’umma... Bansan yanda zan samu Harira ba wllhi da na bita na rok’i yafiyarta..” Girgiza kai yake yana duban Inne hawaye na gangaro masa “Kin aikata mugun abu Inne.. Idan akan dukiyar mahaifina kika aikata haka ki sani bana buk’atar wann dukiyar.. Zanyi sadaukarwa da wann dukiyar... Sann zan d’auki iyalaina muyi nesa da nan Inne.. Bazan iya ba.. Bazan iya ci gaba da zama a nan ba..!” Yana maganan hawaye na gangaro masa yana girgiza kai. Inne na hawaye Ta kamo hannayensa “Kai hak’uri d’ana kar ka tafi ka barni.. Dan Allah ka zauna.” Ya girgiza mata kai kad’an kafin yace “Na riga na tsara hakan Inne.. Zanyita rok’ar miki Ubangiji ya yafe miki.. Kinsan Maiyasa..? Sabida ke mahaifiyata ce.. Amma zan d’auke iyalaina daga nan zamu tafi da nisa.. Allah ya yafe miki Inne..!” Yana mik’ewa ya fice ya bar Inne wajen tana kuka had’ida nadaman abinda Ta aikata a baya. Zai wuce company ya had’uda Marwan, suka jera suna tattaunawa. Marwan ya kula da yanda jikin D’anuwan nasa yake a mace, kaman dai wani abu na damunsa. Ya tsaresa da tambayar meke damunsa. Abubakar ya murmusa kafin ya dafa kafad’an Marwan yace “D’anuwana nasan dik cikinmu ka fimu zuciya mai taushi.. Zanso na bar maka amanan ahalinmu a bayana.. Ka kular mana da ahalinmu kar ka bari ahalinmu ya rushe..” Marwan ya murmusa kad’an yana duban D’anuwan nasa kafin ya girgiza kai yace “Kana nan Hamma kuma zamu kula da bayan Baffah tare.. Ka tuna kullum wasiyan Baffah a garemu shine mu so junanmu mu zama tsintsiya mad’auri d’aya sann mu kula da kasuwancin Ahalinmu..” Abubakar ya murmusa yana hango Musaddiq takwaransa da kuma Mu’azzam da suketa shawagi suna wasan Cop and bad guys a cikin fad’in Gidan gonan.. Lokaci guda ya saki murmushi kafin yace “Mu’azzam D’ansanda yake mafarkin zama Ina fata Takwarana ya gaji mahaifinsa wajen aiki tuk’uru kaman dai yanda kake Marwan ya k’arashe yana duban Musaddiq murmushi saman fuskarsa. Lokaci guda ya k’arada “Allah ya masu albarka” Marwan ya murmusa kad’an kafin yace “Ameen Hamma..” Sai karantar D’anuwan nasa yake yana ganin kaman wani abu ke d’awainiya dashi. Abubakar ya d’an murmusa kafin yace “Zanje Factory yanzu.. Akwai abubuwa da dama da nake so mu tattauna Marwan.. Allah yasa lokaci ya ara mana kansa.” Marwan ya murmusa kafin ya jinjina masa kai kad’an yace “Allah ya kaimu Hamma.. A dawo lafiya..” Har Abubakar yasa kai zai tafi sai kuma ya juyo ya dubi Marwan yace “Idan baka komai anjima ka sameni a company sai mu tattauna..” Marwan ya jinjina kai kad’an yace “Ba matsala zan sameka anjima a company in sha Allah..” Suka sakar ma juna murmushi kafin Abubakar ya dawo da baya ya d’an rungumi D’anuwan nasa.. Su duka biyu suna duban juna cikeda k’auna. Abubuwan da Abubakar yake yanda kasan mai sallama da D’anuwan nasa. Koda yake yai k’udirin zai tattara iyalansa su tafi bayan abinda yaji Inne Ta aikata wa matan mahaifinsu. Bazai iya sanar da D’anuwansa ga abinda ya faru ba sann bazai iya sanar dashi kai tsaye cewa zai tafi da nisa ba sabida yasan irin k’aunan dake tsakaninsa da D’anuwansa. Salman dake tsaye daga can yana hangensu jinjina kai yai yana sakin huci.. Ya jima da sanin ‘Yanuwan basa wani sonsa, waresa suke kansu su biyu a had’e.. Yai k’wafa cikin zuciyarsa kafin ya shige Mota yabi bayan Abubakar da ya nufi Factory. Marwan ciki Gida ya nufa.. A hanyarsa na komawa cikin gida ya hangota.. Zuciyarsa yai wani irin tsinkewa.. Yai tsaye yana hangeta ba tareda yasan ya aikata hakan ba. Tana tsaye kusan wani saniya tana rik’e da d’iyarta Ikram tana shafasa hannun d’iyar nata jikin saniyar murmushi saman fuskarta sai wasa ma Ikram d’in take sunata murmushi gwanin ban sha’awa. Kasa janye idanunsa yai ga wane irin rauni da ya cika idanun nasa.. Ya dinga tina sanda suka tsinceta da yanda ya kwashe sauran kwanakinsa a makaranta yana lissafin yanda zai dawo ya gina soyayyarsa mai tsafta cikin zuciyarta. Tinawa da haramcin abinda yake aikatawa ya sanyasa saurin janye idanunsa ya janye jikinsa ya nufi cikin gida yana istigfar. Hajara dake lab’e akan idanunta komai ya faru.. Taga yanda mijinta yai tsaye yana kallon Nuratu sann ya shige cikin sauri kaman wanda ya tina wani abu.. Zuciyarta ya buga kardai Nuratu ce matar da Ta dasashe hasken Zuciyar mijinta.. Kar dai Itace wann Hasken da yace ta mutu tareda zuciyarsa.. Lallai kuwa idan haka ne ya zama dole Ta d’au mataki.. Ta wuce fuuu ta nufi cikin gida.. Saidai tana shiga ta hangi Marwan saman sallaya hannayensa biyu a sama yana rok’on Allah ya shiga al’amarinsa ya tsare masa zuciyarsa ya kareta daga sharrin shaid’an ya kuma basa ikon cin duk jarabawar da zai jarabcesa dashi.. A addu’o’insa na k’arshe ne Ta tabbata Nuratu dai itace wann matar da tasa Ta rayu da mijinta kaman hoto ko gunki.. Bata zaci matar da Ta kashe hasken fitilar Zuciyar mijinta tana raye ba.. Dama ta d’au alwashin gano wacece wann matar.. Lallai ya zama dole Ta taka ma hakan birki.. Meye abinyi..? Ta tambayi kanta..! Ta soma tinanin neman mafita. Tana ganinsa ya shirya tsaf, kaman ko yaushe babu wani walwala yake sanar da ita zaije Company ya sami D’anuwansa. Ta murmusa tace dashi a dawo lafiya. Sai girgiza k’afa take tana tinanin abin yi har ya fice.. Kafin hutunsu ya k’are a garin ya zama dole Ta fasa komai kowa yaji.. Kowa yasan Marwan son matar D’anuwansa ya hanasa samun natsuwa da nasa iyalin.. Tasan idan Abubakar yaji haka dole ya d’au tsartsauran mataki kan D’anuwan nasa.. Da wann tunanin ta yanke shawarin taje har Factory d’in Ta sanar da Abubakar a gaban Marwan d’in cewa K’aninsa na son matarsa. Allah Sa idan ta fad’I haka Abubakar ya d’auki matarsa suyi nesa yanda babu mai K’ara ganinsu cikinsu. ** A can Factory kuwa Salman ya tasa Abubakar gaba, Ta yanda yake shiga ba Ta nan yake fita ba.. “Ka handame mana dukiya ka hanani sukuni ka hanani girma cikin company..Toh mai kake nufi kenan..?” Tinda ya soma magana Abubakar kai tankasa ba, yanata rubutu cikin wata doguwar Takarda... Har ya gama ya saka hannu ya rufe envelope d’in ya rubuta BAT a saman takardan. Salman ya dubesa ya dubi doguwar takardan kafin yace “Meye kuma wann.. Wane kutungwilar zakai da dukiyar mahaifinmu.?” Murmushi Abubakar ya sakar masa kafin yace “Nawa kason ne a cikin nan..” Salman yace “Ban gane ba..” Murmusawa Abubakar ya kumayi kafin yace “Zan tafi da nisa.. Zan bar maka abinda kake mafarkin samu Wato shugabancin wann company... Ka kwantar da hankalinka Salman.. Kaga dukiyata dake cikin nan a rubuce bana son ko k’wandala.. Hasalima zanyi sadaukarwa

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});