Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 219

Chapter 219

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ne da ita.. Ka fahimta.” Salman ya murmusa irinta rainin hankali kafin yace “Ma waye zaka raina ma hankali..? Waye baya son dukiya.. Iyalanka mai zaka bar masu idan ka sadaukar da maka dukiyar..?” “Zan nema masu da nawa gumin.. Amma wann bama so dani dasu..!” Ya k’arashe yana d’ago takardan da ya rubuta BAT yana nunawa a fuskar Salman. Salman ya girgiza kai yace meye hakan ke nufi mai ka rubuta. Abubakar ya dubi haruffan kafin ya murmusa yace “Bet Agreement Transaction.” Ka gamsu. Salman yai tsaye cak yana duban takardan sai kuma yace “Toh amma ma waye zaka sadaukar da dukiyarka haka kawai..?” Murmushi yai kafin yace “Wann ba hurumin ka bane D’anuwana.” Dik tattaunawar da ake Hajara na bayan window tana sauraronsu tana lek’ensu dan ta riga Marwan isowa company da shike shi Marwan ya biya wani wajen. Tana gani Abubakar ya janyo drawer ya tura Envelope d’in ciki, Salman yaci gaba da sa’insa da D’anuwan nasa yana fad’in kar dai dukiyar ahalinsu ya tattara zai handame dan shi sam bai yarda dashi ba.. Ana a haka Abubakar ya K’araso sai bai ya tsaya daga waiting shiga ba sabida yanda ya sinkayo muryar Salman ta yanda yake shiga ba ta nan yake fita ba. Har cewa yake Abubakar ya rubuta ya ajiye Sai ya d’ale wann kujeran da yake bisa idan sunansa Salman Gamji. Zai fice kenan ya hangi Marwan ya had’a tagumi yana zaune.. Tsaki yai kafin yasa kai ya wuce. Marwan ya shigo ya sami D’anuwan nasa ya basa hak’uri kan abinda Salman yai masa.. Sai kuma ya mik’e yana fad’in “Hamma bazai yuwu a k’yale Salman ya dinga maka abinda yaga dama ba.. Zan fita yanzu nabi bayansa.. Zan masa magana.. Abin nasa is getting out of hand..” Abubakar yai yunk’urin dakatar dashi amma sai Marwan ya girgiza kai dan ransa ya b’aci da ganin irin abinda D’anuwan nasu keyi ma Hammansu.. Cikin sauri yasa kai ya fice yabi bayan Salman ko zai cimmasa. Har lokacin Hajara na mak’ale bayan window. Abubakar ya furzar da huci ya janyo drawer d’in yana kuma kallon takardan BAT.. Cikin zuciyarsa yake furta ‘Haka shine daidai.. Kaman yanda ya sanar da matarsa zai nemo wann mutumin da duk abinda ya mallaka zai haka.. Hasalima bayan abinda yaji Inne ta aikata yaji gaba d’aya duniya da abinda ke cikinta ya fita ransa.. Baison komai face ahalinsa.’ Ya sauk’e ajiyan zuciya kafin ya tura hoton cikin envelope d’in ya saka envelope d’in cikin drawer d’in kafin ya maida ya rufe. A haka ya mik’e ya nufi yanda kayan shiga d’akin k’ank’ara yake ya shirya tsaf dan yana so ya shiga yai ban kwana da Companyn nasu. Yana shigewa Hajara ta fito daga mab’oyarta tana tinani.. Shin ta samesa ta sanar dashi abinda ya kawo Ta ne ko kuwa.. Toh amma ga takardan da ya rubuta zai sadaukar da dukiyarsa.. Shin ba gwara ta d’auki wann takardan ba Ta kulle Abubakar Gamji a cikin d’akin.. Idan ya mutu shikenan tasan dole Nuratu zata fice daga rayuwarsu ta koma yanda ta fito.. Ga dukiyarsa ta samu gashi Nuratu zata fice daga rayuwarta. Shikenan Ta jefi tsintsu biyu da Dutse d’aya. Ta saki murmushi cikeda jin dad’i lokaci guda ta soma waige waige ta k’arasa k’ofar D’akin K’ank’ara da Abubakar ke ciki.. Lokaci guda Ta janyo k’ofar Ta rufe kirif.. Tana jin sanda ya soma k’araso yana buga k’ofar yana neman d’auki amma sai ta saki dariya tana juya envelope d’in BAT dake rik’e cikin hannunta. lokaci guda take duban Envelope d’in tana furta BAT a fili.. Sai ta tuna lokacin da Abubakar ke sanar da Salman takarda ce ta Yarjejeniya. Ta kuma sakin murmushi tana fad’in “Dukiyar ya zama nawa ni Hajara.. Sann wann shegiyar matar zata tafi can da nisa tinda babu mijinta babu sauran zaman da zatai..” Ta kuma sakin murmushi kafin Ta nannad’e takardan Ta tura cikin rigarta ta fice. Allahu Akbar wann shine sanadin mutuwar Abubakar Gamji. Hankula suka tashi, kowa na jimami, babu kaman Inne wacce tattaunawarsu na k’arshe da D’an nata bai mata dad’i ba.. Abubakar yaji Bak’in aikin da Ta aikata.. Allah sarki yayi k’udirin tafiya ya barsu ashe tafiya mai gaba d’aya zaiyi.. Ta d’au alwashin kular masa da bayansa, Ta d’au alwashin matarsa Nuratu bazata fice daga cikin iyalansu ba dan dama ita d’in batada kowa sai su.. Da wann k’udiri na Inne bayan Nuratu Ta ida takaba Ta bijiro ma Marwan da auren Nuratu. Hankalin Marwan ya tashi sai yake ganin kaman amanan D’anuwansa zaici idan ya auri Nuratu.. Toh amma saidai babu yanda ya iya haka Inne tace dole ya auri Nuratu ya kula da bayan Abubakar.. Domin Nuratu batada kowa dama sai su d’in.. Sai kuma ya tuna tatyaunawarsu na k’arshe da Abubakar d’in yanda yake ce masa ya kula da ahalinsu ko bayan baya nan.. Allah sarki ashe a ranan zai tafi ya bar duniya.. Basu samu sunyi tattaunawan da yace zasuyi ba.. Ko akan menene Allah masani.. Marwan ya shiga tashin hankali sosai da rashin D’anuwansa kuma amini a garesa. Nan ya amince da auren Nuratu sabida alk’awarin da ya d’auka amma dikda haka sai yana ganin kaman cin amana ne.. Inne taita masa nasiha cewa ba haramun a ciki dan ya auri matar D’anuwansa da ya rasu sann ya kular masa da yaransa.. Rufin asirin ahalinsu kenan. Koda batun auren ya riski Hajara tashin hankali Ta shiga maras misaltuwa duba da cewa Ta kashe mijin Nuratu ne dan Nuratu Ta fice daga rayuwarsu.. Batasan cewa mutuwarsa ba komai zai k’ara mata ba face kusanci da Nuratu.. Wllhi wllhi bazata tab’a bari hakan Ta kasance ba.. Wllhi idan Nuratu tasa k’afa Ta shigo mata gida Toh kuwa Tabbas gidanta GIDAN ARO ne a wajen Nuratu.. Sai ta fice ta bar mata gida.. Aka d’aura auren Nuratu da Marwan hankalin Hajara duk baya jikinta, batai tariya ba auren kawai aka d’aura.. Wani ikon Allah tinda akai auren sai taga kaman am canza Marwan.. Ya fara sakewa da Ita har hira suke.. Abubuwan da a baya baya mata su ya shiga mata su.. Takaicin duniya ya cika Hajara.. Ganin Ta kwashe shekaru tana mafarkin ya bata irin wann rayuwar da take so bai bata ba saida Nuratu Ta zama matarsa.. Da tasan haka ne da bata kashe mijin Nuratu ba.. Sann yanzu idan Ta kashe Nuratu Ta kula Zuciyar mijinta zata k’ara kashewa a karo na biyu bayan Allah ya kuma raya Zuciyar kaman yanda take mafarki.. Da wann tunanin ta tafi gidan k’awarta Hajiya Faty suka tsara zuwa gidan Boka kan ranan da za’a kawo Nuratu gidan a tura mata bak’in Shaid’ani ya maye gurbin Marwan a wajen Nuratu.. Hakan kuwa akai.. Boka yai ture ma Nuratu had’ari ya samesu.. Driver da wata goggon su Marwan da zata mata rakiya zuwa Abuja suka mutu, Nuratu Ita kad’ai tai rai sann tinda tai had’arin ta kwanta jinya komai sai an mata.. Kula da Hajara ke bawa Nuratu yasa ta k’ara samun girma a Zuciyar Marwan, nan Hajara ta datse damtse ta d’aura d’amaran kula da Zuciyar Marwan Wato Nuratu.. Saidai duk kula da take bata hakan baisa Ta fasa sanar da ita Abubuwa masu zafi ba Dikda kuwa cewa tana

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});