Chapter 222
Chapter 222
Mommy Ta murmusa tana goge k’wallan da suka ciwo idanunta tace “Na gode K’warai Ikram.. Allah shi miki albarka.” Shiru Ikram tai jikinta dik a sanyaye ba tareda Ta iya cewa komai ba. Ko da zataje wnn location d’in gaba d’aya hankalinta bai kwanta. Bataso tai disappointing Mommy dan sosai take ganin k’imarta da girmanta, dole ta aikata abinda Mommy ta umarceta koda bata so.. Da wann tunani ta tsaida zuciyarta kuma Mommy tace kar ta tafi da driver ta shiga cab tinda abin nasu ‘yar sirri ne. Hakan yasa tai kiran Musaddiq dan Allah ya gani tsoro take. Mommy na hankalce da Ita, Ta kula hankalin yarinyar bai kwanta ba. Aiko Musaddiq na isa da kad’an Sagir ya k’araso, sanda Sagir ya k’araso Musaddiq ya fad’i wajen tamkar sumamme Ikram nata kiran sunansa tana fad’in ya tashi su gudu dan Ta fara tsoron wajen. Amma inaa Musaddiq baima San duniyar da yake ba tamkar sumamme tamkar mai bacci. Sagir ya k’araso yana Washe baki “What do we have here..” Ya fad’i yana wani shafe baki. Ikram taci gaba da jijjiga Musaddiq tana fad’in ya tashi. Sagir yaci gaba da matsowa Ikram na hawaye ta shiga jada baya tana girgiza kai “Please don’t hurt me.. Just stay back.. Don’t come near me..!” Bai fasa matsowa yana sakin muguwar murmushi ba. Cikin kuka take waige waige tana furta “Mommy please help me.. Mommy..Mommy..!” Daidai lokacin Sagir ya cimmata.. Ta soma kiciniya tana kiran sunan Musaddiq dake kwance kan ya tashi ya taimaketa.. Inaa babu abinda ya canza.. Tai k’arfin halin gantsara masa cizo a hannu take ya d’auketa da jahilar mari wanda saida yasa Ta zube k’asa.. Kuka take tana rarrafawa alamun neman hanyar tsira.. Sagir ya shiga janyota a k’asa yana kuma kai mata wasu marin.. Abin tausayi abin tashin hankali.. Babu imani ya rabata da mutuncinta ya mata wulak’anci mafi muni.. Daidai lokacin Danger ya k’araso ya tadda Musaddiq kwance gefe ga Ikram tamkar maras numfashi ga Sagir tsaye gefe yana wani Washe baki. Danger ya k’arasa ya shiga kai masa duka yana fad’in “That’s not the plan you Bastard.. Mai ka aikata..?” Sagir na dariya yake fad’in “She’s going to die anyway.. So kafin ta mutu gwara na rage zafi da ita.. She’s beautiful, after all.” Danger ya ciro bindiga ya saita Sagir dashi kan kace mai ya d’ana masa harsashi. Daidai nan Mommy ta k’araso dan dama jikinta ya bata Ikram zata iya kiran wani ta nemi taimako musamman Musaddiq. Nan ta tarar da abinda ke faruwa. Sanda taga Ikram dafe k’irjinta tai tace “Muttaqa ba haka mukai ba.. Maiyasa ka mata fyade.?” Danger yace “Kinsan a tsarina babu mace.. Bani na aikata ba kuma wanda ya aikata na aikasa barzahu.. Itama yanzu sai mu aikata..” Ya k’arashe yana saitata da bindiga. Mommy tai saurin dakatar dashi kafin ta isa kan Ikram dake fidda numfashi da k’yar. Ta dubeta hawaye na fitowa daga idanun Mommy, lokaci guda take shafa sumar Ikram “Watak’ila da baki faye shishigi da San bin diddigin al’amara ba da hakan bai faru dake ba. Zanyi kewarki Ikram... Kuma zan sanar da nakasasshiyar uwarki ga abinda ya sameki..” Idanun Ikram a lumshe hawaye na fitowa daga idanunta Mommy taci gaba da fad’in “Mahaifiyarki ta k’untata min da yawa Ikram.. Mutuwa kad’ai ya mata sassauci gwara ta cazga bak’in cikin rayuwa.. Zan kasheki da hannuna kaman yanda na kashe mahaifinki..” Daidai lokacin Ikram ta Ware lumsassun idanunta ta sauk’esu kan Mommy dake rik’e da bindiga tayi pointing d’inta. A hankali ta kuma lumshe idanun nata hawaye suka kuma gangaro mata.. Mommy na cazgan kuka ta d’ana mata harsashi tau! Ta kasheta. Gefe ta koma tana kuka sosai kafin Danger ya k’aradu yana fad’in “Gawarwaki guda biyu.. How do we get rid of the bodies..?” Mommy tace “Mu k’onasu ta yanda bazaa gane ba.” Danger ya girgiza kai yace “Yayanta D’ansanda ne kuma one of their best agents, nayi imani idan mun Had’iye gawarwakin nan ne Sai ya gano mu.. Abun yi kawai mu saka bindigar cikin hannun Sagir.. Kinga shikenan zai zamana Sagir shi ya kasheta bayan ya mata fyad’e sann ya kashe kansa. Babu sauran zargi.” Mommy tai saurin jinjina kai kafin ta juyo ta dubi Musaddiq dake kwance “Ni zan kula da Musaddiq kai ka k’arasa sauran aikin.” Danger ya jinjina mata kai sukai duk yanda suka tsara. Hular Musaddiq da ya fad’i a wajen Danger ya d’auka yana murmushi “Hular nephew d’ina..” Ya kuma murmusawa kafin ya saka hular akansa. Wann shine dalilin da hular Musaddiq ya isa hannun Danger har Mu’azzam ya tsinci hular a business location d’in Danger. Wad’ann sune abubuwan da suka faru a baya. Tashin hankula da duk wani k’ulle k’ullen da suka wakana. Allah ka rabamu da sharrin son zuciya. Ka shiga tsakanin na gari da mugu a ko Ina... _CIGABAN LABARI_ Banda sautin fitan kuka babu abinda kake iyaji a parlorn bayan Mommy ta bada labarin duk abubuwan muguntar da Ta aikata. Inne ma na hawaye take furta “Inaji duk laifina ne.. Laifi d’aya ne tak da na aikata Allah ya jarabceni da samun sirka irinki a ahalina Hajara.. Kin tarwatsa min ahali.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un.. Hakkin rayuka biyu da na d’auka Harira da abinda ke cikinta kin kashe rayuka biyu a ahalina.. Kin kashe D’ana Habubakar sann kika kashe jikata Ikram.. Kaico na Kaicon son zuciya.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un..! Ku yafe mun ku yafeni laifin duk nawa ne ya shafeku..!” Ta k’arashe tana dafe k’irjinta cikin wane irin yanayi hawaye na kuma gangaro mata.. Uncle Salman ma hawaye yake furta “Ashe kece kika kashe D’anuwanmu kike yunk’urin d’aura laifin akanmu.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un.. Ban tab’a danasanin son abin duniya irin yau ba.. Ban tab’a ji duniya da abinda ke cikinta Sun fita akaina irin yau ba.. Ashe ni da Shemau shashashai kika d’aukemu.. Hasbunallahu wa ni’imal wakil.. Allah mun tuba.. Allah kad’ai shi zai maganin azzaluma irinki Hajara.!” Ya k’arashe cikin rawar murya irinta mai kuka. Daddy kam kasa motsawa yana jin kukan ma ya d’auke masa abubuwan da matarsa Ta aikata ne ko kuwa abinda mahaifiyarsu ta aikata ne zaima kuka... Wann wane irin tashin hankali ne wanda tinanin bazai iya lissafinsa ba..Shin wace irin duniya muke rayuwa ciki da son kai da abin duniya suka rufewa mutane ido har suke mance cewa gidan duniyar nan da suke zaune cikinta bafa matabbata bace GIDAN ARO ne da dik daren dad’ewa zaka tafi ka barta kuma kaje gidanka na gaskiya ka tarar da abinda ka shuka.. Ya Allah ka bamu ikon shuka alkhairi.. Ka kuma bamu ikon cin jarabawar da zaka jarabcemu da ita.. Ya Allah ka rabamu da mummunan k’addara.. Babu abinda Zuciyar Daddy ke iya ambaton sai sunan Allah. Aunty Nuratu dake duk’e gaban Mommy hawaye kwance saman fuskarta, Ta d’ago tana dubanta “Kwantar dani da kikai tsawon shekaru bai d’aga mun hankali kaman abinda kika aikatawa Ikram da mijina ba.. Allah shi kad’ai zai miki hukunci Hajara.. Na barki dashi yayi ikonsa akanki Hajara.” Mommy kuka yayinda har lokacin kan Mu’azzam ke kife.. Wai dama duk tsawon lokacin nan da ya kwashe yana bincike yana aikin D’ansanda ashe gasunk’umar ‘yartaddan tana nan cikin gidansu har yana kiranta da Mommy..
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243