Chapter 57
Chapter 57
Isyaku. Over ya d’ago mata ledar kud’i yana nuna mata kafin yace “Tin yaushe muka cika aiki.. Amma saidai ‘yansanda sun biyomu sanda muka d’aukesa..” Tabawa Ta zaro idanu waje tana dafe k’irji “Ince baku sakamu cikin matsala ba.. Allah yasa babu wanda yaga fuskokinku..” Over ya dara irinta basawa yace “Haba Over da yaransa ai ba na wasa bane. Mun cika aiki yanda ya kamata. Mun amshe miki kud’ad’en Uwar Daba.. Amma Uwar Daba ina kika samo bindigar da kika bamu ne..? Kodai safaran makamai kike ne.!” Tabawa Ta buge bakinsa tana fad’in “Kai over koda wasa kar na sake ji ka fad’I kalaman nan.. Bani bindigar ta k’arashe tana fuzge bindigar ta nad’eta cikin bak’in k’yalle. Lokaci guda kuma idanunta suka sauk’a kan hannun over dake rungume da ledar kud’in ta dara cikeda jin dad’I tana mai amshe kud’ad’en hannun Over, ta d’an tsakuro wani abu Ta basu tace su fara somin tab’i da wannan “Aikinku yayi kyau Over.. Sai mun had’e sauran bayanin.” Ta k’arashe tana rungume kud’ad’en. Over yace “Baji uwarmu Ta daba.. zamu had’e ai.. Ya toh Baabaa mu Ware mana..!” Ya k’arashe yana duban abokan nasa. Lokaci guda suka fice suna tangad’i irin yanda ‘yan maye suke. Suna ficewa Tabawa ta murmusa hannayenta biyu rik’eda kud’ad’en da ta dafe a ranan, d’aya hannun bashin Ta ne da Angon Sadiya ya biya, d’aya hannun kuwa kud’in Alhaji Isyaku ne data tura su Over suka sato mata. A fili take furta “Alhaji Isyaku kenan abokin k’ullawa da warwarewa.. Da Tabawa kake zancen.. Wanda baiyi sharan masallaci ba dama zaiyi na Kasuwa. Baka auri yarinyar ba kuma naci kud’inka naci banza.! Na jefi tsuntsu biyu da Dutse guda.” Ta k’arashe tana mai fashewa da dariya. ** Umma da Sadiya na zaune Umma tana mata fad’an ta tashi taci wani abu idan ba kashe kanta take son yi ba, Su rungumi k’addara Su fawwala wa Ubangiji lamarinsu. Yana sane dasu yake aiko masu jarabawa daki daki.. Tai k’ok’arin cin jarabawar kar tai ma rahamarsa butulci. Da k’yar Sadiya ta mik’e ta zauna Umma ta zuba mata paten dankalin hausar ta d’an soma tsakura kenan suka jiyo ana kwankwasa k’ofar gidan. Suka dubi juna a tare itada Umma suna kuma duban lokaci, agogo ya nuna k’arfe 8:30 na dare. Umma ce ta d’an soma k’ok’arin mik’ewa da dafe dafe dan itama k’afar nata bai warke ba. Sadiya ta dubeta taga yanda take k’ok’arin tashi da k’yar. Lokaci guda ta girgiza kai tace “A’a Umma zan duba.” Umma tace “Anya zaki iya kuwa.? Kiga fah kaman jiri zai kifaki.” Sadiya ta mik’e da k’yar tana fad’in “Babu komai Umma zan iya.” A haka ta nufo tsakar gidan tana tafe da k’yar tana dafa bango dan mugun juwa ke k’ok’arin kaita k’asa. koda Ta bud’e k’ofar da tsananin mamaki take duban wanda ke bugun k’ofar. “You.!!” Ta furta zuciyarta na wane irin tsinkewa idanunta suna kuma firfitowa waje. Lokaci guda kalaman Malam Liman ya soma dawo mata, sunan mutumin da aka aura masa ita.. Rawar da jikinta yake ya k’aru.. Babu shiri cikin tsananin tsoro da firgici ta soma k’ok’arin maida k’ofar zata rufe saidai kafin tai wani aune ya saka hannunsa guda ya tare k’ofar. D’aya hannun nasa yai amfani da ya damk’o arms d’inta yana fad’in “Don’t you dare try that.!” Su duka biyun huci suke suna duban juna, fuskokinsu dab da juna suna iya jin fucin numfashin junansu babu kaman Sadiya da take ji zafin jikinta na k’aruwa tin sanda ya kamota. Lokaci guda Mu’azzam yaci gaba da fad’in “You’re coming with me, wether you like it or not.!” Cikin tsananin huci itama take dubansa, lokaci guda taji Ta tattaro duk strength d’in da ya rage mata “I’m not going anywhere with you.. Kai baka isa ka tilasta min ba.. I’m not your wife and I’ll never be..!” Ta fad’i tana kiciniyar k’wace jikinta daga rik’on da yai mata. Da k’arfi take k’ok’arin turasa tana fad’in “Let go.. let me go.. Ka sake ni nace ko kuma na kira maka ‘Yansanda.!” Murmushi wannan karon ya sakar mata yana kallon yanda take kokawan k’wace kanta daga rik’on da yai mata wanda da hannu guda kurum yai hakan “Go ahead and call the police.. Let’s see waye yakeda bayanan da zaima ‘Yansanda.. For as far as I know ban aikata wani abu illegal ba.. On the contrary..” Wannan karon matso da fuskar yake sosai kusan nata kafin ya manna bakinsa saitin kunnenta guda yace “Don’t you think I should report you instead.? Sabida nayi wasting kud’ad’en da a garbage like you bata cancanta ba.!” Wannan karon sosai bugun zuciyarta ya k’aru k’walla masu zafi suka ciko idanunta.. Batasan sanda wani irin k’arfi yazo mata ba, ta turasa baya da duka k’arfinta.. Hawaye ne ke gangaro mata sanda ta shiga nunasa da yatsa “You stay away from me.. Kar ka sake zuwa nan..” Kuka ya hanata ci gaba da magana. Daidai lokacin Umma Ta k’araso dan taji shirun Sadiyar yayi yawa. Da mamaki Umma ke duban Mu’azzam dake tsaye cikin tsananin tsimewa yana duban Sadiya dake kuka.. Umma tana k’arasowa Sadiya ta k’arasa ta rungumeta tana kuka “Umma kice ya tafi dan Allah.. Umma kar ki bari ya d’aukeni..” “Unfortunately, I’m not leaving this place without my wife..!” Suka sinkayo muryar Mu’azzam na fad’in haka cikin dakewa. Jikin Umma yai sanyi, musamman da ta tina cewa shid’in Wai mijin Sadiya ne sannan a shari’ance yanada cikakken iko akanta. Umma na hawaye take dubansa “Dan Allah kayi hak’uri abi komai a sannu.. Dan Allah na rok’eka..” Gyara tsayuwarsa yana duban Umma wannan karon “Tell your Daughter to come with me willingly.. Or else..” Katsesa Sadiya tai cikin huci “Or else what.. What are you going to do Mr Inspector.? Zaka janyoni da k’arfi ne ko zaka sanyani tafiya gidanka da k’arfi ne..!” Wannan karon bai kuma tsayawa sauraronta ba ya k’arasa ya shiga janyota, Umma tana kuka tana rok’onsa yai hak’uri ayi magana cikin natsuwa amma kaman cewa take yaci gaba da janye Sadiyar.. Sadiya na kuka tak’i sakin Ummanta Mu’azzam bai fasa janyeta ba. Kuka take tana fad’in “Umma dan Allah karki barshi ya tafi dani.. Umma ki taimakeni.. Kar ki barshi ya d’aukeni...!” Muryarta ne ya katse sakamakon sakewa da jikinta yai ta zube cikin hannunsa sumammiya.. Umma ta rarrafo da k’yar tana jijjiga ‘yarta tana ambato sunanta shiru bata tashi ba.. Babu shiri ta mik’e da k’yar ta tafi kawo ruwa dan ta zuba mata.. Saidai Umma na mik’ewa Mu’azzam ya sunkumeta cikin hannunsa...Daga haka Sa kai yai ya fice daga gidan d’aukeda Sadiyar cikin hannunsa. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *24* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Assad da fitowarsa kenan daga layin gidan Alhaji Isyaku bayan ya maidasa gida nan ya hango bayan motar Mu’azzam tana ficewa daga layin. Mamaki ya cika Assad mai ya kawo Mu’azzam nan kuma.? Shi zai iya cewa yama mance Wai Mu’azzam d’in ya auri Sadiya. Juyawa yai ya dubi lungun gidansu Sadiya nan ya hango Umma ta fito tana kuka tana ambato sunan Sadiyar.. Babu shiri Assad ya nufota.. Tambayarta ya soma abindake faruwa. Cikin zuban hawaye Umma ke sanar dashi dik abinda ya faru tin daga zuwan Mu’azzam har d’auke Sadiyar da yai. Dan ta gane
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243