Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 92

Chapter 92

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Sir.. I’ll be fine..” D’an tab’e baki yai kad’an kafin ya jinjina kai yai masa fatan samun lafiya ya nufi cikin gidan. Yana shigewa Patrick ya zame hularsa ya d’aura duka hannayensa biyu akai yana fad’in “You are a dead man Patrick.!” Mu’azzam kaw yana shiga gidan bai tsaya nemanta ba dan yasan bazai wuce tana cikin d’aki ba. Kai tsaye nasa d’akin ya shige ya soma rage kayan jikinsa, Cak ya dakata da abinda yake yana duban saman gadon yana tuna abubuwan da suka faru daren jiya. Murmushi ne yaji yana kufce masa, duk zafin kan da ya kwaso a waje sai yana jin kaman dai zafin kan yana yayewa a hankali, zuciyarsa tai masa wasai ba tareda yasan dalili ba. Ya kuma sakin murmushi yana d’an girgiza kansa kad’an, lokaci guda ya fad’a bathroom yayo wanka. Ya fito yana goge sumarsa nan ya hangi takardan da yai mata rubutu gefen bedside. A hankali ya isa ya d’auki takardan yana dubawa. Wani abu ne yaji ya tsaya masa a k’irji a sanda ya soma karanta abinda ke cikin takardan. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *35* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Girgiza kai ya shiga yi yana furtawa a hankali “This is not happening.. No.. No.. Mai yarinyar nan ta aikata kuma yanzu.?” Cikin sauri yai jifa da takardan, a gurguji ya shirya cikin jallabiya ruwan toka kafin ya soma bincikata cikin gidan, babu ita babu alamunta hakan yasa ya nufo k’asa babu shiri. Patrick yana jin yanda Ogan nasa ke kiran sunansa cikin tsananin amo da gwab’in murya yasan mai aukuwa ya auku. “Where.. is my wife.?!” Ya tambaya yana duban Patrick daketa faman rabe raben idanu yana girgiza kai. “I ask you a question Patrick. Where is my wife.. Ina matata..?” Patrick yaci gaba da girgiza kai gumi na k’eto masa “Sir.. Sir.. Ehm..” Katsesa Mu’azzam yai da fad’in “Patrick, I’m at the edge of my patience.. Kar ka bari kaga other side d’ina.. Now you tell me. Where the hell is my Wife.?” Ya k’arashe idanunsa tar kan Patrick. “I’m afraid she’s not here, Sir...” Ya girgiza kai yace “What do you mean she’s not here..?” Patrick yace “Ta aikeni na sayo mata magani na dawo na tadda bata nan,I.. I’m sorry Sir..” Girgiza kai Mu’azzam keyi yana dubansa cikin tsananin tashin hankali “Aikinka ne sayo mata magani..? I thought I told you kar kaje ko Ina without informing me first.. What have you done now Patrick.?!” Ya girgiza kai yana duban k’asa “Sir I tried calling you but I couldn’t reach you..” Lumshe idanunsa Mu’azzam yai yana ambaton Allah. Bai San ta ina zai fara ba.. Baisan ta ina ta nufa ba.. Shin ta ina zai fara nemanta kafin ta fad’a cikin had’ari domin kuwa rayuwar tata na cikin had’ari ne. Cikin sauri ya koma cikin gidan ya d’auko car keys d’insa da wayarsa. Ji yai sam bazai iya zama ba ba tareda yasan yanda take ba. Yasan bazai wuce tace zata fita ta nemi mahaifiyarta da ‘yanuwanta ba. Toh amma ta ina zata fara neman nasu.? What if taje Ta fad’a mugun hannu.? Yai saurin kauda tinanin yana fatan ta kasance lafiya a duk yanda take. A haka ya iso jikin motarsa ya bud’e zai shige amma Sai ya juyo yana duban Patrick “You stay here and don’t go anywhere.. Ban gama dakai ba..!” Daga haka ya shige motar Patrick na jinjina kansa dake kife. Lokaci guda ya isa gate ya bud’ewa Ubangidan nasa k’ofa. Yana tafe a Mota yana kuma nanata sak’on da Ta ajiye masa cikin zuciyarta.. Ya lumshe idanunsa a hankali yana furtawa a fili “Dear Stubborn head, please be safe..!” Bai ida rufe baki ba wayar Assad ya shigo masa “A kasalce ya d’aga cikin rashin kuzari. Daga yanda Assad yaji muryarsa ya fahimci babu lafiya. “Mu’azzam are you alright..?” Assad ya tambaya daga d’aya b’angaren. “She has left..” Abinda kawai ya iya fad’iwa Assad kenan. “Ta tafi kuma.? Wacece ta tafi..?” Assad ya tambaya. “Who else Assad.? Wacece nake zaune tareda ita a gidan..” Ya basa amsa kai tsaye. “Kana nufin Sadiya ta tafi..? Toh ina ta tafi..?” Assad ya tambaya daga d’aya b’angaren. “Ta yaya zan sani Assad.. Ta bar gida bansan yanda taje ba.. Bansan yanda take ba..” Ya d’anyi fasali kafin ya k’arada “I don’t know what I’d do if something bad happens to her..” Assad ya shafi fuskarsa yana mai jinjina lamarin “Don’t think like that.. Babu abinda zai faru Mu’azzam ka kwantar da hankalinka kaji.. Ka sanar dani yanda kake zan sameka.. And we’ll look for her together.. Just text me your location.” Sauk’e deep breath Mu’azzam yai kafin yai parking gefen hanya yana mai turawa Assad location d’in. Lokaci guda ya kifa kansa saman steering wheel yana mai tuhumar kansa da alhakin ficewarta.. Da ace bai aikata mata abinda ya aikata a daren jiya ba maybe da bata tafi ba.. Idan wani abu ya sameta baijin zai tab’a yafewa kansa.. Ya lumshe gajiyayyun idanunsa yana nan gefen kwalta dan ji yai ma baida kuzarin tuk’a motar. ** Mommy ta kasa ta tsare tace sam Safeenah bazata tafi gidan Mu’azzam ba sai anje Kotu an k’watar mata hakkinta tinda ita batasan zafin kanta ba sai soyayyar wann jarabban yaron maras mutunci. Ana tsaka da wannan hatsaniyar Daddy ya shigo gidan. Ya dubi Safeenah dake tsaye da trolley d’inta tana fad’in koma Mommy ta hana k’awayenta kaita gidanta ita zata kai kanta ehe. Dan a halin yanzu batada burin da ya wuce ta kori shegiyar can da Mu’azzam ya aje mata a gida ta kasance da mijinta. Daddy ya kuma duban Mommy da Aunty Shemau dake tsaye gefe carko carko. Shemau tana ganin Daddy ya shigo ta shige ciki ta basu waje tana mai dialing layin mijinta, idanunta k’asa k’asa alamun zancen gidan D’anuwan nasa take sanar da mijinta Ta cikin waya. Safeenah tana ganinsa ta fashe da kuka tana fad’in “Daddy dan Allah kace Mommy kar tayi k’arar Mu’azzam wllhi ina son mijina.. Daddy na gaji da tashin hankali I want peace with my husband.. Dan Allah Daddy kace kar tayi k’ararsa.” Girgiza kai Daddy yai yana duban Mommy kafin ya dubi Safeenah yace “Ki kwantar da hankalinki babu wanda zaiyi k’arar mijinki..Kinji koh..” Mommy Ta katse zancen da fad’in “Naji baza’ai k’aran Shelelenka ba amma Safeenah bazata tare gidan Mu’azzam ba sai an kirasa an zaunarsa a nan gamu ga shi ya sanar damu matsayin karuwar da ya aje gidan Safeenah tin kafin ta tare dan ni ban yarda aurenta yai ba ehe. Kai banda ma wannan yaron asirce zuciyarka yai har yaushe zaka kuma aminta dashi bayan yaje yayi aure ba tareda saninka ba duk wannan kulawa da kake basa wanda ko ‘ya’yan cikinka albarkaci.. Da ace ya d’aukeka Uba wllhi da ya sanar dakai.. Amma bai sanar dakai ba.. Ko Wanne uban ya tura ya amsar masa auren sai Allah..!” Daddy ya jinjina kai yace “Kin gama..?” Mommy batace komai sai jijjiga da take ci gaba da yi tana sakin huci. Ya dubi Safeenah dake tsaye wajen tana goge hawayenta kafin yace “Safeenah zan kaiki gidan mijinki.. Amma zan hud’uba guda d’aya.. Kuma hud’ubar itace koda wasa kar ki d’auki halayyar wannan matar kije kina ma mijinki..

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});