Chapter 177
Chapter 177
a gidanka ne tamkar tana a GIDAN ARO.. Ko ba dad’e ko ba jima zata dawo gareni..!” Har ya soma tafiya ya juyo ya kuma dubansa da idanunsa masu zuban ruwa “From now on.. You are not my brother m.!” Daga haka Sa kai yai ya shige d’aki yayinda Abubakar ya lumshe idanunsa hawaye suka gangaro masa. ‘Yanuwa masu k’aunan juna suka samu rashin jituwa, saidai Abubakar baiyi k’asa a gwiwa ba, bai bari iyayensu sun fahimci wann sab’ani da suka samu ba. Kullum cikin k’ok’ari yake yaga sun koma like before shida D’anuwansa. Saidai tun ba’aje ko ina ba Marwan yai sadaukarwa mai girma, ya sadaukar da soyayyar Nuratu ga D’anuwansa Abubakar, sabida yaga yanda su biyun suke matuk’ar k’aunar juna. Sann idan Nuratu zata kasance cikin Farin ciki da D’anuwansa shima zaiyi Farin ciki da hakan, zaiyi k’ok’ari ya mance da Noor har abada.. Marwan ya karb’i k’addararsa... Ya samu mata Hajara a cikin garin Yola akai aurensu dikda ba wani sonta yake ba Sai dan yana so yai moving on ya kuma daina rayuwa in the past. Bai yarda ya sanar da kowa labarin ba, ya binne hakan a zuciyarsa dan Farin cikin Nuratu da kuma D’anuwansa Abubakar. A haka rayuwa taci gaba da tafiya, Ko wannensu ya maida hankali kan ahalinsa da kuma kasuwancin ahalinsu dan tuni sun soma hayayyafa daga Duka b’angarori biyun. A haka suka bud’e dairy company bayan meat factory d’insu dake nan Fufore.. Daddy Sai ya rik’e ragamar Dairy Company ya koma Abuja da zama sann hakan yafi masa, yayinda Abubakar mahaifin Mu’azzam yake kula da Meat Factory da kuma gidan Gona, a haka Salman na makaranta yana tasowa shima. Saidai tinda Salman ya gama karatu sai ya d’aura idanunsa kan Meat Factory Kampanin da mahaifin Mu’azzam ke kula dashi, baida buri da ya wuce ya zamto shine mai kula da wajen dikda cewa an sama masa gurbin aiki a ma’aikatan bayan kammala karatunsa, saida fah shi hakan bai masa ba, yafi so ya zama shine shugaba a wann Ma’aikatan, musamman da yaga yanda mahaifinsu ke matuk’ar son Abubakar sabida k’wazonsa wajen aiki da kuma tabbatar da had’in kan ahalinsu. hakan yasa sam Salman bai jituwa da D’anuwansa Abubakar.. A haka kasuwancin ahalinsu na bunk’asa har Allah ya amshe rayuwar mahaifinsu Jauro Gamji suka ci gaba da kula da kasuwancin ahalin kaman yanda mahaifinsu ya d’aurasu akai. Wannan kenan. _CI GABAN LABARI_ A hankali Daddy ya sauk’e nannauyan ajiyan zuciya, ya sumbaci hannun Nuratu guda yana hawaye “Bansan furucin da nayi zai zamto gaskiya ba, bansan cewa D’anuwana zai tafi ya barki ba.. Ko da wasa ban tab’a kawowa zaki zamto matata a duniyar nan ba.. Nuratu na jima da cireki cikin zuciyata.. Ban zaci zan rasa D’anuwana har mu kasance tare ba nida ke...” Muryarsa yaci gaba da rawa sosai yana kuma kifa kansa gefenta, cikin rawar murya yaci gaba da furt “Noor ke kad’ai ce macen da na tab’a so a rayuwata.. Kuma Ked’in ke kad’ai ce.. Har abada ke kad’ai zaki kasance babu wacce zata maye gurbinki..” Ya k’arashe wasu hawayen na gangaro masa. Ya d’an b’ata lokaci kafin ya manna mata kiss a goshi yana dubanta, murmushi gauraye da hawaye saman fuskarsa yake furta “Mu’azzam ya girma ya zama babban mutum harda iyali, sann yana kan bincike dan gano makashin Ikram, bazai huta ba har Sai ya gano azzalumin da ya rabamu da Ikram.. And justice will be served..” Ya k’arashe yana jinjina kansa alamun tabbatarwa. Hannunta ya kuma rik’owa cikin nasa ya sumbata kafin yace “Zan tafi gobe Noorie, but next time in sha Allah tare zamu tafi.. Akan k’afafunki.. Zaki koma gidanki da kika baro akan k’afafunki da yardar Ubangiji... Kaman yanda nai alk’awari ma D’anuwana.. Zan kula da bayansa.. Zan kular masa daku..!” Ya k’arashe hannunta cikin nasa yana murzasu a hankali, kyakkyawan murmushi saman fuskarsa mai gauraye da hawaye. A hankali ya gyara mata kwanciyarta kafin ya kuma sumbatar goshinta ya sa kai ya fice. Yana ficewa hawaye suka gangaro daga lumsassun idanunta. ** ABUJA... Tinda Ta shigo gidan gaisuwa kawai sukai ta k’ule a d’aki tana aikin kuka. A haka Aunty Larai ta shigo ta sameta, juyin duniya Aunty Larai tayi ta fad’i meke damunta meke faruwa tak’i fad’i sai kuka take. Aunty Larai ta kuma lek’a waje ko zata hango motar Mu’azzam amma shiru bataga kowa ba. Ta dawo d’akin ta dafa Sadiyar. “Sadiya.. Wai meke faruwa ne..? Wani abu ne ya sami Mu’azzam d’in.. Kinzo kin kulle kanki a nan Kina kuka.. Idan Umma ta ganki haka ai sai ki d’aga mata hankali.” Maimakon ta amsa mata sai kuka da kuma fashewa dashi mai d’an sauri wann karon. Aunty Larai ta girgiza kai kafin ta dubi Ashiru da shigowarsa kenan d’akin tace “Kai Asheer d’auko min wayata a parlor, idan bazaki fad’i ba shi Mu’azzam d’in ai zai fad’i ai..” Wani kuka Ta kuma fashewa dashi ta rik’o Aunty Larai tana girgiza kai take fad’in “A’a Aunty nidai kar ki kirasa dan Allah.. Kawai nayi kewarku ne shine nazo..” Ta k’arashe tana goge hawayenta.. Aunty Larai Ta dawo da baya ta zauna “Ina sauraronki.. Meke faruwa..?” SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *65* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Cikin kuka take sanar da Aunty Larai duk abinda ya faru. Ga mamakinta murmushi taga Aunty Larai tayi kafin yaci gaba da fad’in “Ni na zaci ma wani babban abu ne, dama kan wann ne..? Yo banda abinki Sadiya ai uziri zakiyi wa mijinki, shifa d’ah dad’i ne dashi balle ace na fari.. Yo ni nan da Allah bai tab’a bani ba kinaga idan akace zan sami d’ah na kaina wane irin Murna da rawar k’afa ce bazanyi ba.. Hak’uri zakiyi Sadiya wann lokaci ne na hak’uri dole kiga abubuwa daban daban da kuma sabbin yanayi da chanji.. Rayuwar auren kenan..” Sadiya Ta kuma fashewa da kuka tana fad’in “Aunty fah bai sanar dani komai ba, ni bansan ko ya maida Safeenah ba, kuma bansan ciki ne da ita ba.. Kuma ni rejecting wayata da yai tayi shine ya dameni, sann da ya dawo bai ce min komai ba bai kulani ba, haka ma da ya tashi ficewa da safe bansan fitarsa ba har saida Safeenah tazota Ta k’ulla min wann sharrin.. Wllhi Aunty ni babu abinda nai mata amma da yazo Sai yabi bayan Safeenah ya saurareta yak’i ya saurara daga b’angare na saima cewa da yai na shige gida..” Kuka sosai ya kuma taso mata sanda take fad’in “Akan idona ya d’auketa ya sakata cikin mota.. Aunty wllhi K’arya take mun.. Sharri tamin.. Ni babu abinda na mata.. Patrick ma shaidana ne..” Ta k’arashe cikin kuka. Sosai taso bawa Aunty Larai dariya Wai Patrick ma shaidarta ne, Aunty Larai ta murmusa kad’an tace “Kai Sadiya k’uruciya dai har yanzu na d’awainiya dake.. Koda shike d’iyar tawa bata rufa ashirin ba har yanzu shatara take.” Cikin rawar Murya Sadiya Ke fad’in”Aunty bayansa kike bi bayan kinji duk abinda yamun..?” Aunty Larai ta girgiza kai tace “A’a Sadiya ba bayansa nake bi ba.. Ni na isa a b’ata ran d’iyata kuma nabi bayansa..” Ta d’an daidaita zamanta kafin taci gaba da fad’in “Sadiya shi zaman aure ibadah ne.. Kuma zama ne na hak’uri.. Zama ne na Zo mu zauna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243