Chapter 197
Chapter 197
mai sakar masa murmushi kafin sukai sallama yabi bayan Mu’azzam da tuni ya fice. Basu nemi backup ba Su kad’ai suka nufi location d’in Mu’azzam na zabga gudu saman kwalta Fatansa ya capke Jaja da kuma Danger once and for all. Daga nesa sukai parking suka shirya harsashi cikin bindigoginsu, Assad yana duban Mu’azzam dake yin komai da zuci da zuci, ya d’an dafa hannunsa yace “Lets call for backup.” Mu’azzam ya girgiza kai yace “Tukuna Assad.. Sai na damk’o wuyan Jaja da Danger cikin hannayena..!” Yana ida fad’in haka yai tsalle ya diro daga cikin motar rik’eda bindigarsa ya soma kwanton b’auna ya nufi bulging d’in.. Assad ma ya nufi d’aya b’angaren yana sand’a. Ta window suke lek’e yanda suka hango Jaja ya bud’e doguwar akwati na kud’i yana Washe baki ga Danger zaune gefensa yana busa hodar ibilis, wasu matasa da ko shakka babu yaransu ne sai aikin juye cocaine d’in suke cikin leda. A hankali Mu’azzam ya furta “Danger.! Daga k’arshe mun sake had’uwa.!” Yana maganar yana jinjina kai lokaci guda ya daki glass d’in window d’in da k’afafunsa suka tarwatse. Haba nan fa su Danger suka ciro bindigogi suka soma batakashi tsakaninsu dasu Mu’azzam. Su Mu’azzam sukai nasaran harbe yaran Danger yayi a Danger da Chief Jaja suka soma k’ok’arin gudu. Chief Jaja na jan tunbinsa da k’yar yana gudu yana furta “I cant be seen here.. I can’t get caught.. I can’t go to jail..” Mu’azzam yai tsalle ya haye garu yana furta “Jajaaa!” Chief ya juyo ya kaima Mu’azzam harbi Mu’azzam ya kauce, yaci gaba da binsa a guje, Chief sai haki yake ya kasa gudu. Wani irin tsalle Mu’azzam yai ya naushi Fuskar Chief wanda saida ya kai Chief k’asa. A daidai lokacin kuma sautin siren na motocin ‘Yansanda ya karad’e wajen. Mu’azzam yana huci yake duban Jaja, ya kuma kai masa naushi da k’afa, yana jinjina kai yake duban Chief dake duk’e k’asa kaman b’era “I told you so Chief Jaja.. Idan B’era na Yawo Mage tana Yawo wata rana zasu had’e.. You’ll rot in jail you miserable criminal.. B’eran banza.!” Ya k’arashe yana mai kuma kai masa naushi. Daidai lokacin sauran ‘Yansanda suka k’araso Mu’azzam ya jefa masu Jaja yana fad’in “Cuff him..” Suka amsa cikeda jinjinawa suna masu sara masa. Can ya hangi bayan Assad dake chasing Danger a guje. Bazai so wann dama ta kufce masa ba wanda zai iya zama damarsa Ta k’amshe kenan idan yana so ya capke Danger. A guje yabi bayansu suna gudu yana binsu, cikin wane irin sauti yake furta “Dangerrr..!” Danger ya kuma waigowa yana kai masu harbi kwatsam harsashin ya samu Mu’azzam. Cak Assad ya tsaya ya daina bin bayan Danger ya juyo yana duban Abokinsa da harsashi ya hudasa. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *72* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Mu’azzam ya dafe kafad’arsa yanda Danger ya huda da harsashi bai fasa k’ok’arin bin Danger ba yana fad’i da Assad cewa kar ya damu dashi abu mafi mahimmanci shine su kama Danger kuma a raye yake son Danger. Hakan yasa sukaci gaba da chasing Danger sauran ‘Yansandan na tayasu. Saidai ana haka Danger ya malmalo nakiya ya jefa masu wanda hakan ya tarwastasu suka watse sanda Nakiyar Ta fashe. A haka Danger ya samu ya escaping. Wasu daga cikin ‘Yansandan suka sami rauni wasu kuma suka rasa rayukansu ma, Assad da Mu’azzam suna daga cikin Wanda nakiyar Danger ta raunanasu amma saidai Sun tsira da rayukansu cikin k’udirar Ubangiji. Mu’azzam yai zaune gefe ana treating wound d’insa, sai murza hannunsa yake a hankali yana duban waje guda, ba zafin ciwon yake ji ba zafin kufce masa da Danger ya sake yi yake ji.. Ya rasa Danger wane irin D’an adam ne sai gashi kaman za’a kamasa Sai ya samu ya kufce.. Bashida babban brin da ya wuce ya capke Danger a halin yanzu. Assad ya k’araso goshinsa rufe da bandage yanda ya sami nasa raunin yana tambayar Mu’azzam jikinsa. Mu’azzam ya furzar da huci kad’an yana fad’in “Ya sake kufce mana.. Assad shin yaushe zamu kama Danger ne.?” Assad ya d’an furzar da huci kad’an yace “Sannu a hankali zamu kamasa, Gashi mun kama babban yaronsa Jaja inada tabbacin shima zai shigo hannunmu ne nan gaba kad’an da izinin Allah. Mu k’arasa Headquarters.” Mu’azzam ya d’anyi still kafin ya shiga jinjina kai a hankali yana furta “Zan kama ka.. Zan baka wahala kaman yanda ka bani wahala.!” Yana ida fad’in haka ya mik’e suka nufi yanda sauran abokan aikin masu suke. ** A b’angaren Sadiya kuwa zaune tai jigum tana jin gabanta na fad’uwa lokaci zuwa lokaci, ga tinanin mijinta da ya addabeta.. Yau kusan kwanaki uku kenan bata sanyasa a idanunta ba kuma bai kirata ba.. Anya wann rayuwa.. Ta yaya za’a ce mijinta ya shafe yini da kwana bai nemi sanin ya take ba.. Toh kodai wani abu ne ya samesa.? Tambayar da ya kuma haifar mata da fad’uwan gaba, Sai kuma zuciyarta ta bata amsa da fad’in da ace wani abu ne ya samesa da kinji dan kuwa da Assad ya fad’i hakan.. Toh Assad d’inma Ina suka ganshi.? Ta d’an lumshe idanunta a hankali tana addu’an Allah ya daidaita lamuranta. Asheer dake zaune gefenta yana shan rake ya bud’i baki ya soma fad’in “Adda Sadiya Kinsan mai Abba yace ranan da muka fita tare har aka kad’esa..?” Sadiya tai saurin bud’e lumsassun idanun nata tana duban D’anuwan nata dake shan rakensa hankali kwance. Tai saurin girgiza kai tana mai kuma duban Asheer d’in. “A’a ban Sani ba.. Mai yace.?” Asheer ya jinjina kai kad’an yace “Ya saya mana rake nida Habeeb bayan da muka fice daga gida.. Sai muka zauna gefen hanya muna shan raken.. Abba ya dafe kanmu yace Allah shi mana albarka.. Sai Habeeb yace masa harda Adda Sadiya.? Sai Abba ya dubi Habeeb yana murmushi sai kuma ya jinjina masa kai yace harda Addarku.. K’walla suka ciko idanun Abba ya goge.. Sai ya dafe kanmu nida Habeeb yace Iyalaina suna cikin jarabawa, banida shi Banida k’arfin sauk’e masu wann bashin dikda cewa su suka ciwo ma kawunansu.. Allah ka kawo masu mafita koda ban zamto wanda zai sauk’e masu wann bashin ba.. Allah kar bari iyalaina su tagayyara a bayana.. Allah ka zamto masu Katanga ka zama gatansu a doron k’asa...” Asheer yai aya yana duban Sadiya da hawayenta suka gaza tsagaitawa. Sai kuma yaci gaba da fad’in “Habeeb ya dubi Abba yace Abba ka yafewa Umma da Adda Sadiya.?” Ya kuma yin aya yana duban Sadiyar wanda kukanta ke k’aruwa. Cikin muryar kuka take duban Asheer tana fad’in “Fad’a mun Asheer mai Abba yace..!” Asheer yaci gaba da fad’in “Jinjina kansa yai ya goge k’wallan da suka taru idanunsa sai yace na yafesu tuntuni, ban furta masu haka bane sabida su kuma gane kurensu a rayuwa.. Ku sani yarana Allah yana son masu afuwa da gafara kuma ku zamto haka kunji.. Zam maku wasilci da hak’uri da afuwa a duk yanda kuka tsinci kanku sann da biyayya ga mahaifiyarku.. Idan Kun samu daga Allah ne idan Kun rasa daga Allah ne.. Rayuwar duniya ba rayuwa ce Ta dindindin ba.. Rayuwa ce da wata rana dole za’a barta.. Duniya GIDAN ARO ne wanda watarana dole mu barta mu tafi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243