Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 182

Chapter 182

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sunan tana jinyarta.. Allah kad’ai yasan mai ta aikatawa Mahaifiyata idan har zata iya kashe Jininta d’an Safeenah.” Assad ya girgiza kai cikeda tausayin Abokin nasa “I can’t wrap my head around the whole thing. Da wani ne ya bani wann labarin bakai ba Mu’azzam, wllhi da zance k’arya ne ba gaskiya bane.. Ikon Allah.. Idan na tuna a lokutan baya yanda Mommy ke nuna maku k’auna daga kai har Ikram da Mamy wllhi da za’a ce zata aikata duk abubuwan daka zayyana min zance k’arya ne.. Toh amma kasan mutane suna canzawa.. Watak’ila b’acin ran da ka jefata ciki ne na duk abubuwan da ka zayyana kayi masu itada Safeenah ta iya yiwa hakan yasa take d’aukar fansarta akanka dan Ta bak’anta maka.” A d’an kaikaice yake duban Assad d’in kafin ya girgiza kai yace “Haba Assad, Kai tunani mana.. Idan har Mommy zata so mahaifiyata ta fice daga gidanta da rayuwar mijinta bayan shekarun data kwashe tana hak’urin zama da Ita da yi mata jinya, Maiyasa tuntuni bata zab’i ta fitar da ita daga rayuwar nata ba sai yanzu.. Na tabbata wann matar akwai babban abinda take b’oyewa.. Kuma bazan gajiya ba sai na nemota yanda ta shiga ta fita ta amsa min tambayoyi na..” Assad ya sauk’e nannauyan ajiyan zuciya. D’an matsowa kusan Mu’azzam d’in yai ya Dafasa kad’an yace “Mu’azzam kai hak’uri.. Na sani ka fuskanci k’alubale da dama na rayuwa, amma ka sani mai k’arfin imani shine Allah yake jarabtansa.. Yanzu da Mommy ta cire D’anka akan idonka sai gashi tun kafin wayewar gari ya maida maka waninsa.. Allah yana sakawa bawa idan an zaluncesa Ta hanyar da baiyi tsammani ba.. Sann gameda maganar neman Mommy kasan kanada full support d’ina.. Zamu binciko yanda take in sha Allah.. Nasan you are going through a tough time now, but please don’t do anything irrational.. Zamuyi komai a natse kaji..” D’an kauda kai gefe kad’an Mu’azzam yai yana furzar da huci lokaci guda yana duba agogon dake d’aure tsintsiyar hannunsa na hagu. Bud’e motarsa yai yana fad’in “Kaje kawai zamuyi magana goben in sha Allah..” Assad ya jinjina kai yana dubansa, ya zira hannayensa duka biyu a aljihu kafin yace “Alright sai naji daga gareka.. Please take care Mu’azzam.” Mu’azzam ya jinina masa kai yana mai k’ok’arin tada motar kafin Assad ma ya nufi nasa motar. Tare tare suka fice daga Foundation d’in. Yana isowa gida yai tsaye jikin dining table yana kallon abincin data shirya masu wanda ko tab’awa batai ba, ya shiga bud’e abincin yana sakin murmushi a hankali. Shi kansa yasan idan yace bazaiyi kewar kasancewa da ita ba yayi k’arya. Sadiya ta zama wani b’angare na jikinsa, yana mata wane irin so wanda baisan yaya rayuwa zata kasance ba idan ya rasata. A hankali ya isa jikin hotonsu dake manne hanyar staircase. Ya shiga shafa fuskarta yana sakin murmushi yana tuno abubuwa da dama da suka faru, tin daga randa suka fara had’uwa har kawo wann lokacin da take d’aukeda juna biyunsa, murmushi ya saki a hankali still hannunsa na shafa hoton nata, sai kuma ya d’an stime ya harareta kad’an “Hey Stubborn Head, you better be careful now, you are carrying Mr Inspector’s child in your womb.” Ya d’anyi maganar yana nunata da yatsa had’ida d’an fito da idanunsa waje kaman dai yanda yake mata gargad’i a lokutan baya da basu jituwa. A hankali ya janye idanunsa yasa kai zai nufi sama. Har ya taka matakalan benen guda biyu sai kuma ya juyo still yana dubanta “Hey Beautiful, I love you.. I love you so much.” Ya k’arashe gajeren murmushi da yayita da gefen bakinsa saman fuskarsa kafin yasa kai ya nufi d’akin nata yanda ya shiga parking mata Kayyakinta. ** A b’angaren Sadiya kaw dankalin hausa Aunty Larai ta soya mata taci da yaji mai dad’i maras zafi.. Ta kuwa ci sosai tai nak abinta. A nan parlorn ta d’an kishingid’a tana kallon labarun tara da aka soma nunawa a tashan NTA. Nan taga an hasko wani labari cewa Rundunar ‘yansanda a jihar Katsina sunyi nasaran capke wata mata da ake tuhumarta da laifin safaran makamai wa ‘Yan fashin daji a garin Malumfashi na jihar Katsina. Matan mai suna Tabawa ta fito ne daga garin Suleja na jihar Niger dake mak’otaka da birnin tarayya Abuja. Sadiya bata gama jin labarin ba ta shiga rangad’awa Umma kira “Umma..! Umma.! Umma Zo ki gani..” A tare Umma da Aunty Larai dake kitchen suka nufo parlorn babu shiri suna tambayar Sadiya lafiya.? Sadiya ta shiga nuna masu TVn wanda har lokacin labarin Tabawa ake nunawa “Umma Kinga Hajiya Tabawa ce duba ki gani.” Umma ta shiga salallami tana tafe hannaye. Tabawa ce Tabawa da suka sha fama da ita, Tabawa da suka amshi rancen kud’ad’e wajenta lokacin auren Sadiya da Sagir da bai yuwu ba. Umma taci gaba da salati tana fad’in “Tabawa ce.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un.. Kar dai kud’ad’en Garkuwa da mutane Tabawa ta ranta mana.. Oh na shiga uku ni Uwani.. Allah mun tuba.. Allah ka yafe mana kurakurenmu.. Oh duniya ashe Tabawa ‘yar safaran makamai ne wa ‘Yanfashin daji..” Kuka ya kufcewa Umma tana fad’in “Yo ba dole muga ba daidai ba, ‘Yanta’adda suna kewaye damu.. Mun amshi Kud’i hannun Sagir Sann muka Zo muka amsa hannun Tabawa wacce itama ashe ‘yarta’addan ce ba dole muga babu kyau ba a rayuwa.. Son abun duniya baya kai Bawa ga komai face tab’ewa da halak’a..” Sadiya ma hawaye ne taji na zubo mata sanda Ta tuna rayuwarsu a baya da yanda yanzu rayuwar nasu ya inganta bayan sun zab’i canza rayuwar da suka zab’ar ma kansu a baya. Aunty Larai Ta rungume Umma tana bata baki da fad’in “Komai muk’addari ne daga Allah. Sann ku kanku baku San cewa Tabawa ‘yarta’adda bace da baku amshi rance daga hannunta ba.. Sann Kun maida mata kud’d’enta baku ci kud’in Tabawa ba, Allah ya ceceku ya fiddaku.. Allah baya kama mutum kai laifin da bai sani ba.. Kiyi hak’uri ki daina kukan nan haka kar ki d’aga hankalin Sadiya dubada lalurar da take d’auke dashi.. Sann Tabawa kuma an riga an capketa zata biya duk abubuwan data aikata, an kuma cire mugun iri cikin Al’umma.. Akwai ire iren Tabawa da dama ana rayuwa dasu cikin Al’umma amma ba’a sansu ba.. Allah yaci gaba da tona wa masu hali irin na Tabawa asiri dama sauran ‘Yantaddan da suka addabi k’asarmu. Allah ya kawo mana zaman lafiya ya azurtamu da shuwagabanni na gari ya kauda mana gurb’atattu.” Gaba d’aya suka amsa da Ameen. Haka sukaita jinjina lamarin har Sadiya da Umma suka shige kwanciya aka bar Aunty Larai ita kad’ai a parlorn. Misalin k’arfe 10:30pm yai sallama a k’ofar parlorn. Aunty Larai dake zaune ita kad’ai ta asma had’ida masa iso. Ya d’an duk’a suna gaisawa yana fad’in tai hak’uri ya tadasu a bacci ya Zo late. Aunty Larai ta murmusa tace “Ai yanzu kam nasan mu saka ran ganinka ko tsakan dare ne tinda mun d’auke matar mission.” Murmusawa yakeyi yana shafa kansa dan yanzu kam zai iya cewa ya soma Sabo da barkwancin Aunty Larai, ba’a rabonta da barkwanci saikace ita ta haifi abokinsa Assad. Ta d’an murmusa itama kafin tace “Kaga saki jikinsa sirkarka

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});