Chapter 235
Chapter 235
yana mai jinjina kai, lokaci guda ya d’ago wayarsa yana murmushi “I’ve recorded everything here.. All your confessions are in here Mommy.. You can’t escape the law.. You must answer to the law.” Take ya danna recording d’in muryar Mommy ya fito b’aro b’aro sanda take zayyano laifukan da ta aikata. Kowa ya saurara a Kotu. Mommy dai Babu wajen gudu babu wajen tsira, kowa ya saurari crimes d’in da tai committing ciki harda Alk’ali.. Babu b’ata lokaci aka yanke mata life sentence itama tareda horo mai tsanani a gidan kasu kaman yanda aka yankewa abokan alk’allarta Danger da Jaja. Aka k’are shari’a lafiya kowa ya amsa sakamakon abinda ya aikata hannu bibbiyu.. Wann shari’a ba k’aramin nasara ya k’arawa Mu’azzam ba domin kuwa Hukumomin Jami’an tsaro sun jima suna neman gasunk’umin Drug dealer d’in nan Muttaqa(Danger) wanda ya addabi al’umman k’asa da ta’addancinsa na drug trafficking. Aka fito dasu hannayensu rufe cikin handcuffs za’a shige dasu. Mu’azzam da Assad dake tsaye gefe nan suka hango Jaja za’a shige dashi cikin doguwar motar. K’arasowa sukai gaban Chief muguwar murmushi saman fuskar Mu’azzam “Chief Jaja..” Ya ambaci sunansa yana murmushi kafin yaci gaba da fad’in “I told you so.. Kafin kaga bayana ni kuma zan kawo k’arshen ta‘Addancinka da rashawanka.. Na fad’a maka Kafin ka gama dani sai na tunb’ukeka daga NPF.. Na fad’a maka I’d get to the core of this case.. And look, I’ve kept my promise..” Ya kuma murmusawa yana jinina kai kafin yaci gaba da fad’in “Here we are now.. Zaka tafi gidan Yari kuma zaka k’arashe sauran banzan rayuwarka a can.. Kaji dad’in bak’in rayuwar dake jiranka a prison, Chief..” Ya k’arashe yana kuma sakin masa murmushi harda bubbuga kafad’an Chief kad’an irin yanda Chief Ke masa a lokutan baya. Lokaci guda ya tsume yace “Take him away..” Aka tasa k’eyan Chief aka wuce dashi sai huci yake yana aikawa Mu’azzam mugun kallo. Mu’azzam kaw ya bisa da kallon nan gani nan bari. Su Mommy da Danger ma akazo za’a shige dasu. Mu’azzam ya tare Danger, sukai tsaye su biyun suna duban juna, hannayen Danger rufe cikin handcuffs sai wani sakin mummunan murmushin nan nasa yake da gefen baki wanda yasan sosai yake bawa Mu’azzam haushi. Saidai wann karon Mu’azzam bai basa wann satisfaction d’in ba, hasalima shima murmushin yake, lokaci guda yake furta “I remember you once told me that you’re like a cockroach, you don’t die easily.. Just like a cockroach..” Ya gyara tsayuwarsa kafin yaci gaba da fad’in “Sai kuma gashi k’arshen Kyankyason nan yazo.. Zaka tafi yanda ya dace da Kyankyasai irinka and you’ll spend the rest of your miserable life there.” Ya k’arashe yana jinjina kai a hankali murmushin saman fuskarsa. Danger ya kuma murmusawa yana jinjina kai shima “If I were you Officer.. I wouldn’t be so sure..” “Take him away..” Mu’azzam ya fad’i yana tsimewa. Lokaci guda aka tasa k’eyar Danger. Shari’a Ta k’are kowa ya amshi sakamonsa. Su Daddy ma suka d’unguma suka nufi gida. Washe gari Uncle Salman hardasu Inne da Uncle Ramadan Baban Ajidde harma dasu Ajidden suka d’aya zuwa Adamawa by flight. Kiki da Musaddiq ma sun bisu Fuforen dan tafiyan ya d’anyi taking mind d’insu off abubuwan da suka faru. Meema kuma ta koma school. Gidan Daddy ya rage saura Daddy ne kawai da Noor d’insa. Allah sarki Daddy daga k’arshe dai Allah ya k’addari shi da Noor d’insa zasu kasance tare bayan sadaukarwar da yaima D’anuwansa da kuma riskanta da jinya yai for 15 long years. Ganin abin ya dinga yi kaman dai a mafarki.. Shi kansa bai zaci zai iya ajiye tsufa da kunya ya nuna mata irin k’aunar da yake mata ba.. Haka ya d’ibe kusan sati bai fita ko company sai fitan na dole ya kama.. Tuni sun tsara yanda Kasuwancin ahalin zaici gaba da gudana ciki harda Ramadan mahaifin Ajidde wanda shima Keda kaso cikin kasuwancin Ahalin dukda cewa yana tab’a kasuwancinsa a can Kaduna. Abu mafi mahimmanci shine had’in kan ahali ba tarin dukiya da abin duniya ba. Sun kuma tabbatar da hakan bayan ahalinsu ya dunk’ule waje guda. Uncle Salman ya shirya tafiya Rugarsu Shemau dan ya dawo da ita domin kaw Musaddiq ya fad’i duk abinda ya faru, yanda ya lalata shirin Shemau da Safeenah da suka so k’ullawa Sadiya sharri, shi kuma ya lalata shirin nasu k’aik’ayi ya koma kan mashek’iya. Bayan da Musaddiq ya warware komai Uncle Salman ya nufi ruga. Yanda ya sami rakiyar Danuwansa Ramadan. Allah sarki idan kaga Shemau dole ta baka tausayi, ta kod’e ta rame tayi duhu.. Sai dogon wuya kawai kake hangowa da k’walk’walan idanu. Dik ta fice a hayyacinta Dikda cewa wann karon Baffan nata da matarsa basu bata wahala amma saidai Sabo da rayuwar jin dad’i da tai da rashinsa na d’an kwanaki duk shi ya jigatata ya fiddata hayyacinta. Sanda sukaje ma ta dawo kenan daga tasan nonon saniya.. Tana hango Uncle Salman sai kuka.. Shid’inma yaji kaman kukan Ke zuwa masa. Bayan sun keb’e su biyun Shemau na kuka take sanar dashi cewa bata aikata laifin da yake zarginta ba.. Taci gaba da share hawaye tana fad’in “Wllhi ba halina bane.. Amma haakki ne ya bibiye ni.. Kuma kaikayi ne ya koma kan mashek’iya.. Kuma na d’auki darasi irin wanda ban d’auka ba a baya..” Shima kaman zai hawaye yake furta “Na sani Shemau, nasan baki aikata ba.. Musaddiq ya sanar dani gaskiyan komai.. Kuma idan akwai wanda yafi kowa laifi a nan toh kuwa ko shakka babu ni ne domin kuwa ni na umarceki da kiyi komai domin mu mallaki important document da D’anuwana ya bari wanda Hajara tai wasa dani dake.. Allah ya ganar damu baki d’aya yasa masu irin wann d’abi’a na son zuciya da son mallakan duniya ko ta hakink’aka suma su hankalta.” Shemau ta Jinjina mai tana hawaye, tana satan kallonsa yanda yake dubanta yana sakin murmushi. “Inasu Husna da ‘Yanbiyu..?” Ta tambayi yaransu. Murmushi ya kumayi yace “Suna gida suna jiran dawowar Mamansu.. Nasan zaki sake bani dama a karo na biyu na nuna miki irin k’aunar da nake miki Shema ta..” Rufe fuskarta tai da tafukan hannayenta tana murmushi cikeda jin dad’i.. Uncle Salman ya sanar dasu Baffah cewa ya maida matarsa Shemau kuma yazo ne ya d’auketa su tafi.. Su Baffah sukai Farin ciki Uncle Salman ya cikasu da abin arziki da burin zai sama masu gida Suma su fito gari. ** Rayuwa Ta soma daidaita masu, sai son Barka da fatan alkhairi daga duka b’angarorin. Yau Daddy yai kiran Mu’azzam parlornsa, Mu’azzam ya zauna daga can gefen k’afan Daddy. Lokaci guda Daddy yai gyaran murya ya soma fad’in “Mu’azzam akan maganar Foundation d’in nan ne..” Mu’azzam ya jinjina kansa kad’an, Daddy yaci gaba da fad’in “Lokacin da na d’aukeka na kaika wann foundation d’in na sanar da kai cewa nayi investing inheritance d’inku a can.. Maganar gaskiya ba haka bane.. Domin Shari’a bai amince ka d’auki gadon mutum ka aiwatar da wani abu dashi ba tareda yarda da amincewarsa ba koda wann abun ya kasance abu mai kyau ne kuwa.. Nayi haka ne a lokacin domin Salman ya daina bin diddigin Ina Dukiyarku yake.. Wann foundation d’in wasiyace da mahaifinmu ya bari yace ko bayan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243