Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 161

Chapter 161

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cikin tsananin shock yake duban Yusuf da Mu’azzam d’in. Mutanen da sukayi dik yanda zasuyi har Allah ya fiddashi daga k’agen da aka masa.. Ta yaya Mu’azzam zai nuni da Yusuf yace shine ya kashe Maleeka.. Wann abu ne da bazai tab’a yuwa ba.. Sud’in abokan juna ne wanda tinda aka soma binciken nan tare suke komai.. No. no it can’t be Yusuf.. Not Yusuf.. Yusuf bazai tab’a zama Traitor ba.. He is a good person.. Shi ya tabbatar da hakan. Muryar DIG ne ya katse Assad sanda yake jefowa Mu’azzam tambaya. “Mai hakan yake nufi Inspector Gamji.. Ka nuna mana hoton zanen k’asan takalmi sann kayi nuni da Detective Yusuf.. Akwai wani abinda hakan yake nufi ne.?” Mu’azzam ya jinjina kansa yace “K’warai kuwa Sir. Hakan yana nufin Detective Yusuf shine makashin Maleeka.. Wann hoton zanen k’asar takalmansa ne.. Idan ka bani dama Sir.. Inaso na umarci Yusuf da ya ciro k’afan takalminsa na hagu kaman dai yanda na zana wann ni kuma zan tabbatar maku cewa shine makashin sann zan fayyace maku yanda ya buga wasan nasa.” Tinda ya soma magana Yusuf baice komai ba Sai dubansa yake da idanunsa da suka gama kad’awa yana dunk’ule hannunsa cikin alamun rashin gaskiya. Shiko Chief addu’a kurum yake Allah yasa kar wann binciken tonon sililin da Inspector Gamji yakeyi ya k’araso kansa. Mu’azzam ya k’arasa gaban Yusuf yai tsaye kansa su duka biyun suna aika ma juna wani irin duba. Fuskar Mu’azzam a matuk’ar tsume. Girgiza kai Yusuf yai yana duban Mu’azzam wanda ko gizau bai ba “How could you..? How could you accuse me of serious crime Inspector.!” Yana maganar ne daga nan yanda yake zaune. Mu’azzam ya jinjina kai yace “Ka ciro k’afar takalminka na hagu.” Zuciyar Yusuf bai daina bugawa ba. Bai daina aikawa Mu’azzam kallon tsana ba. Lokaci guda ya zame takalmin ya mik’a masa. Mu’azzam ya murmusa yana juya k’asan takalmin dan tinda ya hango k’afar Yusuf ya fahimci cewa wann takalmin ne sanye a k’afarsa sanda yai committing crime d’in. D’ago takalmin yai ya had’e da hoton dake cikin wayarsa yana nuna masu, exactly babu abinda ya raba da zanen dake k’asar takalmin Yusuf, harta lambar takalmin iri d’aya ne Wato size 43. Yusuf ya soma girgiza kai yana furta “This is rubbish.. Wann zai iya zama takalmin kowa don ba ni kad’ai Company ta k’era takalmi ba.” Mu’azzam ya jinjina kai yace “K’warai ba ma kai kad’ai Company ta k’era takalmi ba amma wann hoton k’asar takalminka ne..” Ya d’an gyara tsayuwarsa yana duban cikin idanun Yusuf “Ka zaci ka iya buga wasan ne.. Saidai ka mance a ko wani wasa akwai coach.” Ya murmusa kad’an kafin ya juyo yana dubansu yaci gaba da fad’in “Na kira layin Yusuf a lokacin da na d’auki hanyar headquarters daga can asibitin yanda na gano cewa Maleeka ita ke cin amanarmu.. Amma sai naji wayarsa bata shiga, can kuma Sai naji ana sanar dani line busy.. Kenan Yusuf yana waya a daidai wann lokacin.. After some seconds still wayar bata yanke ba.. Yusuf ya d’aga kirana alamun ya gama wayar da yakeyi kenan..” Nusawa ya d’anyi kafin yaci gaba da fad’in “Ya sanar dani cewa Officer Maleeka was ready to confess.. Zata bada statement d’inta, zata fad’i duk abinda Ta sani kan wad’anda take ma aiki, mu sameta a apartment d’inta. A cikin team d’inmu ni kad’ai ne bansan location d’in gidan Maleeka yake ba. Abokan aikina sun sani.. So Yusuf yasan gidan Maleeka kenan. Hakan yasa ya turo mun sak’on adireshin gidan immediately bayan mun gama waya.” Ya d’an ci gaba da takawa yana fad’in “Tsakanin lokacin da mukayi waya yaci ace Yusuf yaje gidan Maleeka ya dawo daga yanda yake fiye da yanda nake.. Yusuf yaje location d’in domin ya kashe Maleeka, saidai abinka da k’wararru koda Yusuf ya soma attacking d’inta tayi retaliating. Sukai fad’a irin na well trained police officers.. Har Allah ya bama Maleeka nasaran bud’e fuskar Yusuf wanda probably yake rufe da mask.. Ga dukkan alamu She was shocked sanda taga fuskar Yusuf yazo a matsayin wanda zai kasheta. Sunyi kokawan k’wace bindiga a tsakaninsu kwatsam harsashin ta huda Maleeka a cikinta. Domin kuwa a binciken da akai na gawan Maleeka harsashi na farko a kwance ya huda cikinta ba a tsaye ba, wanda hakan ka iya zama kokawa suke bindigar tana kwance tsakankanin jikkunansu ko wanne cikinsu na son k’wace bindigar kwatsam harbi ya same Maleeka. Sai Yusuf ya k’ara mata harsashi guda dan ya tabbatar ta mutu gaba d’aya, wann yana iya zama dalilin da yasa Yusuf ya harba mata second bullet.. Yayi saurin kawar da duk wata shaida ko alama.. Abinka da k’wararre yayi k’ok’ari yaga bai bar wani trace da zai bayyanasa a matsayin makashin Maleeka ba. Saidai kuma na samu burbud’in glass na frame da ya fad’o ya fashe a lokacin da suke kokawa da Maleeka.. Sann akwai alamun footprint d’insa wanda ya manne jikin tile ba tareda ya kula ba.. Yayi komai ne cikin gaggawa Sai ya nufi mab’oyarsa wanda ga dukkan alamu baida nisa da gidan Maleeka ya canza shigarsa ya k’ona duk wasu abubuwa da yai amfani dasu wajen kashe Maleeka.. Amma fah ya mance bai k’one wann takalmin tasa ba harma yaci gaba da sakata.. Watak’ila takalmin tanada mahimmanci ne a wajensa sosai.. Kaman dai yanda yau ya sakota a k’afafunsa.” Gaba d’aya suka zuba masa idanun jin yanda yake aiki da tunani da iliminsa na bincike yana fayyace masu hanyar da Yusuf yabi ya kashe Maleeka tamkar yana a wajen. Mu’azzam yaci gaba da fad’in “Na kira Yusuf naji ko ya isa location amma sai yace mun bai isa ba holdup ya rik’esa.. A yanda akai advancing hanyoyin garin nan babu irin wann holdup d’in da zai hana Yusuf isa wajen Maleeka.. Nayi amfani da lokaci nayi calculating time d’in da ya d’auka kafin ya isa gidan Maleeka.. Kaman yanda nace maku daga yanda yake zuwa gidan Maleeka yaci ace yaje gidan Maleeka ya dawo amma sai yace mun holdup ne ya rik’esa wanda hakan yasa muka isa gidan Maleeka tare tare bayan ya sauya shiga yayi destroying duk abubuwan da yayi amfani dasu wajen kashe Maleeka.. Sanda muka Zo gidan Maleeka mun taddata kwance cikin jini numfashinta yana gab da barin gangar jikinta.” Ya duk’ar da fuskarsa yana duban Yusuf “Yusuf bai k’arasa kan gawar Maleeka ba Sai ya tsaya daga baya dan kar tai pointing d’insa da hannunta. Har saida Maleeka ta cika kafin ya k’araso kanta..” Ya d’ago yana duban su DIG kafin yaci gaba da fad’in “Sir, bayan binciken da nayi a daren Jiya, a safiyar yau sai nayi tunanin komawa wancan asibitin domin na binciki security da alhakin kula da na’urar ke wuyansa naji wanene ya sayesa ya b’oye wann Footage d’in da muke nema daga farko.. Na nuna masa hoton Maleeka na tambayesa ko itace ta sayesa ta rufe bakinsa da kud’i amma Sai ya girgiza mun kai yace ba ita bace.. Daga nan na soma tunanin hunch d’ina ka iya zama daidai.. Sai na nuna masa hotunan sauran abokan aikina.. A daidai hoton Yusuf ya tsaya yana kuma duba kafin yai pointing nasa yace mun shine mutumin da ya sayesa..” Ya d’anyi taking

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});