Chapter 208
Chapter 208
zan sanar dake komai..” Ta d’an tsaresa da idanu kafin tace “I’m here for you.” Ya jinjina mata kai yana mai janyota cikin jikinsa “I know, shiyasa nazo nan neman shelter... I hope za’a bani..” Ya k’arashe yana kasheta da salon k’aunarsa. Jin hannunsa cikin rigarta ya dawo da ita daga duniyar tunanin da Ta tafi. Kaman wacce aka zabura tai k’ok’arin turesa tana fad’in “Mai kakeyi na shiga uku kasan ina muke kuwa.. What if Umma ko Aunty Larai suka fito suka taddamu a nan koma Asheer da Habeeb. Dan Allah kai hak’uri ka k’yaleni..” Tai maganar Cikeda shagwab’a. Bai saketa ba bai daina abinda yake ba “Relax Beautiful I’m not doing anything I promise..” Ya fad’i cikin wane irin siga mai kashe mata jiki yana kuma shigar da ita jikinsa. Turesa ta soma k’ok’arin yo nan Taji ya saki k’ara kad’an yana dafe wajen ciwonsa. Sai kuma ta razana ta soma basa hak’uri tana tambayarsa ko da zafi. Dikda ba zafin yake ji ba amma yanda yaga dik ta damu yasa yaci gaba da yi kaman dai yana jin zafin ne “It hurts..!” Ya fad’i yana kuma tamke idanu kad’an. “Da gaske..? Ko asibiti zamuje..” ta fad’I tana k’ok’arin mik’ewa. Janyota yai yana fad’in “No ba sai munje ba, besides bazan iya driving ba..” Ta jinjina kai a hankali tana dubansa lokaci guda tana kuma masa sannu. Saitin kunnenta ya rad’a mata “A amince za’a barni na kwana.?” Ta d’an turo baki gaba kad’an tace “Do I have a choice.. Amma nidai Allah saidai ka kwana kai kad’ai cikin d’akin ni kuma na kwana nan dan wllhi kunya nakeji mu kwana d’aki d’aya a gidan nan.. Kuma da sassafe zaka tafi kafin Umma tasan ka kwana a nan..” Ya d’anyi gyaran murya yace “Ni fah patient ne aji tausayin Bawan Allah.. Ya za’a bar patient ya kwana shi kad’ai a d’aki what if emergency ya taso..?” Shiru tai kaman bazatace komai ba Sai kuma tai rau rau da idanu tana dubansa “Haba mana Inspector...that’s not fair fah..” Ta fad’i kaman zatai kuka. Ya kwaikwai yanda take magana kafin ya k’arada “I’m hungry Beautiful, amma banjin zan iya cin komai..” Ya fad’i yana d’an kishingid’a kad’an. “What do I serve you.?” Ta tambaya tana dubansa. Lips d’insa ya shiga turo mata yana fad’in “Some kisses will do..” Pillow ta janyo ta d’an turesa dashi tana fad’in ita bata tab’a ganin irin wann patient d’in ba. “Na kawo maka abinci.?” Ta tambaya tana dubansa. Ya d’an tab’e baki kad’an had’ida girgiza kai “Im good, besides it’s late already..” Ta d’an tsaresa da idanu kafin tace “No way.. You must eat something.. Nasan ka sha magani since you’re wounded.” Ya d’an tab’e baki kad’an kafin yace “Banida appetite.. But since you insist anything liquid will do.” A hankali ta jinjina kai kafin ta mik’e ta nufi kitchen ya bita da kallo yana murmushi. Lokaci guda ya zira hannunsa guda cikin aljihun wandonsa ya ciro coins guda biyu na black African team d’aya wanda ya samu cikin kayan mahaifinsa d’aya kuma wanda ya samu hannun Habeeb k’anina Sadiya. ** Ita kad’ai sai safa da Marwa take cikin d’akin, ta kira wayan Hajiya Faty yafi sai abinda yafi amma Hajiya Faty bata d’agawa, mai hakan yake nufi..? Badai juya mata baya zatai taci amananrta ba lallai ya zama dole Ta fice a gidan Ta cimma Hajiya Faty ta karb’i documents d’inta tin kafin ta gudu da dukiyar, taci gaba da zagaye d’akin tana tinanin yanda zata fice daga cikin gidan, idan akwai ‘yansanda kaw hakan na nufin bazata iya ficewa ba kenan.. Meye abinyi..? Take ta soma jinjina kai tana furtawa a hankali “Ciwo.. Dole na k’irk’iri ciwo da zaisa a fice dani daga wann kurkukun.. Sann Musaddiq shine zai goyi bayan a fice dani..” Bata kai aya ba wayarta ya soma ringing. Ta jinjina kai tana murmushi kafin Ta d’aga kiran “Yanzu nake tunanin nemanka.. Hajiya Faty bata d’aga kirana kuma BAT yana hannunta..” Daga d’aya b’angaren Danger ya murmusa kafin yace “Haba Hajiya mai BAT .. Idan dan wann ne kar ki samu damuwa minti nawa ne na shiga har cikin gidanta na d’auko miki. Abinda kika mun a rayuwa ai bazan tab’a mancewa ba.. Ke kika bani jari da arziki har hark’an saida miyagun k’aayoyina ya bunk’asa..” Ta murmusa kad’an kafin tace “Da kyau Muttak’a.. Saima na dafe wann dukiyar kafin kaga abinda zan maka.. Munada saka hannun Abubakar Gamji akan takardun hakan na nufin dukiyar Ta zama nawa.. Hanyar gudu kawai muke nema yanzu idan yaso daga baya sai mu dawo muyi claiming dukiyar..” Ya murmusa kad’an kafin yace “Kar kiji komai, zaki mallaki wann dukiyar idan har Sunana Danger.. Saidai mun sami matsala guda an kama babban yaronmu a police headquarters Wato Jaja..” Mommy ta zaro ido kad’an tace “Garin ya hakan ta kasance..? Kai Muttak’a kar fah mutumin nan ya tona mana asiri..” Dariya Danger yai kafin ya girgiza kai yace “Bai sanki ba.. Bai tab’a sanin ma waye nake aiki ba.. Idan akwai wanda ya sani toh ni kad’ai ne.. Iyakacin kalmar da ya sani shine akwai BAT amma baisan wacece Ked’in ba, saidai yakan kirani da wann sunan a akasarin lokuta..” Yai fasali kafin yaci gaba da fad’in “Zanje gidan Hajiya Faty na amso BAT..” “Toh ni ya za’ayi na fice daga wann kurkukun da Mu’azzam ya rufemu, house arrest fah yaron nan yai mana.” Ya kuma murmusawa kafin yace “A halin yanzu Ai ‘Yanuwan mahaifinsa yake ma kallon ‘Yantadda bake ba.. Dan haka mai sauk’i ne.. Ki bari da safe zanje gidan Hajiya Faty ma amshi wann sak’on Kema Sai ko tada ciwo da safe zan sanar dake yanda zamu had’e.” Mommy ta jinjina kai tace “Na gode Muttak’a.. Sai naji daga gareka.” Daga haka katse kiran tai tana darawa a hankali. Lokaci guda take furta “Akan na mallaki dukiyar nan babu abinda bazanyi ba kuma wanda bazan kawar ba.” ** Tare sukai bacci cikin jikin juna, saidai kaman yanda yai mata alk’awari Umma bazata San yana gidan ba kiran asuba na farko ya gyara mata kwanciyarta ya sumbaceta kafin ya silale ya fice daga gidan. Ko da Sadiya ta farka sai tana ganin kaman a mafarki yazo mata, ya tafi ya barta da k’amshinsa. Ta lumshe idanunta tana mai shak’an pillown da yai matashi dashi, cikin zuciyarta take masa addu’an nasara da dacewa. K’aran shigowar sak’o da taji a wayarta ya sanyata saurin janyo wayar tana dubawa. Shid’in ne ya turo mata sak’o kaman haka _It is your smile that fills my world with pleasure.. I need nothing more in life than you being around me.. I love you so much Beautiful.. Take care of yourself and our unborn for me_ Tana ida karantawa ta saki murmushi a hankali tana mai kuma shigar da kanta cikin pillow. “I love you too my Detective.. Please be safe..” Ta furta a hankali ** K’arfe takwas a Ofishinsu yai masa, ya jima sosai a k’ofar interrogation d’in yana tinanin abinda zai tadda ciki. Saida ya furzar da huci a hankali kafin ya tura k’ofar ya shiga. Can ya hango Musaddiq tsugune ya tak’ure can k’asa kansa kife.. Sai ya soma tuna Safeenah ma ta shigo d’akin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243