Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 186

Chapter 186

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

“Hajara.. Hajara.. Hajara da gaske ne.. Kin cutar da Nuratu.. Hajara ki mun magana..!” Ya k’arashe jikinsa na wane irin rawa hawaye suka gangaro masa. Wann karon Musaddiq ne ya k’araso da sauri yana hawaye ya duk’a gaban Daddy dake nufo Mommy ya kare mahaifiyarsa yana fad’in “Dan Allah ku yafewa mahaifiyata she’s only Human..” Wane irin duba Daddy keyiwa Musaddiq, yanayi ne da zasuce basu tab’a ganin Daddy ciki ba. Hannayensa duka biyu ya saka ya finciko Musaddiq ya watsar dashi gefe, yaci gaba da takawa gaban Mommy “Hajara you answer my question. Shin kin cutar da Nuratu..?!” Yanda yake maganar dole ya baka tsoro ga numfashinsa dake sama sama, yana fita da k’yar, asthma attack d’insa na k’ok’arin tashi. Cikin sauri Mu’azzam ya tafi ya tallafo Daddy dake k’ok’arin kaiwa k’asa. Ya juyo ya dubi securities yace su tare k’ofa Mommy bazata fice ba. Tare Musaddiq da Mu’azzam suka tallafi Daddy suka shigar dashi parlor oxygen na k’ok’arin kasa masa, sai rik’e k’irjinsa dake masa zafi yake. Yana fitar da numfashi da k’yar. Mu’azzam na masa fifita da hannu yake fad’in “Try to calm down Daddy.. Sit straight first.” Musaddiq kaw a guje ya nufi upstairs ya d’auko inhaler na Daddy ya kawo ya saka masa a baki Daddy ya shak’a da k’yar yana mai sakin numfashi a hankali. Su duka biyun sai sannu suke masa. “Ina Hajara..? Where is she..?” Tambayar da yake masu kenan. Musaddiq yace “Daddy please try to calm down first.” Girgiza kai Daddy yake yana k’ok’arin mik’ewa “I need to talk to your Mom Musaddiq.. I need to ask her this question.. Maiyasa zata cutar da Nuratu irin haka.. How on earth Hajara zata aikata abu irin haka.. She spent 15 long years taking care of Nuratu.. Ta yaya za’a ce Ta aikata mata haka..?” Girgiza kai Musaddiq yai yana hawaye “Daddy Mommy fansa take son d’auka kan abubuwan da Mu’azzam yai mata.. Mommy is not as bad as you all thought she is..” D’agowar da Daddy yai da niyyan magana yaga babu Mu’azzam a wajen. Ya mik’e sosai yana tambayan Musaddiq Ina Mu’azzam. Sai sann Musaddiq d’inma ya waigo yana duban b’angaren da Mu’azzam d’in ke tsaye amma baya cikin parlorn. A tare Musaddiq da Daddy suka fito haraban gidan suna neman Mu’azzam saidai sam basuga Mu’azzam ba balle Mommy. Musaddiq ya k’arasa da sauri yana tambayan securities, nan suka sanar dasu Sun bar Mommy da Mu’azzam a parking lot amma basuga yanda suka nufa ba, sun tabbata dai suna cikin gidan basu fice ba. Musaddiq ya girgiza kai kad’an yana furzar da huci, yasan wanene Mu’azzam tsaf zai tisiye Mommy da tambayoyi ne har sai yaji Gaskiyar komai. Cikin madaidaicin store dake haraban gidan Mu’azzam ya titsiye Mommy. Mommy sai kuka take tana girgiza kai tana fad’in ita wllhi bata aikata wani abin cutarwa wa Nuratu ba. Taci gaba da fad’in “Mu’azzam wani dalili nakedashi na cutar da mahaifiyarka bayan na kwashe shekaru Ina jinyarta.. Mu’azzam ka yarda dani ‘yar uwa na d’auki Nuratu.” Cikin k’unan zuciya Mu’azzam ya katseta da fad’in “Ke kike da dalilin cutar da ita..! Sabida baki son kasancewarta da mijinki.! Sabida baki son kasancewarta a gidanki..!” Yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “Kece kike da babban dalilin cutar da mahaifiyata Mommy.. Now you tell me mai kika aikata wa mahaifiyata.?!” Cikin kuka Mommy ke kuma girgiza kai “Mu’azzam mahaifiyarka accident Ta samu bani na cutar da ita ba kai kasan da hakan.” Ya kuma katseta da fad’in “Nasan wann.. Amma bayan abinda kika tasamma yi mata.. I started to have my doubts.. Ban yarda idan jinyar tsakani da Allah kika mata ba.. Mommy tell me now.. Mai kika aikatawa mahaifiyata.!” Ya k’arashe hawaye na fito masa. Mommy ta d’ago ta dubi Mu’azzam dake tsaye kanta hannayensa dafe saman belt d’insa, idanunsa tarau babu tsoro sam a cikinsu, kai kace a interrogation room yake. Cikin kuka Mommy ke fad’in “Ni da Shemau ne.. Ni da Shemau muka tsara d’auko wa mahaifiyarka mai magani na bogi..” “Aunty Shemau.?!” Mu’azzam ya katse Ta murya a hankali wann karon. Mommy tai saurin jinjina kai kafin taci gaba da fad’in “Shemau ita ta d’auko mai maganin.. Ni ko sanin mai maganin banyi ba sabida wann duk shirin Shemau ne. Mun tsara haka ne bayan Shemau Ta zigani cewa na dena jinya ma Nuratu Wai Nuratu kishiyata ce, kuma na bar ganin Nuratu a nakashe kaman batada wani amfani ita kishiya sam bata kasawa dik randa ta sami lafiya rabani da gidana da mijina zatayi dukda kuwa wann sadaukarwar da Nayi mata na shafe shekaru masu tsawo Ina kula da ita ina mata jinya, da zaran ta samu lafiya bazataga wann ba k’ok’ari zatai Ta koremu nida yarana daga gidana ita kuma ta zauna tareda mijina.. Shine shedan ya rinjayeni na d’auki wann shawari na Shemau..” Mommy taci gaba da fad’i cikin rawar murya irinta wanda yaci kuka “Wllhi Shemau ce ta sanyani a wann hanya amma ba hali na bane Mu’azzam.” Mu’azzam yai murmushi irinta rainin hankali kafin yace “Shemau ce ta sakaki kika aikata abinda kika aikata.?” Mommy tai saurin jinjina kai alamun eh. Mu’azzam ya jinjina kai kafin yace “Haka kawai Shemau ta sakaki kika aikata hakan.. Haka kawai Shemau taji tazo miki da irin wann batu..? Ashe idan Shemau tace ki k’ona gidanki zaki k’ona.. Kodai Shemau ce Ta baki shawari ki kashe jikanki da kanki.. Gashi kin haukatar da d’iyarki in the process.. So you tell me, Ta yaya Shemau ta samu wann power akanki..? Ko nace ta yaya kukayi tarayya wajen ganin kun fitar da mahaifiyata daga cikin gidan nan.. Mai Shemau ta buk’ata daga wajenki.. Ko haka kawai taji ta miki wann sadaukarwan mai girma dukda d’imbin had’arin dake ciki..?!” Irin yanda yake tsare masu laifi da tanbayoyi haka yake jefowa Mommy tambayoyi. Mommy tai saurin girgiza kai. Wann karon Mu’azzam duk’awa yai gabanta suna fuskantar juna “Mommy tell me.. Menene sauran abinda kike b’oyewa.. Gashi nan Ina gani daga cikin idanunki akwai abinda kike b’oyewa. Tell me menene..?” Mommy na hawaye taci gaba da fad’in “Shemau Ta sanar dani akwai aikin da take so na mata in exchange..” Ya tsare Mommy sosai da idanu “Aiki in exchange..? Wane irin aiki.?” Mommy Ta goge hawayenta kafin taci gaba da fad’in “Tace akwai wani takarda na yarjejeniya da mahaifinka da kuma Uncle d’inka Salman sukai..” Zuciyar Mu’azzam yaci gaba da bugawa a hankali “Yarjejeniya..? Dad d’ina da Uncle Salman.?” Mommy tai saurin jinjina kai kafin taci gaba da fad’in “Tace a cewar Uncle Salman wann yarjejeniyar mahaifinka ne yayi cewa ya mallaka wa Uncle d’inka Salman dukiyarsa gaba d’aya... Tace Slaman ya sanar da ita wann takardan na wajen Daddynku Marwan, tin bayan da Dad d’inka ya rasu Marwan Sai ya d’auke wann takardan to protect you and your inheritance from your Uncle Salman.. Shemau ta sanar dani Uncle d’inka Salman wann takardan kawai yake nema wanda akwai saka hannun mahaifinka akai.. Idan ya mallaki wann takardan shikenan ya mallaki dukiyarka.. Wann dalili ne yasa Shemau ta shiga jikina har Ta taimakeni.. Tace idan na samo mata wann takardan ita kuma zata kawar min da kishiyata daga cikin gidana.. A cewarta burin mijinta kenan ya

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});