Chapter 220
Chapter 220
kwance ne Ita ba a raye ba Ita baa mace ba.. Allah ne kawai keyin ikonsa akanta. Aka Fita k’asashe da dama neman magani amma Allah bai nufa za’a dace ba. A haka suka ci gaba da rayuwa yaran Abubakar Mu’azzam da kuma Ikram suna hannun Marwan da Hajara sun had’esu da nasu yaran suna kula dasu baki d’aya har bazaka banbance ba sabida yanda Hajara ke basu kulawa, wann ma sosai yasa Marwan yake kuma k’iman Hajara, har saida yaji babu dad’i kan abubuwan da yai mata a baya. Tinda Nuratu da yaranta suka dawo wajen Marwan Hajara Ta fahimci kaman an dasa wa mijinta wani Sabon rayuwa ne Dikda tashin hankali da yake shiga idan yaga yanayin jikin Nuratun da yanda akaita neman magani Allah bai nufa za’a dace ba. Daga nan Hajara ta k’udiri niyyan sai yanda k’arfinta ya k’are wajen ganin Nuratu bata sami lafiya ba.. Balle ma tasan ba samun lafiyar zatai ba haka zata k’arashi wahalarta rai yayi hali. A can b’angaren Salman baida damuwar da ya wuce wann takardan yarjejeniyar da Hammansu ya rubuta.. Burinsa shine ya mallaki takardan ya mallaki dukiyar tinda da bakinsa ya sanar dashi cewa shida iyalansa basa buk’atar dukiyar.. Yasan bazai wuce D’anuwansa Marwan bane ya d’auki takardan tinda iyalan Abubakar d’in gaba d’aya sun koma hannunsa.. Shi bazai bari dukiyar nan ta tafi hannun kowa ba face shi.. Watak’ila ma Marwan azirta kansa zai da dukiyar dan haka zai bi ko wacce hanya zaibi dan Ganin ya mallaki wann takardan. Hanya mafi sauk’i shine matar Marwan, zaisa Shemau matarsa ta shiga jikin matar Marwan dan su mallaki wann dukiya. Ba tareda sun San cewa takardan na hannun Hajara ba.. Ita kaw Hajara da Ta fahimci suna neman wani abu a wajenta shiyasa Shemau ke shishige mata.. Dariyarsu kawai take a gefe dan tasan bazai wuce takardun dukiyar Abubakar Salman yake nema ba tinda akan idanunta komai ya faru.. Su a nasu wautan amfani zasuyi da Hajara su buga wasansu basu San cewa itace zatai amfani dasu Ta buga nata wasan ba. Tar Hajara ke kallonsu da sunan zasu mata wayo Ta samo masu takardan yarjejeniya daga wajen mijinta.. Suna ma Hajara kallon biri tana masu kallon ayaba. Marwan da baisan duk anyi wata yarjejeniya ba hakan yasa yaci gaba da kula da dukiyar su Mu’azzam musamman da ya kula Salman na yawan damunsa kan cewa Ina yake kai dukiyar su Mu’azzam tin kafin Mu’azzam d’in ya mallaki hankalinsa. Saidai Marwan bai tab’a sanar dashi komai gameda yanda yake adana masu Kason su ba. Hakan ya kuma tabbatarwa Salman cewa Marwan ya hau kan dukiyar ne yayi k’ak’a gida, Tabbas wann takardan Yarjejeniyar tana hannunsa. Dik yanda zai Sai ya mallaki wann takardan. ** Mommy Ta ciro takardan tana juyawa tana murmushi, a fili take furta Salman kenan, ka zaci kai kanada wayo.. Ta kuma murmusawa kafin ta bud’e envelope d’in tana juya takardan wanda Tabbas Abubakar ya rubuta zai sadaukar da dukiyarsa amma babu sunan kowa bisa sai hoton wann mutumin da Ta jima da sanar da Danger ya nemo masu wann mutumin.. Toh anyi sa’a Danger ya samu mutumin da iyalansa, yana zaune a garin Suleja sann matarsa da d’iyarsa imaninsu abin duniya ne.. Tuni suka nemo Sagir suka basa dukiya dan ya nemi auren yarinyar su samu su kawar da wann mutumin da ahalinsa wanda basu San dalilin Abubakar na saka hoton mutumin cikin Yarjejeniyar ba. A wann lokaci kuma aka saka auren Safeenah da Mu’azzam.. Wani rana Ikram ta shigo d’akin Mommy tana nemanta zata tambayeta yanda Ta aje maganin Mamy don lokacin bata magani yayi.. Nan Ikram taji kaman Mommy waya take ga wani dogon envelope saman gado. SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *79* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Mommy taci gaba da fad’in “Kana jina Muttaqa, dole ai auren nan.. Ta haka ne kawai zamu San duk wani Sirri game dasu.. Auren nan fah dole ne ayi shi..” Ta murmusa kafin tace “Haba babu wanda zai San wann sirri da zasu sani da Sun sani tuntuni bazan tab’a bari wani yaji wann sirri ba..” Mommy ta dasa aya sakamakon jiyo kaman motsin mutun da tai cikin d’akinda dan balcony take tsaye tana amsa wayar. Saurin datse wayar tai kafin ta juyo ta dubi Ikram da har Ta k’araso wajen k’ofar Balcony d’in. Mommy Ta d’an tsareta da idanu. Ikram tai saurin girgiza kai tace “Mommy kiyi hak’uri banyi nufin na saurari wayarki ba.. Amma Mommy wane sirri ne wann kike fad’i a waya babu wanda zai sani..?” Mommy tai raurau da idanu cikin sanyin jiki dan tasan Ikram da bak’ar naci da son jin k’waf. Akwaita da bak’in curiosity tana son sanin diddigin komai yawa yar jarida, yawan fad’ansu da Meema kenan.. Meema bak’in gulma da shiga abinda ba huruminta ba Ikram tambaya da son sanin dalilin faruwar abu. Ga wa’azin gulma da iyayi a cewar Meema. Sam basu wane faye shan inuwa guda ba. Kiki ce take zama taji nasihan Ikram musamman akan sallah, dan idan suna zaune gaba d’aya lokacin sallah yayi bata tashi Ita kad’ai sai tayi masu magana cewa su tashi suyi ko bazasu tashin ba. Meema takanyi tsaki Ta fara fad’in toh sannu musulma mukam jikokin arna ne ai.. Safeenah kaw sabida Ta samu karbuwa wajen Yayanta take wani abin. Bayan abinda ya sami Ikram kaw Meema sai tafi kowa damuwa da shiga tashin hankali, tana jin an kira sallah sai ta tuna Ikram sai kaga ta tashi ta nufi yin sallah.. Mommy Tai shiru tana nazarin abinyi tasan dai wann yarinya mai uban San jin k’wak’waf bazata daina tambayarta ba. Muryar Ikram d’in ya kuma katse mata tunani “Mommy I hope we are not in danger.” Ta k’arashe maganar idanunta na sauk’an akan doguwar envelope d’in da aka rubuta BAT a saman. Mommy tai saurin zama saman takardan hawaye na ciko idanunta. Ganin haka yasa jikin Ikram yin sanyi, Ta matso kusan Mommy Ta zauna daga gefenta had’ida d’an dafata kad’an “Mommy are you alright..?” Mommy ta share hawayen da suka zubo mata tace “Ikram inafah lafiya..” Cikeda damuwa Ikram tace “Mommy meke faruwa..?” Mommy ta d’ago hawaye tab idanunta “Akan ‘yar uwarki Safeenah ce.. Ashe wai biye biyen maza take Dikda an saka aurenta da Mu’azzam.. Yanzu idan Mu’azzam yasan haka nayi imani fasa aurenta zai dama ba sonta yake ba Kinsan Daddynku ya had’a auren.. Wllhi dik na damu.. Wann shine yasa kikaji nace bazan bari wani yasan sirrin ba.. Toh amma zargi ne da kokonto.. Kirana akai akace tana biye biye maza ban tabbatar ba Ikram.. Ga aurenta ya matso..” Ikram tai shiru tana nazarin maganganun Mommy sai ta tuna zamansu a Salford da Safeenah yanda take yawan kawo masu maza gida suna kwana har suka samu sab’ani daga bisani ta sanar da ita daina kuma bazata k’ara ba musamman da Daddy ya soma yunk’urin had’a aurensu da Mu’azzam. Ta sinkayo muryar Mommy tana fad’in “Ikram taimako zaki min, nasan Kema Bazaki so Safeenah ta lalata aurenta tun kafin tayi ba..” Ikram ta dubi Mommy dake hawaye cikeda tausayawa. Lokaci guda Mommy Ta share hawayenta kafin ta d’aura hannunta saman na Ikram tace “Ikee please help me.. Ki taimakeni..” Ikram tai saurin girgiza kai tana dubanta cikeda tausayawa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243