Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 239

Chapter 239

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fitar da abinda Ke cikinki sai na kasheshi kuma na kasheki..!” Safeenah taiwa Musaddiq alama da ido kan ya k’arasa jikin mota, juyowar da zai yaga Danger ya kasa ya tsare na masa muguwar murmushi “Hello, Dear Nephew.. Meet your Uncle Danger.!” Danger yace yana wani wage baki had’ida yin k’ababa jikin motar. A zuciye Musaddiq daketa faman dunk’ule hannu yakaiwa Danger wata irin naushi a fuska wanda saida ya kwantar da Danger. Daidai lokacin kuma Safeenah tai Ta masa ta k’arasa ta bige hannun Mommy dake rik’e da bindiga, hakan yai daidai da d’ana bindigar.. Aiko nan ya sami Sadiya a k’asan kafad’arta kusan hak’ark’arinta ta gefe. Jini ne ya soma fita ta k’asarta da kafad’arta. Safeenah tai nasaran amshe bindigar hannun Mommy lokaci guda Ta saita bindigar akanta, hawaye na gangaro mata tana huci take fad’in “Musaddiq kai sauri ka kaita asibiti.. Kai sauri Musaddiq... We can’t lose her or the Baby..!” Mommy ta yunk’ura tana fad’ida Danger “Muttaqa kar ka barsu su tafi.. Kar ka bar Musaddiq ya taimaketa har sai ta cika a nan..!” Safeenah ta kuma saita bindigar saitin kanta, bata daina huci ba take duban Mommy tana fad’in “Bazan barki ki kashe wa Mu’azzam D’a a karo na biyu ba Mommy.. Either you let them go, ko na d’ana ma kaina harsashin nan.. Wllhi zan harbe kaina Mommy idan baki barsu sun tafi ba.. Musaddiq kai sauri kar a rasata ko abinda ke cikinta.. Kai sauri Musaddiq..!” Safeenah ke fad’i hawaye na gangaro mata tana sakin huci a hankali. Cikin sauri Musaddiq ya taimakawa Sadiya ya sakata a mota, numfashinta na fita sama sama idanunta suna juyawa suna lumshewa. Motar Musaddiq na barin wajen a guje Mu’azzam ya k’araso. Ko parking mai kyau bai ida ba ya fito daga motar. Nan ya hango Safeenah rik’eda bindiga tana pointing kanta tana hawaye take girgiza masa kai “Kar ka k’araso Mu’azzam.. Mommy zata kasheka.. Just go... Save your wife and child.. Kaje Mu’azzam..!” Tana maganar tana kuma pointing kanta da bindiga tana hawaye. Hannayensa ya soma d’agawa a hankali yana furta “Safeenah What are you doing..? Don’t Safeenah.. Drop that gun.. Drop the gun Safeenah..!” Yana maganar yana girgiza sanin Safeenah tasha attempting kashe kanta sabida mental instability da take fama dashi ba tareda yasan cewa tana hakan ne sabida Mommy ba. Ba wai dan ta kashe kanta ba. Daidai lokacin Danger da yai kwanto b’auna yana jiran k’arasowar Mu’azzam ya mik’e yana pointing Mu’azzam d’in da bindiga. Lokaci guda yana bushewa da muguwar dariya “Uuh..! Look who’s here.. Ashe dai zan samu damar congratulating d’inka Inspector..! Af na mance Chief Inspector..! You know, it will be a huge honor for me to kill in your uniform.. A wann rana mai mahimmanci a wajenka.. Yanzu dai na tabbata ka yarda ni d’in dai kaman Kyankyaso ne bana mutuwa cikin sauk’i.. Kuma wann Kyankyason zai gama da kai da harsashi guda.!” Yana maganar yana kuma fashewa da dariya cikeda izgilanci. Mu’azzam huci kurum yake yana duban Danger da idanunsa da tuni sun gama kad’awa “Where... is... my wife.. you maniac..?” Abinda ya iya fad’i kenan yana fitar da huci a hankali. Danger ya kwashe da dariya Hajara na tayasa “Ta isa barzahu na tabbata by now.. Da ita da abinda ke cikinta bazasu rayu ba bayan harsashin da na d’ana mata kaman dai yanda na d’ana wa k’anwarka sann na cire cikin Safeenah na kuma rufe mahaifinka a Cold room..!” Wani irin duhu ne yaga ya gifta masa, take abubuwan da Mommy tai ma ahalinsa ya shiga zuwa masa d’aya bayan d’aya.. Ji yai baya tsoron harsashin dake cikin bindigar da Danger Ke nuna masa.. Yai kukan kura zai kamo Mommy Danger ya saki harsashi daidai nan Safeenah ta bangajesa harsashin ya hudata a cikinta.. Lokaci guda Safeenah ta silale tana dafe cikinta yanda Danger ya huda da harsashi jini na b’ulb’ulowa. Wane irin k’ara Mommy Ta saki tana ambato sunan Safeenah.. Yayinda Mu’azzam ya duk’a yana ambato sunata. Girgiza kai Safeenah take cikin tsananin jin jiki take furta “Go Mu’azzam.. Save your wife and child.. Ka canci farin ciki bayan duka abubuwan da Mommy tai maka da ahalinka. Just go..!” Ta k’arashe muryarta na fita da k’yar farar fuskarta ya koma jajazir haka nan k’wayar idanunta. Danger da yaga aika aikan da yaima ‘yaruwarsa Hajara ya harbe mata d’iya Sai ya soma k’ok’arin aunewa a guje.. Mommy tabi bayansa a guje tana fad’in sai ta kashesa tinda ya kashe mata d’iya akan idanunta Bayan duk abubuwan arzikin da ta masa a rayuwa. Suna isa saman kwalta am basu ankare da Babbar motar dake zuwa ba nan k’atuwar Trailer d’in Ta take kan Danger wanda har kana iya hango yanda k’ashin kansa ya diddige saman kwalta. Mommy kuma k’afafuwanta motar tabi kai tin daga cinyoyinta har zuwa k’asa.. Haka motar nan tai daga daga da k’asusuwan k’afafun Mommy saman kwalta. Murmushi da hawaye saman fuskar Safeenah take duban nasa fuskan wanda shima hawaye ne Ke gangaro masa “Please forgive me Mu’azzam.. Forgive me for all the.. trouble.. I.. caused you... Kace ma Daddy ya yafe mun... Just go.. Your wife and your child need you... Just go Mu’azzam..!” Ta k’arashe tana lumshe ido. Mu’azzam da hawayensa suka gaza daina gangarowa girgiza mata kai yake fad’in “No Safeenah.. Bazan barki a nan ba.. Just hang in there kinji.. Zaki samu lafiya kinji.. In sha Allah.. You will see zaki samu lafiya..” Murmushi take hawaye na gangaro mata sanda ya sakata a mota “A ranata na k’arshe a duniya inaso naji wann kalma daga bakinka.. Even just this once.. Tell me you love me Mu’azzam.. Dan Allah ka fad’a mun wann kalmar naji daga bakinka.” Sosai yake kuka yana dubanta “Kiyi shiru Safeenah zaki samu lafiya kinji..” Ta kuma murmusawa tana girgiza kai “Just.. Tell me please..” Cikin zuban hawaye yake furta “I love you.. I love you so much Safeenah.. We all love you.. Please don’t leave us kinji..” Ya k’arashe hawaye na kuma gangaro masa. Murmushi ta saki tana mai lumshe idanunta a hankali hawaye suka gangaro ta wutsiyar idanunta. Sauri sauri yake tuk’in motar yana juyowa yana duban Safeenah yana kuma fad’i mata kalaman k’arfafa gwiwa. Saidai Ita Safeenar bata iya amsashi saima murmushi da take tana mai k’ok’arin ambato mahaliccinta a hankali. Hannayenta dafe da cikinta yanda harsashi ya huda jini na bin hannun nata. Asibitin da Musaddiq ya kawo Sadiya nan Mu’azzam ya kawo Safeenah dan asibitin ne mafi kusa da yanda suke, rufin asirin Allah kuma asibiti ne na k’wararru dake cikeda manyan Likitoci. Mu’azzam na k’arasowa aka kawo gadon tura marassa lafiya aka soma bawa Safeenah taimako na gaggawa. Musaddiq ya rikice yana k’ok’arin kamo hannun Safeenah da ake kan turata cikin sauri za’a nufi ER da ita. Sosai Musaddiq ma yake kuka yana kamo hannun Safeenah wacce tuni idanunta sun rufe sai bakinta dake motsawa a hankali. Mu’azzam da gaba d’aya blue kakinsa na yansanda ya b’aci da jinin Safeenah tare Dr guda yai yana fad’in “And my wife.. How’s my wife doing..?” Ganin Musaddiq a wajen ya tabbatar masa nan ya kawo Sadiya sabida Safeenah ta sanar dashi Musaddiq na tareda matarsa. “Matarka da abin cikinta suna k’ark’ashin kulawa na

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});