Chapter 242
Chapter 242
kuma ganawa ba tun sanda Mommy da Danger suka d'auketa, yana rik’e da wata kyakkyawar jaririya gwanin ban sha’awa. Murmushi yake sakar mata yana ambato sunanta “Alhamdulillah.! Beautiful you are awake..!” Ya fad’i yana d’aura hannunsa guda saman fuskarta murmushin bai gushe daga saman nasa fuskar ba. “Safeenah.. Where’s she.. Ina take.. Mommy zata kasheta.. You need to save her.. You.. need to arrest Mommy...” Ta fad’i murya da k’yar. Saurin dafa hannunta yai yana girgiza mata kai “Calm down Beautiful.. its over now..!” Dubansa take tana duban jaririyar dake rungume cikin hannunsa tana tsotson yatsun hannunta. Sai Tai k’ok’arin kai hannunta saman cikinta tana shafawa a hankali tana duban jaririyar hawaye na k’ok’arin ciko idanunta. Jinjina mata kai Mu’azzam yake murmushi saman fuskarsa alamun eh ga dniyarsu nan cikin hannunsa. Hawaye suka gangaro ma Sadiya.. Murmushi saman fuskarta take duban jaririyar “Is she..?” Saurin jinjina mata kai yai yana mai aje jaririyar gefenta a hankali “Go to Maama Jewel.” Ta soma yunk’urin d’agowa yai saurin taimaka mata ta d’an karkato kad’an tana duban fuskar yarinyar. Sai taji hawaye na zuwa mata.. Batai zaton ita ko abin cikinta zasu tsira daga hannun Mommy da Danger ba. Allah sarki ashe da rabon zata bud’e idanu har taga d’iyarta. Ganin yanayin da Ta shiga yasa Mu’azzam d’an kifowa kad’an ya masu runfa ya rungumesu. Sai yana jin wani abu mai kama da rauni can k’asar zuciyarsa. Ahalin da Mommy taci burin tarwatsawa sai gashi Allah ya had’e fuskokinsu da alkhairi.. Sadiya ta d’ago tana duban fuskarsa hawaye na gangaro mata lokaci guda tana murmusawa. Shid’inma dubanta yake yana murmushi yana kuma duban d’iyarsu. Ta kuma kai dubanta ga jaririyar daketa tsotson yatsun hannunta. Ta sumbaci goshin yarinyar tana mai lumshe idanu a hankali. Yayinda shima ya sumbaci goshin Sadiyar yana mai lumshe nasa idanu. Lokaci guda yana kad’aita Ubangijinsa cikin zuciyarsa da wann baiwa da yai masa. Sadiya ta dubesa sai ta girgiza kai kad’an tace “Ina Safeenah..?” Dan ta kula tambaya na biyu kenan da tai masa gameda Safeenah bai amsa ba. Sosai ta tsare fuskarsa da idanu, dan tuni fuskar tasa ta canza. Hannunta ya kamo a hankali had’ida kwantar da murya ya soma da kwantar mata da hankali. A natse yake sanar da ita cewa sun rasa Safeenah ga abinda ya faru. Hawaye ne suka dinga ambaliya a fuskarta. Lokaci guda take furta “She saved us all.. Safeenah ta sadaukar da rayuwarta ne garemu baki d’aya.” Mu’azzam ya jinjina mata kai a hankali yana mai goge mata hawayenta. “Yes Safeenah ta mana sadaukarwa mai girma.,” Ya fad’i yana mai kwantarta jikinsa. Haka ta kwanta cikin jikinsa tana zuban hawaye mai ban tausayi da alhinin rashin Safeenah wacce basu tab’a samun jituwa ba sai ranan da Safeenar zata bar duniya.. Allah sarki rayuwa kenan, yau mune gobe ba mu ba. Ka zauna da kowa da alkhairi Dan baka San waye zai taimakeka a rayuwa ba. Nan jaririyar ma ta soma kuka. Mu’azzam ya had’esu duka ya rungume, dai dai nan kuma Dr ya shigo. Yanayin da ya gansu ciki sai yaji tausayi ya rufesa shima. Sadiya ta d’an zame jikinta tana gyara kwanciyarta. Mu’azzam ya mik’e yana k’ok’arin saita kansa had’ida bawa Dr hannu sukai masabaha. Dr ya soma duba Sadiya yana fad’in Masha Allah. Jiki yayi kyau sai sallama. Yakai dubansa ga jaririyar dake rik’e hannun Mu’azzam yace “An mata suna ne..?” Mu’azzam ya dubi Sadiya sai kuma ya girgiza kai alamun a’a. Baikaiga juyawa ba suka sinkayo muryar Sadiya tana fad’in “Safeenah.. Sunanta Safeenah..” Mu’azzam ya juyo yana dubanta murmushi mai gauraye da tsantsan tausayi saman fuskarsa. A hankali yake jinjina kai yana duban Dr “Sunanta Safeenah Dr..” Dr ya murmusa kad’an kafin yace “Allah sarki.. Allah ya raya mana little Safeenah ya kuma jik’an Safeenah babba.” Dukansu suka amsa da Ameen. Sunan Safeenah da Sadiya da Mu’azzam suka saka ma d’iyarsu sosai hakan yaima illahirin ahalin dad’i. Ranan suna Malama Hafsa wacce tai ma Mamy magani tin daga Fufore tazo dan an zama ‘Yanuwa, nan Tai wa’azi mai ratsa zuciya. Ta k’arada “Allah ya raya Safeenah ya kuma jik’an Safeenah.. Tabbas mutuwa wa’azi ce ga masu hankalta.. Mu sani cewa dukkanninmu a GIDAN ARO muke.. Yanda Safeenah ta tafi duk muma muna tafe.. Duk mai rai mamaci ne sann duk dad’ewarka a duniya akwai ranan da zaka barta ka shirya ko baka shirya ba. Gidan duniya gida ne na tanada guzuri domin tafiya gidan gaskiya ba gida ne na baje Koli ba kaman yanda da yawanmu muka d’auka har muna mance cewa aronsa aka bamu na wutin gadi akwai ranan da za’a amshe wann gida daga wajenmu muna so ko bama so.. Allah kasa mu dace duniya da lahira.. Ameen.” A can b’angaren Mommy kaw tana prison babu k’afafu, duk wacce ta gani mai irin shekarun Safeenah a prison Sai ta hau rarrafawa tana binta tana k’ok’arin janyota tana fad’in “Safeenah Feenah na kar ki tafi ki barni.. Safeenah Safeenah na..!” Duk ‘Yar matashiyar da Ta gani cikin prisoners d’in haka take binta taita kiranta Da Safeenah tana fad’in bazata mutu ta barta ba. Abinka da gidan kasu wanda da yawansu b’ata gari ne suna jin ta fara jawosu tana kiransu da Safeenah sai kaga Sun taketa sun nausheta suna tattakata da shike ba k’afafu ne da ita ba.. Sai kaw kaji an saki shewa ana tafi dan dama wann d’abi’ar gidan kasu ya gada. Yauma ta biyo wata kenan tana rarrafowa tana janyota tana kiranta da Safeenah budurwar Ta juyo babu ko tausayi ta shek’awa Mommy zazzafan kunun dake rik’e hannunta tana hankad’ata da k’afarta “Shegiya uwar naci mayya ni kar ki cinye ni.. wann da gani mayyace..” Haba nan fah sauran Prisoners d’in suka d’auki shewa suna tayata aibata Hajara. Daga masu watsa mata gayan tuwo sai masu watsa mata zazzafan kunu da miyar kuka harda masu watsa ma Hajara najasa. Sunati suna tattaketa tana sakin ihu tana birgima da dungulumin k’afafunta a wajen ba abin Ta tashi Ta gudu ba. Haka sai sunyi mata lilis kafin jami’an gidan yarin su kawo mata d’auki kowa ya arce a guje a bar Mommy nan wajen tana juyi tana kuka. Haka dai kwanyar Mommy ya zama kaman ya tab’u kullum cikin ambaton Safeenah take tana fad’in Muttaqa ya kashe mata d’iya akan idonta. Har wak’an mahaukata prisoners suke mata suyita mata dariya su janyota toilet suna ce mata tazo ga Safeenah.. Sai Mommy ta rarrafo a guje zataga Safeenah sai su shek’a mata najasa ko ruwan datti ko wani abu mai muni su kuma kwashe dariya idan Ta fara mirginawa da gundulumin k’afafunta. Rayuwa kenan, dama abinda ka shuka ko shakka babu shi kake girba. Allah ka bamu ikon shuka alkhairi domin mu girba da kyau Ameen. ** Bayan shekara guda aka soma gudanar da shirye shiryen Bikin Musaddiq da Ajidde, Barr Ameer Dikko da Meema. Kafin nan saida akai Bikin Assad da Sabeera dan Assad bai hak’ura ba. Garin masoyi baya nisa saida yaje har Dutse ya nemi auren Sabeera ya kuwa yi sa’a Sabeera rabonsa ce. Sabon babin amintakansu ya kuma k’ullawa da Sadiya, suka mance komai suka d’aura k’awancensu daga yanda suka tsaya. Ga mazajensu ma Aminan juna abin sai ya dad’a k’ayatarwa. Shirin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243